Sashe 52
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
11:40 dot yay parking motanshi gaban school dinsu motanshi na facing cikin school premises din, dayake ankusan tashi the gate is wide open, kara karfin AC cikin motan yayi yana kallon cikin school din Farrah yagani tafito daga cafe dinsu da gudu tana dariya sosai tana rike da two chocolate a hannunta Miemie na biyota itama tana gudu tana kokarin kamata, wani kalan ijiyan zuciya yasauke ahankali yay folding hannunshi a kirji yana kallonta, tundaga kan black cover shoe da white socks din dake kafanta fes fes dasu, sai skirt na school din green daya fara daga guiwanta zuwa waist, pink school shirt dinta tai zanzaro da rigan babu jacket ajikinta sai hulan beret kadai hakan yasa kana iya ganin tufkin kalabanta datayi takama dawani pink ribbon 🎀 mai kyau a akanta, she looks so beautiful batada wani kiba da tsayi but tanada the world best perfect shape, wani kalan tight waist gareta and she’s so booby dan yanda take gudun ma kaman zasu fito daga riganta, chapketa Miemie tayi hakan yasa dukansu sukai kasa kan grass carpet tana kokarin kwace kanta tana dariya amman takasa, dan lumshe idanu Zayn yayi kadan sanan yabudesu ahankali yace “she’s definition of fearless and weak” yafadi yana tuna lokacin data taimakeshi akauyen su yana kallon yanda dimples dinta ke lotsawa he just wish kaman kada tadaina dariya har abada.
Ringing bell da akayi yasa suka tashi dukansu da sauri sukai sama basu wani jimaba yaga saukowansu dukansu sun goya jakunkunan su abaya sai jacket dinsu sun rirrike a hannu suna tahowa gate suna hira, suna fitowa gate idanunta suka sauka kan motan Zayn wani kalan bakin ciki taji ya saukan mata azuciya dasauri takalli Miemie tace “Miemie akwai 1k a hannunki”? Girgiza matakai Miemie tayi dasauri tace “bakinsan bani zuwa school da kudi ba” ganin yanda fuskanta yayi yasa Miemie tace “menene”? Kallon Miemie tayi kaman batason tai magana saikuma ahankali tace “I hate Ya Zayn Miemie kuma shine yazo daukana banson nabishi” bangaje mata kafada Miemie tayi tace “common I know brothers can be so annoying amman don’t hate them, hate is a strong word, muje nakaiki kutafi ni direban mu baimazo ba” makemata kafada Farrah tayi tajuya zata koma cikin school tace “bazan bishi ba gwara naje wajen principal takiramin Mami aturomin direba yadaukeni” hannunta Miemie tarike tana kallon fuskanta trying to understand something ahankali tace “Fairy” dasauri tajuyo takalli Miemie hawaye Miemie tagani sun cika mata idanu hakan yasa ahankali tasaki hannunta takoma cikin school, Zayn dake kallon komi bude motan yayi yafito tareda maida kofan yarufe Ya dumfaro inda Miemie take a tsaye tana kallonshi murmushi tayi tace “good afternoon Ya Zayn” dan murmushi yasakin mata yace “Ya exam”? Murmushi tayi tace “fine Ya Zayn why is fairy angry with you? Ya Zayn kasan Fairy always wears the strong girl mask but she’s so fragile and weak, yau tunda tazo school she has been so moody dazun nan nama samu tai dariya is like yau taci kuka, Ya Zayn please tell her sorry zaka Gaya mata”? Dan kallon Miemie yayi sanan ahankali yace “wuce kitafi your driver yazo, sai gobe” gyadamai kai tayi tawuce, shikuma yawuce cikin school din yay sama, tana zaune ita kadai a class dinsu dantaje office din principal a kulle kawai tazo ta zauna tana wasa da yatsunta, kamshin turaren shi kadai taji tasan yana cikin ajin hakan yasa taki dago kanta tacigaba da fidgeting fingers nata.
Yadade tsaye akanta yana kallonta kaman bazaice komiba saikuma chan yadanja tsaki tareda sosa gaban goshinshi yace “do I have to carry you kafin kisan I am waiting for you” shiru tayi kaman batamasan akwai mutum awajen ba, ahankali yace “I will count 3 idan baki tashi ba I will carry you” yay shiru yana kallonta still amman ko gezau batayiba, ahankali yace “One! Twwoooo!” Yana kallonta still ganin ko motsi batayiba saima wasada yatsunta datake dan kaman gani take bazai iya daukanta acikin school ba yasa yace “three time up” kawai yakai hannayenshi kan kafadanta, ihu tayi ta bugemai hannu tace “stop touching me Ya Zayn karka kara kai this your dirty hands kan jikina nagaya maka” idanunta ya kalla kaman yanda take kallonshi da fushi sosai sanan yakai hannayenshi saitin fuskanshi yakalla hannunshi very clean sanan yakalleta yace “hannuna ne masu datti” cikeda dakewa tace “duk hannun da ake taba kare da doki dashi ai hannun yafi kowani hannu datti dan haka kada kasake katabani” dan lumshe idanu yayi sanan yabude su yakalleta yanda take kallonshi kaman zata dakeshi cikeda rashin kunya da fitsara yasa yadan cije lebenshi, cikeda tsokana da son yakara gumamata murya chan kasa ta yanda babu wanda zai iya jinsu saisu yace “you’ve been like this since when I suck th……” yakai yatsanshi zai pointing boobs dinta dasauri taja baya tace “Zayn!” Dasauri shima azafafe yace “Farrah!” Dan yatsine fuska yayi yace “what is your headache I am a guy I can touch any lady danaga dama fuck any girl danaga dama, why are you so bitter sabida kingani da Layla? Kina sonane do you want me to marry you?” Wani kalan kallo datamai yasa yadan saki murmushi tareda dagamata gira daya ganin yanda tacika tai fam yay wani kalan smirking yace “I can actually manage you you are not that bad dudda you are so local ke Yar kauye ce, zan iya ijiyeki agida yammata na kuma awaje ina hutawa dasu cus I don’t think zaki iya bani sex yanda nakes………” wani kalan kai hannuwanta biyu tayi ta taushe kunnuwanta tana runtse idanunta jikinta ko’ina yafara vibrating tanajin wani iri sosai she knows what sex is, ko school dinnan nasu sunyi reproductive system a biology kuma banda haka itada Miemie dawasu yammatan class dinsu sunyi discussing sex dudda ita batace komiba but she heard everything, da kyar tace “I hate you Ya Zayn! Baran taba aurenka ba ko kaine last man on earth, I hate namiji mai shaye shaye da bin mata kullum kana warin taba, I hate you cus bakada kunya” dan tabe baki yayi yana kallonta daga sama zuwa kasa yace “your body says the opposite weak girl kawai, wuce muje kafin nai maganin Wanan bakin naki dakikemini rashin kunya dashi” makemai kafada tayi har lokacin hannunta nakan kunnuwanta tana komawa baya, dan murmushi yayi yace “you asked for this” yay kanta azafafe kafin taceme yakai hannunshi kasan hammatan ta yawani dagata sama kaman zai shillata ihu tayi amman ko ajikinshi yawani hadata& da jikinshi
4️⃣4️⃣
Kama hannayenta yayi yakaisu tabaya yahada yarike ya mannesu akan bombom dinta hakan yasa tai ihu tace “Ya Zayn kasakeni kaga za’azo aganmu” kallon fuskanta yayi ganin yanda take kallon kofan ajinsu dukta rude, tabe baki yayi yace “and so?” Dasauri takalleshi tai kini kini da fuska kaman zata fashe da kuka, gira daya yadaga mata yace “ba rashin kunya kikemin ba kin rainani” wani kalan hararanshi tayi da manyan idanunta kaman zatai ihu tace “to ka saukeni mutafi zan bika” girgiza mata kai yayi yace “wlh ahaka zan daukeki har waje” yana maganan yajuya hannunshi daya yasa ya sunkuci jakanta kan table ya rataya akafadanshi yacigaba da tafiya yace “yarinya kaman paper better be eating inba hakaba haka all your mate zasuyi girma su barki” turo baki tayi tace “baruwan ka dani, ka saukeni nayi tafiya da kafata nidai” batare daya kalleta ba yace “anki din” yafice da ita daga ajin, kokawa tashigayi dashi cikeda masifa kaman zatai hauka tace “Ya Zayn ka saukeni wai sai anganmu banson haka, nace kadaina tabani, ka saukeni” yana tafiya da ita effortlessly yace “idan kin isa ki sauke kanki kome zakiyi bazan saukeki ba dan I gave you the chance baki daukaba” ganin sun fara sauka daga stairs kuma tasan akwai student akasa yasa ahankali tace “Ya Zayn to kayakuri bazan kara maka gardama ba” tsayawa yayi chak kan stairs din yakalli fuskanta itama kallonshi take tai tsuri kaman bazata cijeka ba kasamata hannu abaki, ahankali yace “I thought ai barakice nayakuri ba stubborn girl kawai” dauke kai tayi dasauri dan batasan mesa ba idanunshi namata wani iri, ahankali yaduka yasauketa dirkowa tayi da sauri tajuya zata wuce yace “come back here waye dan aikin ki dazai daukan miki jakan ki” wani kalan bakin ciki ne yacikata ciki kaman tadakeshi takeji, juyowa tayi tajuyar da kanta gefe tareda mikamai hannu akumbure tace “bani jakana” binta yayi da kallo saikuma yadanyi murmushi yarasa maisa yanda take kumbure kumburen nan tana nuna tanajin haushin shi abin is so cute to him, kodan baitaba samin abokin fada arayuwanshi bane oho, ganin taki kallonshi ta juyarda fuskanta gefe tana wani mikamai hannu yabata jakanta yasa yace “nine kika tsana” bata ankaraba kawai yaduka yadauketa chak kaman yar yarinya ihu tahauyi tana shila kafa tace “Ya Zayn nika saukeni wlh ka saukeni kada kafita dani nagayamaka” murya chan kasa yace “better save your breath” kawai yafice da ita suka shigo school premises din ga students wasu na basket ball wasu na wasa, wasu na ciye ciye duk aka juyo ana kallonsu dawani kalan sauri tajuyar da fuskanta ta manna a kirjinshi tai lamo tana nishi ahankali kaman zata nutse akasa dan kunya gashi ya tsaya chak kaman soyake aganta aganeta intentionally yaki tafiya.
Security makarantan ne sukazo da sauri daya yace “sir what happen? Is she sick again” dan yagane Farrah, dan murmushi Zayn yayi yasaci kallon fuskanta data manna akirjinshi yace “lafiyanta ka……..” jin zai tona mata asiri yasa ahankali tafashe da kuka dasauri daga Zayn har security suka kalleta har lokacin fuskanta na manne akirjinshi, dasauri security yace “Ayyah sorry, Sir I think ku kaita asibiti abata proper check up dan exam suke” gyadamai kai Zayn yayi yawuce abinshi yana murmushi kukan makircin datayi nabashi dariya.