Sashe 89
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani kalan zafi da Farrah taji yasa duk wani bacci datakeji yabace bat daga idanunta tabude idanunta tarr tasaukesu kan fuskan Zayn dake kan nata yawani kalan kulle idanu gam yana zukan bakinta yana wasu kalan nishi da kanaganin yanda yake kasan bala’in dadi abinda yakeyi, wani kalan fizge bakinta tayi daga cikin nashi tabalain fashewa da kuka tana kokarin tureshi amman yariketa gam gam, cikin kuka sosai tace “wayyooo Allah na Ya Zayn wlh zaka kasheni” ayanda Zayn yakeji baijin zai iya barin Farrah na rana daya baiyi sex da itaba Farrah is extraordinary sweet kaman zai haukace yakeji, yanajin kukanta sama sama amman yakasa dena abinda yake jiyake shima kaman zai fashe da kukan, Farrah is so so sooo yummy bai kara sanin meyakeyi ba all yasani shine kaman ana kiran salla yabari yabalain matseta ajikinshi yay bacci.
Wuraren 9 nasafe yabude idanunshi ahankali ranshi fess fess kaman wanda akama wahayi maganan Mami yafadomai arai na karya sake yamata wani abu harsai nan da 1 month.
Tashi yayi da sauri yakalleta ganin idanunta suna abude sun kafe guri daya kyam yasa kaman wani mahaukaci ya kwalamata kira. “Farrah!”.
Tofah VIP Farrah ta mutu ne???
*********
EXQUISITE WORLD COLLECTION is home of amazing jakankuna da takalma da suke saidawa akan kudi bada yawaba, dan sayan handbags and shoes click on this link kuyi chatting nasu up.
wa.me/+2348108517010
Ganin ko motsi Farrah batayiba yasa yaji kaman zai kurma ihu dawani kalan sauri yatashi yayi bayi ruwa yadebo yadawo wajen gaban gadon ya tsugunna tareda yayyafamata akan fuska yace “please Farrah please” ko gezau batayiba ijiye ruwan yayi zai dauketa yaji an danna door bell nafalo wani kalan faduwa gabanshi yayi hakanan ranshi yagayamai Mami ne dawani kalan sauri yadauki jallabiya yasaka gabanshi na mugun faduwa kaman zai fito yasauka kasa zuwa gaban kofan ahankali yabude kofan Mami ce tsaye gaban kofan ita kadai tana sanye da lafiyayyen lace na dogon Riga da jaka a hannunta yaune rana na farko da Zayn yakasa hada idanu da Mami saukarda kanshi kasa yayi murya chan kasa yace “gooo……good morning Mami” kallo daya rak Mami tamai kawai taji hankalinta yatashi batare datama iya amsashi ba kawai tawuce ta gefenshi tai sama dasauri yabita abaya yace “Mami where are you going? Farrah is sleeping, in……ina zaki?” Yay maganan yanashan gabanta dasauri daidai takai gaban dakin yatare kofan, wani mugun kallo tamai tace “tashin mini ahanya Zayn kafin na wanke maka fuska da mari” sauke kanshi yayi ahankali akasa ya matsa kadan daga jikin kofan hakan yasa Mami tabude kofan tashiga ciki dawani irin sauri tai wajen Farrah dan bargon da aka rufata dashi tadage kadan ganin babu kaya ajikinta yasa tamaida bargon tarufeta tadago kanta takalli Zayn dake tsaye gaban kofan dakin kanshi akasa Mami ranta yay masifan baci tasan tabbas ayanda Zayn yake bazai dama taba iya hakura har one month ba but at least tadauka zaidan dagamata kafa na kwanaki kafin yakara dawowa shine haryamata wani abu jibi yanda yarinya tai passing out, cikin kakkusan murya tace “get out of this room Zayn ka rufemin kofa” komusu baiyiba yajuya yafita daga dakin tareda rufomata kofa ahankali.
Bayi Mami tayida sauri tahada mata ruwa mai zafi sosai sannan tadawo dagata tayi batare datayi kokarin tadataba tai bayi da ita tana sakata cikin ruwan zafin idanunta suka motsa fashewa da kuka tayi muryanta ko kadan baya fita sosai ahakali cikin kukan tace “Ya Zayn dan Allah ka dena wlh zan zan mu……” “Farrah” Mami takirata ahankali hakan yasa tabude idanubta dasuka kumbura sosai ahankali tadaurasu kan Mami ganin Mami ne dasauri takai hannunta tadaura kan kafadar Mami ahankali tace “Mami dan Allah kitafi dani” Gyadamata kai Mami tayi tace “naji amman kinajin sauki zaki dawo gidan ki dan yanzu keba Yar gidanmu bace ba” baki tabude zatai magana Mami tace “dena magana abayi tsaya ki gama tsarki kiyi wanka saiki salla kici abinci ko” da taimakon Mami tayi komi suka fito azaune tai salla zazzabin gaske yarufeta Zayn yajijjimata ciwo bana wasaba bata iya tafiyan kirki ita kanta Mami said tace wannan wani kalan yarone ta haifa saikace monster.
Saida tasha tea da Mami tahado mata sannan Mami tadauko hijab daga closet tazo tasaka mata tareda bata slippers ta mikarda ita tsaye tace “muje” da kyar take tafiya jan kafafun nata take bata iya dagasu ko kadan shima da taimakon Mami, bude kofa Mami tayi suka fito suna tafiya ahankali tana cizan lips dinta, sauka suka farayi daga bene fashewa tayida kuka tarirrike Mami tace “Mami baran iyaba zafii” kaman Mami zatamata kuka ahankali takai hannayenta kan fuskanta tace “Ya isako stop crying” gyadama Mami kai tayi kaman wata Yar baby sannan da taimakon Mami suka cigaba da sauka daga stairs din harsuka kare sukai wajen kofa daidai Mami tasa hannu tabude musu kofan kaman daga sama sukaji muryan Zayn yace “Farrah!” Chak Farrah ta tsaya takasa motsi daga jan hannunta da Mami keyi kan suwuce sufita, batasan mesaba tundaga yatsun kafafunta har zuwa cikin zuciyanta taji kiran da Zayn yamata, kallonta Mami tayi tace “wuce muje Daughter” dawani kalan sauri Zayn yashiga saukowa daga staircase din da alamu yay wanka shima yay salla sabida ya chanza kayan jikinshi zuwa wani soft white material na minister karasowa yayi wajen hankalinshi gabaki daya atashe yakalli Mami yace “Mami ina zaki kaimin matata?” Wani mugun kallo Mami tamai tace “sai yanzu kasan cewa matarka ce kana neman kasheta, wushe mutafi Farrah kinbar gidanshi daga yau” dawani kalan sauri Zayn yazo tagaban Farrah yakalleta takasa kallonshi idanunta na kasa tana wasa da hijabin jikinta da hannuwanta, ahankali yakai hannunshi yadaura kan hannunta daina wasa da hijabin tayi cikin wani kalan murya dake nuna real affection yace “are you going to leave me again Farrah”? Batasan mesaba jitayi muryanshi ya tsinkamata zuciya, ahankali yace “I know dudda bakida lafiya ban dagamiki kafaba but trust me all I did was because ina sonki I just can’t get enough of you is love! I love you so so much Farrah, zaki tafi ki barni Zayn dinki mijinki your husband”? Yay maganan muryanshi narawa dayasa ahankali Farrah tadago jajayen idanunta tadaura akanshi all abinda tagani acikin idanunshi is tsantsan so dakuma kauna da honesty, sauke idanunshi kasa yayi jin yana neman yayi kuka, gently yasaki hannunta batare daya kalletaba yace “idan bin Mami ko koma gidanmu is what’s gonna make you happy kije nabaki izinina saikun dawo” yay maganan yana juyawa tareda juyawa dasauri yawuce Farrah tabishi da kallo cikeda bacinrai Mami tabi bayanshi da harara tace “ja’iri sai yanzu dazata tafi ne kasan kana sonta amman kake neman kasheta, wuce mutafi Farrah” tai maganan tareda kama hannun Farrah taja kasa motsi Farrah tayi hakan yasa dasauri Mami tajuyo takalleta takalleta tace “mutafi” ahankali Farrah tasauke kanta kasa batare datai magana ba alamun bazata ba bala’in mamaki abin yabawa Mami saikuma kawai tai murmushi tareda juyakai tace “nizaku bawa kunya ku ga masoya ko ai yayi kyau” Mami tai maganan tana sakin hannunta tabude jakanta taciro magungunanta tadago takama hannunta tasaka mata aciki tace “ga maganinki nan Allah kara sauki nina tafi” tai maganan tareda daukan jakanta tafice tareda rufomusu kofa.

8️⃣9️⃣
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.
Sosai Mami ke murmushi tana mamakin Farrah da Zayn tace “yayi kyau zanci kaniyan ku duka biyun” deep down abinda Farrah tayi yamata dadi sosai yau taiara tabbatarwa Farrah nason yaronta Allah yabarsu tare yakawo zuri’a nagari.