← Book details Farrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 94

Sashe 45

Farrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Motanshi yashiga yatada yana tuki komi daya faru jiya nadawo mishi one by one wani kalan dukan gaban motan yayi yace “shiit” murya chan kasa yace “what is wrong with me” yama kasa believing all abubuwan daya fadi mata har yana kuka, tsaki yaja ahankali yana parking gaban wani babban pharmacy yafito yace “yanzu that small yarinyar zata rainani” abubuwan da Mami tarubuta yasayo tass yabiya kudi sanan yadawo yashiga mota yadawo gida a falo yaga Dad zaune, hannu yamikamai babu wasa kan fuskanshi yace “bani magungunan kawuce ka koma aiki” dan jimmm yayi sanan ahankali yataho gabanshi yamikamai sanan yajuya yafita daga dakin Dad nabinshi da kallo sanan yatashi yay sama, dakin Farrah yabude yashiga yabama Mami magungunan sanan yafito, drip Mami tasaka mata sanan tamata allurai tana mamakin Wanan kalan ciwon maran datake daya fitar da ita daga hayyacinta bata taba ciwon mara ba sai this time.

Da Magrib suka shigo gida shida Layla da ko kadan bata gane kanshi ba tun bayan fitan dayayi, parking yayi tadan juyo takalleshi tace “anjima nazo side dinka” batare daya kalleta ba yace “get out of my car lady” wani abu taji ya shakemata wuya dasauri tabude kofa tafito daidai Dad nakarasowa wajen yana sanye da jallabiya murmushin yake tayi tace “Dad ina yini” murmushi yamata shima yace “Ya aikin Layla kun gama” girgizamai kai tayi tace “a’a Dad amman ranan monday tunda gobe Saturday zamu karasa Saura kadan mugama” murmushi yayi yace “good job jeki huta to” gyadamai kai tayi tawuce Zayn yabude motan yafito zai wuce batare dayacema Baban nashi komi ba. “Let’s go to the mosque Zayn” dan juyowa yayi yakalli Baban nashi sanan ahankali yajuya yay hanyar gate batare dayace kala ba dan haushin shi yakeji sukai masallaci, suna idar da salla yamike zai fice Dad yace “zauna muji wa’azi har zuwa isha’i” yanaji yana gani badadan yasoba Dad yasashi zama a mosque din har akai ishai sannan suka fito yay gaba abinshi, dan murmushi Dad yayi yabishi da kallo side dinshi yashiga, kaya yacire direct bayi yayi.

Gabaki daya ya haukata closet dinshi wani soft pajamas yasaka na Riga da wando milk color sanan yafito batare daya gyara kayan daya zubo dasu akasa ba, kwanciya yayi ahankali kan gadon sanan gently yamika hannunshi yakashe bedside lamp tareda jan bargo yakalli side nashi shiru yayi idanunshi kulle komi daya faru tsakaninshi da Farrah jiya nadawomai one by one babu abinda bai tuna ba. Murya chan kasa yace “what’s wrong with me? I told that little girl I love her” dan yatsine fuska yayi dan he just believe giyan dayasha yasa yafadi haka tayaya zaiso karaman yarinya, shi soyaya that’s totally impossible, yes maybe he might care about her just a little sabida koba komi she’s the reason he’s alive today amman dai not love. Lumshe idanuwanshi yasakeyi ahankali tuna yanda yay yanda yaga dama da boobs dinta, murya chan ciki jikinshi namai wani yammmm yace “I am doomed” yaja gajeren tsaki tareda kade kanshi sabida yadaina tunanin nononta dayasha danji yayi sha’awa takamashi sosai, wasa wasa yakasa daina tunaninta ahaka bacci yay awon gaba dashi wuraren 1 nadare da kyar.

Wuraren 5 take farkawa ahankali, bude idanunta tayi ahankali tana kallon dakin ganin karfen drip ruwa na shiga jikinta yasa tadan yatsine fuska the last abu data tuna was maranta nawani kalan ciwo a school, ita tunda tafara mesturation lokacin akauyen su har Shafa takoya mata yanda zatayi bata taba ciwon mara ba, kuma 3days yatafi but yau jiya batasan meya sameta ba har sumewa tayi a school tsabagen zafin ciwon. “My Baby” kaman daga sama taji muryan Mami, hakan yasa tadago kanta kallon Mami tayi data shigo rikeda tea a hannunta, karasowa gaban gadon Mami tayi ta ijiye cup na tea tana dagota tace “wai sannu kinsha kuka jibi yanda idanunki suka kumbura, how are you yanzu”? Murmushi tayi tana shigewa jikin Mami kaman wata Yar yarinya tace “Mami I am fine, I just wants to hug you tight Mami na” murmushi Mami tayi tace “Miemie takira wayana yafi akirga har cikin daren nan saida takirani yarinyar nan batai bacci ba, natura mata address dinmu anjima idan gari yawaye zatazo” murmushi Farrah tayi tace “Mami itama jiya tanata kuka a school dabani da lafiya” dariya Mami tayi tace “to sakeni ki dauki yea kisha bakici komi ba, sai kije bayi kiyi wanka kiyi brush” gyadama Mami kai tayi tasaketa sanan tasa hannu tadauki cup na tea tafara sha, anatse Mami ke kallonta Farrah na girma sosai bakaman few months back datazo gidansu bane, yanzu takara girma takara wayau takara ilimi both boko da islamiyya ga yarinyar akwai brain tanada catching abu da kyau, takara kyau sosai bana wasa ba, gabobin jikinta sun kara fitowa the only thing dabata dashi sosai is tsayi amman takara haske, wannan ciwon maran datayi something trigger it, she’s a Dr, bawai likitan jiya bane, ita experience Dr ne datai dealing da mata daban daban kala kala na Nigeria dana kasan waje chan inda tai karatun, idan sha’awa takama mace nai karfi bata sami abun ba can result to ciwon mara mai karfi, sai nabiyu kuma shine mace mai ciwon mara haka na bala’in yawanci na nuna cewa ne tanason aure, she’s trying to cancel option 2, she’s left with option one Farrah nafama da sha’awa ne? But she’s just a small girl, shiru tayi tuna cewa kallon Zayn dasuke kullum yaro ne was abinda yasa yake abinda yake ayau, ita kanta Farrah batasan mema kedamunta ba and the worst part is bamata da saurayi ko waya kowani abu meyama hadata da sha’awa. “Mami ya isheni” maganan Farrah ya dakatar da tunanin datake dasauri takalleta hannu tasa ta karbe cup din ta ijiye tace “to tashi kije ki wanka” tashi tayi ahankali dan dafe maranta tayi da hannu dasauri Mami tace “ciwo har yanzu” gyadama Mami kai tayi ahankali tace “amman dan kadan” juyawa tayi tawuce bayi Mami nabinta da idanu hips dinta sun ciko sun kara girma kaganta kaman ka dauketa ka gudu.

Maida kofan bayin tayi tarufe sanan tashiga cire kayanta ahankali, yatsine fuska tayi tareda runtse idanunta da karfi takasa manta abinda Zayn yamata kuma dazaran ta tuna sai maranta ya amsa, tsugunnawa tayi da sauri tana wani kalan nishi kaman zata haihu sabida yanda maranta ke ciwo at the same time tana tuna yanda he was sucking boobs nata da karfi yanaja mata nipples kaman zai katse. “Mamiiiii!” Ta kwalama Mami kira danji tayi maranta yarike gam irin rikewan dayayi jiya a school tasuma acikin class nasu, dawani kalan sauri Mami tabude kofan bayin ta shigo, ganin Farrah tsugunne a tsakiyan bayi daga ita sai pant ajikinta tana kuka sosai tarike cikinta yasa Mami tai kanta dasauri tace “Subhanallahi Farrah sannu mike kigani” girgizama Mami kai tayi tana wani kalan kuka ita kanta abin yamata yawa tace “Mami marana wlh zai fashe, Mami Mami na shiga uku zan mutuuuu wayyooo Allah na” ko jiya batai kalan kukan datakeyi ba yau, Mami kaman ba Dr ba tama rude riketa kawai tayi tace “bari babanki yadawo daga masallaci mukaiki hospital” fitan abu dataji daga jikinta yasa taji kuma shiru ciwon yatafi ahankali tace “Mami yadaina” kallonta Mami tayi cikeda damuwa tace “are you sure”? Gyadamata kai tayi ahankali tace “eh” murya chan kasa Mami tace “to jekiyi wankan” sai yanzu taji kunya ma yawani mamayeta sakinta Mami tayi tawuce tafita itakuma tamike taje tai brush sanan tai wanka da ruwa mai zafi sosai tafito.

Wani dogon rigan atampa taga Mami ta ijiye mata anmai dinkin A-line, shiryawa tayi tsaf sanan tasaka kayan tai wani haske bauuuu, idanunta sunyi luhu luhu na tasha kuka sanan ta feffesa turare batason ta kwanta tafara tunaninshi kuma dan dazaran tai tunanin ta lura shine ke kara mata ciwo hakan yasa tasaka slippers tafito kalaban kanta na lilo tai wani kalan kyau dudda babu komi akan fuskanta, dakin Mami tashiga ganin bata ciki yasa tafito tai stairs daidai Ya Zayn na hayowa stairs din shima wani kalan mugun faduwa gabanta yayi duUmmm!

EPISODE 3️⃣8️⃣
Chapter 45 · 0% Book details