Sashe 50
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zayn tagani tsaye gaban jeep dinshi yana kallon agogon hannunshi, batasan meyake jiraba, daukekai tayi takarasa saukowa daga stairs din abinta tana tafiya abinta da water bottle nata pink a hannu mai bala’in kyau, Layla tagani tafito daga side dinsu itama tasaka bakin suit kalan na Zayn taci uban heel tana tafiya tana kwarkwasa ganin Zayn, hakanan ji Farrah tayi ranta yabaci ahankali tace “inama ta turgude tafadi” aiko kaman yankan wuka turgudewa hill din yayi sai gata akasa wani kalan kwashewa da dariya Farrah tayi dayasa daga Zayn har Layla sukahau kallonta dan basuga what’s funny anan ba mutum ya turgude yafadi akasa, harda tsalle Farrah tahauyi tana juyawa tana rike ciki tana kallon Layla, tashi Layla tayi tana kakkabe hannunta tayi gaban Farrah dake dariya sosai abinta batai wata wata ba ta kwasa mata mari jikake fasss, wani kalan mahaukacin ihu Farrah tayi da gidan yawani kalan amsa ta dafe kuncinta, dawani irin sauri Zayn yataho wajen baiyi wata wata ba yadauke Layla da mugun mari dayasa saida tashiga tangal tangal zata zube akasa ranshi abace yace “how dare you slap her is something wrong with you”? Yay maganan yana kokarin kai hannayenshi biyu yadaga Farrah data tsugunna tana rikeda kuncinta hawaye nafito mata daga idanu, daidai Mami tafito dan taji ihun Farrah hakama Alhaji dake kokarin fitowa shima yaji ihun Farrah Hajiya Fatima tarakoshi wajen, hangosu da Farrah tayi yasa tawani fashe da kuka sosai dan bala’in haushin su takeji, Dad dason yara har nema yayi yafadi jin kukan Farrah dasauri yakaraso wajen yana kallon Farrah dake kuka sosai Zayn yarike hannunta ga Layla agefe ranta yay kitchen kitchen, cikeda damuwa Dad yakama Farrah yace “menene Meya sameki kike kuka haka daughter” wani kalan fashewa tayida kuka tama kasa magana hakan yasa Zayn yace “Dad is Layla that slapped her” cikin kuka sosai kaman jira take tace “Dad Ya Zayn yasata ta mareni kawai dan nafito daga daki ina dariya shine yace ta mareni” wani kalan bude idanu Zayn yayi yana kallon Farrah jin pure lie, cikin tsananin fushi da Zayn yadade baigani a fuskan Dad ba yace “wanan wani kalan mugunta ne Zayn for God sake eh, meta maka? This girl has exam kunsata kuka banda haka batada lafiya and you” yajuyo yakalli Layla ranshi abace yace “how dare you raise your hand akan y’ata? Wallahi wallahi duk randa kika kara tabamin Farrah saikin bar gidan nan nagayamiki, no body touches yarana kowa na gidan nan yasan dokata, kema nadaga miki kafana dan nasan baki sani ba da daya daga cikin mata nane dayau sunbar gidan nan” Dad yay maganan yanakai hannunshi kan fuskan Farrah dayay shabe shabe yana sharewa yace “stop crying ya isa hakanan ya isa” juyawa Mami tayi takoma daki tamaida kofanta tarufe batare datace komiba, Zayn azuciye yajuya zai wuce Dad yace “zonan bangama dakai ba kazaci you will go scot free ne? Kai kadan, to dawonan” dawowa yayi ahankali ya tsaya yana kallon Baban nashi dake gogema Farrah hawaye har lokacin saida yagama sharewa tass sannan yajuyo yakalli Zayn din yace “wuce ka kaita school direbanta yafasa kaita kaine zaka kaita” dan kallonshi Farrah tayi ganin yanda fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka yasa taji ranta fess, ahankali kaman munafuka tace “Dad jakana namin nauyi ciremin” ciremata jakan Dad yashigayi sanan yamikama Zayn yace “gashi rike mata kutafi yamata nauyi” ahankali Zayn yasaka hannunshi yakarbi jakan kaman ya barka jakan yakeji, Dad yakalli Layla da kanta ke kasa yace “kekuma wuce kibi direba yakaiki company idan Zayn yakai kanwarshi makaranta yataho, wuce dukanku kutafi” wucewa Zayn yayi ahankali da jakanta a hannu Farrah nabinshi abaya ranta fess kaman an mata kyauta, bude bayan motan yayi ya jefa jakan nata yamaida yarufe yashiga gaba, ahankali ta taho gaban motan tana kallon Layla dazata shiga motan dake kaita school suka hada ido da Layla gwalo tamata sanan tashiga motan Zayn din dasauri tana rufe kofa, wani kalan jan motan Zayn din yayi dagudu suka fice.
SHAFI NA ARBA’IN DA BIYU
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
GUESS WHAT?
Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki.
Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
*******
Wani kalan mahaukacin gudun da Zayn keyi yasa batasan lokacin dataja sit belt tasaka ba tana kiran sunayen Allah azuciyanta, ganin yana gab da buge wasu yara yan makaranta dake kokarin tsallaka titi yasa ta runtse idanunta da karfi tace “Ya Zaynnnn” Saura kiris yabugesu yawani karkace yabita gefensu ya wuce gabaki daya titi da yaran akahau ihu, juyawa baya Farrah tayida sauri tana leken yaran dataga wani mutumi yashigo titin da sauri yakama hannunsu ya tsallaka dasu sanan tajuyo takalli Zayn daya cigaba da gudu abinshi kaman kan titin babanshi yake, cikeda tsiwa tace “Ya Zayn nidai in gudu zakayi dani ka saukeni” wani kalan matsiyacin burki yaci yay parking agefen hanyan sanan yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi dan bata zaci sabida ita yaci burki ba cikin kakkausar murya yace “get out!” Wani kalan zaro idanu tayi takalleshi sanan tajuya takalli kan hanyan dasuke na farko bama tasan wajen ba, sanan har yanzu sunada dan nisa da school dinsu, ahankali tajuyo da kanta takalleshi yanda idanunshi sukai ja yasa taji tanama shakka tai magana hakan yasa tai shiru tareda saukarda idanunta kasa batare datai motsi ba, wani kalan tafarfasa ranshi yakeyi cikin tsananin fushi yace “bakijini bane or do I have to repeat myself which I totally hate” ahankali tadago kanta takalleshi bakinta na rawa sosai ahankali tace “Ya Zayn, uhnn….ban….san…..hanyar school namu daga nan ba, kuma da nisa na manta da kudi na agida” wani kalan ihu yayi yadaki sitarin motan yace “I don’t care! Yaran talakawa gasu chan irinku trekking suke zuwa school duk nisan school din why is your own different? Is it because kin saba jin dadin kudin Babana!” Yay maganan yana mata wani matsiyacin kallo, wani abu taji ya tsaya mata awuya hakan yasa takalleshi, gira daya yadaga mata cikeda iskanci yace “da kina bush dinnan naku da har yanzu bama kisamu daman zuwa school din dako trekking din zakiyi bama stupid local village poor girl!” Yadanna mata zagi dayasa taji kuka zai kufce mata amman ta daure tahadiye kukan, itane stupid local village poor girl, hannunta tasa dasauri tabude kofan motan tafita dasauri trying to hold down kukan datakeji dantai alkawari bazata kara kuka agaban Ya Zayn ba, bayan motan tabude dasauri tadauki jakan school nata tamaida mai da kofan tarufe duk Zayn na kallonta ta madubin gaban motan yace “fine, since you can’t apologize, I don’t care mtswww” yaja tsaki tareda juya motan yatafi abinshi, goya jakanta tayi abaya sanan tafara tafiya duk yanda taso ta danne kukan datakeji takasa dannewa hawaye ne sukahau zubomata daga idanu tana sharewa da bayan hannu tana tafiya agefen titin ahankali, lokacin datana kauyensu babu kalan zagin da ba ayimatashi aduniyan nan amman batadamuwa but tabasan mesa yanzu kodan takara wayau da hankali tafara school tahadu da yammata manya bane amman dai zagin da Ya Zayn yamata da gorin daya mata sun sosa mata rai, tunda tasami Mami tarage tunanin Maman ta amman yau samin kanta tayi da tunanin Mamanta sosai hakan yasa kawai ta tsugunna agefen hanya tadaura kanta kan kafafunta tahau kuka sosai, tunda take arayuwanta yaune rana na farko dataji inama tasan Babanta, batadamu ba koshi talakane komai kudi ne ba kawai taso tanuna ma Zayn itama tanada Baba Wanan dayamata gori da mahaifinshi.