Sashe 66
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
5️⃣9️⃣
ADASHIN WELLNESS AVAILABLE 3500 sati bibbiyu zubi, slot 4 to 10 available. Idan kinaso all you have to do is click on this link:
wa.me/+2349133427208
Suna shiga dakin Shafa tamaida kofan tarufe tasaka key tajuyo da sauri takalli Farrah datagani tayi zaman dirshan akasa dasauri ta tsugunna tana kallonta tace “menene Kurma”? Kaman jiran amata tambayan Farrah take gyalen data cire ta taushe bakinta dashi tafashe dawani kalan kuka mai bala’in cinrai tana kukan you could see how hurt she is, tsayawa kallonta Shafa tayi itama idanunta sukai jajir haryau har gobe batajin zata daina jin tausayin Farrah ba har abada cus tanason Farrah ne bana wasaba, cikin yanayin lallashi tazo hannayenta takai kan fuskan Farrah tana gogemata hawayen tace “Farrah kalleni menene” kallonta Farrah tayi cikin kuka sosai tace “babu wanda yafadamin anmini aure sai yau, Shafa banason Ya Zayn ko kadan, ni bazan iya zaman aure dashi b……” hannunta Shafa takai tadaura akan bakinta a dasauri tana girgiza mata kai murya chan kasa tace “Farrah kinsan kinada makiya anan ko Inna da Rakiya bawai sonki suke ba karki bari suji kike fadi, shi dama aure yagaji haka all arugar mu mata ke zaban mazajensu ba kawai saidai muji iyayenmu sun aurar damuba ashiryamu akaimu gidajensu? Farrah so akan rayashi akuma ginashi daga bayane” dasauri cikin kuka Farrah tace “ni bazan iya ginama kaina son Ya Zayn ba, wlh ko kadan banason shi, da inyi zaman aure dashi gwara nagudu nabar gidan nan” tai maganan tana share hawayen dasuke zubomata daga idanu Shafa data tsaya tana kallonta a tace “dako kinzama butulu Farrah” dasauri Farrah ta kalleta Shafa ta gyadamata kai, Shafa tace “da hujja daya rak zan iya gwadamiki kin zama butulu dudda akwai hujjoji dayawa ma” Shafa tana kallonta tace “Farrah kin gani bansan Mahaifiyar Zayn bako, amman wannan kyautatamin datayi tabani suturan jikina dinan ta tayani shiryawa kadai zai iyasa nabar abibda nakeso na rungume wanda banaso sabida matar nan” Shafa tadan sauke ijiyan zuciya tace “nasan bansan Zayn ba, kece kika sanshi kika kumasan dalilin dayasa bakisonshi baimiki ba amman koma menene ana barin arha dan kunya Farrah, kiduba gatan da mahaifiyarshi tamiki, soyayya da kauna data nunamiki Farrah ta rungumeki a matsayin diyarda tahaifa Farrah yausaiki nuna mata kin tsani danta tahaifa? Bama wannnan ba Farrah mahaifinshi ya daukeki amatsayin yarsu suka ceceki daga hannun yan uwanki jininki dakeson halakaki suda basu hada komi dakeba sune suka rufamiki asiri na duniya, suka maidake haka Farrah dahaka kike dakina kauye? Suka saki a makaranta suka baki gata Farrah suka taimakama yan uwanki dasuka cutardake sabida a sunji yanda kike ambato sunana aka daukoni aka dauko iyayena aka kawoni nan dan kawai afarantamiki rai Farrah koninan inhar kika nunama mutanen nan kin tsani dansu banjin zan iya cigaba dake amatsayin kawata ba, sannan abu na karshe dazan fadamiki shine arayuwan nan gwara aka auri wanda yake sonka sama da wanda ke kikeso bani kadaiba kowa ana falon nan yaga tsantsan soyayyanki a idanun Zayn, inhar yanamiki wanan son sai yanda kikai dashi bakida wata matsala kuma wanan auren auren gatane ki rungume abinki hannu bibbiyu koma wani shaidan ke zugaki ki koreshi daga kanki” shiru Farrah tayi tana kallon Shafa kawai da tasan waye Zayn dabata fadi abubuwan nan datafadi ma Zayn dahar budurwa yanadashi acikin gidan nan shekaran jiya dazata fito o daga flat dinshi bataci karo da Layla ba, anan ta barta Allah kadai yasan iya abubuwan dayayi da Layla namiji haka namiji ne, Allah ya tsareta, wlh gwara tagudu datai zaman aure da Zayn.
Knocking dakin da akayi yasa Shafa tashare mata fuska dasauri tamike tai kofa, buzuwan nanne dake mata gyaran jiki ta taho dawani ubansu lace gold dakuma kula tashigo tana kallon fuskan Farrah tace “tun yanzu amarya harta Fara kuka” dariya tayi tabama Shafa kayanta da kulan tace “ki tabbata tacinye farfesun dan shila dinnan sanan ta shirya cikin lace dinnan nan bada jimawa ba za’a fara waliman anfara taruwa” godiya Shafa tamata tawuce tafita sanan tadawo wajen Farrah tana bude kulan tace “ci abinci bakici komiba” girgiza mata kai Farrah tayi zatai magana saiga wani sabon kukan yazo tasake shi da kyar Shafa tasamu tai shiru tabata farfesun tadanci kadan ba laifi Shafa ta maida kulan tarufe atare sukai salla suna idarwa Matan nai gari da Innan Shafa na shugowa dakin tace “wai baku shiryaba anata kiran Amarya” Shafa tace “yanzun nan zamu gama” hakan yasa suka fice daga dakin, nuna kanta Farrah tayi tace “wai dagaske nine matan aure Shafa uhn, ni aka aurama Ya Zayn” Gyadamata kai Shafa tayi batare datayi magana ba takarasa shiryata dudda babu kwalliya kan fuskanta kaganta saika kara kallonta lace din yamata kyau yafamata gyale tayi daidai su Gwaggo na shigowa dakin kowa yaci gayu suka fitada Farrah, ga mamakinta gidansu yacika makil da mutane gawani lafiyayyen chair guda biyu na Amarya da ango Zayn na zaune kan daya aka kaita dayan aka zaunar da ita Malamai sukahau wa’azi mai ratsa jiki tun Farrah na daurewa ganin dai da gasken gaske anmata aure ne kumama wai Zayn yasa tahau kuka babu kakkautawa duk Zayn na kallonta har aka gama kuka take aka wuce da ita side din su Inna.
Wani dafaffen Tsumi mai dumi aka kawomata dolenta tasha tai salla bayan tai isha’i aka satai wanka aka shiryata cikin wani lafiyayen lafaya orange ya ilahi kyau kaman ita tayi kanta sanan Malam da kanshi ya shigo yakama hannunta bayan an lullubemata fuska su Inna da sauran mata na biyedasu suna waje na fulani aka fita da ita daga Side din dataga sun doshi side na Zayn tafara kuka sosai itane za’akai bangaren Zayn a matsayin mata yau, alwala aka farasa tayi abakin kofa sanan aka shiga da ita da kafar dama an gyara flat din nashi akai sama da ita aka ijiyeta Awani hadadden daki Malam damai gari suka sake mata fada sosai akai addu’o’i sanan Malam yatasa kan kowa suka taho suka barta.
Daga Dad har Zayn bazaka taba gane wayafi wani murna ba, suna tsaye dukansu jikin window adakin Mami suna leke duk Mami na kallonsu, ganin su Malam sun fito da matayen daga bangaren Zayn yasa Dad yakalli Zayn cikeda farinciki yace “wuce imaza katafi son, aikaimaka matarka” wani kalan murmushi Zayn yayi yana cizan lips yay kofa zai wuce Dad yace “tsaya tsaya baka dauki abubuwan damuka sayoba” Dad yay maganan yana hanyar dinning yadauko wasu jibga jibgan ledoji guda biyu yazo gaban Zayn dake gaban kofa sauke ledojin akasa yayi sanan ya gyaggyarama Zayn malum malum din jikinshi yana wani kalan murmushi na farinciki ya kwashi ledan yabashi Zayn ya karba yace “go my Son, Allah ya sanya Alkhairi” wani uban murmushi Zayn yayi yace “Ameen” yafice Dad yamaida kofan yarufe yana murmushi sosai sanan yakoma ta window yana leken Zayn din saida yaga yashiga flat nashi yamaida kofa yarufe sannan yatashi daga jikin window yace “Alhamdulillah, Allah nagode maka” yajuyo yakalli Mami dake zaune kan kujera abinta tana karanta medical book yace “saida safe” yawuce yafita daga dakin batare daya jira amsanta ba dan sosai suke fada da Mami, yadauka dudda bataso auren ba atleast zatai attending abubuwa amman ko fitowa daga dakinta batayiba batazo meeting ba sannan bataje waliman ba hakan bakaramin bakantama Dad rai yayi ba, wucewa flat din Hajiya Mariya yayi dan yau anan yake.
6️⃣0️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461