Sashe 59
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da asuba as usual kafinma Mami ta tadata ta farka bude idanunta tayi ahankali tana kunna wutan dakin batasan mesa ba but hakanan kamshin turaren Zayn taji yacika dakin dan tabe baki tayi ta harari kayan daya siyamata data daurasu kan study table dinta sannan ta sauka dagakan gadon daidai Dad yay knocking kofarta tace “kin tashi Salla Farrah”? Ahankali tace “eh Dad natashi” wucewa bayi tayi alwala tayo sanan tafito tasaka hijabi tai salla data idar tabiya haddanta dan ranan Friday malaminta zaizo jin yazauna ta iya yasa ta mike ta cire hijabi dakinta ta gyara tsaf sanan tafito ta gyara karamin falon dababu wani datti ciki tasauka kasa falonsu ma ta gyara tsaf ta kunna turaren wuta sannan tashiga kitchen dinsu dababu kowa tadaura ruwa yau kunun gyada takeso tayi jin anbude kofan kitchen din yasa tajuyo dasauri ganin Mami ne yasa tai murmushi tace “Mami good morning” murmushi itama Mami tamata tace “kin tashi lpy” “lpy lau Mami na” kallon abubuwan data fito dasu Mami tayi tace “mezakiyi”? Murmushi tayi tace “kosai da kunun gyadama Mami” murmushi Mami tayi takaraso tana shafa kanta tace “barmin aikin jekiyi wanka kisaka uniform saiki sauko mukarasa tare banson ki makara school kinga kuna jarabawa” batai gardamaba tawuce sama dasauri kayan baccin jikinta tacire tasakasu a laundry basket sannan tashiga bayi wanka tayi tafito daure da karamin towel dinta pink ta tawuce gaban wardobe dinta budewa tayi taciro uniform nata sanan taciro white singlet white pant and bra daman yawanci inners datake sakawa na school nasu fari ne ijiyesu duka tayi akan gado sannan tawuce gaban madubi cream tadauka ta shafa sannan tadawo gaban gadon pant and bra da farin singlet dinta tasaka sannan tadauki skirt din uniform nata tasaka taja zip tana kokarin daukan pink rigan uniform nata aka bude kofanta direct aka shigo batare da knocking ba wanda ko Mami ne zata shigo dakin nan saitai sallama daga waje sannan zatasaka hannu tabude kofan shikuma Dad saiyay knocking tareda kiran sunanta sannan zaishigo, tsabagen yanda ta firgita yanda aka bude kofan aka shigo kai tsaye tana cikin saka kaya saida rigan makaranta yama fadi daga hannunta arude takalli kofan, ganin Zayn ne yashigo yana sanye da kayan sport na Nike, short ne haka daya tsayamai a guiwa black da riganshi mai kiran singleti, da canvas da safa akafanshi, ko daga gym dinshi yake ko gym dinshi zashi oho yasa ranta yawani irin baci, dasauri tajuyamai baya cikin kunanrai tace “don’t you know how to knock ko say Salam before entering someone’s room” maida kofan Zayn yayi ahankali yarufe yana kallon bayanta tundaga kan white singlet din da green skirt na uniform nasu dake jikinta, fatan jikinta karkar sai sheki yake tsabagen hutu batada wani tabo ajiki, tafiya yafarayi ahankali yana tahowa inda take dan waigowa kadan Farrah tayi da gefen fuskanta ganin Zayn na tahowa inda take yasa dasauri taduka tadauki riganta daga kasa tace “me haka? Bakaga ina saka kayabane Ya Zayn kake wani cigaba dashigowa dakin, kawuce kafitan mini daga daki” tai maganan tana kokarin saka rigan dasauri ganin yana zuwa, fizge rigan yayi da karfi ya yar taredawani kalan juyoda ita hakan yasa afirgice tabude baki zata kurma ihu yakai yatsanshi yadaura kan soft lips dinta yana kallon kwayan idanunta dahar wani kyalli suke tsabagen haske yace “kikamin ihu saina baki mamaki” hadiye ihun tayi dasauri taredakai hannunta ta buge hannunshi dagakan bakinta yafadi kasa zata juya dasauri yasake juyoda ita yace “mekikeson kijuya I thought baki da kunya, what are you hiding”? She’s so uncomfortable yanda babu Riga ajikin ta dada Riga dasaita kartamai rashin mutunci hakan yasa tama kasa magana sai kokarin kwace hannunta take daya rike tace “kasaken mini hannu Ya Zayn wai me hakane please” tai maganan tana kokarin kwace hannunta daya rike dayan hannunta kuma takai tana kare kirjinta dataga yana kallo, wani dan iskan kallo yabi kirjinta dashi fatan nononta fari kaman na Maria BBnaija, yace “what are you trying to hide this small girl mezan gani anan”? Yanuna kirjin nata da baki, kaman ta kurma ihu takeji amman tadaure dan bataso yagane weakness nata dan zaita cigaba da mata iskanci ne danshi Dan iska ne tace “nidai babu ruwanka dani kasaken kakuma fitarmin daga daki period” bakinta dakemai tsiwa yabi da kallo yace “nikuma bazan fitaba saikin gayamin me kike boyemin in this your small chest menene bangani ba ranan n……..” dawani kalan sauri tajanye hannunta dagakan kirjinta takai saman bakinshi jikinta namata wani iri kaman zatai kuka ko kadan batason yana maganan ranan yana making jikinta to be cringing tace “karyane wlh babu abinda kagani, ni bakaga jikina ba, Allah ya kyauta kaganni, wlh nafi karfinka” dan murmushi yayi tareda kawad da kanshi gefe hakan yasa hannunta ya subuce daga bakinshi yay kasa, murya chan kasan makoshi yace “dudda wutan dakin akashe babu abinda ban ganiba with your small boobs kaman marur…….” Cikin ihu batare data bari yagama maganan ba dan bataso taji tace “budurwanka Layla ne haka wlh dan kaji, kadaina mini maganan banza ni ba Yar iska bace irinku ba” kallon kwayan idanunta yayi suncika dab da kwalla amman basu zuboba murya chan kasa yace “kifadi gaskiya tsakaninki ga Allah baki sona? Handsome guy irina ga aji ga kyau ga kudi, kishi kike sabida kinga yanda yammata ke sona, tell me the truth dudda kina Yar kauye indai kina sona zan taimaka miki na aureki” wani kalan harara datakemai zaka dauka idanuntazasu fado kasane tace “tir Allah ya kyauta na soka, ko kaine last man aduniya saidai namutu banyi aure ba, mezanyi dakai, Allah ya tsareni nafada maka ko tunaninka banayi balle na soka kuma wlh idan baka fitan mini daga daki ba zanmaka abinda bakai tunani ba, maizan so awurin mai sabada Allah, kafita kona maka abinda baka taba tunani ba” cikeda tsokana yasaketa jikinshi na rawa yace “oh my God I am scared Farrah zata zaneni, Mami come and help me” tsayawa kallonshi Farrrah tayi akufule ganin ya maidata mahaukaciya kiri kiri, shareshi kawai tayi ta tsugunna tadauki riganta tamike tsaye tafara tafiya zata wuce bathroom dantasa kaman daga sama dan bataji sahun tafiyanshi ba rungumeta kawai taji yayi tabaya tsamtsam yakankame hannunshi duka biyun na kan kirjinta like duka hannayenshi biyu nakan boobs nata ya kankameta, yarage tsawonshi fuskanshi na gefen fuskanta, dataga bala’i kasa ihu tayi saima jikinta dayahau rawa rigan datake rike dashi yafadi daga hannunta, wani kalan sake kankameta Zayn yayi sosai yana shakan kamshin jikinta daya hadu dana cream data shafa suka bada wani calm scent, bakinshi yakai saitin kunnenta idanunshi a lumshe, cikin wani kalan taushashiyan murya na whispering mai ratsa kwanya kaman ba muryan Zayn ba yace “I am inlove with you Farrah! Zayn has fallen in love with you, I love yhu despite you being Yar kauye and a small stubborn girl, Zayn na sonki” Farrah jitayi jikinta ko’ina yadauki bari bawai kalamanshi ne kesata bari ba yanda yariketa ne yana mata magana a kunne, tanajin bugun kirjinshi abayanta shike saka jikinta bari. “Farrah” kaman daga sama sukaji muryan Mami daga gaban dakin tana kiranta tana kokarin bude kofa dawani kalan sauri Farrah ta fizge kanta tareda daukan riganta tafada bayi tana maida kofa tana rufewa daidai Mami nabude kofan dakin tana sawo kai, ganin Zayn tsaye cikin dakin yasa tawani daure fuska kaman bata taba dariya ba tace “me kakeyi adakin nan”? Dan sosa kai yayi yace “Uhm nothing” waje tanunamai tace “zoka fita daga dakin nan” tahowa yayi ahankali yabita gefenta yafice hada idanu yayi da Dad dake zaune a falon saman da news paper a hannunshi kashemai idanu daya Dad yayi hakan yasa shima Zayn yakashemai idanu daya sannan yasauka kasa.
Mami na tsaye atsakar dakin Farrah tafito sanye da riganta tana kakalo murmushi kar Mami taga wani akan fuskanta hakan yasa Mami tace “me Zayn yazoyi adakin nan” dasauri tace “Ya Zayn Mami yaushe”? Dan ajiyan zuciya Mami tasauke ganin kaman Farrah bamatasan Zayn yashigo dakinba tace “never mind, Oya saka safa ki sauko kiyi breakfsat kitafi school, zama bakin gado tayi har lokacin bata dawo daidai ba tadauki safa tasaka sannan tasa takalminta tadauki jakanta da beret ta tashi duk Mami na kallonta, gaba tayi Mamo biyeda ita abaya suka sauko kasa.
Kasayin breakfast din tayi ma da kyau dan tsakuran kunun tayi sannan tamike tai sama wajen Dad dake falon sama tayi tace “Dad natafi” murmushi yamata yace “adawo lpy Autan Dady” murmushi tayi tajuya tatafi Dad nabinta da kallo he’s just happy da Zayn yasami yarinya mai natsuwa irin Farrah a matsayin mata, sallama tama Mami sannan tawuce tafita, tundaga tsakar gidansu takejin tashin kidan da Zayn ya kunna a gym dinshi dauke kai tayi da kallon gym din tuna abinda ta taba gani ranan data fara zuwa gym din kiranshi shida Layla, tun batasan menene abinba har tazo shiganta school dinnan tagane komi da komi dan sunyi detailed reproductive system, sarai tasan iskanci Zayn keyi, akwai ranan dataji Mami na waya tana kuka tana fadama Mamanta tawaya Zayn shine sanadin dayasa Dad haryay rashin lafiya kwanakin baya dayaji ciwon nan akanshi akasashi zaman gidan nan dan jininshi yahau Dad yakamashi dawata yarinya ne a cikin jirgi.
Saisa duk taji takara tsananshi iskanci baida kyau malamin ta yafadi mata zina ne kuma haramun ne, su shan giya taba da sauransu duk haramun ne, saisa yake bata haushi, datanada iko da wlh saita gyaramai zama, daidai zata shiga motan direbanta taga Layla tafito daga side nasu da kayan gym amman idanunta sun kumbura sosai, wani mugun harara Farrah tajefa mata tace “Yar iska kawai” dasauri Layla datajita tanuna kanta tace “dani kike” miyau Farrah ta tofar akasa sannan tashiga mota batare data kara kallonta ba.
5️⃣2️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.