← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 94

Sashe 57

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan ijiyan zuciya yasauke ahankali sanan yakalleta kafinma yay magana Mami tace “menene Alhaji? Talk to me please” dan shiru Dad yayi yana kallonta, ahankali yace “I don’t really know yanda zaki dauki abinda I’m about to tell you right now Dan kinsha fadi cewa I am the only one nake taking decision in Zayn’s life tun yana yaro gashinan kuma yanzu ma still nine ke taking decision din dan nayi wani abu yau wanda bansan yanda zakiyi accepting nashi ba” Dad yay maganan ahankali yana kallonta ganin yanda ta natsu tana kallonshi kanaganin fuskanta babu komi cikinshi sai tambayoyi dasonjin mekuma yayi yau, dan lumshe idanu yayi sannan yabudesu murya chan kasa yace “nama Zayn aure yau din nan!” Wani kalan sauka maganan yayi a kunnen Mami kaman saukan aradu hakan yasa dasauri ta kalleshi trying ta gasgata shine yafadi maganan ko kunnuwanta ne sukaji akasin hakan, gyadamata kai yayi yace “yes wife na aurar da Zayn yau dazu misalin 1:30 na rana” wani kalan kallon mamaki Mami kema Dad dayasa bakinta ma yakasa motsi sai kallonshi da kawai takeyi, murya chan kasa kasa kaman Dad baiso yafadi yace “na auramai Farrah!” Wani kalan mikewa tsaye Mami tayi azabure tana kallon Dad dake zaune bakin gado yana kallonta ahankali tana numfashi da sauri da sauri kirjinta na bugawa fast fast takasa magana, ahankali Dad yamika hannunshi yakama hannun Mami dake bar bar yace “I know how you must be feeling right now Wife, nasan inda na gayamiki ba lallai kibani goyon baya ba saisa I went ahead ni da uncle da gwamnan Adamawa with some top officials muka tafi garin, Baffan ta yabamu Auren akan sadaki 10M agidan mai gari which kusan all the people na kauyen sun shaida auren video daurin Auren yana wayan Uncle ma” yanda ran Mami taji yana baci har wani duhu duhu take gani, cikin karason ta gasgata abinda taji tanuna kofa tace “Alhaji you mean this Farrah, Farrah na ka aurama Zayn, ita Matar Zayn ne yanzu”? Gyadama Mami kai Dad yayi a natse yace “eh, Zayn dinmu mijin Farrah ne yanzu” tunda ta auri Alhaji bata tabajin yamata abinda yabata mata rai ba saiyau kallonshi tayi ido cikin ido tace “Alhaji sabida ba kaine ka haifi Farrah ba is that why kamata Zayn a matsayin miji”? Wani kallo Dad yake mata dan baigane kan tambayanta ba cikin fushi sosai Mami tace “yes I mean my question sabida na tabbata Alhaji inda munada diya mace wani yazo neman aurenta mai hali sak irin na Zayn bazaka taba yarda kabata Zayn ba sabida ba kaine ka haifeta ba ko? Alhaji lemme tell you this dakayi adopting Farrah kabani ita Allah shine shaidata na dauki yarinyar nan amatsayin yarna nai nakudanta na wata tara nakuma haifota batada banbanci da Zayn a idanuna kuma bazan tabaso diyata ta auri namiji mai hali irin na Zayn ba, wani kalan shaye shaye ne Zayn bayayi tell me?!” Mami tama Alhaji ihu dabata tabamai ba, cikin tsananin fushi tace “do I need to tell you Farrah is just 18, that girl batasan namiji ba, she don’t know anything Zayn akwai kalan macen dabai sani ba aduniya eh? Akwai kalan matan that Zayn did not sleep with, did you even know your son health statu…….” Tashi Dad yayi ranshi abace yadaga mata hannu yace “ya isa hakanan dena batamin image din yaro stop talking kaman yarona nada HIV ko wani abu naga ko lokacin da yake asibiti kinsa andebi jininshi anmai General test baida any cuta” cikin balain ihu tace “daga lokacin zuwa yau can you account how many women did he sleep with? Alhaji why are you selfish maisa zaka cutarda rayuwan Farrah ta hanyar auramata Zayn is it because you are not her biological fathe……….” “Wife!” Yadaga hannu kaman zai mareta hakan yasa tai shiru tana kallonshi hawayen dasuka zubomata ta sharesu yace “yanda kika dauki Farrah as diyarki I took her nothing less than that, bazan taba cutar da Farrah ba ke kinsanni saidai ki Bawa mutane labari waye ni yaya nakeson yarana, I agree nasan halin Zayn all you stated babu wanda bayayi amman waya gayamiki mutum baya chanzawa? Kinsan karfi da ikon mace akan namiji? Behind every successful man is a woman, you might see Farrah karaman yarinya but kada kiyi mamaki itace silan shiryuwan danki, yanzu dazaran yasan yanada mata an killacemai agida waya gayamiki zaibi na waje? I thought bayan nafada miki good news dinnan zaki sama Auren albarka kimusu addu’a why all this negative thought”? Baki Mami tabude zatai magana yanuna mata kofa yace “please kitafi dakin ki yara dukansu biyun nawane nine ubansu nikuma na yanke hukunci idan kinga dama kisa albarka ko kada kisaka ni nasaka nawa nagode” yana maganan yahau gado tareda danna switch yakashe wutan dakin yanajan bargo, Mami tadade tsaye awajen sannan ta share hawayenta tass, anatse tace “naji yara nakane, I have one request kada kafadama Farrah koma menene kabari tagama exam ranan Friday” tana maganan tabude kofa tafice daga dakin Zayn tagani tsaye turus agaban dakin idanunshi sunyi ja, ko kala bata cemaiba tawuce fuuu tashiga dakinta yabita da kallo ta maida kofanta tarufe.

Maida fuskanshi Zayn yayi yakalli kofar dakin Dad sannan ahankali yaja kafarshi da kyau zuwa gaban dakin yabude yashiga ciki tareda saka hannu yakunna wutan dakin hakan yasa Dad yadago dasauri ganin Zayn yasa ya tsaya turus batare dayay maganan dayakeso yayi ba, ahankali Zayn yakaraso gaban gadon Dad ya zauna yana kallon Dad, baki Dad yabude zaiyi magana kawai Zayn ya rungumeshi tsamtsam very tight, mamakin runguman Dad yayi amman dudda haka samin kanshi yayi da rungume yaron nashi back he really missed his son, murya chan chan kasa Zayn yace “Papa I love Farrah!” Dawani kalan sauri Dad yadago Zayn daga jikinshi yana kallon fuskanshi kaman Maison gasgata wani abu, gayadamai kai Zayn yayi abunku da yaran zamani basusan meye kunya ba, yace “Dad I really love her, I always think of her, I hate to see her cry or hurt, I love seeing her happy, Papa I am in love with her she’s my Angel” wani kalan kyalkyacewa da dariya Dad yayi yana kallon fuskan Zayn din ganin yanda yafadi komi da zuciya daya babu karya aciki, dan sosa kai Zayn yayi yadan yatsine fuska yace “why are you laughing Papa what’s funny”? Hadiye dariyan Dad yayi yajawo Zayn jikinshi kaman wani dan yaro yace “sabida bantaba zaton zaka so wata aduniyan nan ba ayanda naganka yanzu daka fadamini kanason Farrah half of my problem has been solved” kallonshi Zayn yayi yace “Dad dagaske kamana aure”? Gyadamai kai Dad yayi yace “yes Zayn na aura maka Farrah, she is your wife halak malak” wani kalan murmushi Zayn yayi yace “you are the best Papa in all the 7 planets” dan dariya Dad yayi yace “kaga your Mom is not happy with the marriage I want you to prove her wrong, yanzu kanada mata so start being responsible, all halayen nan kazubar dasu na samari ne, pray on time, babu zuwa club yanzu da shaye shaye, banda mata Zayn kaji tsoron Allah yanzu kanada matanka halas malak, banda shan taba sannan karike salla, and work on relationship dinka da Farrah make her love you though bazan fadamata komiba yanzu sai tagama exam, ka natsu banso kabama mamanka any hujjan dazatace gashinan abinda tafadi kaji” gyadamai kai Zayn yayi Dad yace “I got you for life yarona kome kakeso will always be yours” wani kalan murmushi Zayn yayi yama rasa ina zai saka kanshi kaman yazare yakeji dan dadi yamike tsaye yace “Dad lemme go and check on my wife” sauka Dad yayi daga kan gado kaman munafuki yace “but kada kadade adakin kada mamanka takamaka” yay maganan yana rakashi bakin kofa saida yafito sannan yace “i maza kaje” dasauri Zayn yay hanyar dakin Farrah tareda saka hannu yabude kofan ahankali yashige Dad sai murmushi yake kaman anmai kyautan makka.

Jama’a wannan& wani kalan Dad ne😂😂😂😂😂

5️⃣0️⃣

THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Chapter 57 · 0% Book details