← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 94

Sashe 60

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

Yana cikin working out aka shigo cikin gym din ganin Layla ne yasa ahankali yakashe machine din dayake kai kawai this days yaji he just don’t want anything to do with the girl, sauka yayi tareda daukan towel dinshi yana share zufan dayayi itakuma Layla takaraso ciki tareda daukan remote tana rage karan music din cikin gym din, dan tabe baki Zayn yayi yazo zai wuce ta inda take chak tarikemai hannu hakan yasa ahankali yajuyo yazubamata mugayen idanunshi yace “maina fadamiki jiya about holding my hand” tana kallon idanunshi itama tace “Zayn nizaka yaudara bayan ka gama tabani ka aika babanka yaje kauyen su yarinyar nan a auromaka ita” wani kalan kallonta yayi dan yasan Dad yace “bazai fadama kowa zancen ba sai anjima saisa yama hanashi karya tafi aiki yanzu yazauna agida, toko yafada ne saisa yarinyar nan tasani, cikin fushi bakinta nadan rawa tace “Zayn ina maka magana kayi banza dani nizaka yaudara” wani kallonta Zayn yayi saikuma yadanyi murmushi yanajan gemunshi irin dan iskan nan kawai mamaki yake wato yay sanyi yanzu shine yau this Layla of a thing zata tsare tana gayama magana lallai. “Kayaudareni kana murmushi Zayn” wani kalan mugun kallo Zayn yamata yace “shitttt I need to smoke” sannan yasake kallonta yace “are you high kokuma kinsha crack ne, tunda nake nataba nemanki or have I ever fuck you” dan murmushi yayi yace “see this useless girl tell me mena taba miki keda you are not even woman enough for me you are lucky I didn’t fuck you dan my machine would’ve killed l your kinmai kadan mtswww” yaja tsaki dan she’s pissing him off, Layla data kawo wuya jitake kaman takashe kanta sabida kishi tace “kasan medame akaso namaka amman naki sabida ni sonka nake eh? Kasan how many people wants you dead”? Wani useless kallo yamata yace “you think that’s a new thing to me? Kinzaci I don’t know cewa matan Babana wants me dead or kin dauka bansan dasaka hannunsu a kidnapping dina bane”? Dan murmushi yayi yace “I know sune banson nace komi cus i want peace for my father banson naraba shida matanshi fada kuma ni basa gabana, dan haka jeki cemata nace let her do duk abinda zata iyamin idan ta isa” Zayn yay maganan yana murmushi, wani kalan hawaye masu zafi ne suka zubomata daga idanu tana kallonshi right in the eye tace “wallahi Zayn inhar baka aureni bazan taba barinka to be happy in this Auren nan da aka maka ba, that’s a promise” dan dariya yayi yace “Layla kenan the only reason dazan barki agidan nan is because yanzu nayi aure I am a changed man inda bahaka ba da saina koraki daga gidan nan cus u are too small kice zakiyi threatening Zayn, get out of my Gym!” Yadaka mata tsawa, juyawa tayi fuuuu tafice daga gym din shima yafito yawuce side nashi wanka yayi yafito ya shirya cikin kananun kaya sannan yafito side din Mami yaje yay breakfast sanan Dad yakalleshi yace “muje babban falona” yakalli Mami datake zaune rikwda wani littafi yace “kema kizo I have meeting dakowa ma gidan nan achan” wucewa Dad da Zayn sukayi suka fita daga dakin Mami tabisu da kallo kaman kada taje kawai saita mike gyale tadauka tayafa tafito zuwa babban falon Dad dakowa keciki all matan shi da Layla saikuma Zayn dake zaune kan kujera kusada Baban shi sai Uncle dake one sitter matarshi itama tazo tana zaune kusada Mami.

Murmushi Dad yayi yay gyaran murya yace “kafin nai magana Uncle hada video da television dinnan. Kowa ya kalla” kaman yanda Dad yace haka Uncle yayi kowa yajuya yana kallon TV kowa na falon yaga daurin Auren Zayn da Farrah har zuwa karshen video murmushi sosai Dad yayi yakalli family shi yace “to Alhamdulillah yarona Zayn is finally married daman shine abinda nataraku nafada muku dan kusa albarka, sanan banason Farrah tasan da maganan nan saita gama exam nida kaina zan sanarda ita, kar wacce ta kuskura tamata maganan inba hakaba zatai fushi dani, zancen zasu tare yanzu ko bazasu tare yanzu ba wannan tsakanin Zayn da matarshi ne Farrah, idan sun daidaita tsakaninsu ko gobene sukacemin sunaso ayi bikin tarewa zan shirya musu gagarumin biki ta tare gidanta makaranta zatacigaba dayi agidan mijinta, sai abu nabiyu” yakalli Uncle yace “inason all takardun filaye na da komi nawa dake wajenka ka tattarasu kabawa Zayn sannan kanunamai komi I want him to be familiar with everything nariga na yanke sharawan nan da one month zanyi retire nabarmai komi he will be the one to be managing everything kaji” gyadamai kai Uncle yayi yana murmushi yace “to Yaya, congratulations Zayn this is a double win” dan murmushi Zayn yayi, Hajiya Mariya datakeji kaman tai ihu tace “Allah sanya alheri son” dasauri Dad yace “Ameen” sannan yakalli Layla yace “Layla kema inaso kifito da miji kingama school banga amfanin zaman gidan nan ba, kinji” Zayn takalla dake danna waya abinshi sannan ta gyadama Dad kai kaman taita kuka wlh wlh tana bala’in son Zayn ita bama tasan lokacin data fara sonshi ba zagin da fadan da Momy tagama mata kenan da Hajiya Fatima, sallaman su Dad yayi hakan yasa kowa yatashi yawuce Mami zata tashi Dad yace “Mami” juyowa sauran matanshi sukayi jin yakira sunan Mami saikuma kowacce tawuce tatafi sanan Mami tajuyo takalleshi bandir na dubu dubu yaciro kusan guda goma yamika mata yace “gashinan irin wannan shirye shiryen amaryan da akeyi bansanshi ba dai kifarama Farrah” wani kallonshi Mami tayi saikawai tajuya fuuuu tawuce hakan yasa Dad yakalli Uncle yace “Mami Mami idan tai fushi sai anyi daru zata sauko kiramin Zainab (Matar Uncle)” waya Uncle yaciro yakira matarshi hakan yasa tadawo dakin tace “Alhaji gani” kudin yabata yace “gashi Zainab nabaki kwangilar shirye shiryen amarya daga yau please, idan kina bukatan kari kigayamin” wani kalan murmushi tayi ganin kudi tace “Alhaji nagode, daga Sudan zan dauka mai gyaran dayan kuma daga Egypt” murmushi Dad yayi yace “yauwa Zainab haka nakeso dan Allah, kome kike bukata kizo ki saman ki gayamin kokuma ki gayama mijinki kinji” dasauri tace “to Alhaji bari naje” fita tayi daga falon, Dad yadubi Zayn daketa murmushi yace “Ango” murmushi Zayn yayi yatashi yafice daga dakin yace “Dad bari natafi office”.

5️⃣3️⃣

THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
Chapter 60 · 0% Book details