Sashe 53
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa sukayi yay wajen mota da ita, saida yabude kofan motan sanan yakalleta yace “sauka daga jikina drama queen kafin na jefar dake” dirkowa tayi daga jikin nashi da sauri tashiga motan tana turobaki, girgizakai kawai yayi yamaida mata kofan yarufe ganin taki rufe kofan yabude baya ya jefa jakanta sanan yadawo yashiga gaba ya zauna tareda kallon agogon Rolex din hannunshi dan tsaki yayi yace “you just waste my today gabaki daya, stupid girl” yajuya tareda hararanta, batare data kalleshi ba ta ballamai hararra tana magana ciki ciki tace “ni ba stupid girl bane kaine stupid boy” dasauri yace “what? Speak louder” juyamai kai tayi tana kallon hanya hakan yasa ya kunna motan yaja motan ahankali yana tafiya, bini bini yana tuki yana kallonta, baisan mesa ba but he’s just happy sosai.
Suna kaiwa gida kafinma yakarasa parking tabude kofa tafice tai side dinsu da sauri, saida yagama parking sanan yakashe motan yafito, jakanta ya kalla sanan yadaga kai yakalleta yanda take sauri zata side dinsu sanan yanuna kanshi da hannu yace “is that gurl turning me into her servant or what nita barma jakanta” ya jinjina kai abinma mamaki yake bashi, wucewa yayi yafara tafiya saikuma yay kwafa yadawo yabude bayan motan yasa hannu yadauki jakan yarataya akafadanshi sanan yamaida kofan yafara tafiya yataho zuwa side dinsu, ahankali yabude kofa da sallama abakinshi chan kasa, Dad da Mami ne zaune a falo Mami na gyaramai kumba duk suka dagokai suka kalleshi, daure fuska yayi tamau yace “Afternoon Paps & Mami” yajefa jakan kan kujera yajuya zai fita Mami tace “Zayn” ahankali yajuyo yana tsaye wajen kofan, ahankali Mami tace “have you had lunch” girgiza mata kai yayi yace “no Mami” murya chan kasa tace “zokaci kafin ka koma” gyadamata kai yayi yataho ciki satan kallonshi Dad yayi gani yayi yaron nashi ya rame ma sosai.
Zama yayi ahankali a dinning Mami tace “when was the last time kaci tuwon shinkafa”? Dan kallon fuskan Mami yayi yace “I can’t remember” zubamai Mami tayi da lafiyayen miyan busashen kubewa yaji kifi tasamai spoon dan tasan bazaici da hannu ba, sanan tawuce takoma wajen Dad tacigaba da yankemai kumban, saukowa Farrah tayi bayan ta chanza kayan makaranta tasa wani Riga da skirt na kanta black and white dasuka mata kyau ko dankwali bata daura ba ko kadan batasan Zayn na dinning ba falo ta sauko kaman zatai kuka tace “Mami yunwa” Mami dake yankema Dad kumba tace “jeki zuba yana dinning” juyawa tayi zatai dinning Zayn tagani zaune yana cin abinci, daure fuska tayi tawuce dinning din ko kallonshi batayiba shima haka ta dauki plate ta saka tuwo tazuba miya da namomi daban daban sanan ta zauna adayan side of the dinning tafara ci Zayn yadan saci kallonta namomin dayagani tazuba saida yasa yakusan tuntsirewa da dariya, ijiye spoon din yayi bayan yaci just little dan shi he’s not a of su tuwo sanan yamike yana rike da glass cup na juice kaman zai zaga ya ijiye wani abu yana zuwa ta bayan Farrah bata ankaraba kawai hannunshi tagani cikin plate na abincin ta ya kwashi namomi iya naman da hannunshi suka iya kwasa dabaisan guda nawa bane, zabura tayi ta mike tareda kwala kara, tace “Mami, Mami kinga Ya Zayn ya debe mini namomi na ko”? Dasauri Zayn yatura namomin abakinshi daidai Mami da Dad najuyowa suka kallosu wani kalan kwarewa Zayn yayi dayasa yafara tari ya watso namomin waje Farrah tahau dariya sosai, Dad yataho wajen harda gudu yakama Zayn din yana bubbugamai baya yace “sorry son, bani ruwa Farrah” ruwan ta tadauka tabama Dad, Dad yakarbi ruwan zaikai bakin Zayn dasauri Zayn yature ruwan yace “bazan sha ruwanta ba Dad” dariya sosai Farrah tayi harda tsalle tamai gwalo tace “eh nima banso kashamin ruwa kasha naka” tsayawa daga Mami har Dad sukayi suna kallonsu juice dinshi Zayn ya kwankwade tass sanan tarin ya tsaya, yakalli Dad yace “Dad kar akara bari tana kwasan nama haka, all she knows how to do is cin abinci babu abinda ta iya” murgudamai baki Farrah tayi yajuya yafice daga dakin fuuuu.
Dad yakalli Farrah dake tsaye har lokacin tana murmushi yace “cinye abincin to azo agyara wajen” gyadama Dad kai tayi dasauri tazauna tace “Dad ni zan gyara dazaran nagama ci, na iya ai ko Mami” Gyadamata kai Mami tayi, Dad yadawo ya zauna, mota Zayn yashiga yafice harzai wuce masallacin su nawaje sai kawai yatuna baiyi salla ba, dan yatsine fuska yayi zagin Farrah na fadomai arai takirashi stupid irresponsible boy&, zai nuna mata he’s responsible kuma yasan abinda yakeyi.
4️⃣5️⃣
Wuraren 10 aka budema Uncle gate yashigo gidan yana kallon ko’ina he can’t wait for lokacin da all this money will be his, saiya gina gidan dayafi wannan kyau yay alkawari, bari Yaya yayama zaman gidan da akasa yayi a asibiti yahuta yadawo office zaisa yakira lawyer shi, anyway mema yasa yacemai yazo da sassafen nan haka.
Wuraren 10 Uncle yashigo falon Mami, tana zaune ita kadai tana duba wani medical book hakanan ga farin glasses a idanunta, gaisawa sukai da Uncle dake sanye da manyan kaya yace “Mami ina Yaya”? Sama Mami ta nunamai tace “yana dakinshi asama” daidai lokacin Dad yahau saukowa daga stairs yaci manyan kaya farare yana kamshi, kallonshi Mami tayi tace “I thought you are still on bed rest ina kuma zaka”? Wani kalan murmushi yayi yazauna kusada ita yace “I will tell you about it idan nadawo yanzu baga Uncle din danki ba he will take care of me don’t worry” kallonshi Mami tayi kaman zatai magana saikuma tai shiru, tashi Dad yayi hakan yasa Uncle shima yatashi yadubi Mami yace “tom saimun dawo” “adawo lafiya” dukowa Dad yayi ya manna mata peck a goshi yace “smile for me Matata” dan murmushi tamai hakan yasa yace “tom natafi, idan Zayn yadawo daga wajen aiki kice nace kada yafita yajirani” gyadamaikai tayi tana kallonshi yafice daga dakin.
Saida suka shige jeep din Dad bodyguards suka rufo kofan sanan Uncle yadubi fuskan Dad yace “Yaya wai ina zaka ka kirani karfe biyun dare kaga yanda naji tsoro nazaci wani abu yama sameka ne, ance kadinga bacci maisawai baka iya bacci, me kake tunani haka”? Dan ijiyan zuciya yasauke ahankali yace “tunanin Zayn kehanani bacci” yadaga kanshi yana kallon bodyguards dinshi dake tuki ahankali yace “when we get on board we will talk about it” gyadamai kai Uncle yayi haka dukansu suka zauna sukai jugum har airport, wannan karan private jet suka shiga saida suka tashi sanan Uncle yakalli Dad dayay nisa atunani yace “Yaya wai ina zamune? Yaya tell me what is going on, wani abu yakuma faruwa ne ko Zayn yamaka wani abune Dan Zayn ne kadai kesa kashiga irin wannan damuwan aduniya” dan ijiyan zuciya Dad yasauke ahankali ya kalli Uncle yace “nayi magana da governor Adamawa yanzu haka motoci na jiranmu a airport dashi gwamnann inaso naje kauyen nan na nemama Zayn auren Farrah, inaso adaura Auren!” Wani kalan kallonshi Uncle yayi gabanshi na bugawa ahankali yace “did Zayn know about this?!” Girgixamai kai Dad yayi yace “hatta mahaifiyar shi batasani ba dan banson any abu dazai batamin hukuncin dana yanke bayan angama komi nakoma gida zan gayamusu” daga Uncle har Dad din shiru sukayi suna kallon juna, murya chan kasa Uncle yace “Yaya kasan aure baya gaban Zayn, banda haka ayanda Zayn yake tayaya zai iya rike Farrah amatsayin mata, bama wannan ba kanaganin Zayn zaiso Farrah she is just 18, Yaya anya wanan decision din naka is right kuwa?” Shiru Dad yayi kafin ya sauke ijiyan zuciya yakalli Uncle yace “bayan abinda yasameni dan zaman gidan nan danayi na hutu I was seriously praying har istikhara nayi kan Zayn bawai hakanan natashi zan hada aurensu ba naga abubuwa da dama na sign da alamomi da Allah ya nuna mini dayasa na natsu da hukuncin dana yanke kan shi da Farrah, da ko maganan kirki basayi but kwanakin nan suna magana suna wasa suna tsokanan juna and nasan is a sign Allah ke nunamin I know what I am doing” yay shiru, sanan ahankali yace “bayan abinda yafaru fushin da ni da mahaifiyarshi mukayi dashi yasa yadan natsu at least bai kara zuwa club ba, akwai mutane danasa ana binshi duk inda yashiga sabida yanzu dakanshi yake driving kar wani abu yakara samunshi yasa bai hiring security personnel sudinga binshi dan har yanzu ban manta cewa akwai people out there dasuke son hurting mini yaro ba, yabar zuwa club ko gidan banza, daga office sai school nasu Farrah kawai yake zuwa haka suka gayamin, yadan fara salla yanzu, yadawo da gemunshi baki, sanan tabama yarage sha sosai though yanasha bawai yadaina bane but yaragu, bansan ko nine ke suspecting nashi ba but I’ve seen him making advances on Farrah!” Yay dan shiru, ahankali Dad yace “da Zayn yama Farrah wani abu gwara na aurar mishi da ita, she’s very young tarayyansu I believe shine sanadin shiryuwanshi dan na nemi zabin Allah kafin nai abin nan, naki fadama Mami dan nasanta bazata taba yarda ba, I know my wife sosai, saisa kaga I am doing this all on my own, kaima I need you to support me” gyadamai kai Uncle yayi yace “to Yaya are you planning on suyi moving zuwa gidansu ko mene” girgizamai kai Dad yayi yace “for now suna gabanmu, we will be monitoring them, Zayn is still 26, inaso nagane menene so, inaso yay developing strong affection for Farrah, yarona baitaba soyayya ba, baitaba son wata ba tunda yake saisa nakeso yaso Farrah matuka ta yanda sonda yakemata zaisa ya chanza, Zayn is a good person idanmu iyayenshi bamu iya mun fito da that good side of him outside ba I believe Farrah can, just trust me” gyadamai kai Uncle yayi ahankali &yace “shikenan Yaya Allah yabada sa’a.
4️⃣6️⃣
12 suka sauka a airport din garin, wasu manyan government cars ne sukazo daukansu da governor Adamawa da kanshi yazo ya tarbi Dad duk gaisawa sukai sosai sanan aka shishiga mota aka kama hanyan akauyen su Farrah da already tuni security personnel sun cika kauyen dan yau sanadin Dad Gwamna zai taka kafanshi a wannan kauyen.
Kusan tafiyan 2hrs yakaisu har kauyen.