Sashe 49
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saida yakare mata kallo daga sama har kasa sanan yafito daga dakin yajawo kofa yarufe kafin yafara saukowa ahankali yana kallonta yana kallon yanda gashinta ke lilo, yana kallon yanda heart dinta ke beating, tsayawa yayi agabanta tareda maida hannuwanshi cikin aljihun wandonshi cikin kakkausan murya yace “repeat abinda kika fada dazu” wani kalan faduwa gabanta yayi amman still tai shiru batare data kalleshi ba jikinta nadaukan wani kalan sanyi da batasan daga ina bane, kara daga kafanshi yayi ya matso dab da ita hakan yasa tasaki wani kalan ijiyan zuciya tajuya dasauri zatabi gefenshi ta wuce dan ko kadan bataso tanunamai tana tsoronshi samata kafa yayi agabanta ko kadan bata luraba wani kalan baya tayi zata fadi ihu tayi tareda mika hannuwanta zata chapke shi hannunshi yasa ya kabarda hannayenta datake kokarin kamashi cikeda mugunta jikake dippp takai kasa tana buge bombom dinta, wani kalan yatsine fuska tayi awahale tace “wayyooo Allah na Mami” hawaye taji zasu zubomata tahanasu zubowa ganin yanda yake kallonta kaman jira yake tai kukan tana cizan lebe tana kokarin tashi ahankali, sosai yake binta da kallo kaman yasami film, yamata muguntan ne danyaji dadi but baisan mesa ba hakannan yaji kaman shine yafadi ganin pains a idanunta dudda taki tai kuka jiyayi shima yanajin zafin buguwan abayanshi he don’t even know why he’s sharing her pain, yaso yamata lafiyayyen mugunta da saitai regretting zaginshi datayi amman jiyayi bazai iyaba hakan yasa yasaki gajeruwan tsaki yawuce yabarta awurin tana kokarin tashi, saida ta tashi sanan tajuyo takalleshi ganin yadanyi nisa da ita yasa tace “kuma Allah ya isana”! Chak Zayn ya tsaya saikuma yajuyo dawani kalan sauri tashiga hawa stairs tana waigowa tana kallonshi sai yanzu talura ya maida gemunshi baki saida tabude kofansu sanan tashiga falon ta tsaya tajuyo takalleshi yana tsaye inda yake yana kallonta, gwalo tamai tareda ballamai harara tace “inka isa kazo nan kaga abinda zan maka” wani kalan dariya ne hakanan yaji yazomai yanda tadage tanamai gwalo tana hararanshi adole sotake tabatamai rai, he finds yanda takemai gwalo da harara so adorable kaman yaciro wayanshi yamata hoto, murya chan kasa trying to provoke her shima in the same way she’s trying to provoke him yace “jealousy!” Hakanan jitayi kaman yakoda mata mari wani kalan abune taji ya tsayamata awuya, kasa cigaba da hararanshi tayi, anatse yanda yake maganan shi da hausa babu ihu yace “idan kina sonane kije ki gayama Dad kinga I can help you nadinga tab……” dawani kalan bakin sauri tace “Allah ya tsareni, Wallahi nafi karfinka, kokaine last man on ea……” “Daughter kawomin glasses dina akan table” kaman daga sama taji muryan Dad, dawani kalan sauri tajuyo tareda maida kofan tarufe tana kallon falon gabanta nabugawa tadauka Dad yana falo ne harta fara tsoro shikenan anji maganan dasukeyi, dawani kalan sauri tace “to Dad” wajen glass din tayi tadauka sanan tai sama daidai Dad nafitowa daga wani daki asaman yace “keda Miemie ki ke surutu haka akasa bama agane mekuke cewa” dan murmushin yake tayi tace “uhn sunma tafi Dad” karban glass din yayi yace “Mami ta kwanta kanta nadan ciwo, kin iya irin fruit salad don datakemin”? Dasauri Farrah tace “eh na iya Dad” murmushi yayi yace “to jeki hadamin zan tafi masallaci nadawo ki kawomin side din Hajiya Fatima” gyadamai kai tayi tace “to Dad” sauka yayi kasa yana mamakin maganganun dayaji just now Zayn da Farrah nayi dan actually yanakan stairs yaji, dan murmushi yayi aranshi yace “Alhamdulillah” sanan yawuce yafita, side din Zayn yayi baiganshi ba hakan yasa yafito yawuce mosque ga mamakinshi a sahun farko yaga Zayn bakaramin dadi abUn yamaiba.
SHAFI NA ARBA’IN DA DAYA
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
GUESS WHAT?
Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki.
Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
*******
Monday!
Wuraren 8 saura minti 10 suna zaune a dinning da Mami da Farrah dan Dad na bangaren Hajiya Fatima Zayn yabude kofa yashigo yana sanye da suit baki ya shirya tsaf da shirin zuwa aiki yay bala’in kyau hannunshi rikeda jakan laptop, daga Farrah dake zaune dinning da uniform ajikinta tana breakfsat da Mami dake zaune kusada ita itama tana breakfsat duk binshi da kallo sukayi, fuskanshi adaure yakaraso kujeran kusada Mami yaja yazauna ahankali yace “Mami good morning” yay maganan yana kallon agogon hannunshi sanan yadauki spoon yasaka a abincin da Mami keci yashiga ci yace “Mami I am almost late” sosai Mami ke fushi dashi amman jitayi zuciyanta yadanyi sanyi, kula tajawo batare datacemai komiba zata karamai Irish dasauri yace “this is enough Mami” ta gefen idanu Farrah ta ballamai harara ganin yanda yawani zo yana cinyema Mami abinci, tashi yayi bayan yacinye yan few Irish dake plate din Mami kawai yasa hannu tadauki mug din tea din Farrah dake gabanta yakafa abaki atsaye yana sha dan turo baki Farrah tayi tana kallonshi ranta abace sosai, Mami dake kallonshi tace “barakace namaka tea ba saina kanwarka zaka shanye, inace Coffee kai kakesha? Yaushe kafara shan tea”? Ijiye cup din agaban Farrah yayi batare daya kalleta ba yace “I feel like having tea this morning, bye Mami” yay maganan yana wucewa ko a single look bai bama Farrah ba, daure fuska Farrah tayi tamau tarasa maisa yake tonanta da fada, da kyar tasamu tea dinnan yay sanyi yahuce fa, kallonta Mami tayi ganin tabata rai yasa tace “yakuri bari namiki wani yanzu saina karamiki ruwan sanyi sabida ki iyasha” tashi tayi tadauki jakanta dake kan kujeran kusada ita tace “Mami nakoshi banmaso nasha tea dama karnaje muna exam intajin fitsari” dan murmushi Mami tayi tazo tabayanta tana tayata goya jakan tace “Allah yabada sa’an exam, take care” murmushi tayi tajuyo ta rungume Mami tace “thank you Mami naaaa, bye” tasaketa tana wucewa tafice daga dakin tai waje.