Sashe 58
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
❤️
Maida kofan dakin yayi yarufe ahankali without making any sound yajuyo yana kallon cikin dakin dudda baya ganin anything dan dakin duhu sai sanyin AC dakuma kamshin turaren wuta da dakin keyi dake neman tsagamai kai da dadi danshi dakinshi kamshin turarukan shi suke amman basa taba kamshin turaren wuta dan ba’a kunna mai, kin kunna wutan dakin yayi gudun karya tadata tamai wannan ihun tsiwan nata Mami taji ya shiga uku, hannunshi yasa yashiga tattaba jikin wandonshi yana neman wayanshi yama manta inda wayan yake tsabagen yanda yakejin dadi jin babu wayan a aljihun wando yasa yatuna yana aljihun gaban riganshi dasauri yakai hannun nashi wajen yaciro wayan ya kunna flash din wayan tareda haska dakin, he thinks this is the first time yake shigowa dakinta ko’ina na dakin fesfes, ga kayayyakin daya sayomata gabaki daya tacirosu ta linkesu suna kan study table dinta, ahankali ya haska kan gadonta tana kwance daga ita sai wani rigan bacci sky blue mai hannun taliya da gajeren wandonshi daya tsayamata a gwuiwa ta kanannade, fuskanta gabaki daya yanakan littafin datake zanenta aciki iPad din Mami yafadi akasa tareda pencil dinta da byro, dan murmushi kadan yayi ahankali yace “stubborn gurl” cigaba dabin dakin yayi da kallo yafara tafiya ahankali yana kallon ko’ina yakarasa zuwa gaban bathroom nata yabude bayin yayi ahankali yana kallo, bra dinta yagani white da white pant ta wanke ta makalasu ajikin wani cute hanger na bayin, wani kalan murmushi yayi ahankali yakai hannunshi yakama bra cup din wani kalan lumshe idanu yayi sanan yazare hannun yabude cupboard dake bayin babu komi ciki sai pads dinta na koltex masu kyau sosai ta jerasu zaka dauka danki dasu tayi, maida cupboard din yayi yarufe sannan yajuya ahankali yafito daga bayin yana kallon komi na dakin sannan yakaraso gaban gadon ta ya tsugunna ahankali wayanshi yadaura kan side drawer sabida kada yadinga haska mata fuska direct, juyowa yayi yakalli fuskanta daduk yarufe da kitsonta gently yakai hannunshi yadaura kan gashin ahankali yadage kitso yamaidasu baya hakan ya bayyana fuskanta dayay fayau tana bacci innocently baisan mesa ba sai yanzu yaji yamafi da sonta dayaji she’s his wife, hannunshi yakai gently yadaga kanta tareda jawo Littafin da fuskanta kekai sannan yamaida kan nata ya ijiye kan gado dan yatsine fuska tayi cikin bacci tana turobaki murya chan kasan makoshi tace “Mami nasha maganin” murmushi yayi kaman tana jinshi yace “karya wani magani kikasha” ahankali yakai hannunshi yadaura akan kunnenta yana kallonta kaman yaune rana na farko yafara ganinta dan lumshe idanu yayi yasa hannu yaja bargon gadon yarufa mata baiwani so yakalleta sosai yana murmushi sanan gently yamike tsaye zai wuce hannunshi yaji anrike dasauri yajuyo yakalleta itane tarike hannunshi cikin bacci, hannunta are so warm kaman ba itane ke cikin AC ba, sake dukowa yayi yakai hannunshi kan very soft kumatunta yace “do you want me to sleep here Angel”? Janye hannun yayi sannan yamike tsaye yana kallonta remote yadauka yarage karfin Ac sannan yabude kofan ahankali yafito tareda maida kofan yafito yana murmushi yawuce yasauka kasa yafita daga dakin yawuce side dinshi, raLnan da kyar bacci ya daukeshi sabida yanda yake farin ciki.
5️⃣1️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.