Sashe 78
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kodata shiga falo babu kowa afalon hakan ba karamin dadi yamata ba ahankali take tafiya dan zafi takeji na gasken gaske tana hawa stairs tana yatsine fuska hartakai sama hanyar dakinta tayi daidai tana bude kofa Mami nafitowa daga dakinta tabi bayanta da kallo ganin Farrah sanye da kayan Zayn ajikinta yarinyan datasan tabar falon nan kaimai breakfsat sanye da Yar doguwan riganta na atampa, tsayawa turus Mami tayi aranta tace hope yaron nan baima yarinyar nan komi ba, ajiyan zuciya kawai ta sauke ita yanzu kunyan Farrah ma take dan kiri kiri anmata fin karfi, ranan Mama cemata tayi takara shiga tsakanin Farrah da Zayn bata yafemata ba tabarsu taga idan bazasuso juna ba, sauka tayi kasa tai zamanta afalo, tana cikin amsa waya Dad yashigo yakalleta yace “ina Farrah”? Batare data kalleshi ba tace “katambayi danka” wani kalan murmushin keta Dad yayi yace “taso mujeto kimusu sallama on her behalf, zasu barmana Shafa musata amakaranta kimusu godiya zomuje” kaman Mami bataso saikuma ta tashi ahankali mayafinta tadauka tayafa tafito, Zayn ta hango yana sanye da 3-quarter baki da farin Riga fal yana murmushi yana musu sallama a compound, karasawa Mami tayi tamusu salla tace Farrah ankirasu a school dan murmushi Zayn yayi yanadan sosa keya har mota suka rakasu sannan sukatafi Mami takama hannun Shafa suka taho side nata, saida suka shiga falo sanan tace “jeki dubomin kawarki Shafa tana dakinta” Gyadamata kai Shafa tayi tawuce saama.
Ahankali tabude dakin Farrah tashiga tana kallon Farrah datagani kwance kan gado tana kuka dasauri tamaida kofan tarufeta takaraso gaban gadon tana taba Farrah tace “ke Kurma menene kike kuka haka kinga yanda idanunki sukai ja kuwa meyafaru”? Kaman jira take tashi tayi kawai tafada jikin Shafa sai kuka tace “Shafa Zayn asalin mugune mesa aka auramin mugun mutum irinshi yau kulleni yayi da ankwa” zaro idanu Shafa tayi tace “ankwa kuma? Ankwa dai dana sani na yan sanda” Gyadamata kai Farrah tayi Shafa tace “mekikamai”? Batasan mesa ba but tundaga abubuwan da Layla tafadi mata kasa boyema Shafa tayi tafada mata abinda yafaru, wani mugun tsaki Shafa tayi tace “wlh bantabajin Zayn ya burgeni ba irin na yau, ni wlh dayamiki abinda yamafi haka tundake bakida hankali da wayau konida nan shiga makaranta ba nafiki hikima, wlh ke dakikiyace kurma inda bahaka ba ke bakisan kishi da bakinciki yasa Layla ta saki agaba ba ta gaggayamiki maganganun nan ba shine kika yarda har kikaje kina marinshi wawiyan yarinya kawai, nagayamiki son Zayn kike son Zayn kike kinki yarda, duk bakin kishi ne yasa kikaje kikai haukan dakikayi, ni barima kiji bansan Layla ba but yanda yau duk fitowan dazanyi tun safe ina ganinta agaban flat din Ya Zayn nagane itane Layla, sotake tarabaku ita ta aure miki shi, ai dama duk mai rashin kunya makomanshi wahala ne, jibeki jibi yanda kikai yaushi gobe ma rana ce jiki magayi” wani kalan fashewa da kuka Farrah tayi tace “ni kidaina cewa ina sonshi” dariya Shafa tayi tace “shikenan Allah yasa yafara kula Layla zakigane ko kika sonshi ko baki sonshi, tashi kije kiyi wanka” kasa tashi tayi Shafa ta taimaka mata har bayi tahada mata ruwan zafi sanan tafito takoma kasa Mami dakenan tace “meya sameta” dan murmushi Shafa tayi tace “kaman kanta ne ke ciwo bari na kaimata kunu” Gyadamata kai Mami tayi tadauke kanta, komawa sama Shafa tayi tana fitowa tabata kaya tasaka tasha kunun sai bacci.
Wajajen 4 Zayn yashigo gidan daga mosque yau harwani kyalli yake tsabagen yanda yakejin dadi, side dinshi yashiga yanama Layla daya cikin garden dinshi wani mugun kallo.
Chanzo kayanshi yayi zuwa kayan gym tsaf sannan yafito, yanadan yatsine fuska sannan yawuce wajen garden dinshi yana tafiyan kasaita yanama Layla dake kallonshi kuri wani kalan mugun kallo ya tsaya gaban dinning din kallo daya yamata cikin kakkausan murya yace “come here” yanda yay maganan saida gabanta yafadi, arayuwanta bata taba sanin za’a wayi gari taji tana shakkan wani wanda shekarunsu dayaba sai Zayn, tama girmi Zayn din da 11month dan January aka haifeta shikuma Zayn December Mommy tacemai birthday dinshi, ahankali takaraso gabanshi tace “gani” baiyi wata wataba wani mugun mari yasauke mata akan fuska dayasa tafara tangal tangal zata fadi yawani kalan fizgo hannunta yajata tana binshi kaman zata fadi yay side din Hajiya Mariya da ita, yana kaiwa side din babu wani respect ko wani abu da kafa da hannu yasa yabude kofan dakin saida kofan ya bugi bango daya firgita daga Hajiya Fatima har Hajiya Martian dasuke zaune Xafalon suna kwance da sake.
7️⃣2️⃣
Dukansu wani kalan dago kansu sukayi afirgice jin an bugo kofan dakin, ganin Zayn ne yasa dasauri suka wani mike tsaye, shiga dakin Zayn yayi yana fizgan hannun Layla yana kaiwa tsakiyan falon baiyi wata wata ba ya hankade Layla tafadi akasa daidai gaban Hajiya Mariya tana kuka duk suka bita da kallo Zayn yakalli Hajiya Mariya tareda nuna Layla yace “warn yarki, dagayau idan har takara zuwa inda nake, kota kuskura takara kulamin mata I swear saidai kinemo wata diyar not this” wani kallon tsantsan tsana Hajiya tamai sannan takalli Layla dake kuka sosai tace “wlh wlh tirrrr da hali irin naki kirasa wanda zakizo sai wannan shaidanin yaron dayagama tattabe miki jiki” wani kalan smirking Zayn yayi yace “jikinda take chusa mini inaki ask her idan Zayn yataba nemanta” Hajiya Mariya jitayi kaman an zuba mata fetur tace “wlh wlh sainaga bayanka Zayn, sainaga karshenka zakaci uban…….” Hannu Zayn yadaga mata yace “don’t you dare ambato mahaifina Mariya!” Yay maganan yana kallonta sannan yanuna kanshi yace “bazaki iyamin komi ba, ko wanda kukayi da farko fail mekuma yarage” cikin ihu Hajiya Mariya tace “zakaga abinda yarage ja’irin yaro” juyawa Zayn yayi yafita daga dakin Hajiya Mariya sai sage zage take Hajiya Fatima nace mata ya isa. Hankade Hajiya Fatima tayi tace “bai isaba yaron nan baisan waye niba bari kigani” tana maganan takai hannunta tadauki wayanta dake kan kujera tai dialing wani number tace “Hello nabaku go ahead dazaran yafito ku kashe mini shi” dawani kalan sauri Layla dake kuka sosai tawani kalan zaro idanu jin abinda Hajiya tafadi da gudu tashiga jan kafanta zuwa gaban Hajiya takama kafafunta tana kuka sosai tace “Mommy dan Allah kada ki kashemini Ya Zayn, wlh Mom yamutu nima mutuwa zanyi dan Allah, Mommy kiji tausayin…..” wani mari Mom takaimata kan fuska cikin fushi tashiga dukanta tako’ina tace “duk sabida wannan yaron in the first place yamasa na taimakawa rayuwanki, kinsan miliyoyi nawa nasaka na kudina namaidaki haka? Nakaiki kasan waje nasayamkki kayan sawa da sauransu, yaron dana tsana zakizo, yaron da sanadiyan shi narasa matsayina na Uwargidan Alhaji matarshi na farko, kinsan yanda Alhaji ke sona yake darraja ni daga zuwa uwarshi dashi duniya narasa komi dan ubanki mai bara” riketa Hajiya Mariya tayi ganin yanda take dukan Layla tako’ina tace “Ya isa dan Allah kibarta go and get some fresh air kiyi cooling down” fizge hannunta Hajiya Mariya tayi taja gyalenta da makullan mota tawuce tafita daga falon fuuuu” Hajiya Fatima tabi Layla dake kuka sosai anan kara fuskanta yay jajir sabida mari tace “tashi kije dakinki kiyi wanka kihuta, kema kinsan baki kyautaba, kinsan yanda muka tsani yaron nan, kinsan yanda yaron nan baya darraja mahaifiyarki saiki rasa wanda zakiso sai shi Layla, ana barin araha dan kunya, kodan abinda Matar nan tamiki basaiki bar soyayyan yaron nan ba eh, inda bata daukekiba da yanzu kina bara akan titi kaman yanda iyayenki keyi kafin sumutu, daina kuka bari naje nima nadauko key nabita nasan inda zata” tana maganan tawuce tafita.
Sosai Layla ke kuka bana wasaba, bata taba sanin zata fada son Zayn ba, So kai zafi takemai bana wasaba, ita bata bata aikatama Mommy wani abu na mugunta ba sai wannan abin Zayn don datace taje tashiga rayuwan Zayn sabida ya yarda da ita dan zata bata poison takaimai yaci itakuma sonshi yake bazata taba bari akasheshi ba, indai akan Zayn ne she’s willing and ready ta natsu tama rasa komi indai zai yarda na aureta, Mommy ta koreta din koma mezatayi tayi…..tana maganan ta share hawayenta tamike tsaye ahankali tabude kofa tafito ta doshi flat din Mami.
Wuraren 4 na yamma Farrah ta tashi, wanka tasakeyi tafito tasaka wani simple atampa ja tasaka hijabi tai salla ko kadan batada karfi tai zuru zuru, tana zaune kan dadduma Shafa tashigo tace “yauwa kinma tashi, kizo Dady yace ki sauko kici abinci” gyadamata kai tayi ahankali sannan tamike Shafa na kallonta bata cire hijabi ba suka fito tare sukai kasa, Dad na zaune shida Mami afalo yanashan fruits da Mami ta yankamai itakuma tana karatu as usual, ganin Farrah yasa ya washe baki yace “bakici abinci ba kinata bacci wuce dinning kuci” janye littafi Mami tayi daga kan fuskanta tadan kalleta sannan ahankali tace “akwai pepper soup da Matar nan tamiki a flask ki dauka kisha” gyadamata kai tayi ahankali bamata iya magana suka wuce dinning suka zauna itada Shafa suka faracin abincin Shafa na janta da hira tana amsa mata da kai kawai.