← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 94

Sashe 39

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Mami takai kusan 15min cikin bayin sanan tafito, Zayn baiwani jimata ciwoba, the sex was just so painful ne sabida she was dry saisa taketa uban kukan nan dasukaji tundaga bakin kofa, Uncle Mami takira bayan tasa yarinyar tagama saka kayanta, Mami da bakinciki kaman zai kasheta tace “she’s fine” tajuyarda kai dan ko fuskan yarinyar bataso tagani, yarinyar Uncle yakalla da idanunta har sunyi ja yace “how much kikeso”? Murmushi yarinyar tayi tace “3 million Sir” ahankali Uncle dake kallonta ganin mata sun lalace aduniya yace “okay let’s go” tashi tayi ahankali tabiyo Uncle suka fito falo ko kallonsu Zayn baiyiba Uncle yabude mata kofa tafita yana biyeda ita abaya yamaida kofan dakin yarufe.

Wani kalan azababben kuka ne yazoma Mami da sauri tasaka duka hannayenta biyun ta taushe bakinta kar kukan yafito bazaka taba gane bakincikin mahaifiyar dake fama da yaro mara natsuwaba sai kanada daya, Zayn dinta shine taba, giya, club bin mata tayi addu’a tayi tayi tayi, bata taba iskanci arayuwanta ba kuma Alhaji ma dudda ba itace matarshi ta farko but tabbata baiyi iskanci ba shima, Zayn iskanci yake ko ajikinshi, ta tabbata mahaifinshi kamashi yayi da yarinyan nan acikin jirgi saisa yafadi har yana fasakai dan ance lafiyanshi kalau yataho jirgin tarban Zayn, shine still Zayn bai hakura da iskancin ba yataho nan yanayi Babanshi nachan rai a hannun Allah, Innalillahi wa innailaihi raji’un.

Almost 5 minutes tayi tsaye abayin sanan tacire hannunta dagakan bakin tahadiye duk wani kuka datakeji tabude kofan ahankali tafito, dasauri Zayn dake zaune kan kujera yana kallon kofar bayin yatashi yana kallon Mamin dako inda yake bata kalla ba dawani kalan sauri yasha gabanta hakan yasa ta tsaya chak batare data kalleshi ba, shima tsayuwan yayi yama rasa mezaiyi, ahankali yakai hannunshi saman kanshi yadan sosa kanshi kafin ahankali yasauke hannun kasa kaman dan yaron dake tsoron kiran Mamanshu sabida tana fushi dashi murya chan kasa yace “Mami!” Mami jitayi takasa rike fushinta batai watawata ba dago fuskanta da hannunta tayi jikake fas! Tazubama Zayn mari saida yay baya dasauri yasa hannunshi yadafe kuncinshi yana kallonta Dan Mami bata taba marinshi ba shi iyayenshi basu taba daga hannu sun tabashi ba, sake daga hannu Mami tayi ta dauke dayan kuncin nashi da mari fas! Sannan ta chakume gaban riganshi tana kallonshi jijjigashi tashigayi tabude baki zatai magana tama kasa hawayen datake rikewa all this while suka zubo, ahankali kawai tasaki riganshi sanan takalleshi kaman yanda yake kallonta hannunta tasa tagoge hawayenta tass ta share fuskanta sanan takara kallonshi kaman yanda yake kallonta asanyaye tace “I wish banhaifi d’a irinka ba Zayn, I regret being your mother, I regret it!” Tai maganan tana share hawayen dasuka zubomata tajuya dasauri tafice daga dakin, Zayn baitabaji jikinshi yay sanyi kaman nayau ba, baitaba ganin tsana a idanun Mami ba saiyau, jiyayi cikinshi yawani kalan hatsine dasauri yay bayi sai amai, babuma abin kirki acikinshi gabaki daya saida ya amayar da komi sanan ya dauraye bakinshi yafito falo harwani jiri jiri yaji yana gani.

Bude kofan dakin yayi ahankali yafito, ahankali yake tafiya sai kallonshi ake he’s just like a celebrity, everybody wants to talk to him, dakin da Dad yake kwance yayi yabude dakin amman babu kowa aciki sai Dr ganin Zayn yace “Zayn ohh I thought katafi yanzun nan ur Uncle and Mom suka wuce da babanka” kasa amsa Dr ma yayi sai maida kofan dayayi yarufe yafito wajen daidai motan su Mami natafiya sai motanshi kadai da aka bari awajen da bodyguard biyu, baya yayi zai fadi sabida jiri dasauri bodyguard suka tareshi zafin dasukaji ajikinshi yasa sukace “sir you are not okay you are running temperature” murya chan kasa yace “take me home” sashi sukai abayan mota sanan suka dawo gaba aka tada motan suka wuce kanshi kaman zai fadi, “I regret being your mother! I regret being your mother! I regret being your mother!” Kawai yakeji akunnuwanshi wani kalan taushe kunnuwanshi yayi da hannu biyu yay wani kalan ihu yace “Hennessy, I need a strong whiskey, get me whiskey” yay wani kalan ihu dayasa bodyguards din atare sukace yessir, gaban wani babban store na drinks sukai parking, hannunshi yatura a aljihu bandir bandir na dollars dayake dashi ya jefamusu da hannu daya sanan ya maida hannun ya taushe kunnenshi da har yanzu muryan Mami yakeji yana wani kalan nishi kaman zai mutu, siyomai Hennessy sukayi dawasu kwalba na giya, bayan motan sukazo kafinma subashi yadago yasa hannu ya fizge bude Hennessy yayi yawani kafa abaki duk bodyguards din na kallonshi sha kawai yake saida yay rabin kwalban sanan ya ijiye akasa, maida motan sukayi suka rufe sanan suka koma gaba suka tada motan suna kallon yanda yakeshan giyan suna dangantashi da maybe sabida Baban shi baida lafiya ne saisa.

Kafin sukai gida ya shanye Hennessy duka yagama buguwa, parking sukayi a parking space, kafinma su budemai kofan yabude dakanshi zasu fitodashi yadaga musu hannu cikin maye, sauka yayi yana tangadi yafita daga motan hanyar flat din Mami yayi bude kofan yayi yashiga falon dake kamshib turaren wuta yana kallon ko’ina double double, ahankali da muryanshi da baya fita sosai yace “Mamii” yana kallon ko’ina ganin bata falon yasa yay stairs tsabagen yanda yabugu rarrafe yashigayi a stairs din ahaka yakarasa sama sanan yadafa karfe yamike tsaye yanabin falon saman da kallo komi uku uku yake gani ko shidda shidda ma oho, da kyar yagane kofan dakin Mami hakan yasa yafara tafiya zuwa gaban dakin hannu yasa ahankali zai bude kofan daidai lokacin Farrah tabude kofan dakin Mami tana sanye da farin shimi datai tucking skirt din makaranta najikinta kanta anmata wasu kananun kalaba data sakesu sunyi kyau, wani kalan ware idanu Zayn yayi yana kallonta dan ganinta yayi kashi uku, fuska daya na Farrah daya na Mami dayan na Farrah dayan kuma na Mami dasauri yamaida idanunshi yarufe sanan yabude su ganinta as Mami yayi ahankali yana kallonta yace “Mami” all this yafaru ne cikin seconds danasai wuce 10ba, ware idanu Farrah tayi ganinshi tace “laaaa Ya Zayn yaushe kadawo, Mami batanan yanzun nan takirani da iPad dinta tace tana asibitin su sai chan anjima wai zata dawo tareda Abba” tai maganan tana nunama Zayn iPad din Mami dake kan gadon sanan takalli Zayn din ganin yanda yake wani kalan kallonta yasa dasauri takalli kanta ita tama manta gabaki daya shimi ne ajikinta dawani kalan sauri tajuyamai baya tana kallon gadon Mami tana neman abinda zata dauka ta lullube tafice daga dakin kawai jin Zayn tayi abayanta yadaura fuskanshi akan bayanta, wani kalan baya tayi zata fadi tarota yayi dasauri tareda juyoda ita tana facing nashi yaduko zuwa daidai tsawonta yana wani kalan kallonta da jajayen idanunshi dasuka kankance sosai numfashinshi na sauka kan fuskanta da hadadden kamshin tuUraren dayakeyi jikinshi yay bala’in zafi, cikin wani kalan murya yace “Mami I am sorry”

💫 FARRAH 💫

✍🏻M SHAKUR
Chapter 39 · 0% Book details