← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 94

Sashe 46

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabanta yay wani mummunan faduwa tundaga kan yatsun kafafunta har zuwa kwanyan kanta yahau yimata wani zirrrrr yana vibrating dayasa batasan lokacin data saka hannunta takama karfen gefen stairs tarike gam ba tareda dan runtse idanunta da karfi jikinta namata wani kalan abinda bazama ta iya fadin menene shi ba, she’s fighting kar tunanin abubuwan dayamata jiya yay flashing a face nata amman takasa komi dawo mata yashigayi. “How are you feeling?” Zakakkiyar muryan Zayn yadaki kunnuwanta kamshin turaren dayakeyi na ratsa hancinta dayasa tasaki benen tashiga dukawa zata tsugunna ahankali awajen, dasauri Zayn dake kallonta yakai hannunshi biyu zai kamata wani kalan komawa baya tayida sauri batare data kalleshi ba cikin muryan yara tace “kada katabani” chak ya tsaya yana kallon hannayenshi biyun daya mika zai tarota, sanan yana kallon yanda ta tsugunna tadan rike cikinta tana yatsine fuska har lokacin idanunta bata bari sun hadu da nashi ba, tundaga kalaban kanta dasuka zubo har bayanta yan kanana yabida kallo zuwa farin fuskanta da yanda idanunta sukai luhu luhu taci kuka da yanda tai fayau looking very very sick ga lips dinta sunyi pink sosai, dan yatsine fuska yayi yajuya ahankali yashiga sauka daga stairs din zuwa kasa Dad dake zaune akan dogon kujera a falon yana rikeda Littafin azkar da glasses a idanunshi ganin Zayn zai fita yace “come back here Mr Zayn” dan juyowa yayi yakalleshi sanan yadawo ciki yanemi kujera yazauna, ahankali Dad yamaida Littafin hannun nashi yarufe yadago kanshi yakalli Farrah dahar lokacin take a tsugunne awajen yace “Daughter na” ahankali tadago kanta takalli Dad gyadamai kai tayi ahankali sanan ta tashi tsaye tana mamakin abinda yasameta saikace Ya Zayn yamata asiri ne ko magani, saukowa tashigayi ahankali daganan stairs ta tsaya batare daya kalli inda Zayn yakeba tace “Abba ina kwana” murmushi yayi yana kallonta yace “kin tashi lafiya Yar auta na ya jikinki”? Ahankali tace “Alhamdulillah, Abba ina Mami” dan murmushi yayi yace “diyar Mami tana kitchen” hanyar kitchen tayi hakanan Zayn samin kanshi yayi da satan kallonta, is she like this towards him sabida abinda yamata ne? Should he tell her sorry cewa mistake ne baimasan yayi ba dan baya cikin hayyacin shi? Ya tambayi kanshi dan idan yana cikin hayyacinshi mezaiyi da karaman yarinya Yar kauye irinta yadan yatsine fuska kafin yatabe baki irin ko ajikinshi dinnan.

Ganinta a kitchen yasa Mami tace “Oya koma falo ki zauna da Baban ki nagama komi yanzu zanzo muyi breakfast keda baki jure tsayuwa wuce kije kijirani” kaman zatai kuka tajuya tafito ahankali ganinta yasa Dad dayaji Mami na korota yace “zoki zauna anan bakisan mara lafiya baya aikiba” ahankali takarasa kusada Dad tazauna kusada shi tai shiru koda wasa taki kallon inda Zayn yake, saida Mami tagama jera komi a dinning sanan tace “su taho ayi breakfsat” murmushi sosai Dad yayi yashafa kan Farrah yace “inaso idan kikai aure ki zaman kaman Mami, duk kudin mijinki kada ki yarda kibar yan aiki sunamai girki, agidan nan kap dinshi Mami ce kadai mata na danakecin abincinta, that’s why she’s my sunshine” hararanshi Mami tayi tana jamai kujera tace “kafara ko” zama duka suka Mami tazubama kowa abincin harda Zayn dayay shiru kaman baya dakin, bini bini daga Mami har mahaifin nashi nasatan kallo su karan kansu mamakin fitsara da rashin kunyan dansu suke sunganshi da mace amman ko ajikinshi irin yadingajin nauyinsu dinan ko yadinga boyewa kaman ma baiyi wani abu ba.

Tea kawai Farrah ta iya sha sanan ta tashi takalli Dad da Mami dake kallonta tace “Mami zanje na kwanta anjima zanci” Mami zatai magana Dad yace “nasanki Mami yara idan basu da lafiya basu iyacin abinci ko Doctors dinan ko, jeki kwanta abinki anjima kome kikeso tell me zansa adafa miki” washe baki tayi Mami ta harareta yace “rufamin baki awajen nan” wani kalan cute smile tayi dasauri Zayn dayasaci kallonta yadauke kai she has the most whitest teeth and the best of smile yafadi aranshi, wUucewa sama tayi dasauri tahau kan gadonta.

EPISODE 3️⃣9️⃣

Wuraren 11 Mami tashigo dakin da iPad dinta a hannu ganin Farrah zaune da littafi a hannunta yasa tamikamata wayan tace “gashi kawarki takira suna gate jeki shigo da ita” wani kalan tashi tayi dasauri daga gadon kaman ba itane mara lafiya ba, takarbi wayan tana kallon Mami tace “Miemie tazo gidan mu”? Kafin Mami tamayi magana harta fice daga dakin dagudu tai kasa Mami tabiyota abaya tace “saikin fadi ko kike gudu” bude kofa tayi tafita tsakar gidan daidai lokacin motansu na dannowa cikin gidan dawani kalan gudu Farrah ta kwasa tana tsananin murna this is the first time Miemie kezuwa gidansu itama Miemie kafin sugama parking tabude motan tafito Saura kiris tafadi dagudu tai wajen Farrah tace “oyoyooo My Fairy oyoyo my sick sick” washe baki Farrah tayi cikeda murna suka wani kalan rungume juna tsamtsam suna murna.

Ahankali yabude drivers door yafito, yana sanye da jumper na farin yadi mai bala’in kyau dayawani kalan haska shi idanunshi yasaka bakin glass, maida kofan yayi yarufe sanan yajingina da motar tareda folding hannunshi akirji yana kallonsu, tundaga kan gashinta dake lilo da dimples nata da fararen hakoranta da kumburarrun idanunta yake kallo, jitayi ajikinta ana kallonta yasa ta tsaya chak tareda sakin Miemie ahankali tadan juyo ganin Ya Habib dinsu atsaye gaban mota yaci fararen kaya yasa taji gabanta yadan fadi akunyace ta sunnar da kanta tana wasa da yatsunta tama rasa mezatace Miemie dake kallonta tace “dankinga Ya Habib shine kikejin kunya haka” makema Miemie kafada tayi sanan ahankali tace “ina kwana” kaman bazai amsaba ahankali yace “Yaya jiki”? Dan dago kanta tayi tadan kalleshi sanan dasauri ta kauda kai tace “l am fine thank you” Miemie takalleshi tace “Ya Habeeb muje mugaida Mami da Abba ko Farrah” gyadamusu kai Farrah tayi tanadan murmushi tace “eh, barima naje nagayama Mami” tajuya dasauri tai flat nasu itakuma Miemie nafama da Ya Habeeb, Farrah bata wani jimaba tafito har wajen tazo sanan tadan saci kallon Habib din ahankali tace “Mami tace kashigo” wani kalan tsalle Miemie tayi tace “yauwa” hannun Farrah Miemie takama sukai gaba ahankali Ya Habeeb yabiyosu hakanan yaji yanajin kunya falon suka shiga Miemie nadason mutane wajen Mami tayi tarungumeta tace “Mami good morning” murmushi sosai Mami tayi tace “sannu da zuwa Miemie Farrah, Ya makaranta” ganin Ya Habeeb na shirin zama akasa yasa Mami tace “get up Son, kazauna akan kujera dan Allah” akunyace yazauna akan kujeran kanshi akasa yace “ina yini Mami” murmushi Mami sosai tayi tace “lafiya kalau” daidai lokacin Abba na saukowa daga sama Miemie tace “Abbbaaaa good morning” cikeda fara’a Dad yace “yau diyata tazo gaidani ne ko gaida Farrah” cikeda murmushi Miemie tace “Abba aikai lafiyanka kalau Farrah nazo gaidawa” dariya akayi daidai Abba yakaraso cikin falon hakan yasa har kasa Ya Habeeb Ya tsugunna yace “ina kwana Abba” dukawa Dad yayi yadagoshi yana murmushi ganin natsuwan yaron yace “you don’t have to do that my son, we are family now zauna zauna” Dad yazaunar dashi sanan yazauna kusadashi yakalli Farrah yace “jeki kiramini Yayanki abangarenshi” koba komi yaga natsuwan Habeeb zaiso Zayn yazama abokinshi koya koyi abubuwa Dad kuma yashiga yima Habeeb yan tambayoyi Mami da Miemie suka tafi kitchen dan kawo abubuwan sha da tabawa.

Ahankali take tafiya zuwa side din Ya Zayn, ko kadan bataso tashiga bodyguard dinshi zata fadamawa suje sugayamai, ganin babu kowa gaban flat nashi yasa taji gabanta yafadi, ahankali tasa hannunta tai knocking kofan tanadan yatsine fuska amman shiru ajiyan zuciya tasauke ta murda hannun kofan tabude tashiga babu kowa a falo sai kamshin nan nashi daya daki hancinta dakuma sanyin AC kaman yakunna fridge sai tV dake aiki tashin kwallo, shigowa tayi ta maida kofan tarufe tana kalle kalle, dakinshi yamafi na Mami kyau, komi tundaga kan furnishing da furnitures na dakinshi daban ne bata taba shigowa side dinshi ba saiyau, bakinta tadan bude tana tsaye daganan gaban kofa tace “Ya Zayn”! Jin shiru yasa ahankali tadaga kafanta tafara tafiya, wani kofan daki anan falo ta hango abude hakan yasa tai wajen gaban kofan tasa kanta ahankali ta leka kaman ana ingizata ta leka Zayn tagani kan kujeran dake dakin babu Riga ajikinshi Layla zaune kan cinyanshi gabaki daya wanan karan babu kaya ajikinta har pant babu hannayenshi biyu duka kan nonuwanta yana wani kalan murjesu da hannu kaman zai ciremata su Layla nawani kalan kuka. “Wayyooo Zayn don’t stop don’t stop dan Allah kacini Zayn”!

Wani ihu taji yazomata ganin mace da namiji na kaya ajikinsu ana jan nonuwa kaman zaa ciresu daga kirji, dawani kalan sauri tadaura duka hannayenta kan bakinta tahana kanta ihun tareda kulle idanunta gamgan tana numfashi sama sama kaman zuciyanta zai fashe jikinta na bari tako’ina tana karajin yanda Layla ke sumbatu tana numfarfarshi shima Zayn din na nishi da sauri sauri, batare data bude idanunta ba azabure tai baya zata juya tafita daga dakin without making any sound tunda basusan da zuwanta ba unfortunately flower verse dake gefen dakin tai karo dashi yawani fadi akasa ya tarwatse jikake ratsatsatsaaaa! Tsugunnawa tayi dukta daburce tadaura duka hannayenta kan kunnuwanta tana wani irin nishi sama sama kaman mai asthma, wani kalan ture Layla Zayn yayi yatashi dagashi sai wata Yar makiran boxer na givency black ajikinshi gaban boxer yatashi kaman jariri aka saka awajen yafito gaban dakin ganin Farrah tsugunne tadaura hannayenta akan kunne ta runtse idanunta gam jikinta ko’ina narawa yasa yadanja tsaki danya tabbatar tagansu.
Chapter 46 · 0% Book details