Sashe 48
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yakai almost 5minute tsaye awajen kaman andasa shi maganganun Farrah namai yawo akai, tunda yake aduka rayuwanshi babu macen data taba rainashi ko takalli tsabaragen idanunshi ta gayamai magana haka kokuma ta nunamai yatsa sai Farrah, wanan Yar karaman fulani village girl dinan dayasa Dad yay adopting suka taimaka mata aka cire ta daga hannun Uncle nata dasuke kokarin kasheta, suka kawota nan suka bata all the luxury of life, abinda yamafi komi yimai ciwo shine tagamamai rashin kunyan tsaf tafice bai iya yace uppan ba, kaman an dauremai baki, kaman an rirrikeshi, nayyy! Ba ahaifi macen data isa tace tafi karfin ZAYN GANUWA ba! Ba’ayita bane kawai, kuma he will show this girl she’s nothing but a small ant dazai iya crushing at any time ba, bude dakin da Layla ke ciki yayi ko kallonta baiyiba yace “get out of my room” sanan yadauki jallabiyan dake kan kujeran yasaka yasa slippers yafita tana kallonshi cikeda mamaki, side dinsu yayi ahankali yabude kofa yana kallon mutanen dakin, ganinshi yasa Dad yace “Zayn come come” yakalli Ya Habeeb dake kallon Zayn shima yace “Habeeb meet my son Zayn, Zayn ga Habeeb yayan Miemie ne kawar kanwarka” dan murmushin yake Zayn yayi yakarbi hannun da Habeeb ke mikamai sanan yazauna, anatse Habeeb yace “I am Habeeb Muktar Maryam’s brother, nakawota tagaida Farrah shine sukasa nashigo, I met with your Mom da Dad they’re the nicest” dan murmushi Zayn yayi yace “thanks” ahankali Habeeb yace “what did you study”? Murmushi Dad yayi ganin Habeeb najanshi da hira yadauki magazine yana dubawa abinshi kaman bayajin meyake fada, ahankali Zayn yace “Business administration” murmushi Habeeb yayi yace “that’s nice” murya chan kasa Zayn yace “kaifa” dan murmushi yayi yace “international relation nayi a Saudi, a chan muke zama, I am basically here for 3yrs assignment saisa muka dawo nan, My Dad is a doctor just like Mami” gyadamai kai Zayn yayi yana dan murmushin yake yana kallon sama dayakejin muryan Farrah da Miemie, muryanta sai zaki kaman na mayu, ko lurada yanda yake kallon sama Habeeb yayi, tashi yayi yace “bari naje Allah yakara sauki” tashi Dad yayi shima yasa hannunshi a aljihun jallabiyan jikinshi raps na yan dubu dubu guda uku yaciro yabama Habeeb akunyace Ya Habeeb yace “please Dad kabarshi dan Allah” yay maganan yana sauri yafita akunyace dan dariyan manya Dad yayi sanan yakalli Zayn dake tsaye yace “wuce muje murakashi” fita sukayi har mota suka raka Habeeb yashiga aka budemai gate yafice aka maida gate aka rufe Dad yajuyo yakalli Zayn yace “kaga haka akeson yara su zama kamilai natsassu, makesure you form friendship da Habeeb sanan kawuce kaje komamene zakama gemun nan naka kamai yadawo like normal human beings gemu wato baki, black color” Dad yay maganan yana kallonshi kaman yanda Zayn din ke kallonshi sanan yajuya zai tafi kaman daga sama Zayn yace “Dad” tsayawa chak Alhaji yayi yaso yashareshi amman hakanan jiyayi yakasa yay kewan danshi sosai, juyowa yayi yakalleshi yace “what”? Folding hannu Zayn yayi akirjinshi babu kunya as usual yanda yake maganan nan nashi yace “Dad sends that girl what’s her name ma” ya tsaya yana tunanin sunan Farrah kafin yace “Farrah, send her back to kauyen su, I don’t want her living in our house anymore” tunda yake maganan Dad ke kallonshi, yanaso yaci riban zancen hakan yasa yace “why”? Kaman jira Zayn yake yace “sabida batada kunya, she’s so rude and tarainani, nizata cema banda hankali that dudda she’s 19 but tafini dan 26 hankali, wai tafi karfina, she’s so ungrateful” yay shiru zuciyanshi na tafarfasa Dad ya kureshi kuri da idanu batare dayace komiba kawai kallon yanda yake tafarfasa yake, hakan yasa Zayn yace “Dad say something” dan dariya Dad yayi yace “finally Yar yarinya karama tafada maka gaskiya, and banga a single lie a magananta ba Farrah tafika hankali tafika tunani sau dubu, bamu haifeta ba but tafi danda muka haifa daraja mu, Zayn you are so irresponsible and senseless, and you are very very selfish, Zayn acikin jirgina kake abubuwan ka, banda haka ina kwance gadon asibiti likita na kokarin ceto rayuwana kai kanachan kana……” Dad yay shiru dasauri yana runtse idanu cikeda bakin ciki, kafin yabude idanunshi ahankali yazubasu kan Zayn din dake kallonshi kyam babu ko kyafta idanu yace “ai kaga irin halin naka, bakasan kunya ba baka kunyan uban kowa, and banda haka idan kai laifi kafi karfi kace sorry Zayn, dagani har mahaifiyanka fushi muke dakai amman kaki apologizing so who are you to crucify Farrah? Kome kayi za’amaka dan haka listen and listen very well, Farrah is going nowhere daga gidan nan cus nan gidan ubanta ne, sannan kome zata gayama ko zaginka tayi bazantaba hanata ba dan you deserve it until kai hankali kadawo hayyacinka idan kaida kanka ka girmama kanka nobody needs to tell her dakanta zata girmamaka,
dan haka go and work on yourself and see wonders” Dad yay maganan yana juyawa yay flat din Hajiya Fatima da saurin shi zuciyanshi badadi.
Zayn yadade tsaye awajen yana kallon mahaifin nashi sanan tasauke ijiyan zuciya yawuce flat dinshi, Layla yagani a falo zaune da kaya ajikinta tanashan glass of milk nashi, ganinshi yasa tabishi dawani kallo, itadai Zayn dinnan na bala’in biyamata rai, kofa Zayn yanuna mata ranshi abace yace “I’m giving you one last final warning kada ki kara shigomin daki” ahankali tamike tsaye jikinta yay sanyi ijiye glass cup din tayi ta taho zuwa inda yake kusada kofa baki tabude zatai magana yawani daka mata tsawa. “Out” dagudu tafita yamaida kofan yabuga yay sama da sauri.
Wuraren 6 Miemie da Farrah suka fito rikeda Leda da Mami ta hadamata na atampa da gyaluluwa Dad yabata kudi sai murna take, murmushi sosai tayi takalli Farrah tace “I really really like your parents Farrah sunada kirki, nima yaushe zakizo gidanmu kiga Mommy na da Dady na?” Murmushi Farrah tayi tace “kibari mugama exam muyi hutu kinga yanzu ranan Monday zamu fara exam bazamu samu lokaci ba” Gyadamata kai Miemie tayi tace “hakane” ledanta Farrah tabata daga wajen batare datakai wajen motansu ba tace “bye wuce kitafi” wani kalan kallo Miemie tamata tace “baraki rakani wajen motan muba” makemata kafada Farrah tayi tace “a’a nidai sai anjima” zata juya Miemie takama hannunta tana dariya tace “wlh baki isaba sai kinje Ya Habeeb din kikejin kunya haka iyye ashe kinada kunya, wuce muje kona jaki” babu yanda Farrah ta iya haka tabita har gaban motan, saukarda glass din motan Ya Habeeb yayi yazubama Farrah manyan idanuwanshi dasauri ta sudda kanta kasa tana wasa da yatsunta, tarasa maisa suka hada idanu she use to feel restless ahankali tace “thanks for coming Ya Habeeb” murya chan kasa yana kallonta still yace “you are welcome Farrah” dan dago kanta tayi takalleshi hada idanu sukayi dasauri tajuya tareda ture Miemie dake dariya tana kallonsu tawuce Miemie zata juya tabita dasauri Ya Habeeb yamata wani mugun kallo hakan yasa ta kwashi ledojinta tabude bayan mota tasaka sanan tazaga tashiga gaba suka wuce tanata bashi labarin Farrah.
Hanyar flat dinsu tayi daidai zata shiga aka bude kofan Zayn ne yafito yana sanye dawani short da white V shirt dasuka kamashi ga mamakinta saitaga fuskanshi ya chanza mata yakara mata wani cika da bala’in kwarjini, dasauri tadauke kanta daga kallonshi tareda dan komawa baya ta hanyar sauka daga dan staircases din dazai sadaka da kofan shiga dakin tajuyar da fuskanta gefe tana jira yafito yazo yawuce ta shiga kamshin dayake na shiga hancinta ita bamatasan yana cikin gidansu ba maybe yana dakin Mami ne dan tuntuni itada Miemie na dakinta suna hiransu.