Sashe 68
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Idan yanzu nace kibama Mami shawara wani shawara zaki bata???
6️⃣1️⃣
Adashin WELLNESS BY ORIFLAME AVAILABLE 3500 duk sati bibbiyu, ana neman mutane goma. Idan kinaso chat this number up
wa.me/+2349133427208
Da kyar Dad yasamu Zayn yay bacci, yaron yay kuka harsaida yagode Allah. Dad tunda ya auri Mami baitabajin ta bakantamai rai irin na wannan karanba kuma wlh wlh bazai yarda ba, wanan fadan dashi takeyi bada yaranshi ba kuma wlh sai inda karfinshi yakare. Bargo yaja ya lullube Zayn din yana bubbugashi har ijiyan zuciyan kuka yake saukewa abacci tsabagen kalan kukan dayayi, akan wani dalila da ranshi Mami zata dinga batama danshi rai haka, dama ai angama gidanshi tsaf funitures ake sassakawa zai bama mutanen just 2days agama saka komi yabama Zayn matarshi su tare, makarantan ma tagama zuwa she will continue da lesson agidan mijinta lokacin waec yayi abiya mata tayi anema mata admission tafara university, dakin Hajiya Mariya dabai komaba kenan adakin Zayn ya kwana tareda danshi.
Ahankali Farrah ke bude idanunta dasuka mata nauyi sun kumbura suntum sabida kukan datasha, rana datagani yasa tagane ta makara dasauri ta tashi bayin tashiga tadauro alwala tafito hijabin Mami tasaka tai salla, tana kan dadduma Mami tashigo dauke da tray tana kallonta, tashi tayi tacire hijabin tazo inda Mami ke ijiye tray kan stool tace “good morning Mami” dagowa Mami tayi tana murmushi tace “morning yarinya na, oya yi breakfast kiyi wanka Miemie na nan zuwa dazun nan takira” dan murmushi Mami tayi tajuya tace “bari na aiko miki Shafa tana kitchen tana tayani aiki nina hanata zuwa ta tadaki” Mami tayi maganan tana fita daga dakin bata dade dafita ba Shafa tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tana kallon Farrah dake kallon abincin da Mami takawo mata takasaci, ahankali Shafa tace “ke yanzu bakiji kunyan Mami ba”? Dasauri Farrah takalleta tace “kunyan mene”? Murmushi tadanyi sannan tazauna kan carpet akasa tace “kiri kiri kin nuna mata bakison danta, kinga fadan da Mami da Dad sukayi yauda safen nan agabana kitchen ananne ma nasan tun jiya da daddare taje ta daukoki tadawo dake” dan dauke kai Farrah tayi takalli gefe sai yanzu ma yanda tafasama Zayn kai yafado mata arai ko yafadama Dad ko Mami oho ita tawurgamai abu oho, ganin batason maganan yasa Shafa tai shiru bata kara cemata komiba mai gyaran jikinta tashigo dakin takawo mata magunguna tasha sanan tace mata idan tagama tazo akwai maganin dazatayi wanka dashi.
Mami na zaune a falo Zayn yashigo yana sanye da 3quater na wando black, dawani white Riga na armani yay wani irin kyau amman idanunshi sun kumbura suntum kallo daya Mami tamai tai maza ta dauke kai, daga kofa ya tsaya batare daya karaso tsakiyan dakinba, ahankali yace “good morning Mami” “morning” ta amsashi ba yabo ba fallasa, juyawa yayi zai bude kofan dakin yafita tace “ga breakfsat dinka a dinning kawuce kaje kaci” wani kalan kunci ne ya tsayamai awuya ahankali yace “I am not eating” yana maganan yabude kofa yafice dasauri, yunkurowa Mami tayi zaune ta kalli kofan, har cikin ranta taji wani iri, tasan kuma bazaici abincin nan ba har yamma maybe ma har gobe, dan ijiyan zuciya ta sauke tareda komawa ta kishingida da kujera tana lumshe idanu.
Wuraren 12 Miemie tazo gidan, bakaramin dadin ganinta Farrah tajiba Shafa ta sanarda ita komi ita kanta Miemie fada tahau yima Farrah akan same thing da Shafa tafadi.
Wuraren 4:30pm Dad yashigo bangaren Zayn dan Zayn yarigashi fitowa daga masallaci shi ya tsaya yana magana dawasu dattawa, ganin Zayn kwance kan gado ga abincin da dakanshi yashiga kitchen yadafa mai ko kallonsu baiyiba, ga madara da zuma daya hadamai dudda is one common drink na Zayn dayake yawan sha amman still shima baishaba yasa Dad yaji kanshi yadau chaji, kasama magana yayi yajuya direct yafita daga dakin yay wajen motanshi dasauri bodyguard suka budemai yashiga yace “ku kaini gidan Inlaw dina” dasauri suka maida kofan motan suka rufe aka tada motan direct agaban gidan Grandma (Maman Mami)akai parking, fitowa Dad yayi yashiga gidan yana rafka sallama kai tsaye, ganin Dad yasa Maman Mami dake zaune kan wata clean tabarma atsakar gidan tanajan charbi tace “wazan gani haka, marhaban dasu lale” cikeda girmamawa Dad ya tsugunna har kasa yace “ina yini Baaba” cikeda soyaya tanunamai tabarma tace “tahonan ka zauna dan Allah, tashi tashi, Atine kawo ruwa yasha” da sauri Dad daya karaso yazauna yace “banajin kishi Baaba” dan dariya tayi tana kallon fuskanshi tace “yaya mijina kuma daya mini kishiya” kaman an sosama Dad inda kemai kaikayi yace “Baaba abinda yakawoni kenan wajenki” gyara zama Grandma tayi tana kallon fuskan Dad daya nuna damuwa sosai tace “meya faru”? Cikeda damuwa sosai Dad yace “Baaba idan Maryama tafi karfina sabida taga ina sonta aike batafi karfinki ba saisa nakawo miki karan nan, Baaba kinsan yanda Zayn yake basaina fadamiki komi gameda dan nawaba, Allah yarufamini asiri na aurar da yarona, Alhamdulilah Zayn nason matarshi yaro ya natsu amman Maryama ta kwacemai mata tace ita bazata bashi itaba sabida yaro marajin magana bai dace yasami natsassiyar yarinya irin Farrah ba, Zayn tun jiya kuka yake idanunshi sun kumbura sunyi luhu luhu yakicin abinci yau gabaki daya, haryana buge goshi yanajin ciwo, kashemini yaro takeson tayi ne Baaba, wlh wlh Baaba taja wani abu yasaman mini danda bani yafemata, Baba Zayn dina baici abinci tun jiya bafa” Dad yay maganan yanajan bakin malummalum dinshi yana goge hawaye kaman wanda akama rasuwa, salati Grandma tasaki tace “assha wanan abu baiyi dadi ba, ina zuwa bari na dauko wayata” Grandma tai maganan tana mikewa tashiga ciki wayata tadauko tadawo tazauna kan tabarma taciro lambar Mami tai dialing, ringing daya biyu Mami tadaga, cikin kakkausan murya Grandma tace “kome kikeyi Maryama ki ijiyeshi kitaho gidana yanzun nan ina jiranki, nabaki minti goma” Grandma kafinma taji amsan Mami ta katse wayan, tass Dad yagoge fuskanshi yasoka hannunshi a aljihu yana lalubo wayanshi number Zayn yay dialing kiran harya katse Zayn bai dauka dasauri Dad yasake dialing number na biyu wayan na gab da katsewa yadauka yama kasa magana, da sauri Dad yace “Son kanajina” ahankali Zayn yace “uhm” cikeda lallashi Dad yace “yanzun nan mamarka zata bar gidan, ina nan gidan Grandma dinka gatanan zuwa nan, tana fita katashi kaje wajen matarka kaji” ahankali yace “okay” kaman wani dan baby, Dad yace “stop disturbing kanka komi yazo karshe yanzu tunda Baaba tashiga zancen za’a kwatan mana hakkin mu kaji” murya chan kasa Zayn yace “okay Papa” murmushi Dad yayi haryadanji sanyi daya kirashi da Papa yace “yauwa yarona, saimun dawo to” Dad ya katse wayan yana murmushi Grandma na kallonsu Allah kenan mai ikon, wato mutumin nan na son danshi sama da yanda yakeson ranshi, Mami bata boyemata komi tasan da zancen tsaf amman at this point the right abunda Mami zatayi shine tabashi matanshi aga yanayin zamansu tunda yanasonta, Zayn yarone mai kirki idan kacire halayyanshi na banza ka ajiye agefe yarone mai bala’in kirki da farin jini dakuma soyuwa azukatan mutane, Farrah zatasoshi tsaf.
Wani karfi Zayn yaji yazomai da Dad yafadamai Mami zata fita, tashi yayi zaune ahankali glass cup na madaranshi yadauka ya kwankwade sanan tashiga bayi wanka yayo yafito yakara shiryawa cikin wani 3quate maroon da milk v neck shirt wani kalan exotic scent natashi daga jikinshi.
Crocs yasaka masu kyau sanan yadauki wayanshi yasauka kasa yana tafiya ahankali kana ganin idanunshi kasan something happen to him, ga bandage karami a goshinshi yafita tsakar gida, ganin babu motan Mami a parking space yasa yaji wani kalan sanyi a kirjinshi hakan yasa yay hanyar flat dinsu Mami, ahankali yabude kofan falon babu kowa afalo sai hayaniya dayakeji a sama ga muryan Farrah nan chakwai sai labarin kauyensu takebama Miemie itada Shafa, ajiyan zuciya yasauke jin she’s fine, ahankali yay hanyar stairs yay sama yana kallon kofan dakin Farrah dayake nan abude, kai tsaya yawuce gaban dakin Farrah na zaune a kasa tana sanye dawani silk shirt mai botur da skirt duka milk color, kayan look more of casual outfit, tanacin cake da Miemie tamata baking takawo mata kanta babu dan kwali gashinta har tiles yake tabawa sabida batai parking ba tabama kofa baya tanacin cake din data yanka tasa a plate da fork sai Miemie da Shafa akan gadonta sun kwakkwanta suna hira, sune suka fara ganin Zayn hakan yasa duk suka tashi zaune Miemie tace “Ya Zayn congratulations on your marriage Fatiha, May Allah bless your Union, Barakallahu Lakum, Wa Barik Alaykum, Wa jama’a bainakuma fil khayr” dan murmushi yamata yace “Ameen, Ameen” Shafa itama akunyace tace “ina wuni Ya Zayn” murmushi itama yamata yace “fine” sannan yamaida idanunshi kan Farrah data sandare a zaunen datake cake din data debo a fork takasa kaiwa baki taki juyowa takalleshi, dasauri Shafa tafara sauka daga kan gadon Miemie itama tasauka tace “yauwa muje ki nunamini earrings din Shafa” sukabi ta gefen Zayn da sauri suka fita hakan yasa Zayn yakarasa shigowa dakin tareda maida kofan dakin dakenan abude yarufe yana murza key kofan hakan yasa dasauri Farrah tajuyo tadagama manyan kumburarrun idanunta takalleshi jin yana kulle kofanta da key.
6️⃣2️⃣
Adashin WELLNESS BY ORIFLAME available Zubi 3500 duk sati bibbiyu 10 people needed, idan kinaso click on this link;