← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 94

Sashe 82

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Bude motan yayi yafito yazagayo ta inda take daidai tabude kofa zata fita yakai hannunshi zai dauketa makalemai kafada tayi tareda dan turo baki tace “ni kada ka daukeni” bakinta yabida kallo da sauri kaman wanda baitaba ganin ana turobaki ba yace “okay sauko to” ahankali ta sauko tanakin kallonshi sabida yanda yake kallonta ta gefenshi tabi da sauri tawuceshi tai gaba bin bombom dinta yayi da kallo dake juyawa yawani kalan sude baki tareda maida kofan yarufe sanan yabiyota abaya yana tafiya ahankali yana kara kallon bombom dinta, wayanshi dake ringing a aljihu yasa yaciro ganin number Mami yasa yadanyi murmushi yakai wayan kunnenshi yana karasawa wajen Farrah daya tsaya gaban kofan shiga flat din yace “Mami” kai tsaye Mami tace “ina kakai Farrah” dan murmushi yayi yakalli Farrah dake tsaye gefenshi tana wasa da yatsunta yace “Mami munbar gidanku mundawo gidanmu” akufule Mami tace “wai what kind of Iskanci ne wannan Zayn? Kace zaka auri Layla ga yarinya nan ta shirya all set waiting for you sanan kadauki Farrah kagudu da ita” dan yatsine fuska yayi yana kallon Farrah da har lokacin kanta na kasa tana wasa da yatsunta ahankali yakai hannunshi kan nata yawani fizgota yasata akirjinshi tareda sauke ijiyan zuciya yace “Mami your son belongs to Farrah and she alone, she’s my soulmate, I just use Layla to make my wife realize how much she loves me and I’ve paid her you can ask her Mami, ni nadauki matana munzo gidanmu dan banmaso aYkawomin ita ace Zaa kwana, goodbye Mami na” yana maganan ya katse wayan yakalli Farrah datai lamo ajikinshi yace “let’s go inside kibani Nono nasha”.

7️⃣7️⃣

Wacece tadade takeson tafara business din ORIFLAME takasa yi sabida tsadan Registration dinsu??????📢📢📢
Please this might not mean anything to you amman tell your sister, Yar uwanki, wata from your Family, makotan ku suzo koku dari nawa ne za’ayi muku FREE REGISTRATION na shiga ORIFLAME.
Akwai riba acikin ORIFLAME sosai, yanzu kika samu aka miki free registration ahankali ahankali zaki dinga siyan abu daya biyu uku kina saidawa kina kara saya.

Sanan idan kikai registration kika zama member akwai huge discount daza’ayi miki wajen siyan kayansu.
All you have to do idan kinason FREE REGISTRATION IS CLICK ON THIS LINK kima HASSANA magana.

wa.me/+2348052302040

Zare wayan Mami tayi daga kunne hakan yasa Shafa dake gefenta tace “Mami suna tare”? Gyadamata kai Mami tayi tana tabe baki tareda girgiza kai tana kara mamakin Zayn, Allah yasa ya natsu kenan itakuma Layla Allah yabata miji nagari but dudda haka zata gayama Dad yamaida Layla hannun Amaryan shi dan ita bazata iya rike Layla ba zuciyanta kawai bai natsu da Layla bane, kallon Shafa tayi daketa murna tace “jeki kiramini Anty mai maganin Farrah kuzo kuje chan gidansu akwai magungunan danakeso abata tasha” Gyadamata kai Shafa tayi tawuce tai sama Mami kuma ta zauna tana zullumi Allah sa kar Zayn yamata komi yanzu saitasha magungunan ta tanason Zayn yagane banbanci tsakanin killatacciyan mace ta gida da macen waje matan banzan daya saba dasu, tanaso bayan Farrah karyama kara kwadayin wata mace aduniya ballema haryakai ga sha’awa, suna fitowa hada magunguna sukayi akakai mota aka lodasu, dakuma lafiyayyun abinci sannan Anty Magani da Shafa dakuma wata Babban kawar Mami suka tafi.

Bude kofan falon yayi ahankali wani kalan kamshine yadaki hancin Farrah, kallon fuskanta yayi yace “are you ready to enter gidan mijinki”? Gyadamai kai tayi ahankali, tsayawa yayi yana kallon fuskanta baisan mesaba but kawai he just love Farrah, babu abinda bayaso about her, tsugunnawa yayi ahankali agabanta yace “hau bayana” wani kalan murmushi tayi dawani kalan sauri tahau tareda kankameshi murmushi yayi yace “babu wanda zai kwace miki ni” cikeda da shagwaba tace “ni kabarni na rirrikeka” murmushi yayi sosai yashiga ciki da ita yana tafiya ahankali yace “yarinya kaman paper” murya chan kasa tace “ahaka kake sona” dan murmushi yayi yace “small body big nono” bakinta takai kan kunnenshi ta cija daidai sunkai kan stairs wani kalan kara dayayi yasa ta sauka daga bayanshi da gudu tai sama dariya yayi yace “saina rama” binta yayi da gudu shima tai sama bama tasan wannene dakinsu ba kawai bude wani daki tayi tashiga tana dariya tana kokarin maida kofan tarufe ya doso wajen hakan yasa ta kurma ihu tasaki kofan tace “Wallahi karka cizan mini kunne na” cikin dakin yayi shima yayi kanta zata gudu ya chapke ta suka fada gado, wani kalan kwanciya yayi akanta yana kallon fuskanta ahankali yace “wana kama”? Batasan mesaba anytime yake mata wanan kalan kallon wani kalan kunyanshi takeji, ganin yanda tadauke fuskanta yasa gently yasaukar da fuskanshi saitin kunnenta Ahankali yace “mesa kike kunyana” yay maganan yana sauke mata kiss ahankali kan wuya, wani kalan yirrrrr taji dasauri ta runtse idanu gabanta na faduwa tana murza hannuwanta, hannun nata yakalla sannan ahankali yakai hannunshi yakama hannun ahankali yakai hannun saman fuskanshi yadaura kan sajenshi yana kallon yanda ta runtse idanunta kaman mai whispering yakira sunanta. “Angel! Look at me” bude idanunta tayi ahankali harsundan kankance tadaurashi akan nashi idanun dayake kallonta dashi, kana ganin idanunsu kaga idanun mutanen dake bala’in son junansu, murya chan kasa yace “your eyes are making my dick to erect Farrah!” Dawani kalan sauri ta kulle idanunta zata juyarda kanta yakai hannunshi yakama habarta yace “don’t look away, I am your husband look at me” ahankali takalleshi idanunta sunyi yan mitsi mitsi, murya chan kasa yace “I love you My Farrah, I love you My Angel, I love you My fitinanniyan marakunyan wife that slap senses to my he…….” Batasan ya akayiba all she knows is tadaura bakinta kan nashi cus batason maganan batason ta tuna yanda ta mareshi, wani kalan freezing yayi jin lips din Farrah kan nashi just still batare datai wani motsi ba sai bugawa da kirjinta keyi fast fast, batare daya raba bakin da nata ba yana kallon idanubta dake lumshe yace “please kiss me Farrah”.

7️⃣8️⃣

Shiru Farrah tayi takasa manna mai kiss din, murya chan kasa kaman dan yaro yace “pl…….” Gently taja lips dinshi na kasa wani kalan numfashi yasauke kaman zai zauce cus warm and soft lips like na Farrah basu bata sauka kan bakinshi ba, wani kalan fizge lips dinta yayi da sauri yashiga kissing dinta hannunshi na yawo abayanta yana yawani kalan ja zip dinta kasa sannan dasauri yashiga sauke riganta kasa yakai hannayenshi kan bra nata yakama boobs nata wani kalan ijiyan zuciya Farrah tasauke. “Hmmmmm” dan sakin bakinta kadan yayi murya chan kasa yace “you love it idan ina tabamiki nono Angel, I too love your nono” yay maganan yanajan bra kasa yaciro boobs din da nipples din were damn erect, yatsunshi yakai yaja nipples din yace “I love yanda kikeda shoot out nipples my world they are so sexy, zaki bani nasha su”? Yay maganan ahankali yana zare bakinshi daga nata yakalli fuskanta yanda ta lumshe idanu taki kallonshi, hannunshi yazare daga kan nipple dinta yakai kan fuskanta murya chan kasa kaman wani dan jariri yace “I want to sha nono Angel, nasha” wani yammmm dataji ajikinta sabida yanda yay maganan batasan lokacin daya gyadamai kai ba alamun yasha, wani kalan kwantawa yayi agefenta jikinshi har bari yake zaisha nono, yakamo hannunta yadaura asaman kanshi, yana kara gyaramata kwanciya irin position na uwa da yaro dakeshan nono baiyi wata wataba yawani kalan fizge mata nono saida tai kara. “Wayyoo Allah na”.

VIPs Allah this book has come to an end intentionally nake muku janjani.

But In sha Allah this weekend zamu gama😍

7️⃣9️⃣
Chapter 82 · 0% Book details