← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 94

Sashe 81

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mami data lura Zayn da Layla kawai yake kallo saisa tabata tausayi wato Zayn ko saida yakoyama Farrah sonshi cikin dan kankanin lokaci shine kuma yanzu wai Layla zai aura sabida kawai akwai dan tension agidan yaune saisa batai magana ba but wlh Zayn bai isa ya wulakanta Farrah agaban idanubta haka ba yay kadan. Plate na abincinta ta turamata agaba tace “eat” Gyadamata kai tayi ahankali sannan tafaraci ko kadan takasa cin abincin ma sai wasadashi datakeyi, wani kalan murmushi Zayn da Layla sukayi atare kome yagayamata oho duk Farrah na kallonsu takasa daina kallonsu barinma Zayn bata taba kwadayin Zayn yakalleta koda sau daya bane sai yau amman ko kallon inda take baiyiba daga Mami har Shafa bakaramin tausayi Farrah tabasu ba tama kasacin abincinta at all tashi tayi Mami tace “ina zaki” ahankali bakinta narawa sosai tace “fi……sari” Gyadamata kai Mami tayi tace “wuce kije” takalli Shafa hakan yasa ta kwashi abincinsu tai sama dashi Zayn yakalli Layla yace “go and get some rest” gyadamai kai tayi babu musu tawuce sama zai tashi Mami tace “Zayn” dasauri yakalleta hakan yasa yasa tace “what do you mean by zaka auri Layla”? Dan yatsine fuska yayi yace “Mami badagake har Yar taki daman bakuson Auren ba, I want to marry wacce kesona hartana kuka for me” wani kalan kallon mamaki Mami kemai kafin anatse tace “kai gani kake harkayi hankalin rike mata biyu? Zayn dududu nawa kake” ahankali yace “I am 26 Mami” cikeda fushi Mami tace “Zayn you must be very stupid for even thinking cewa zakama Farrah that small girl kishiya, poor thing has been suffering tun dazu just look tama kasacin abinci, I don’t even know why you always find your way around women” wani makirin Iskancin murmushi Zayn yayi yace “your son is a pro Mami” baki Mami tasaki bude ganin rashin kunya mikewa tayi zata kaimai duka yatashi da sauri yay waje yana murmushi Mami tanuna kanta tace “ni Zayn kecema he’s a pro” kwafa tayi tace “zan nunamaka ni uwarka I be pro max zanga awani gida zaka kara aure” tai maganan duk ranta abace.

Wasa wasa yau ranan Saturday wanda yaune ranan biki, an gyara gidan anyi kwalliya da flowers, Farrah bata iyacin komi ta rame tai zuru zuru banda maganin da mai maganinta ke bata dasu farfesu babu wani abu datake iyaci, Shafa ta lallasheta harta gaji itama dataga maganan Auren da gaske Zayn yakeyi dan sai shirye shirye ake tadamu itama Mami tadamu gashi dan Iskanci Zayn yama daina zuwa side din nata sabida kada tamai magana.

Wuraren 12 ta tashi zaune dagakan gadon idanunta sun kumbura sunyi luhu luhu, Shafa ta kalla dake kusada ita ahankali tace “karfe nawa Shafa” “shabiyu na rana, 1 za’a daura Auren Ya Zayn da Layla” mikewa Farrah tayi tsaye tasaka slippers dasauri Shafa tace “ina zaki”? Batare data amsa Shafa ba tabude kofa tafita Shafa tabiyota da sauri anan falon sama sukaga anama Layla makeup ko kallonta Farrah batayiba ta sauka kasa Shafa tabita da sauri daidai zata fice daga falon takama hannunta tace “ina zaki Farrah”? Chak Farrah ta tsaya tana rike kukan datakeji kafin ta fizge hannunta tace “wajen mijina zani” sannan tafice tai side din Ya Zayn Shafa ta tsaya tana kallonta bude kofan flat na Ya Zayn tayi kai tsaye ta shige.

7️⃣6️⃣

Wani kalan lumshe idanu tayi data shiga falon bata taba sanin tai kewanshi sosai ba saida taji yanda kamshin turarenshi ya lullube falon, she really miss his scent, falon tabi da kallo babu kowa ciki hakan yasa tai stairs tafara hawa gabanta nafaduwa dan she don’t even know mezata gayamai, batasan mezatacemai ba all she knows is idan yakara mata kishiya she can die dan ko yanzu hakan nan she’s semi dead, wani kalan ciwo heart dinta kemata, karasawa sama tayi tana kallon kofar bedroom nashi data gani adan bude kadan karasawa gaban dakin tayi takai hannunta ahankali ta tura kofan daidai Zayn nafitowa daga closet nashi yaci wata arniyan Shadda fara fat gizna data dauki aiki sai kyalli take yana kokarin saka agogon Rolex a hannunshi, ko kadan bai lurada Farrah ba sai ita data tsaya tana kallonshi idanunta sun cikada hawaye taf yawani kalan kara mata kyau bakinshi harwani kyalli yake lips dinshi sunyi so pink Kaman yashafa musu wani abu, shigowa dakin tayi jikinta har rawa yake she don’t even know what to say babban rigan dake kan gadonshi ta kalla datasan shi zai daura akan jumper jikinshi yafita hannu takai ahankali tadauki rigan taboye abayanta tana kallonshi yanda yajuya mata baya yana kokarin saka agogon batare daya juyoba yakawo hannunshi tabaya sai dauki babban rigan jin wayan yasa yajuyo ahankali ido da ido sukayi da Farrah dake sanye dawani dogon Riga na material ja daya mata wani kalan kyau takara haske takara kyau saidai tarame sosai baisan cewa he missed her this much ba sai yanzu daya daura idanunshi akanta, daurewa yayi yahadiye koma meyakeji yakalli kwayan idanunta dahar kyalli suke sabida yanda suka cikada hawaye sannan yakalli hannayenta data rike babban riganshi dashi taboye abaya tana kallonshi kaman yaune rana na farko daya fara ganinshi.

Hannu yamikamata babu alamun wasa yace “bani babban rigana I am almost late for daurin aure na, give it to me” makemai kafada tayi daidai hawayen na zubowa da kyar bakinta ya iya budewa cikin sheshekan kuka tace “bazan bakaba” wani kalan mugun kallo yamata yace “Farrah you realize I am getting married today to wacce ke sona right” wani abu taji yazo mata wuya runtse idanubta tayi sannan tabude su ahankali takalleshi tace “ai……..ai…..ni….nima ina so…….son…..ka!” Wow Zayn yafadi aranshi he can’t believe abinda kunnuwanshi suka jimishi yau, zai iya rantsewa cewa he’s the happiest man alive today yau amman no baiso taga farin cikinshi ko kadan, cikin fushi yatako zuwa gabanta yace “Madam stop wasting my time kinsan yanzun nan za’a daura aurena da Layla awaje kinzo kina fadamin something that I know is not true, Farrah dana sani bazata tabaso Zayn dan iska ba, nai bin mata da sauran su, Farrah dana sani tafi karfin Zayn, tafi karfin hada jini dashi tafi karfin hada zuri’a dashi, Farrah dana sani only has hate towards Zayn not love, so please save all this thrash as you can see I am super happy and in a very bright mood today I am getting married to wacce ke sona and she’s ready to do anything for Zayn’s happiness, I don’t have room for negativity please get out” yay maganan yanakai hannunshi yana fizge babban riganshi tabayanta ya warware rigan tareda sakawa yana murmushi sannan tazura takalmi tareda feffeshe kanshi da turare ko kallon inda take baiyiba yazo ta gefenta yawuce batare dayacemata kalaba.

Bata taba sanin zuciya na katsewa ba sai yau, fitan Zayn jitayi kaman wani abu ya katse azuciyanta shikenan yanzu fita zaiyi yaje masallaci adauramai aure da Layla Noooo, tafadi idanunta na kullewa juyawa tayi da gudu tafito daga dakin ganinshi yana sauka daga stairs yasa ta kwasa da gudu batai wata wataba tafada jikinshi ta rungumeshi tsamtsam tabaya tawani kalan fashewa da kuka. “Ya Zayn wlh I love you, nima I don’t know but I love you awhole lot! Wlh ina bala’in sonka, Allah idan ka karamin aure I can die, zuciyana zai fashe bazan iya rayuwa ina ganinka da wata matan sama dani ba, I am your only one, I am so so soooo sorry for everything I’ve done to you Ya Zayn, I am crazy for you, I am madly in love with you Mr Zayn Ganuwa!” Wani kalan sakewa jikin Zayn yayi baitaba sanin Farrah will ever say this words to him ba sai yau, mission accomplish! Shima he missed matarshi so so soo very much, jin yanda take kuka babu kakkautawa yasa yajuyo ahankali dago kanta tayi takalleshi kuka sosai take harda majina tace “Ya Zayn wlh inasonka sosai nasan kuma sabida nan darajaka na kimantaka na nunamaka mahimmacin ka arayuwata bane saisa kace zakai wani aure but I love you! You are my world you are my savior, you’ve given me a whole new family, you’ve given me happiness what more zan nema, I am ready kome kakeso zan maka, I promise to love you har karshen rayuwata and to give you kome kakeso” dan lumshe idanu yayi yabude kalamanta na ratsa mai jiki yace “even if nono nakeso yanzu zaki bani?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “yes mijina” wani kalan daukanta yayi kaman wanda yazare yay hanyar fitada ita bai damu da uban mutane yan biki dasuka cika gidansu ba yay wajen motanshi da ita yana budewa ya ijiyeta yamaida kofan yarufe yazagayo shima yashiga yatada motan duk tana kallonshi Dan batasan ina zai kaitaba fita yayi daga gate, uban maza ne awaje bana wasaba harda Dad ya wucesu Dad na kwalamai kira amman ko ajikinshi sai wani uban gudu dayake da motanshi, wayanshi dayahau ringing yadauka dasauri yakai kunni yace “Papa nayi eloping da Matata, zamu tare gidan mu, that our honeymoon dana maka magana start processing it Papa we are going within the week love you Papa” yana maganan yazare wayan daga kunnenshi tareda wurgawa akasa yakalli Farrah dake kallonshi yace “I love you baby” har cikin ranta taji dadi ahankali tace “I love you Zayn” murmushi yayi kaman ta kwaramai fuel ajiki yakara wani gudu, wani sabon GRA ya shiga yay parking gaban wani katafaren gida da sojoji ke wajenshi budemai akayi ya shiga suna gaidashi, saiga wani gate kuma shi wannan remote yadauka daga motan ya danna saiga gate din yabude suka shiga wani kalan gini tagani dazaka dauka a turai kake, kashe motan yayi yajuyo yakalleta yace “are you ready to see your house”? Kallonshi tayi yanda yazubamata wasu kalan mayun idanu kunya taji yakamata dauke kanta tayi da sauri tareda gyadamai kai alamun eh.
Chapter 81 · 0% Book details