Sashe 74
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Takai kusan 3min takasa motsi daga wajen da Layla tabarta, ahankali tazare hannunta daya tashare hawayen daya zubomata, deep down bamatasan why maganganun suka mata zafi ba suke mata ciwo, Zayn yaga yakuma hadu da mata dasuka fita komi dagaske kuma yabarsu itada batada komi, batada kowa ko mahaifinta bamatasani ba what made her even think zai natsu ya zauna da ita kadai sanan yama sota tsakani ga Allah, yanda yasaba iskancin haka itama zaiyi da ita kaman yanda Layla tafadi kuma babanshi will always support him no matter abinda yayi, yakama shi and still yana supporting nashi har yau har gobe yana bashi abinda yakeso mekuma yarage, ita kadaine zata iyama kanta gata, gatanta shine makarantan ta tagama tazama likita shi kadaine gatan dazata itama kanta, wani kalan ijiyan zuciya ta sauke sanan takarasa goge idanunta tass tadaga kafa ahankali takarasa gaban flat din bude kofa tayi tashiga dakin sanyin Ac dakuma kamshin turaren Zayn dukya cika dakin lumshe idanunta tayi tabudesu ahankali tanason kamshin Zayn sosai yana ratsa mata zuciya, karasawa tayi zuwa dinning ta ijiye tray din tana kokarin cire komi na tray din ta ijiye kan dinning kawai taga an dauke wuta dasauri tadago kanta ko’ina adakin yay baki kirin dan thick curtains na dakin asauke suke, watasan mesaba but hakanan jikinta yay sensing Zayn na cikin falon nan kuma aikinshi ne dan tunda tazo gidan nan baa taba dauke wuta ba sunada standard inverter, kashe wutan dakin yayi sabida yanason yamata Iskanci sabida yasa Dady yaturo ta side nashi kawomai abinci, wani kalan abu taji ya tsayamata awuya akufule tace “ka kunna min wutan daki nan nafita Ya Zayn tun muna mu biyu” kaman daga sama kawai taji an dauketa kaman yar yarinya, wani kalan yunkurin wuntsulowa kasa tayi tace “ka saukeni me haka ina zaka kaini Ya Zayn” kaman badashi takeba hawa stairs yashigayi da ita, ko kadan bata ganinshi kodan sabida daga waje take cikin haske saisa bata ganin komi amman shi gani taga yanayi rass, bude kofan wani daki taji yayi yana shiga da ita ciki yana maida kofan yana rufewa shima dakin duhu wani kalan bankarewa tayi zata kwace kanta kawai tajita kan gado dasauri ta yunkura zata tashi yabita sai saman kan jikinta, cikin fushi tace “mehaka Zayn? Gadon daka saba kawo yanmatan ka zaka kawon………” yatsanshi yakai dasauri yadaura kan bakinta hakan yasa maganan yakoma ciki ahankali yace “shiiiiiiiiii” wani kalan bugawa kirjinta yashigayi jinshi akanta, tanajin kamshin da jikinshi keyi mai bala’in dadi, kamanma daga wanka yafito dan he is so warm, ahankali ya matso da fuskanshi saitin nata yazuba mata wasu mayun idanu sai yanzu take ganin kwayar idanunshi sabida yanda suke kyalli, lumshe idanu yayi yabude yana kallonta still ahankali yace “you are the first and last woman dazata taba shigowa bedroom din Zayn” wani kalan maruru dataji ya tsaya mata awuya batasan lokacin datace “to a ina kake kai sauran yammatan ka”? Wani kalan kallo yama kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi itama, lips dinshi yadan motsa ganin she’s serious tanaso taji dudda baiso yagaya mata dan he don’t wanna hurt her murya chan kasa yace “the room a downstairs” jitayi ranta yasosu ganin magananshi ya tabbatar mata dayadaici matan kenan but at the same time kuma taji sanyi ganin akasa yayi ba anan ba, ganin yanda idanunta sukayi yasa ahankali yakai hannunshi kan kumatunta yashafa, murya chan kasan makoshi yace “you are the only one I love and crave for, bazan kara neman wasu mata ba I promise you, I can’t even remember the last time nayi wani abu dawata” dasauri fara tace “aiko dasafen nan kayi” kallonta yayi dasauri cikeda mamaki yace “ni?” Akufule ganin kaman so yake ya karyata bayan taga Layla nafitowa daga garden nashi tace “eh kuma ni kadagani kada ka kara tabani kaje chan kayi da wayanda suka saba baka irin su Layla” dasauri yace “I have nothing to do with Layla I promise you Angel” ganin yanda yake mata karya yasa Farrah taji kirjinta na tafarfasa in so much rage da kawai ta kasa controlling wani kalan tureshi tayi ta tashi tace “nasan halayenka na banza but bansan harda karya duk kanayi ba, why will you be lying to me kadauka ni yarinya ne because I am 18yrs old, u think bansan abinda nakeyi ba ne, koni nan nakama ka da Layla sau nawa haaa? shine zakacemin u don’t have anything to do with her yarinyar da ko yau da safen nan you……you….se…….” Takasa fadin kalman Sex din tai maza tai shiru tanakai hannunta dasauri tashare hawayen dataji sun zubomata, tamike zumbur zata wuce chak Zayn yarike hannunta hakan yasa azuciye tace “Zayn kasaken mini hannu” murya chan kasa yana tsayawa agabanta yace “bazan saka ba” kirjinta namata zafi sosai tace “wlh kasaken mini hannu nawuce nafita daga dakin nan inba hakaba kome namaka kaikaja” anatse still holding her hand so tight yace “kimini komekikeso inhar it will make you get all this anger out” cikin wani kalan ihu tana kokarin fizge hannunta tace “kasaken mini hannu you this pathetic liar, listen Zayn I will never be one of your victim wlh kuwa, I rather leave this house da inyi rayuwa dakai amatasyin mata, you are nothing but mazinacin mutum mayen mata, dan iska dan giya dakuma dan taba, kasaba ci kayi dumping kana chanza yammata kaman yanda kake chanza agogo you think nima zakamin wayaune”?
Girgiza mata kai yayi zuciyanshi na breaking dudda he’s trying to be strong kaman yanda Dad yace yadingayi amman he is finding it difficult yace “Farrah my feelings for you are real” cikin ihu kaman tasami yaronta tace “is a lie Zayn, tell me do you want to sex me yes or no”? Ahankali yace “yes bec……” “karufemini baki banson naji a word from you liar, ka koma wajen yammatan ka and sex them idan nafita I can even call Layla for you amman nidai Zayn nafi karfinka har abada, a pathetic mazinaci and a liar like you bazai taba samuna ba, saken mini hannu” ta fizge hannunta zata wuce Zayn yasa hannunshi yakara kama hannun azuciye tajuyo tace “kasake rikeni saina wanka maka mari” wani kalan zafi Zayn yaji aranshi, fizge hannunta tayi zata juya yasake saka hannunshi ya kama hannunta juyowa tayi idanunta sun riga sun juya batai wata wataba tadaga hannunta sama jikake kau! Ta wanke Zayn dawani arnen mari, sannan tanunashi da yatsa tace “ko duniya zasu taru su kiraka mijina I don’t consider you one Zayn, bazan tabaso kaskantaccen bawa mai halin dan uwata irinka ba! Bazan taba hada jini da mazinaci ba! Bazan taba hada jini da dan shaye shaye makaryaci ba! Be warned Zayn! And stay away from me, idan gigin kudi yasa kanajin zaka iya samun kowace mace dakake so be it farar fata ko bakar fata ni Farrah Muhammad nafi karfinka! Bazaka taba samuna ba!” Tundaga yatsan datake nunamai Zayn yabi da kallo hannunshi nakan kuncinshi inda ta mara hawaye yawani gangaro daga idanunshi sharrr tunda yake he has never felt insulted kaman yanda yaji yau, he needs to show this girl he is the man as Dad always says, yadaina nuna mata he is weak zata rainashi, show her kaine mijin, you dominate anytime kaga dama.