Sashe 42
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Hannu Dad dataji kan bayanta yasa tasauke hannunta tadan juyoda kanta ta kalleshi, jawota yayi jikinshi dasauri ta fada jikinshi tawani kalan kankameshi tana kuka sosai, cikin kuka tace “nasan abinda yasameka yau have every reason to do with Zayn, Alhaji Yaya zamuyi da Zayn, I don’t know, babu rana babu garin da Allah zai waye I will not pray for that boy, nabada sadaka, na taimaki other helpless children, i perfect and better some children life sabida Allah nima yay perfecting life din nawa yaron, Alhaji Allah baya amsan addu’ata ne?” Ta tambayi Dad ahankali tana kuka sosai, dagota Dad yayi sanan yakai hannunshi ahankali yadaura kan bakinta yana girgizamata kai yace “shiiiiiii stop crying for Zayn, this tears naki na kara tabarbarar dashi ne” kafin ahankali tace “I am the one that is at fault Mami, tun yaron nan nakarami you always show me kaza kaza kaza danakeyi ba daidai bane amman banaji kinsan mesa Mami inason Zayn sama da yanda nakeson rayuwata, Mami inason Zayn dina dayawa, zan iya bada rayuwana dan Zayn dina ya rayu, Mami inason d’ana sama da tunanin ni kaina” yay maganan yana nuna zuciyanshi Mami na kallonshi dan tasan hakanne ita saidai tabama mutane labarin kalan son da Alhaji kewa Zayn, ahankali yace “I know Zayn nashan taba da shisha nakasa hanashi sabida I believe zamani ne abinda yara keyi yanzu kenan, tunda bawai shaye shayen ya shigeshi bane idan yay girma zan hanashi haka nake gayawa kaina kullum” yay maganan ahankali murya chan kasa yace “I know Zayn nabin mata amman shi bantaba yarda ba, lokacin dayana secondary school a Uk I remember akwai lokacin da Nanny shi takirani tacemin Zayn nabin mata saida na koreta nace tanama yarona shairi Zayn dayake karamin yaro tayaya zaibi mata maiyasani aduniyan nan, yace same thing happen ranan da bodyguards dinshi suka cemin club suka kaishi shida yarinyar chief of justices sun shiga bayi suna ihu fadama namusu nace maybe hiransu suke, Mami Zayn dina is a small boy he’s just 26yrs meya iya? Karamin yaro ne, yaushe yazo Zayn har ya iya kwanciya da iyali when did Zayn ya girma dazai iya kama mace yana tabawa akoina har cikin jirgi”? Dad yay maganan cikeda damuwa, girgizamai kai Mami tayi tace “Alhaji this is where you got the whole thing wrong, zaminin mu da zamanin nan is two different thing, children na yanzu tends to know everything at a very tender age barinma Zayn dakakai US immediately bayan yagama primary school anan, kasashi under care na The world Best certified Nanny, why did you believe sabida wata nada qualification na world best Nany zata iya bama yaronmu tarbiya bayan awayan nan shekarun sune shekarun daya kamata muyi installing tarbiya ma Zayn? Zayn grew up a garin da babu culture, garin da to have sex is a normal thing haryau har gobe Zayn doesn’t see sex dayake having as a taboo or something wrong, Zayn baidamu da salla ba dudda babu abinda bai iyaba cus ai lokacin still kadaukomai malami da weekend yana zuwa koyardashi komi na addini, kullum bai complain kamin fada, nina haifa maka Zayn amman baka taba bari nai discharging duty dina as his Mother ba kaina uwarshi da ubanshi, kome zance kace Zayn yaro ne he’s just 26, 26yrs old yaron dayakeda masters yaro ne, gani kake kaman baisan komi na duniya ba, sai yau daka gani da idanunka shine zuciyanka ke neman bugawa” runtse idanu Dad yayi sanan yabude su, ahankali yace “neman mata yana wasting life din namiji sama da komi, I know I am the reason Zayn is like this, I promise you zan gyara Zayn dakaina I am about to take a huge step and decision arayuwan Zayn” wani kallo Mami tamai tace “Allah yasa ka iya cus I don’t believe you” murmushi yayi yace “at this junction zan iya, son danake mai zaisa nayi hakan come” yajawo Mami jikinshi dan ajiyan zuciya ta sauke tace “ina zuwa lemme check on Zayn da Farrah” sakinta Dad yayi yace “okay” tashi tayi tafice daga dakin dakin da Farrah tafadi mata Zayn na ciki tabude tashiga dayake wutan a kunne, yana kwance kan gadon babu riga ajikinshi yana bacci, babu bargo ajikinshi ya kanannade kanshi alamun sanyi yakeji, takawa tayi zuwa gabanshi takai hannunta ahankali ta daura kan wuyanshi akwai fever ajikinshi, janye hannun kawai tayi tasa hannu taja bargon tarufamai da kyau sanan tasake kallon fuskanshi uwa uwa ce ahankali tashafa gefen fuskan nashi, murya chan kasa tace “Allah ya shiryamin kai Zayn” sanan ta dago tawuce tafito daga dakin bayan ta kashemai wuta tashiga dakin Farrah bayan tabude dakin da key dinta, tana kwance kan gado tana bacci, zama tayi abakin gadon tana kallon fuskanta yanda hawaye suka bushe akai dan murmushi tayi tashafa kanta Farrah nada tausayi sosai ganin bata cire kayan makaranta ba yasa kawai ta girgiza kai tadade zaune wajen tana kallonta sai kara girma take tana sake zama budurwa, bargo taja ahankali tarufUa mata sanan taduko tama goshin ta peck, ahankali tace “good night my baby girl”.
3️⃣5️⃣
3️⃣5️⃣