Sashe 80
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wani kalan fizge kanta Farrah tayi daga hannun Shafa idanunta har duhu duhu sukemata kaman bata cikin hayyacinta tashiga tafiya tana tangal tangal Shafa na kallonta batare data bitaba, gaban dakin da Zayn yashiga da Layla ta tsaya tana kallon dakin ita kadai tasan metakeji azuciyanta bazama ta iya misaltawa ba jitake kaman ta mutu, ahankali tadaura hannunta kan handle na kofan, ji ajikinshi Zayn yayi Farrah na gaban dakin hakan yasa yakalli Layla dake kuka sosai har lokacin dan takasa yarda Zayn yace zai aureta yakai hannunshi kan fuskanta yace “stop crying is okay I am your now” wani kalan fadawa tayi jikinshi ta kankameshi sosai daidai Farrah nabude kofan, ganin Layla jikin Zayn ta kankameshi gam tana kuka yana shafa bayanta yasa taji wani jiri zai kwasheta da sauri tadafa bango tana wani kalan nishi tanaji kaman an dauramata block akan zuciya.
VIPs so for the first time I will use opinion naku.
Listen VIPs normally few pages yarage nagama book dinnan, but yanzu should I take another turn in this book kunaso???
Bantaba book na kishiya ba nabari Zayn yama Farrah kishiya????
Ko kawai I should just end my book???
Say your mind❤️
7️⃣4️⃣
Dago kanshi Zayn yayi yazubamata wasu mugayen idanu babu alamun wasa akan idanunshi kaman bai santa ba yace “lafiya what are you looking for here?” Dasauri Layla dataji Zayn yay magana tajuyo da kanta tana jikinshi still takalli kofa ganin Farrah tsaye tana kallonsu ta dafa bango idanunta sunyi jajir yasa tai wani kalan murmushi takara kankame Zayn tana sauke ijiyan zuciya tana kallon Farrah dake kallonsu, da yatsa Zayn yanuna mata kofa yace “get out and shut the door” tsabagen abinda takeji tama kasa motsi da kafa jin ankama hannunta yasa tajuyo da rinanun idanunta Shafa ce, ahankali takamata tareda janta batare datai magana ba suka wuce dakinsu ta shiga da ita kaman jira Farrah take tawani duke awajen tareda fashewa da kuka, maida kofan ahankali Shafa tayi tarufe sanan tajuyo ta kalleta tace “yanzu kukan menene kikeyi Kurma? I thought kince baki sonshi guduwa ma zakiyi to maisa yanzu dan yace zai auri Layla kike kuka haka”? Dago jajayen idanunta Farrah tayi zatai magana kawai ta tashi tafada kan gado takasa daina kuka, Shafa shiru tayi dan tasan kozata lallasheta bazata lallasun mata ba koba komi yanzu tagane ai tanason mijinta maganinta ai, dudda itama bawai so take Zayn ya auri Laylan ba but idan hakan zaisa Farrah tagane tana mutuwan sonshi so be it.
Kafin kaceme gidansu ya kachame da ma’aikata abinki da masu kudi ana kwashw komi nasu hajiya ana zubawa a trailer hatta spoon nasu Dad bai bari anbar kai agida ba before 7na yamma an gama kwashw komi tas tas trailerr kowanne yatafi gidan iyayenta da kaya, misalin 8 Hajiya Fatima tafara karasowa gaban babban gate na asalin anguwan nasu aka tsayarda ita inspector yakaraso gaban motan nata tareda knocking hakan yasa ta saukar da glass na motan tana mamakin yanda sojoji da yan sanda suka cike anguwan, takardan sakin da Dad yarubuta mata yace “Hajiya my name is Inspector Sani incharge na this case, wannan shine takardan ki daga wajen Alhaji, sannan dagayau bakudawata alaka da gidan nan, u are expected to stay 1000feet away from this estate koyaya kikazo kusadashi we have the right to arrest u” duk maganan nan yanayi ne tana kokarin bude takardan ganin saki 2 daman chan yataba mata daya yasa tabuga wani ihu tace “what is this saki biyu Meya faru? Menama Alhaji dazai sakeni har saki biyu” kai tsaye Inspector yace “you can call him and ask sannan you have 2min to leave this gate ko muyi arresting naki, kayanki kap antafi dasu gidan iyayenki” daidai lokacin motan Hajiya Mariya shima ta iso gaban gate din karasawa yayi itama yabata nata yafadi mata exact abinda yafadi ma Hajiya Fateema wani kalan bari jikin Hajiya Fatima yafara the only thing she could think of is Layla taje ta tonamata asiri, Innalillahi wa innailaihi raji’un tashiga fadi gabanta nafaduwa dasauri tace “Inspector diyata fa? Ta acikin gidan”? Wani mugun kallo yamata yace “Alhaji yariketa kibar gate din nan cikin 2min ko muyi arresting naki” Innalillahi itane Layla zata yaudara tama butulci bayan duka abubuwan datamata aduniya eh, lallai dan adam butulu. “Madam you have less than a minute kibar wajen nan” maganan da police yamata yadawo da ita hayyacinta dasauri taja motarta Hajiya Fatima ma tabita abaya chan gidan dasuke dashi na meeting sukayi suna parking suka shishiga gidan Hajiya Mariya na kiran Uncle ringing daya yadauka kafinma yay magana tace “kasamemu agidan meeting Layla ta tona mana asiri duka Alhaji yasakemu yakiraka”? Uncle dabai gane kan zancenba yace “slow down Mekike cewane I don’t understand you” cikeda ihu Hajiya Mariya tace “nace Layla tafadama yayanka komi ta tona mana asiri Alhaji bai kiraka ba” Uncle da gabanshi yashiga faduwa sosai yace “w…..what!” Katse wayan yayi dasauri yama rasa mezaiyi da sauri yafito yashiga motanshi yaja motan sai zuwa gidan Yayanshi daga gate shima aka tsareshi Inspector yace “har kawayenka sun sanarda kai komi kenan wannan dahar kazo”? Wani kalan kunya Uncle yaji ya lullubeshi inspector is just like a family friend yanzu to them, ganin yakasa magana sai gumi dayakeyi yasa ya girgizakai yace “katafi all I know is Alhaji bai Riga ya yanke any hukunci akanka ba amman dai he’s not ready to see you today” bakin Uncle har rawa yake yace “please kabarni na shiga nai magana da Yaya” girgizamai kai yayi yace “ba hurumina bane wannan ba kawuce katafi” Uncle yakai kusan 2min awajen kafin ahankali yaja motanshi baisan mesaba yadade yana kwadayin kudi da mallakan dukiyoyin Yayanshi but yau da Yayanshi yasan komi jiyayi ya tsani kanshi for the first time, ringing da wayanshi yashigayi yasa yakai wayan kunnenshi da sauri yace “in your life kada kima kara mafarkin ku kirani, dukku kuka zigani ina zaman zamana nai betraying dan uwana dayamin komi na duniya” dasauri Hajiya Mariya tace “Uncle muzaka juyama baya da abu ya baci” akufule tace “last warning” ya katse wayan tareda jefa wayan kan kujera yana goge hawayen daya zubomai da sauri.
7️⃣5️⃣
Saida yaji shigansu daki tareda maida kofan dasukayi suka rufe sannan yasaki Layla dasauri yana mikewa tsaye batare dayama kara kallonta ba yawuce yafita daga dakin tabishi da kallo, dakin Farrah yabida kallo sannan yawuce yasauka kasa, Mami yagani tareda Dad da jikinshi yay sanyi karasawa gabanshi Zayn yayi yadagashi yace “cheer up Papa I don’t want you so dull you know, just forget everything haka rayuwa yayi, kowa tries to take advantage na mutum no matter how good you are to them, saisa kaga rana daya Allah yanuna maka gaskiya, idan kai calming down talk to Uncle” dasauri Dad yakalli Zayn, gyadamai kai Zayn yayi sanan yakalli Mami yace “right Mami”? Gyadamai kai Mami itama tayi tace “yes” ahankali Zayn yace “besides nasan su Matanka ne sukai brainwashing Uncle they’re so evil Dad, so cheer up let’s just move on Dad okay” gyadamai kai Dad yayi yajashi suka fice Zayn nata kanshi da hira shifa Dad idan yaronshi is okay to shima he’s okay.
Sai gab da magrib Farrah tafarka daga baccin daya kwasheta takalli Shafa dake kan dadduma ahankali tasauka kasa kusada Shafa murya chan kasa tace “Shafa” ahankali Shafa dake kallonta tace “naam Farrah” murya chan kasa tace “dagaske Ya Zayn aure zai kara”? Gyadamata kai Shafa tayi tace “to kin kishi sai dukanshi kike kaman wata uwarshi, kwata kwata Farrah yanzu bakida kunya kindawo fitsararriya wanda ni ba ahaka nasanki da ba, kindawo diya mara kawaici da danne Zuciyanta kidubi tsabaragen idon katon namiji ki waskamai mari har kina fasamai kai, ai wlh Allah kara gwara ya auri wacce take sonshi tazo tana kuka wiwi ataimaka a auramata shi kinga ko babu komi ita zata darajja abinta tunda tanaso kekuma bakiso” wani kaya Farrah taji ya tsayamata awuya wasu new hawaye ne suka zubomata dasauri ta mike tawuce bayi tana goge fuskan nata to kodai sonshi take yanzu? Inba hakaba maisa harwani zazzabi zazzabi taji yana neman kamata sabida zai auri Layla what’s happening to her? Alwala tayo tafito tahau kan dadduma tai salla shigowa Shafa tayi tace “Mami tace ki sauko ayi dinner” ahankali ta tashi tabiyo bayan Shafa suka sauko tun kafin takarasa saukowa dagakan stairs taga Zayn zaune a dinning din kusada Layla yana zubamata abinci a plate, Zayn dako kanshi baya zubama abinci yau shine yake zubama Layla abinci, wani abune ya tokaremata wuya hakan yasa ta turje ta tsaya daidai Mami tafito daga kitchen din rikeda flask kallo daya tama Farrah dake kallon Zayn da Layla suna ma juna murmushi sannan ta sauke ijiyan zuciya takai kulan ta ijiye batare daya kalleta ba tace “zokici abinci daughter na” dasauri ta share fuskanta jin Mami takirata takarasa dinning din tazauna ahankali kusada Mami tana kallon Zayn dakaman baimasam akwai wata halitta maisuna Farrah zaune a falonba.