Sashe 91
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaida kowa shima Zayn yayi as usual yawuce direct wajen Babanshi ya zauna kusadashi dan murmushi Dad yayi yashafa kanshi sannan yakalli jama’an falon yay gyaran murya tareda bude taro da addu’a anatse yace “Farrah” dago kanta tayi da sauri takalleshi tama kasa amsawa Dad yay murmushi yace “Zayn always tell me the greatest gift dayakeso yabaki in this world is yanemo miki mahaifinki dudda bamuda a single clue on how to find him ko look for him, bamusan sunanshi ba, bakisan sunanshi ba bakisan komi nashi ba” Dad yay shiru, anatse yace “Rannan dakuka tare agidanku Miemie tazo gidan nan with both of her parents na musu iso na musamman afalo Mamin ki, dasuka shigo I noticed yanda mahaifinta yamike tsaye yadauke calendar danasa abuga na aurenku yana kallonki wanda hakan yasa not just us har iyalanshi was asking him what was wrong he couldn’t answer us yasamu heart attack at a spot Mami had to intervene aka wuce dashi asibiti, the next day ne yafarfado yace wai he wants to see you koma ke wacece dan you look exactly like matarshi I was like yanada wata mata ne yace eh but he can’t find her, yasan you are not matanshi dan you look way too young but still he would want to see you, I called up Zayn yazo Hospital din, after series of question na ina Matar tashi take yace yahadu da mahaifiyarki a birnin Adamawa lokacin yazoyin 9month wani program kan anesthesia, mahaifiyarki na saida fura da nono, love happened he was so so inlove with mahaifiyar ki, he asked her about family ta tacemai batada kowa sai yayanta uwa daya Uba daya yana kauye shiya korota birni wai yagaji da ciyarda ita taje tanemi sana’a dan shima baida ko sisi matarshi ke ciyardashi hakan yasa ta tsani Yayanta tace bashi ba ita shiba dan uwanshi bane, he loved mom naki so much yanason ya aureta ya killaceta amatsayin matarshi dudda yaso yaga yayan nata tace ita bata bashi hakan yasa yabi abinda takeso sukaje masallaci aka daura musu aure yakama mata gida Dan lokacin baida wani kudin kirki kuma bai boyemata cewa yanada wata matarba da dansu daya Habeeb amman tana katsina chan garinsu ahaka suka zauna tare tadaina tallan harya gama program nashi cikin sa’a saudiyya tadaukesu akace zasu tafi cikin one week bayan sunyi settling zasu dawo yabata enough money yamata alkawarin dazaran yafara aiki aka biyashi yatara kudi zai dawo yadauketa aka yatafi baisamu yadawo Nigeria ba sai bayan 1good year, na manta nafada miki alokacin daya barta shibaisan ko tanada ciki kobata dashi ba, daya dawo kafin yamaje katsina Adamawa yafara zuwa yace mahaukacine kawai baizama ba wajen neman mahaifiyar ki, makota suncemai tanada ciki cikinta ya tsufa sosai amman batada lafiya duka kudadenta sun kare gashi batada kowa hakan yasa tatafi garinsu babu wanda yasan garinsu, yadauki watanni yana neman mahaifiyarki amman babu ita babu labarinta ahaka yatafi, duk bayan yagama bamu labarin nan bamu nunamishi munsan komi ba dan munaso mufara gasgatawa, Zayn wants to confirm dan yasan yanda kike son kisan mahaifinki hakan yasa Mami tasa aka deba sample nashi, yawu da gashi, kema yaje gida yasamo naki yawun da gashi yakawo asibiti akai running DNA 🧬 test, bayan kwana biyu amma sallameshi DNA yanuna cewa mahaifinki ne, Farrah” Dad yakirata ahankali takasa amsawa takasa dago kanta, ahankali yace “raise up ur head” dago kanta Farrah tai ahankali idanunta sun cika da kwalla sosai takalli Dad, da yatsa Dad yamata pointing mahaifin su Miemie yace “look at your biological father Farrah” ahankali Farrah tajuyoda idanunta takalleshi kaman yanda yake kallonta idanunshi sunyi jajir shima, tasowa yayi ahankali yataho har agabanta yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kneeling agabanta yayi yana wani kalan kallonta kaman yanda take kallonshi tama kasa tantance what exactly she’s feeling all she sees a idanunshi shine he really loves her Mom kaman yanda Maman ta ke sonshi, and he looked for her kawai kaddaran su ne, rabon za’a haifeta da Yar uwanta yasa sukai aure, ahankali hannunshi har rawa yake yakai kan fuskan Farrah yay cupping face nata hawaye suka gangaromai cikin wata kalan murya mai rauni yace “you look exactly just like your Mom” wani kalan fashewa da kuka Farrah tayi tafada jikinshi takankameshi tana kuka mai shesheka cikin kuka tace “Baba ina kaje where did you go kabarmu muka taso babu kai, did you know how many times nake kallon wasu yara nace inama nima zanga Babana, where have you been, where? Why did you have to disappear Mamana tarasu, Yar uwata tarasu, the trauma yasa nai girma as kurma I had no one banda Shafa kafin nazo nasami su Dad, Mami the best parents in the whole world that gave me the best husband, you are the reason why I feel so connected to Miemie and Ya Habeeb, why did you disappear kasan lokata nawa yasa yearning for my father, Babaaaaa” tawani fashe da kuka mai tsuma zuciya dayasa kowa a falon yahau goge hawaye Miemie da Shafa sosai sukahau kuka suna barinma Shafa datasan kalan rayuwan da Farrah tayi, Habeeb da Zayn idanunsu sukai ja, Maman su Miemie kuka tahauyi dan har ita saida tabiyo mijin nata sukazo Adamawa neman matarshi Dan yafada mata, she can’t imagine Miemie ta tayi irin kalan rayuwan bakin wahalan da Farrah tayi dan anbasu labarin komi, d’a nakowa ne kuma zata nunama Farrah cewa yanzu ma Allah yakara kara mata wata mahaifiyar banda Mami, Mami ma hawaye tadinga sharewa, Dad ma share hawaye yayi, Farrah tai kuka tai kuka tai kuka ajikin mahaifinta saida yaji muryanta harwani shidewa yake sannan yadago ta hannayenshi biyu yahade yana kallonta yace “kiyafeni Farrah ina raye kikasha duk wahalhalun nan aka kashe miki twin sister, you grew up acikin kangin rayuwa and hardship how can I make up for all this thing I am a terrible father, I am a disgrace to fatherh……” rufemai baki tayi tana girgizamai kai saikawai tasake fashewa da kuka tace “I am happy for the first time naga mahaifina wanan kadai is a blessing nima ina Babana yanzu, Farrah nada Baba, Farrah nada Baba, inada Babana” tashiga maganan in alow heart breaking tone dayasa Baban yafashe da kuka sosai zuciyanshi namai wani kalan ciwo itama Farrah na kuka hawaye Zayn yashare dasauri yakalli Dad yace “Dad please my wife should stop crying zuciyana aches” gyadamai kai Dad yayi dasauri yakallesu tareda gyaran murya.
9️⃣1️⃣
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.
Anatse Dad yace “kukan ya isa haka tunda ba mutuwa akayi ba jibi yanda family na kowa yay suku suku Oya ya isa haka Miemie come to me” tashi tayi da sauri taje wajen Dad yarugumeta sannan yadagota tareda sharemata hawaye kallon Abban ta tayi dake sharema Farrah hawaye tace “Farrah nima kinga inada Daddy guda biyu” dariya akai afalon Dad yakalli Farrah da Abba yace “dan Allah ya isa haka nan, is time to forget the past, Allah yahadaku is because yanason adaura sabon relationship ne dan haka kowa yadaina kuka rather handala yakamata muyi mugodewa ubangijin talikai, Allah yahadaka da diyarka ku dauketa kutafi da ita taje tamuku kwana biyu kafin tadawo gidan mijinta” dasauri Abba yakalli Dad bakaramin dadin maganan yaji ba amman yace “ayi haka Alhaji, mijinta fa sabbin aure ne” yay maganan yana kallon Zayn dake kallansu, harga Allah, ko Allah yasan baison Farrah tai nisa dashi but he just have to do this for her yadanne zuciyanshi anatse yace “kutafi da ita Abba babu komi” wani kalan murmushi Dad yayi yaronshi yazama responsible yaro yanzu not that selfish Zayn again, murmushi Dad yayi yace “nasan zai barta ai” anatse Abba yace “nagode Zayn, feel free kazo gidanmu anytime u are always welcome our house is yours and the doors are always open okay” gyadamai kai Zayn yayi ahankali yana murmushi, Dad yace “toku tashi kutafi” cikeda barkwanci yasan yanzu suna bukatan alone time suje suyi agidansu Uba yaga diyarshi diya taga mahaifinta for the first time tunda take aduniya, mikewa tashi aka yiyyi, Abba yadaga Farrah ahankali ta tashi, duka aka rakosu waje har wajen mota Zayn yana tsaye yana kallonta tashiga mota he wanted takalleshi kosau dayane amman bata kalleshi ba haka suka wuce sukabar gidan yadade tsaye awajen Dad yakama hannunshi yace “common just yan kwanaki biyu zatayi tadawo ba anrabaka da ita bane” kaman zaiyi kuka yace “Dad by kwanaki biyu how many days exactly muke magana”? Ahankali Dad yana kallonshi yace “a week or two” Mami dake kallonsu tanajin maganan dasuke ta watsa musu harara dukansu biyun tace “Allah sa suriketa har wata daya” wani kalan zaro idanu Zayn yayi Dad yanuna Mami da yatsa yace “kin fara ko Maryam” hararanshi tayi tace “hakan shine daidai da marakunyan yaron nan naka” tai maganan tana wucewa abinta Dad yakalli Zayn dayay kaman zai fashe da kuka yace “don’t worry nasan higest bazata wuce a week ba muje ciki kaji” binshi ciki Zayn yayi hakanan yaji duk bayajin dadin komi, wayanshi yaciro yana jiran takirashi amman shiru har aka kira magrib suka fita zuwa mosque.
Suna fitowa daga mosque yacema Dad yawuce gida kaman Dad yacemai ya kwana anan amman ya barshi gida yawuce dinning yaje yaci abincin data dafamai bakaramin dadi abincin yayi ba saida yaci yakoshi tass sannan yafito yatafi masallaci sallan isha’i yadawo gida sama yawuce sai yana ganin kaman zata fito dagudu tarungumeshi, dakinshi yashiga wanka yayo yafito yashirya cikin pajamas sannan yadawo yazauna bakin gado yadauki wayanshi yaduba bata kirashi ba daman yabari ne tadanyi settling down takirashi ganin bata kiraba yasa yay dialing number ta amman har wayan ya katse bata dauka ba, dan ijiyan zuciya yasauke yasake kiranta shima still shiru bata daukaba ijiye wayan yayi ahankali ya kwanta abakin gadon tareda rungume hannayenshi akirji yadawo kaman wani abin tausayi lumshe idanu yayi kawai tunaninta yake gabaki daya sabida tana tareda family nata is that why ta manta dashi but ai tasan yakamata takirashi she knows he will be thinking about her right.