Sashe 12
Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sunyi tafiya mai nisa sosai sanan sukakai club din dayasa akaishi one of the biggest club na Abuja, presidential club na yaran shugaban kasa da minitoci da yaran gwamnoni ne ke attending, plate number motanshi kadai aka gani aka budemusu gate suka shiga sukai parking wuraren 9:30, sanan bodyguard din suka budemai kofa, kaman bayaso yafito daga motan tsayawa yayi yanabin wajen da kallo dudda ya bala’in hadu amman still ya raina club din but yaya zaiyi he will manage din, taba yaciro yakai baki bodyguard din yakai lighter dasauri ya kunna mai hakan yasa yawani zuko taban sanan yakalli bodyguard din awulakance yawani irin fuzarmai da hayakin a fuska cikin muryan nan nashi na irin yan iskan nan yace “go and make arrangements, VVIP nakeso” cikeda girmamawa bodyguard din yace “yes sir” sanan yawuce ciki shikuma dayan bodyguard din na tsaye dashi yanasha yana fuzamai hayakin a fuska.
“Damnnnn! Who is that Rude handsome dude?” Wacce ke tukin motan suna shigowa tai maganan, da sauri wacce ke kusada ita takalli Zayn da Badiya ke nunamata tace “Oh my Goosh, waye wanan handsome yaron, dan waye? Yaron waye shi? I’ve never seen him a club din nan Bady” dasauri Bady tace “me too” karasawa sukayi sukai parking suka kashe motan, mirror Bady tabude tana gyara fuskanta dayaji makeup takara gyara bone straight wig din dake kanta sanan tadauki iPhone 13 pro max dinta tabude kofa tafito tanadan satan kallon Zayn dabaima lurada su ba, tabanshi yakeshi na farkon yakara yasa na biyun abakinshi bodyguard din na kunnamai yacigaba da zuka, maida kofan motan tayi tarufe batare data kalli dayan bangaren ba tace “Meesha” dasauri Ameesha ta zagayo ta inda take tana kallonta hakan yasa Bady ta kalleta tace “let’s go and say hi let’s be his friend” dasauri Ameesha tace “so kike ya wulakanta mu kina ganinshi kinsan yanada wulakanci bazani……” “nina tafi” Bady da hankalinta gabaki daya yakoma kan Zayn tai maganan tana wucewa, daidai zata tsaya agabanshi bodyguard din shi yatareta cikeda nuna kwarewan aikinshi yace “who are you Miss”? Dan murmushi tayi feeling embarrassed tanadan satan kallon Zayn din da dudda suna gabanshi amman ko ido bai dagaba ya kallesu saima wani waje daya juya yana kallo, murmushi yake tayi ta nuna kanta tace “I am Badiyya Utman daughter na chief of justices na federation” tai maganan tana nuna ID dinta hakan yasa bodyguard din ya matsa gefe ahankali alamun zata iyama kai gidanshi magana karasawa gaban Zayn din tayi dab dashi tana kallon fuskanshi tace “Hey” dan janye idanunshi yayi daga inda yake kallo sanan yakalleta hannunshi rike da karan taba ya zuko sanan tawani irin fesamata hayakin a fuska batare dayace uppan ba wani kalan murmushi tayi na yan bariki tace “ohhh I take that as your hello, I’m Badiyya but u can call me Bady, 26yrs old, read international relation a school, I always come here to have fun idan ina Nigeria, friends”? Tai maganan tana mikamai hannu alamun su gaisa idan yay accepting friendship din nata sabida yanda yake kallonta yana karemata kallo irin typical dan iska dinnan marasaji daidai lokacin dayan bodyguard dinshi yakaraso wajen cikeda girmamawa yace “sir everything is set” wani irin fuzar mata da last hayakin taban yayi a fuska sanan ya jefar da karan taban kasa yasa kafanshi ya murje kafin yakalleta yakalli hannun datake mikamai na su gaisa yace “try again some other time” yana maganan yabi ta gefenta yawuce shida bodyguards dinshi sukai ciki wani juyawa tayi tabishi da kallo abinda yamata ya bala’in burgeta arayuwanta tanason irin yan iskan yara haka yan gata stubborn rude guys masu kudi hakan nan suna mahaukacin burgeta. “Ke naga he turned you down” Meesha data karaso wajen tai maganan itama tanabin bayanshi da kallo, Bady tace “tunda nake zuwa club dinan babu wani guy daya taba turning dina down hasalima kowa addu’a yake Allah da nakulasu yau WHO IS THAT GUY!” Tai maganan cikeda bala’in so tasan koshi waye sanan takira daya daga cikin security dake gadin wajen da hannu dasauri yazo yace “gani Hajiya” anatse tace “waye gayen nan”? Shiru yamata baice komiba dan murmushi tayi she knows what she needs to do hakan yasa tabude handbag dinta taciro bandir na $dollars note tabashi dasauri yakarba yana godiya nak…… “Bana bukatar godiyanka tell me everything akan guy dinan daka sani” anatse yace “Hajiya bakiga plate number motanshi ba ansaka Ganuwa, d’a tilo da Allah yabawa wanan shahararen mai kudin nan ne” wani irin zaro idanu Ameesha tayi tace “Bady mai Ganuwa airlines, Baban shi is the second richest Man in the world, duk Nigeria babu kai kudin Baban shi I can’t believe this” dariya security yayi yace “aikam shine sunanshi Zayn ammafa yaron nan bayajin magana har a kasan waje yayi suna” wani irin juyawa Bady tayi tai ciki jikinta har tsuma yake itama Ameesha dasauri tajuya tabita dukansu yaran masu kudi ne, and wajen nan kowa dan mai kudi ne but tasan kowa will want to be with yaron Ganuwa, the only heir na Ganuwa Family bari tai sauri taje kafin wata acikin club din taje ta makalemai koma kafin asan koshi wayene mata su tarun mai chaaa.
This book is 500 pay into
3107021073 aisha Muhammad first bank sainai adding naki a group din.
Chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
💫 FARRAH💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 6️⃣
Ciki suka shiga ga kida natashi ta ko’ina masu shan giya nasha masu shan shisha nasha, masu cin nama abinci naci ana rawa, masucin pizza naci, tunda tashiga ciki take kalle kalle kafin idanunta sukai benen wajen wanda shine VVIP din dan club din gabaki daya shi VIP ne, yana zaune kan katafaren kujera mai kyau ankawomai wata lafiyayyen shisha pot mai kyau yana shan shisha yanashan taba duka shikadai yanabin wakan dake tashi ahankali yanadan rawa da kafa shi kadai abin so classic bodyguard dinshi su biyu na tsaye ta bayan kujeran dayake suna gadinshi.