Sashe 31
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
22
Lumshe idanunshi yayi kaman yana bacci yanaji Mami tacemata taje tai wanka itakuma Mami ta taho dakin, bude kofanta tayi tana kallon Zayn daya kwanta akan gadonta ya lumshe idanu kaman mai bacci, maida kofan tayi tarufe sanan ta cire hijabin jikinta ta linke ta ijiye ta taho gaban gadon tana kallon Zayn din barin gemun nan nashi, dan girgiza kai kawai tayi tajuya zatabar wajen hannunta Zayn yakamo dasauri hakan yasa tajuyo tace “ohh dama idonka biyu” tashi yayi yazauna ahankali yana kallonta saikawai ya rungumeta yadaura kanshi akan cikinta yace “Mami yanzu bakida lokaci na” dan murmushi kadan tayi wato har yafara kishi girgiza kai tayi tace “ai kai yanzu ka girma” ciro kanshi yayi daga cikinta yakalli fuskanta dan murmushi tayi sanan tazauna gefenshi tace “wasa nake maka, you will forever be my one and only Zayn” dan murmushi yay saiya koma ya kwanta yadaura kanshi kan cinyarta hannunta tadaura saman gashin shi dakeda taushi sosai murya chan kasa tace “I am proud of you Zayn” dasauri yakalli Mami dan Mami not common takemai magana haka Papa nedai yasaba gayamai maganganu haka, gyadamai kai tayi tace “I mean it, Baban ka yafadamin kaine kace yay adopting Farrah, all I see amaganan is growth you are becoming more and more sensible Zayn dina, Allah yamaka albarka” wani cute murmushi yasaki yadauke kai, hancinshi Mami takama tace “akama mutum addu’a Ameen yake cewa baya dauke kai ba” dan kara yayi. “Auch Mami that hurts” hararan shi tayi tasaki hancin, murya chan kasa tace “Ameen” murmushi Mami tayi murya chan kasa tace “Zayn dan Allah take care of her amana, yanzu legally she’s your sister, Allah yaga zuciyana inason Farrah sosai ina jinta kaman diyan dana haifa, she’s so innocent yarinya marainiya abin tausayi ne, Zayn nasanka nina haifeka, kaji tsoron Allah, kai yanzu babban Yayanta ne, tanada hakki akanka kaga tayi ba daidai ba correct her, kaganta da bad friends or anything dat can harm her karabata dashi, and dole you have to show her good example as an elder brother please Zayn be good, kasan sometimes ina fita for emergency surgery idan kana gida always check on her, dudda yan aiki na nanan, but kai kadubata, kasa ido alamarinta bamu kadaine agidan nan ba, wanan dasu Hajiya sunji Alhaji yay adopting yarinya which has been something da sun dade suna so yamusu amman baiyiba, rana guda sabida kace yayi yayi they might react somehow, so please don’t let any harm yazo inda take kaji Zayn, I trust you nasan duk iya rashin jinka bazaka iya cutar da karaman yarinya like Farrah ba saisa dagakai har ita zan muku kallon yaran dana haifa I will never zargeku kona muku mugun kallo ba, I can do that ko Zayn? I can trust you right Zayn”? Mani tai tambayan tana kallon kwayan idanunshi dan tafi kowa sanin danta she just want to makesure Farrah is safe tareda Zayn karyaje yaci amanarta, ahankali ya gyadama Mami kai yace “yes Mami” murmushi tayi dan taga gaskiya akan fuskanshi tace “tacemin kace monday zaka kaita school”? Gyadamata kai yayi yace “yes” murmushi tayi tana mamaki wai yau Zayn ne zai dauki responsibility wani abu batason tai magana hakan yasa tace “to shikenan” nai magana dawani ustaz zai dinga zuwa Saturday and sundays suna islamiya, dakuma lesson na school sabida tai catching up dawuri, tacemin tayi primary school na gwamnati abirnin chan garinsu da Maman su tazauna kafin su dawo kauye, she understands just little english sanan bata gama iya karatun turenci ba but she can read hausa, gyadamata kai Zayn yayi baice komiba, saikuma yatashi zaune yace “Mami lemme go and workout, ki aikomin da black coffee” murmushi tayi tace “to” .
Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear na nike yasaka, da sneakers dinsu shima na nike kayan duka masu ruwan toka, sanan yadauki wani white short towel yasauko kasa yabude kofa yafito towel din a shoulder dinshi ga safan hannu yana kokarin sawa yana tafiya zuwa wani katon building dake kusada flat dinshi wanda gym dinshi ne na musamman da Baban shi ya ginamai, bude kofan yayi ya shiga lafiyayen gym ne na gasken gaske ga machines na workout daban daban ga speakers, karasawa wajen yayi ya kunna waka sanan yawuce gaban wani keke mai kyau yahau yafara….
“Kiyi sauri wai mesa kin cika shirme ne Layla, saiya gama yafito” Hajiya Mariya tai maganan tana zaune falo rikeda bowl na fruits, saukowa Layla tashiga yi da saurinta tana sanye cikin gym wears dinta itama pink, dogon wando ne nata skinny yakamata tsaf sai riganshi dakenan kaman shimi shima yakamata tsaf kana ganin kusan rabin boobs dinta awaje, tasaka sneakers pink shima kanta babu dan kwali ta saki gashin yana yawo abayanta, murmushi Hajiya tayi ganinta tace “damn! Yarinyana is hot wlh, wanan bunsurun bayi taba iya hakura da bodyn ki wuce kije imaza ga water bottle dinki kan dinning” dasauri tai dinning water bottle din tadauka mai kyau sanan tafito daga flat dinsu tana tafiya tana juya waist bombom dinan da babu pant aciki nawani kalan juyawa a skintight wandon tai hanyar gym don dataga bodyguards dinshi biyu na gadin gaban kofan ga kida natashi tundaga nan inda take tanajin kidan, daure fuska tayi tana zuwa gaban kofan tabude tashige basu hanata ba dan tuni Hajiya ta nunama kowa ita.