← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 94

Sashe 71

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana fita su Shafa ta hango a garden suna zaune suna hiransu ganinta yasa dukansu suka bitada kallo yanda ta zumbula hijabi har kasa kana ganin fuskanta kasan ta jigatu danhar zuru zuru saida tayi, garden din tashiga tana zama daya daga cikin plastic chair dake zagaye gaban table din gannin yanda suke kallonta duk suna gimtse dariya yasa tahade rai tace “me wai?” Fashewa da mugun dariya Miemie tayi Shafa ta tayata tana nuna Farrah tace “mugun son Ya Zayn kike ke kanki baki saniba munafuka kawai mun dauka ai muna fitowa zaki biyomu jibi sai yanzu kike fitowa almost 2hrs duk kinyi zuru zuru” Miemie dake dariya tace “taji maza kekuwa Shafa ba dole tai zuru zuru ba” Farrah jitayi kuka yazo mata duk ta tsani kanta, sai yanzu ma komi kedawo mata, batason Zayn amman jibi yanda yayi yanda yaga dama da nonon ta mutumin datasha kamawa yana tabama Layla nono, Layla ne wanda ta taba gani da idanunta just imagine all yammatan daya taba nasu, itada take cewa tafi karfinshi tafi karfin yataba ta but jibi yanda tabarshi yagama shanye mata nono dahar ciwo suke mata har yanzu batare data iya hanashiba and taji dadin abin takasa cewa komi, dawani kalan sauri ta goge hawayen dayazubo mata ta kauda kai Miemie tace “mekuma na kuka? You didn’t do anything wrong he is your husband you are his wife” wani hawayen ne yakara zubomata saikawai ta daura hannayenta duka biyu akan fuskan nata tafashe da kuka sosai tace “I hate him, I hate him, abinda yasaba yi dawasu matan shine nima zaiyi dani yanzu wlh nafi karfinshi I hate him sosai, bazan kara bari ko hannuna yataba ba daga yanzu wal………” Dawani irin gudu Shafa takai hannunta tarufe mata baki tace “kina rantsewa sai azumi uku yahau kanki dan Allah kada ki rantse” anatse tace “Farrah kin sanni batun yauba kinsan bazan taba cutardake ba ko, now ki saurari shawaran nan dazan baki, sabida abubuwan da Zayn yayi da baya nufin zai cigaba dayinsu yanzu bayan kunyi aure, dan adam ajizine kowa na kuskure kuma Allah na yafemana batare daya kallemu da mistake dinba, kidaina tunanin Zayn da rayuwanshi na baya, yana sonki zaki iya chanza shi ki mantar dashi da, ki nunamai ke kadai jikinki kadai ya isheshi ko Miemie” dasauri Miemie tace “eh kuma tasani, duk muna irin maganganun nan a school, Fairy barima nagayamiki kishi ne kawai ke neman miki illa, kishine ya lullube soyayyan dakikemai amman bala’in son Zayn kike wlh yarinya” wani kalan dago rinannun idanunta Farrah tayi tagalla mata harara, murguda mata baki Miemie tayi tace “kika kara ballamin harara wlh saina kaima Ya Zayn ke nace yayi reproductive system su da akamana a biology dake musamu offsprings” wani yunkurowa Farrah tayi zatakaima Miemie duka Miemie ta tashi da gudu tana fizgan jakanta tace “yauwa Ya Habeeb yaZo kuzo kurakani natafi” tashi Shafa tayi tana daga Farrah tace “muje murakata” ahankali Farrah ta tashi sukai wajen motan Ya Habeeb din, sauke glass din motan yayi kasa batare daya fitoba yadan saki murmushi yana kallonsu, kallo daya Farrah tamai tace “ina yini” murmushi yamata yace “congratulations Amarya” yadan kalli Shafa da itama ke kallonshi batare dayay magana ba itama batayi magana ba gani haka yasa Miemie tace “Shafa ga yayana Ya Habeeb” dasauri tace “ayyoh ai nadauka direba” wani kalan kallo Ya Habeeb yamata hakan yasa tace “sannu” “kema haka” Ya amsa akufule yakalli Miemie yace “ko zaki kwana ne” dasauri tai murmushi tajuya tawani rungume Farrah saura kadan Farrah tai ihu sabida yanda boobs dinta suka mata zafi da Miemie ta manna ta ajikinta saida Shafa ta lura, sakinta Miemie tayi tarungume Shafa akunyace Shafa tace “ni kidaina rungume ni” kumatunta Miemie taja tace “mun kusan gama cire miki kauyancin nan bye” tawuce ta zagaya Habeeb yasake kallon Shafan wani kalan ballamai harara tayi ganin yanda yake kallonta tajuya tareda kama hannun Farrah tace “wuce mutafi” zasuyi hanyar flat din Mami tace “muje flat dinku” kallonta Shafa tayi tace “amman munayin magrib zaki dawo nan” Gyadamata kai Farrah tayi sukayi side nasu, saida tagaida su Inna daketa kallonta sannan tawuce dakinsu Shafa, shiga sukayi suka maida kofa ta kulle, Farrah kuma tai hanyar gado zama tayi ahankali tacire hijabinta ta ijiye sai yanzu takejin wani mugun gajiya bayi Shafa tawuce batare datace mata komiba ta dauro alwala tafito sanan takalli Farrah dahar lokacin take akwance ta lumshe idanu, tsayawa tayi akanta tace “Kurma” bude idanunta ahankali Farrah tayi takalleta, ahankali tace “kije bayi sai ki gasa zai daina miki ciwo haka naga anma ladidin rugarmu bayan ta aure da Mamanta namata ciwo” Shafa batai aure ba dudda ta girmi Farrah mazan kauyensu tsoron ta suke dan akwai fada and she’s so experienced dan tanada kawaye, juyarda kanta Farrah tayi cikeda kunya dan ita batasaba irin maganganu hakaba ahankali tace “ni babu abinda yakemin ciwo” baki Shafa ta tabe tana daukan hijabinta data cire tace “nidai naji jeki alwala to kifito” tashi tayi dasauri ta wuce bayi, alwala tayo tafito tadauki Hijabi tai salla sannan Shafa tace “Oya mutafi” ba yanda ta iya tashi tayi suka fito tai dakinsu, Mami na zaune falo gaida Mami sukayi zasu wuce sama Mami tace “Oya kuwuce dinning kuje kuci abinci” ba gardama suka wuce dinning.

Bude idanunshi yayi dasukamai wasai, gently yatashi zaune yanabin gadon da kallo da inda Farrah ta tashi dakeda lema lema har yanzu, dan murmushi yayi yabi dakin da kallo, tashi yayi ahankali yabude bathroom nata yashiga everything is so clean, alwala ya dauro sanan yafito yabude kofa yafito daga dakin yana murmushi yay stairs, saukowa yayi yashigo falon yana kallon Mami datayi kaman bata ganshi ba murmushi yayi yace “Mami welcome” shine da magana itane dajin kunya Allah dai ya shiryamata wannan yaron batare data kalleshi ba tace “uhum” juyawa yayi yakalli Farrah dake dinning tanacin tuwo da spoon ahankali itada Shafa kaman bata ganshi ba, babu ko kunyan Mami yay dinning din, daidai bayanta ya tsaya hakan yasa akunyace Shafa ta tashi zata wuce yace “no sit ina zaki I just wanna say something to my wife” sannan yakalli Farrah data hade giran sama da kasa yadan duko daidai saitin kunnenta tareda daura hannunshi kan shoulder dinta, ahankali yace “I love you Baby, bari naje mosque daganan zan dan fita” tashi yayi yasake kallonta yanda har lokcin tahade giran sama dana kasa, harzai juya saikuma yadawo yasake dukowa yasakin mata peck mai kara akumatu dayasa Farrah dasauri tamike tsaye Shafa tai kasa da kanta kunya kaman zata mutu awajen, Farrah kaman zata dakeshi, dagamata gira daya yayi yace “you want more kiss”? Dauke kai tayi dasauri tanaji kaman ta mutu awajen dan kunya Mami na falon fa kuma bawai ahankali yake maganan ba, murmushi yayi ganin yanda taji kunya yace “love you Angel sannan yajuya yana kallon Mami datayi kaman batasan abinda yafaru ba tana karatun book nata hanyar kofa yayi yace “Mami bye” ko kallonshi batayiba yasa hannu yabude kofa yafice.

6️⃣5️⃣

Da kyar Farrah ta iya dan tsakuran tuwon sabida yanda takeji kaman ta nutse akasa bata tabajin irin kunyan datakeji yau arayuwanta ba, ahankali ta mike tsaye hannu takai zata dauki kwanon Shafa tarigata dauka tace “kibarshi zankai kitchen saida safe” Gyadamata kai Farrah tayi tai stairs batare data kalli inda Mami take daidai da sau daya ba, ahankali tabude kofar dakin nata tashiga tareda maida kofan tarufe ta tsaya tanabin ko’ina da kallo dakin na kamshin shi kaman har yanzu yana ciki tanason ta daina tunaninshi but yanda dakin nan ke kamshin shi she can’t, gently tadaga kafa tafara tafiya zuwa gaban gadon agogonshi na Rolex tagani kan gadon gently tasaka hannunta tadauki agogon tana kallo kafin ahankali ta ijiyeshi kan saman madudinta sannan tasa hannu ta yaye zanin gadon ranta nabaciw dan zanin har yanzu yana nuna alamun lema kema daga inda ta tashi, wucewa bayi tayi ta ijiye a laundry sanan tafito tabude wardrobe taciro wani sabon zanin gadon ta shingida kafin tawuce bayi maida kofan tayi tacire kaya tashiga shower ta kunna ma kanta ruwan zafi tana gasa boobs din dake mata zafi, tadade abayin sannan tafito tashirya cikin kayan bacci tareda saka dogon hijabi tahau kan dadduma danyin sallan isha’i dataji ana kira.

Da mota yafita daga gidan sai murmushi yake kaman anmai kyauta masallaci ya tsaya yay sallan magrib sannan yafito yashiga motan yafice daga anguwansu, agaban wani Babban flower shop yay parking sannan yashiga ciki yana murmushi wasu jan hadaddun roses yasaya da aka jerasu Awani love basket sai kamshi suke sannan yabiya kudinsu 165k tareda karban Thank you card dinsu dazaka iya kara rubutunka akai yafito, shiga cikin motan yayi sannan yamaida motan yarufe roses din nakan cinyanshi, byro yadauka sanan yarubuta.

*Thank you for breastfeeding me Angel*
Hubs Zayn❤️

Ijiye basket na roses din yayi akujeran dake gefenshi sannan yatada motan tareda kunna waka yanabi yana tuki yanadan rawa kana ganinshi kasan he’s having the best time of his life, wato soyayya da dadi karasawa gidansu yayi yakashe motan ya sauko tareda zagayawa ta dayan bangaren yafito da roses din sannan yadauki card din yasaka asaman flowers din yajuyo tareda yima bodyguard din Dad alamun dayazo dasauri yazo yace “gani Sir” murmushi Zayn yayi yabashi flowers din yace “take this to my wife a side na Mami, be careful don’t spoil a thing, hurry up” dasauri yawuce Zayn ya tsaya yana kallonshi yana murmushi saida yaga yay knocking yabude dakin Mami sannan yajuya yafice dan zuwa masallaci.
Chapter 71 · 0% Book details