Sashe 79
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ni na yafe maka ba abunda kayimun amma dai ka sani ina kan bakana saika saki zahra "cikin wani sabon tashin hankalin ya d'ago ya ce " Dan Allah Ammy kidaina maganar sakin Mamy na yarda zan saki Amira amma Bazan iya sakin Mamy ba please ammy ki barmun mata ta"nazarinshi Ammy ta dingayi kenan yayarda zai iya sakin Amera Amma Bazai iya sakin zahra ba Tunaninta takeso tabbatarwa na gane irin son da MD yakeyiwa zahra da matsayinta a zuciyarsa Dan tun ba yanzu ba ta Riga da gano irin son da yakeyiwa zahra kenan yanzu zahra harta samu matsayin da yafi na Amira a cikin zuciyarsa a zuciyarta ta ce "Alhmdllh" a fili kuwa murtukewa tayi ta ce "Bazan barmaka ita ba Bazatayi zaman y'ay'a ba sannan na baka daga nan zuwa awa 24 ka kawomun takardar zahra kaji na fad'a maka" Mikewa yayi cike da damuwa ya ce "Gaskiya ni bazan saki matata ba Ammy saboda ina sonta kuma ina muradin zama da ita Dan haka ni bazan sake ta ba " Yana gama fad'ar haka yabar palourn kamar zai tashi sama"Saboda ina sonta "Ammy ta maimaita kafin ta saki wani kasaitaccen murmushi ta ce " Alhmdllh Allah na gode Maka Addu'a ta ta tsawon shekaru ta amsu"Daren ranar MD bai iya bacci ba idan ya tuno da yanda Mamy take tilastashi akan saiya saki Zahra bai tab'a fahimtar irin tsananin so da k'aunar da yakeyiwa Zahra ba sai ranar da Ammy ta rabota dashi shi kadai yasan irin halin d'aya shiga na rashinta ba Tunanin irin rayuwar da sukayi tun a Zaria ya dingayi Tabbas baisani ba ya jima da Fad'awa kogin soyayyar yarinyar sani ne kawai baiyi ba Amma yasan ba k'aramun so yakeyiwa Zahra ba tunba yanzu ba Wanda yakejin duk ruwa duk iska bazai tab'a yarda ya rabu da ita ba ....Bangaren zahra sosai ta tsorata da ganin yanda Amira taso halaka mata ya dak'yal suka samu little zahra tabar kuka Bayan Chuchu ta goyata tana jijjigata ta samu tayi bacci sai sannan hankalinsu ya d'an kwanta...bangaren Amera ko itace bata farka ba sai washegari Kamar mahaukaciya haka ta tashi dak'yal iyayenta suka dinga Lallashinta harsuka samu tadan sauko amma har lokacin kuka take kamar ranta zai fita idan ta tuno da wai MD yayi Aure harda yara ji take kamar zuciyarta zata tarwatse babanta ko shi kadai yasan tashin hankalin daya shiga watau duk harin dukiyar MD da yake na Amira ta Haifa masa y'a y'a Wanda ko ya mutu ko ya kashesa Amera da yaranta Kadai sai mahaifiyarsa zasuyi gadonshi Duka plane d'inshi ya tafi a banza wata banza tazo ta Haifa masa Har yara Ukku Tabbas dole ne Yaran su mutu Sannan dole ya kashe MD.....Kwana biyu Amira tayi a Asibiti aka sallamesu Lallashinta kawai dadynta yake akan tayi hakuri ta nuna musu ta hakura karta sake tayi haukan da MD zai saketa tabi komai a Sannu shi zai sama mata manufa dak'yal ya samu ta yarda da hakan amma ita kadai tasan yanda takeji a cikin zuciyarta wannan matsiyaciyar MD ya had'a matsayi d'aya da ita harta Haifa masa Yara intana Tuna abunnan ji take zuciyarta na shirin tarwatsewa saida tayi sati Tana jinya kafin a sallameta a cigaba da kula da ita a gida Dan yazama wata mahaukaciyar karfi da yaji...MD dakatawa yayi da zuwa gidan Ammy saboda kullum yaje zance d'aya ne akan saiya saki Zahra shi kuma ya kafe Akan bazai saki matarsa ba a haka dai Ammy na kula da Zahra da yaranta Bayan gyarata din da take Dan kayayyakin gyara na musamman ta sanya aka hadoma surukar tata gyarata take tsab a haka har sati biyu Wanda nanfa hankalin MD ya tashi akan son ganin zahrarsa Yau tunda ya shigo Ammy tayi banza ta kyalesa dukda ta k'asar ido ta Kallesa ganin ya rame saida ya bata tausayi amma Kuma Tabbas ko tana basa zahra saita gwalasa shiru yayi yana hangen Inda zai ga bullowar zahra ko Chuchu amma shiru Chan yaga tashin Ammy a wajen Ajiyar zuciya ya sauke kai tsaye stairs yahau ya nufi bangaren Chuchu Koda ya shiga tsaye ya samu Chuchu na goye da little zahra na zaune tana feeding d'in Akhbar daga kofar MD ya dinga mata wani irin mayen kallo ganin yanda take Shayar da d'an cikin nutsuwa suna Hira da Chuchu Gyaran muryar da yayi ya fargar dasu da Kallon mamaki suka bishi kafin Chuchu tayi Dariya ta ce "Yaushe ka shigo yaya daka tsoratani " banjima da shigowa ba Ganin yara na nazo""ya fad'a yana karasowa d'akin Tare da Zama gefen Gado Sosai gaban zahra ya tsananta fad'uwa kallo d'aya tayi masa bata sakeba saboda wani irin kwarjini da yayi mata rabonta dashi tun washegarin Suna gabanta na fad'uwa tayi Sauri ta cirewa Akhbar Mama dukda ba koshi tayi ba "Sauko little Chuchu tayi daga bayanta ta ce " Gata yaya yau saikayi mana raino tunda Allah ya kawoka"amsarta yayi yana murmushi ya ce "Oyoyo my Ammy" yana amsarta ta tashi daga bacci Da Hannu ya dinga mata wasa yana murmushi fita Chuchu tayi tabar d'akin zahra na ganin haka ta Aje Akhbar kusa da amar da duka sunyi bacci ta mike zata fita Tana yin hanyar fita Ya fardota da hannu d'aya Tare da matsota gefenshi"wara idanu tayi saikuma ta hade rai Ta ce "Meye haka wai malam " Har mommy's d'insu nazo gani ai Kuma ya zaki fita"ya fad'a yana kissing Little zahra Turo baki tayi ta ce"Ni Dan Allah ka sakeni bansan wannan Abun sanadin Ammy tazo tagani ko Chuchu su zargemu "murmushin gefen baki yayi ya ce " So what Dan sun gani ai kowa dai yasan da matata nake tare"Wani banzan kallo tayi masa tana shirin kwatar kanta daga matsar da yayi mata ta ce "Dan Allah ni ka sakeni kajedai Chan wajen Matarka ni ba matarka bace" ta fad'a tana Kokarin kwace kanta A hankali ya Aje little wajen y'an uwanta tare da juyar da zahra ya kwantar ta ita yabi ta kan kirjinta ya hayeta Dan yana sane da dinkinta Tana shirin kurma ihu ya had'e bakinsu waje Daya ya d'auki lokaci sosai yana kissing d'inta Kamar zai cinyeta lokaci guda yaji ya fara fita daga hayyacinsa baisan lokacin d'aya sanya hannunsa cikin rigarta ba ya fara wasa da ...... kamar zai cinyeta zahra gabak'i d'aya bata yanda zata kwaci kanta ga ya had'e bakinsu waje Daya Sarautar Allah kawai tasawa ido Dan bata da damar kurma masa ihu gaba d'aya MD ya rikice har baiji kukan da Amar ya fara ba Alamun ya tashi zahra ko Naji ta fara kokarin ya saketa amma ta kasa chuchu daga palourn da take ta dinga jiyo kukan Amar shataf ta manta da MD.na d'akin da gudu ta Ruga d'akin abunda ta gani ne ya sanyata yin Sauri tayi baya ba shiri tana dafe k'irji tace"na shiga ukku ni maryam me.na ganoma.idona"Zaune tayi tana tagumin tunanin yanda zahra ta biyewa Yayan nata murmushi tayi Ita d'aya ta ce "Allah sarki babu yanda banso zahra da yaya na ba ashe Allah ya Riga da ya tsara itace matarsa hadda y'ay'a ita kanta ta tuna abun nan al'ajabi take sai ta tuna lokacin da take cewa su Asmy.kilama ita d'in rabon yaya ce Ashe dai rabonshi d'ince...saida Little itama ta tsala nata kukan kasancewar na yara biyu ya dawo da MD hankalinshi cikin Sauri ya tashi a kanta Ajiyar zuciya zahra ta sauke tare da sauke numfashi Cikin Sauri MD ya d'auki little ta dauki amar jijjigashi ta fara shima MD na jijjigashi ganin bata da shirin feeding dinsa ya sanya MD cewa " ki basa abincinsa bakijin irin kukan da yake"Kauda kai tayi tana turo baki gaba tayi ta ce "Dan Allah Malam ka fita Haba" murmushi yayi ya ce "Ko kunyata kike Bayan yanzu na gama liliy...batajira abunda zaice ba tayi Sauri ta bar dakin cike da jin kunya da haushin Rashin junyarsa palourn ta koma gefen Chuchu ta zauna tana turo baki Chuchu na kallon yanda ta fito a murtuke saida tasoyin Dariya ta Had'iye MD ko murmushi yayi tare da jijjigar y'arsa kafin ya d'auki akhbar dake bacci Duka ya sanyasu a kafada ya fito Chuchu ya mik'awa shi ya ce " ku daina barmun yara su kadai a d'aki ko nan da nan ne"Murmushi Chuchu tayi tace "Daman bama barinsu yaya " satar kallon Zahra yayi da ta wani had'e rai yayi murmushi ya wuce da little kasa...tundaga lokacin nan MD ya samu damar zuwa ya rage zafi da zahra Chuchu ko tuni ta ganesa Dan d'aya shigo d'akin yake cewa ta basu waje ganin haka ya sanya data gansa take ficewama ta basu waje Zahra ko Dan dole yake mata Dan ba irin yanda batayi dashi akan ya daina zuwa Wajenta ita bataso idan yaranshine Ya dinga kiran Chuchu tana Kai masa su A haka dai har zahra ta kusa yin arba'in Yau ma MD yazo Chuchu ta fice tana palour ita da Amar da Alkhbar da suke kan gadonsu na kwanciya tana yi musu wasa suna mata dariyar koda Ammy ta shigo d'akin rik'e da little dake Tsala kuka Chuchu na ganinta ta ce "Ammy kuka take" Eh kuka take ai tamayi hakuri rabonta da mamanta tun safe fa "bari na kai mata ita" ta fad'a tana nufar kofar chuhu na ganin haka tayi Sauri ta shige gaban Ammy Dukta rude ta ce "Am my bari na kai mata ita" Harararta Ammy tayi ta ce "Da Allah bani waje bansan shiririta D'akin naku bako na ne " ta fad'a tana tura kofar kusan daskarewa tayi ganin MD kan zahra sai kissing d'inta yake Saurin rumtse ido tayi kafin Ta daka masa wata irin Tsawa wadda ba shiri MD Ya tashi a kanta Sosai ya rud'e ganin Ammy baiyi tsammaniba zahra ko wace irin kunya ce ta lullubeta tasan Ammy bazata fahimceta Ba ason ranta yake mata haka ba Dan ba yanda zatayi"Cikin Tsawa Ammy ta ce "Wuce ka bar dakin nan munafiki" sim sim MD yabar dakin cike da jin kunya Zahra ko kunya ta isheta saita fashe da kuka "Cikin fad'a Ammy ta ce " Watau ni ina Chan ina kwata miki hakkinki ke.kina nan kinbiye