← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 94

Sashe 40

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

EPISODE 3️⃣1️⃣
Tunda take bata tabajin saukan numfashin Ya Zayn ajikinta kaman yanda takeji yau ba gashi jikinshi zafi rauuu kaman bayida lafiya dan idanunshi sunyi ja hannunshi dayake rikeda bayanta tashiga turewa gabanta nawani kalan mahaukacin faduwa tace “Ya…….Zayn Mami batanan ba…..ba….ni….ne Mami ba” tai maganan tana zama bakin gadon Mami shima zama yayi yana kallon fuskanta kawai kwanciya yayi kaman yanda yake kwanciya kan gadon Mami yadaura kanshi kan cinyanta yawani kalan manna fuskanshi akirjinta cikin tsantsan maye yafashe da kuka ahankali, ko’ina najikin Farrah rawa yafarayi hannayenta nawani kalan shaking tace “Ya……..Zy…” shiru tayi jin yana shesheka ajikinta, ahankali yace “Mami I’m sorry, please” wanan karan jitayi tsigan jikinta yatashi jin yanda fuskanshi gabaki daya ke manne da kirjinta yana kuka tanajin danshin ruwan hawayenshi in her chest, jikinta sai mata wani yarrrr yakeyi batasan lokacin data runtse idanunta tareda ture kanshi daga kirjinta ba tace “Ya Zayn!” Ahankali yadago kanshi in a very slow motion yana kallonta bude idanunta tayi ahankali tazubasu akan nashi, hawayen dayake kan fuskanshi yafi na wanda tagani lokacin dayake kauyensu wanan harda majina, fuskanshi yay chabe chabe, dauke kanta tayi dasauri dan yamata kwarjini dayawa takalleshi da hawaye haka a idanunshi da majina kan hanci, kokarin tureshi tashigayi tace “katashi akaika asibiti wajen Mami tadubaka bakada lafiya, ni Farrah ce ba Mami ba, Mami na hospital, kaji tashi kaje akaika” jin shiru tana tureshi ko gezau beyiba yasa tadan juyoda kanta kaman wacce ke tsoron kallonshi hada idanu sukayi, dawani kalan sauri tasake dauke kanta kirjinta na bugawa dum dum takasa kallonshi yacika mata idanu sosai gani kuma tayi this is the first time fuskanshi ke dab da nata, gawani kalan kyau da hakanan taga yamata lips nashi sunyi pink sosai Ya Zayn yafi mata dayawa kyau. “Angel!” Ahankali tadan juyoda fuskanta jin Ya Zayn yace Angel tadan kalleshi, lumshe idanu yayi yabudesu yasake daurawa akanta ahankali murya chan kasa badadan suna waje dayabe jikinsu ahade ba dabazata jiba yace “you are my Angel Farrah” yay maganan yana kawo fuskanshi saitin nata wani kalan kallonshi take ita she don’t even know what to do kaman ba Ya Zayn ba baitaba mata magana for this long ba, meke damunshi Kodai aljannu sun shigeshi ne dan idan aljanun Rakiya yatashi itama haka take abubuwa tana magana kaman ba itaba, daura kanshi dayayi jikin nata yasa tadawo hayyacinta tasake kallonshi kaman yanda yake wani kalan kallonta, murya chan kasan makoshi yace “you are my guiding Angel, you were sent from the sky, promise me you will always protect me” gyadamai kai Farrah tayi dasauri bama tagane abubuwan dayake fadi tana kokarin tureshi. “Farrah!” Yakirata ahankali dayasa hakanan taji kawai ta natsu tadaina kokarin tureshi ta kalleshi, eyes dinta yakalla zuwa pink lips dinta dake dan rawa sosai murya chan kasa yace “I think I love you Farrah!” Yay maganan yana sake lumshe idanu yanajan majina ciki yana bude idanun yana kara kallon Farrah yace “I’ve been thinking about you since that day, kullum kullum kullum and kullum” yay dan shiru yana kallonta sanan yakai hannunshi yakama hannunta dake kan gado yakai kan kirjinshi yadaura daidai saitin heart dinshi yadanna da hannunshi sanan yakalleta yace “kullum, kullum, kulllummmm sai zuciyana yayita tunaninki” yay Dan maganan yana murmushi yace “and when ever you are crying or kikai haka dabaki” yatabe bakinshi kaman yanda takeyi yace “you always look cute” yay wani cute smile yace “I love how tiny, and yanda kike yar karama, and u are so short, you are an innocent small little baby that is fearless and that can cry, saisa kullum nake tunaninki harda natafi check up, I love you Farrah” yay maganan yana lumshe idanu sanan yasaki hannunta daya rike kan kirjinshi yana whispering shiiiiiiii sannan ahankali yazare goshinshi daga nata yakoma gefe yazauna yana murmushi sanan ahankali ya kwanta ya nannade kaman maraya tashi Farrah tayi jikinta namata wani kala satan kallonshi tayi gani tayi ya lumshe ido hakan yasa tawuce ahankali tafita daga dakin har lokacin kirjinta bugawa yake tawuce dakinta wardrobe tabude tadauko wani pink t-shirt dinta daidai zata saka taji kakarin amai batasan lokacin datasaki riganba tafito tai dakin Mami Zayn ke amai gabaki daya yabata gaban gadon, dasauri tai gabanshi tama rasa mezatayi bayanshi tashiga bubbugawa tace “sannu, sorry Ya Zayn bakada lpy” ganin aman yasoma tsayawa yasa tai bayin Mami ruwa ta debo a babban bowl, tafito da towel aciki, ijiye bowl din tayi kan side drawer tacire towel din ta matse tana kallonshi yanda ya jingina da gado ya lumshe idanu yana numfashi sama sama, ahankali hannunta har rawa yake takai towel din saman goshinshi bude mayun jajayen idanunshi yayi yadaura akanta, ahankali tashiga sharemai fuskan bama talura da idanunshi abude ba dan kadan yabude idanun, wani kalan bin kirjinta dake motsawa on any move datayi yake da kallo, gasu farare sol, baitaba sanin Farrah nada nono hakaba saiyau, wani sabon amai yaji yasake zuwan mai dasauri ya yunkuro zai tashi amman aman yazo yashiga kwarowa anan kasa fashewa Farrah tayi da kuka tana rikeda towel din tace “Ya Zayn bakada lpy sannu” ganin IPad din Mami yasa da sauri ta ijiye towel din tadauki iPad din daga kan gado tashiga dialing number Mami, amman harya katse wayan bata dauka ba sake dialing nabiyu tayi shima shiru bata daukaba gashi ana kiran magrib Zayn sai amai yake, Karan faduwa dataji yasa tasaki wayan daga hannunta Zayn ne yafado kasa tuUndaga kan gadon cikin amanshi.

EPISODE 3️⃣2️⃣
“Innalillahi Ya Zayn!” Farrah ta kwala kara tai kanshi tana dagoshi zaune da kyar tana nishi, rigan jikinshi duk yabaci, bubbuga face dinshi tayi tana kallon yanda yake kukkule idanu tace “Ya Zayn” ganin ko motsi baiyiba yasa ta tashi dasauri tasauko da ruwan bowl din ta yayyafamai a fuskanshi bude idanunshi yayi da kyar yakalleta yana layi da idanu, riganshi ta shiga tattarewa tace “remove your shirt yabaci da amai Ya Zayn” gyadamata kai yayi ahankali yanabin abinda tace, da taimakonshi taciremai rigan sannan tadau towel tasharemai fuska da wuya ahankali tace “tashi kabar dakin nan yabaci I will clean the room, muje kaje that other room” binta kawai yake da kyar ya iya yatashi fitowa sukai daga dakin Mam, wani daki takaishi dake gaban nata wanda yakenan empty dakin a gyare fes fes sai kamshi yake, wajen gadon sukayi ahankali tace “kwanta” kwantar dashi tayi ahankali ya kwanta yana lumshe idanu sanan taja bargon gadon tarufamai dan babu riga ajikinshi tasa hannu takashe wutan dakin ta switch din dake saman gadon tana kallon yanda jikinshi kerawan sanyi sosai abin har tsoro yabata tace “bari na dauko maka riga da sweater a side naka sai nakira bodyguards dinka suzo sukaika asibiti wajen Mami” tai maganan tajuya zata wuce tafita taji karaf an rike hannunta, juyowa tayi dasauri zata kallai taga kowani abu yakeso kawai jitayi yawani kalan fizgota fadowa kanshi tayi akan gadon afirgice, wani kalan yaye bargon yayi yasata aciki yaja bargon yarufesu jikinshi na bari kaman an sakamai wayan wuta natama haka, yanda gabanta kefadi zaka dauka zuciyanta yasami matsala ne jinta kan Ya Zayn da jikinshi yay zafi sosai yana kakkarwa na sanyi, hucin zafi nafitowa daga hancinshi yana sauka kan fuskanta, baki tabude zatai magana taji hannayenshi kan lips dinta yana murzawa ahankali hannunshi karan kanshi zafi suke mata jikinshi kaman wuta, wani kalan ware idanu tayi tana kallonshi dudda tana cikin bargo but she could see idanunshi a lumshe dan babu glow na eye balls sai numfashi yake na tsantsan zazzabi mai zafi, hannunshi taji saman kanta yatura cikin kalban kanta yana yamutsawa dayan hannun kuma dake kan lips dinta taji ya zare sanan yadanno kanta da hannunshi dake cikin kalaban zuwa dab da fuskanshi dan taki kwantar da kanta, tura kanta yayi hakan yasa gabaki dayan fuskanta ya manno kan nashi, kokarin tashi tayi da sauri jin moist lips nashi dasu hancinshi saitin nata suna gogan juna amman takasa janye nata fuskan sabida yanda ya danne fuskan nata da kyau, ahankali taji yasauke ijiyan zuciya dake hucin zafi kafin gently yabude bakinshi ahankali dataji suna rawa sosai yakamo lips dinta garam yaja zuwa nashi mouUth din…….

3️⃣3️⃣
Chapter 40 · 0% Book details