← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 94

Sashe 67

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

Saida taga an tafi an barta ita kadai adakin takara yarda yes dagaske nefa bawasa ake mataba jibidai yau yanda ta tashi dasafe da farinciki today is last paper nata da ace tasan ahaka ranan zaiyi ending mata dabatai wishing this Friday yazo ba, wani kalan kuka ne taji yazomata bana wasaba kawai tahau kuka, ko kadan bataji shigowan Zayn dakin ba sai kamshin turarenshi daya daki hancinta hakan yasa dasauri tadago rinanun idanunta, hada idanu dashi tayi yana tsaye gaban gadon yana kallonta yay wani irin kyau looking kaman wani bawan Allah, kafa yadaga zai hayo gadon dawani kalan sauri ta dirko tana kan gado tana kallonshi tace “kada kasake kazo kusadani wlh, don’t come anywhere close to me dan banga abinda zanyi dakai amatsayin mijina ba, I will never marry a man like you or love a man like you Zayn, after kalan rayuwan dakayi baka chanchanci mata irina ba, danai zaman aure dakai gwara na gudu na shiga duniya I really really hate you Zayn” wani kalan shrinking Zayn yaji zuciyanshi nayi each word datake fadamai na nan kaman blade ne sai yakai zuciyanshi saiyawani tsaga, dasauri ya lumshe idanunshi ahankali yana sakin ledojin daya rike a hannunshi, yakai almost 2min ahaka sanan yabude idanunshi, he can’t justify halayyanshi, and Farrah have every right to judge him dan takamashi on different occasion da Layla, but tayaya yanzu zai gayamata cewa yay alkawari tunda ya aureta bazai karabin wasu mata ba, he is ready and willing to change all his old ways and become a better man dazatayi alfaharin nunawa tace Wanan shine mijinta.

Zubamata idanunshi dahar sun chanza launi sundanyi ja sun kankance yayi, yanda take tsaye lungun gadon tana share hawayen dake zubomata, ahankali yadaga kafanshi zai taho wajen da sauri tashiga kallekalle tana mannewa da bango tanadan ihu tace “kada kasake kazo kusadani na gayamaka” ganin kaman badashi takeba yasa bedside lamp datagani awajen ta cisge wayan tadaga sama tace “wlh kazo saina bugamaka abin nan” kaman badashi takeba cigaba da dumfarota yayi yana zuwa daidai gabanta kawai zuciya ta debi Farrah tawani kalan bugamai bedside lamp din akai kwan ya fashe ya yankeshi a gefen goshi sai jini Farrah tawani kwalalo idanunta waje tareda yarda lamp din da sauri hannayenta nawani bari, dan gajeren murmushi Zayn yayi batare daya damu da jini dake bin gefen fuskanshi ba ahankali ya tsugunna agabanta tareda kneeling gently yakai hannayenshi zai kama nata dawani kalan sauri taboye hannayenta abayanta dan bataso yatabata, wani kalan ijiyan zuciya yasauke sanan yahade hannayenshi waje daya alamun roko, kuka yaji yana zuwan mishi amman yadaure yahana kanshi yana tuna maganan Dad, daga idanunshi yayi yakalleta yanda takalli gefe bamataso takalleshi cikin wata kalan raunanniyan murya yace “Farrah” iska ya fuzar goshinshi namai radadi ahankali yace “I know you hate me, you don’t wanna see me sabida halaye na, first of all I don’t have any relationship da Layla believe me” yasake yin shiru ahankali yace “I know I am not that perfect husband dakike soma kanki but I can promise you this zan zubar da all halayena na banza, I want to work on myself no smoking, no clubbing, babu mata just you and only you Farrah namiki alkawari, I will make you be proud of me, I will be the perfect and the best Man for you and above you Wallahi Farrah ina matukar sonki this my heart” yadaura hannunshi kan zuciyanshi yace “I love you a lot Farrah, ni kaina bansan lokacin dana fara sonki, I love you with everything najiki na please don’t hate me” yay maganan ahankali yana lunshe idanu yana jiran tace wani abu amman shiru yakai kusan 5min kneeling agabanta sannan yamike tsaye ahankali yajuya bathroom na dakin yabude yashiga itakuma Farrah ta duka awajen tana kuka tana salati aranta ganin yanda tafasamai kai wani kalan mugun zuciya ne haka yake dashi akan Ya Zayn, ita hartakai tadinga daukan abu tana dukan babba dashi.
S

Saida ya wanke fuskan nashi tass da goshin sannan yadauko first aid box ya gyara ciwon tareda saka bandage sannan yacire babban rigan cikinshi data cikin yabar just singlet da Wandon kayan yabude kofan bathroom din yafito daidai ana bude kofan dakinsu dasauri yakalli kofan Mami ce fuskanta babu alamun wasa akai, Farrah datake rakube duke agefen gado tana kuka ta kalla bama tasan da zuwanta ba, ahankali tace “Farrah!” Dawani kalan sauri Farrah tadago kanta jin muryan Mami idanunta sunyi luhu luhu, Mami na tsaye daga inda take nan bakin kofa tace “zomu tafi” dawani kalan uban sauri Farrah tamike tafashe dawani mugun kuka kaman yaron dayay shekara baiga uwarshi ba tataho da gudu tafada jikin Mami riketa gam Mami tayi tareda shafa mata baya tasaki kofan zasu wuce Zayn dake kallon Mami idanunshi sunyi jazur yace “Maam……..” hannu Mami tadagamai, cikin kakkausan murya yace “you are not worthy of my daughter yet Zayn, baka isa kaci banza ba after all your mistakes, let’s go daughter” Mami takama hannunta suka wuce, wasu kalan hawaye ne masu bala’in zafi suka sauko daga idanun Zayn.

Dakinta Mami tawuce da Farrah direct suna shiga ta zaunar da ita abakin gado, dan kwalinta Mami tacire ahankali takai kan fuskan Farrah tana sharemata hawaye tace “inhar ina raye angama ci miki zali Farrah, wanda aka miki a kauye ya isa hakanan a hannuna bazan taba bari kiyi maraici ba dudda Zayn na dana bazan taba bari ki zauna dashi ba bayan nasan baki sonshi, ba atambayi ra’ayinki ba an aura mikishi sabida kece bakida gata shine mai gata, ko baki da gatan kowa kinada gatana, I will always stand by you nakuma kwatar miki hakkin ki kinji” gyadama Mami kai tayi tana kuka sosai Mami ta ijiye dan kwalin agefe tasata ajikintatana jijjigata tana shafamata baya tace “shiiiiii ya isa” da kyar tai shiru ko 2min batayiba sai bacci, tana jikin Mami tana bacci Dad yabude kofan dakin yashigo ranshi abace zaiyi magana Mami tadagamai hannu sanan ta kwantar da Farrah ahankali tareda jan bargo tarufe mata sannan tadago takalli Dad dakana ganin fuskanshi kaga bala’i ta taho hannunshi taja fuuu tabude dakin suka fito tasauka kasa dashi direct zuwa wani daki dake nan falo tabude tashiga tareda maida kofan tarufe, kaman jira Dad yake yace “Mami what is all this rubbish dakikeyi so kike kishiga tsakanin aure? Ke wace irin uwa ce dabaki damu da danda kika haifa ba”? Dan murmushi Mami tayi tace “is that how you define it?” Cikin fushi sosai Dad yace “yes hakane mana, koba komi kinga soyayyan da Zayn yakewa Farrah bazaki barshi da matanshi ba”? Cikin ihu Mami tace “soyayyan Zayn kagani kadai kaga na Farrah angayamaka tanason shine” cikeda fada Dad yace “kinje kin daukota kin rabasu tayaya zamuga son datakemai, tayaya zata gane waye Zayn harta soshi, ki maidama Zayn matarshi” cikin dakewa Mami tace “wlh bazaiyiba kome zakayi kayi, sabida ba diyar daka haifa bane saisa ita baka damu dako tanason Zayn ba kobataso” hannu Dad yakai azuciye zai wankama Mami mari yadaure yahana kanshi yace “ni kike gayama magana haka Maryama?” Shiru Mami tayi hakan yasa Dad ya gyadakai tace “listen to me very well, I know kina ganin abinda kikayi na raba Zayn da Farrah is the right thing but lemme tell you this, kindaiga Zayn yau rabin dayasha taba ana maganan 4 days kenan, almost 2weeks yanzu rabonshi da club ko mace this I am telling you ne with fact sabida akwai masu binshi duk inda yayi dashi kanshi bai san dasu ba, tunda muka haifi yaron nan baitaba soyayya ba sai akan Farrah, Zayn komu iyayenshi bawai wani son kirki yake mana ba Farrah is the only abu da Zayn yataba so, inhar Wanan abin dakikayi dakuke gani shine the right thing kikaje kika tunzura yaron nan yakoma gidan jiya is on you Mami! Cus I believe idan kinbar yaran nan tare lokacin da zasu hade kansu Farrah tazo tanason mijinta sosai baramu saniba, dagayau bani karace miki komi, nariga ni nayi decision dina daman kinyi accusing nawa kan kullum nike decision kan Zayn, idan Wanan shine decision din dazakiyi kanshi ta hanyar hanashi abinda yakeso good and fine Mami, zanje na lallashi d’ana amman kisani kome yabiyo baya is on you, idan abin nan dakikayi yaje yajefamini yaro ahalaka Maryam bazan taba yafemiki ba wlh” Dad yana maganan yajuya yafita fuuuu ranshi inyay dubu yabaci.
Mami zama tayi dirshan akasa Allah yaga zuciyanta she’s just trying to be just tsakanin duka yaran nata biyu, shin tana cutar da Zayn ne ta hanyar kin acutar da Farrah??? Maganan da Dad yafadi gaskiya ne idan Zayn yaje yakoma yafara neme nemen mata fa yayazatayi??? Farrah fa dabatason Zayn din batason Auren??? Idan abin nan yasa Zayn dan data haifa yazo ya tsaneta gabaki dayafa???? Duk tama kanta tambayoyin tana share hawayen dasuka zubomata.

VIPs as a sincere and loving reader of this novel idan kika sami kanki a position din da Mami take yaya zakiyi????
Chapter 67 · 0% Book details