Sashe 85
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wayanta tadauka dudda abin namata nauyi amman dialing number kawarta tayi ringin daya tadauka tace “Maman ango mun gama, an mata lallen anyi kitso sannan tasha duka magungunan an mata wankan turare, yanzu gyara gidan kawai zamuyi alumna turare saimu taho” dan murmushi Mami tayi zatai magana kawarta tace “amman Dr yanda wannan angon ke rawan jiki kada yaje yajima Yar mutane ciwo fa” dan shiru Mami tayi tadade tana wannan tunanin ko yarinyar nan yar titi data saba ranan yakusa kasheta talk more of yarinya irin Farrah dabatasan komiba, zare wayan tayi daga kunnenta ta katse tana tunani batasan mesaba sukedason sex ubanshi ma haka yake saisa yakeda mata har hudu, yanzu ma dudda yasaki su Hajiya ta tabbatar itada amarya bazasu taba isanshi ba saiya karo banbancin kawai shine shi Alhaji baida neme neme awaje, she hopes Zayn ya natsu har abada Farrah ta isheshi saisa tai alkawari she will spend her last kobo wajen gyara Farrah dan Zayn sai anayi ana mai haka saisa ta tabbatar ta aikama da Farrah supplement na WELLNESS BY ORIFLAME wanda tasaya wajen HJ FATIMA MADAM WELLNESS, ita doctor ne takaranci content na Wellness kuma irin vitamins dayake dauke dasu yakamata Farrah tanada wadatansu ajikinta, Vitamins, minerals zinc da kuma omega 3, zai taimakawa Farrah wajen kara karfin lafiya, yaki da cututuka dake jiki, gyara fata, gyara nono, gyara gashi da gyara kumbuna, gyara gaba da sauransu, itama kanta tasai WELLNESS BY ORIFLAME din dan babu Babba babu karami kowa zai iyasha hatta tsofaffi, Hatta Zayn da Alhaji tasaya musu dan akwai WELLNESS BY ORIFLAME na maza dana mata, jama’a kuma idan kunason supplement na WELLNESS BY ORIFLAME zaku iya tuntubar MADAM WELLNESS by clicking on this link zai kaiku direct kuyi magana da ita;
wa.me/+2349133427208
Tashi Mami tayi tadauro alwala tazo tai salla sannan tawuce dakinta tadauko WELLNESS BY ORIFLAME na maza ta sauko, ba’a wani jimaba Zayn yashigo gidan karasowa kusada ita Zayn yayi yazauna daukan kwalin Wellness din tayi tabashi yakalla sannan ahankali yasa hannu yakarba yace “Mami how did you know I’ve been wanting to buy this supplement naga tallanshi a page din ORIFLAME on Instagram naga it has so many benefits, now da ke dakanki Dr kika sayamin I am even more convince and ready to take it you are the best Mami na” dan murmushi tamai ahankali tace “Zayn” kallonta yayi dan her voice sounds serious, dudda kunyan maganan take amman daurewa tayi tace “please be gentle on Farrah okay” gyadamata kai yayi yanadan dauke kai akunyace, sannan yatashi yace “bari naje side dina nasake wanka na shirya ko Mami” gyadamai kai tayi yawuce yafita tana kallonshi wannan rawan kan da yaron nan yakeyi Allah ya fisheki daughter na Mami tafadi ahankali.
He wants to give Farrah the best feeling in this world, he wants her journey of becoming a full woman to be memorable for her, fridge dinshi yabude yaciro wani pure Laban (milk) dawani pure zuma, saikuma wasu original dabino na makka duka yajuye awani smoothies blender yanika yana murmushi sannan yajuye a cup yadauko cup din yafito daga kitchen din yanasha yay sama zama yayi abakin gado yashanye tass sannan ya ijiye cup din yatashi, kaya yacire yadauki wani towel yadaura a waist, yashiga closet nashi, yaciro shaving set na ONE yawuce bathroom nashi, dudda baida wani much hair amman gyara jikinshi yayi tsaf saida yagama yay scrubbing all his body dawani sugar and sea salt scrub mai bala’in kamshi kaga yanda Zayn ke gyara jikinshi bazaka taba sanin Zayn ya iya gyara kanshi hakaba, saida ya dirje jikin nashi da scrub din sannan yabarshi yataho yay flossing teeth nashi kafin yayi lafiyayyen brush yah rinsing da mouth wash, komawa yayi yawanke jikin nashi fatarshi kaman ta baby sanan yayi wani lafiyayen bubble bath da Allah kadai yasan iya abubuwan daya zuba aciki, almost 2 good hours Zayn yabata abayi sannan yafito wani sabon farin shadda jumpper yasaka dayamishi wani kyau, yakalli kanshi amadubi Dan murmushi yayi yadau comb yana taje gashin gemunshi da sajenshi kafin dasai kyalli suke dan yay spraying nasu dawani non oil hair spray, lips dinshi dasuma yay scrubbing sun kara pink da taushi yakalla ta madubi ahankali yace “your Husband is so yummy Farrah” turaruka ya feffesa sannan yafito yana rikeda kwalin wellness yay wajen motanshi sawa yayi aciki sannan yafita yay mosque saida yay magrib sannan yafito tareda Dad daketa kallonshi tun amasallaci kafinma su shiga gidansu Dad yawani jawoshi kaman zai cinyeshi yace “duk gayun nan diyata akamawa” dan murmushi yayi yasosakai sannan yashiga gaban Dad da sauri yanuna kanshi yace “Dad nayi kyau konaje na chanza kayan? Dad yanda na gyara saje na and my beard sunyi kyau? Dad what about my lips”? Dan murmushi Dad yayi yana kallonshi tunda yake da Zayn Zayn baitaba tambayanshi gayun dayayi yay kyau ko beyi kyau ba, murmushi yasakeyi ganin yaronshi yay girma look at growth na Zayn dinshi, takowa yayi gabanshi gently yay cupping face nashi da duka hannunshi biyu murya chan kasa yace “take a deep breath my son” ahankali Zayn yay taking deep breath, murya chan kasa Dad yace “you look perfect my son and trust me my daughter will always love you regardless of yanda kake so stop being nervous, I have the most handsome yaro aduniyan nan” wani kalan murmushi Zayn yayi yana blushing, hannu Dad yamikamai yace “bani key nakaika dakinka” wani kalan murmushi yayi yabama Dad key, Dad yakama hannunshi kaman dan yaro sukai wajen mota yabude mai yasashi aciki sanan yashiga da kanshi rabon Dad daya tuka mota harya manta amman yau yanaso yatuka yakai yaronshi gidan shi.
Agaban wani babban Applestore shop suka tsaya Dad yakalleshi yace “muje muma matarka shopping” saukowa sukayi suka shiga duk wani gadget na Apple saida suka sayama Farrah, waya, laptop, iwatch dakuma headphone, EarPods dakomi too much money🤪 suka fito, kaji suka sayo sanan Zayn yasa suka tsaya awani shago na flowes yasayamata red roses sanan sukai sallan isha’i kafin suwuce.
8️⃣3️⃣
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp.
wa.me/+2347012181461
Dad na tuki but duka hankalinshi nakan Zayn baitaba ganin Zayn nacikin farinciki hakaba, Zayn dinshi that has always been a rude boy, mara murmushi da dariya yana abu kaman yaro but yanzu Zayn dinshi is more sensible, responsible and happy kaman ba yaro dan 26ba.
Saida suka shiga gidan sannan sukai Parking suka fito agaban Dad yakara tsayawa da sauri yana tattaba jikinshi yace “Dad am I still looking okay”? Gyadamai kai Dad yayi yana murmushi dasauri ya matso gaban Dad yay kaman zai rungumeshi yace “Dad kamshi fa? Do I smell good? Kaman ina wari Dad nasake wanka kafin mushiga”? Wanan karan dariya sosai Dad yayi yace “wai anya bakaine Amarya ba Zayn”? Kaman zaiyi kuka ashagwabe yace “Dad tell me please ina wari”? Tsayar da Dariyan da Dad yakeyi yayi yace “Zayn tunda nahaifeka bantabajin wari daga jikinka ba, you smell amazing trust me my son” murmushi Zayn yayi yabude bayan motan yadauki flowers da babban kwalin da apple gadget’s din keciki da akai wrapping Dad yadauki ledan kaji sukai ciki, gidan wani kalan lafiyayyen kamshi yake bana wasaba, zama Dad yayi akan kujera sanan yakalli Zayn yace “jeka dauko Farrah kuzo” murmushi yayi ya ijiye kwalin yatafi sama rike da flowers don da sauri Dad yabishi da kallo yana kadakai indai Zayn is happy to shima he’s happy.