← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 92

Sashe 18

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wuce cikin gidan Ta na shiga khairat ta rugo da gudu tare da Rungume ta ta ce "oyoyoy Aunty Zarah Sannu da zuwa" itama Rungume y'ar uwar tata tayi ta ce "Sannu my khairat ykk ya makarantar kina dai zuwa ko" gyada mata kai tayi tare da Amsar akwatinta ta shigar mata dashi ciki. Mama rabi ce ta lek'o daga daki jiyo Zarah da tayi da Fara a Zarah ta ce "Mama ina yini" tsaki taja tare da cewa "da baki ganni lfy ba andawo daga yawon katuwancin ko Har wani kiba da kyau aka k'ara hmm muna nan dai muna jiran kishin dan abun nan ba banza ba akwai lauje cikin nad'i". Girgiza kai kawai Zarah tayi Dan tasaba da kalaman nan ta na shiga daki Nan ta fitowa da khairat tsarabarta Godiya tayi mata jin bataji Safiya ba a gidan ya sanyata cewa " waini ina Safiya tunda na shigo banjitaba"tab'e baki khairat tayi ta ce . "Baba ya maida ita Batsari gidan Bappa samari ke zuwa Wajenta har a soro suke zance rannan Baba ya kamata wani na rungumarta ranar Tasha Duka a ranar ya kaita Batsari ya barota ya ce bazata k'ara dawowa garin nan ba ". Ajiyar zuciya Zarah ta sauke ta ce " Allah ya kyauta kedai Dan Allah khairat ki nutsu karki Shiga rayuwar nan marar kyau"murmushi tayi ta ce "Insha Allahu Aunty itama safiyar ai su Aunty Habiba ta ke biyawa" Bayan ta huta Corn flask ta jika tare da madara ta sha ta kwanta ba b'ata lokaci baccin gajiya ya kwasheta saboda akwai tsananin gajiya tattare da ita. <Kaduna> Duka zazzaune suke a palourn hajiya,Ammy ,Adil,Chuchu,sai Ruky MD dake Danna waya Hajiya ta Kalla ta ce. "Wannan karin maganar da nazo da ita ba wasa Mustapha wlh wlh kaji na rantse shekara guda na baka idan Matar ka bata haihu ba ko bata samu ciki ba ko a kauye ne sai na nemo maka mata na aura maka ko ka fito mun da wacce kakeso amma Bazan juri cigaba da ganin wannan kayan takaicin ba Mace d'aya ta zauna ta na Juyaka macen ma ba y'ar arziki ba to wlh baka isa ba ni ba tsohuwar banza ba ce Na baka shekara guda idan ba haka ba zakaga irin hukuncin da zan yanke maka salamamme a haka kamar zai tab'uka abun kirki a ido kamar mai jarumta nanko solo ne fanko kawai Me Auren ya amfaneka dashi aikin banza aikin hofi " MD cikin tashin hankali ya ce "Haba Hajiya wai meyasa kike haka Haihuwa fa ta Allah ce Sannan Shekara guda fa Haba hajiya ke da kinzo saikin tayarmun da hankali" Ammy ce ta ce "karna karajin bakinka babana ba kaiba ko ni Hajiya ta na ikon yanke hukunci akaina Dan haka abunda ta fad'a Gaskiya ne ko ni kaina Dan ba yanda zanyi ne na kyaleka Dan haka karna karajin bakinka shekara guda aka baka ba wata guda ba duk wani adalcin da zamuyi munyi maka amma baka gani ba Dan haka Ina Bayan hukuncin da Hajiya ta yanke" Amma Ammy.."yimun shiru karka sake magana"Kallon Ammy kawai MD yake Dan Gaskiya hukuncin nan yayi masa tsauri ta ya ma za ace wai nanda shekara idan Amera ba ta haihu ba zaiyi Aure shi har akwaima macen da ta isa ya so ta har ya aure ta Bayan Amira ga kuma tashin hankalinshi na halin da Amira zata shiga ta samu labarin nan Dan ba abunda ya tsana sama da b'acin ran amirar sa ". Chuchu ko hukuncin nan yayi mata dadi hamdala ta sauke cikin d'oki ta ce " yo Hajiya wlh danma bakisani ba Aunty Amera fa Bata tab'a girki ba a gidan yaya Saidai su suyo abincin restaurant ga bata da aiki sai waya da Abokai da yawo kasash.....kasa k'arasa maganar tayi sakamakon tsawar da ya daka mata cikin tsananin Zafin rai ya ce "get out kafin na tattakaki ni sa ankine Ana magana ta kina sa baki Dan baki da tarbiya" Cikin Sauri Chuchu ta mik'e tare da saurin barin d'akin Dan ta tsorata da yanda Yayan nata yayi mata "ohh dan ta fada gaskiya shine zakayi mata tsawa to Komai dai me zakayi Saidai kayi amma hukuncin da na yanke banga ubanda ya isa ya take sa ba mu zuba mu gani mu da kai d'an halak ka fasa shege sai yanka sototon wofi salamamme bawan mace"...... *07026166536 hanya a bud'e take domin neman Karin bayani sharhi ko tambaya* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo ce*_ *AUREN WATA TARA* ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq* *_TEAM GAWURTATTU BIYAR_* ............*23 & 24* Sosai Hajiya ta shiga f'ada Inda ta shiga ba tanan take fita ba Ganin haka ya sanya MD barin palour ya ma bar gidan gabak'i d'aya ya koma gidansa. Tunda yaje ba tunanin da ya ke sai maganganun Hajiya baijin zaiyi abunda Hajiya take so Amma kuma Tabbas yasan.muddin Amira bata haihu ba da gaske Hajiya Aure zatayi masa Dan ta isa da su hatta mahaifinsu da yana raye ita ke ikonshi bare shi sosai ya shiga kogin tunani sai Jan tsaki ya ke ya Ma rasa mafutar da zai samu. Jabir ne ya fad'o masa a rai Dan ba abunda ya ke boyewa aminin nasa tun pri sch ya na Danna masa kira ya ce ya na buk'atar ganinsa ya ce gasanan. Minti ashirin mai kyau jabir ya Iso cike da damuwa ya kalli abokin nasa ya ce. "Yadai Bloody akwai matsala ne naganka haka?" Numfashi MD yaja ya ce. "babba ma kuwa Jaber old woman d'in chan Ce tazo wai dole ta bani nan da shekara idan Amera bata samu ciki ba ko bata haihu ba Aure zatayimun sai kace wani yaro" ya k'arasa fad'a ya na Jan tsaki. Danne dariyarsa jaber yayi Dan kar asamu matsala a ranshi ya ce "Alhamdulilla anzo wajen" A fili kuwa cewa yayi. "to meye matsalar a ciki kawai kabi umarninta ka k'ara Auren kawai" wani banzan kallo ya watsa masa tare da cewa. "Baka da hankali Jabir Ni kakeyiwa maganar Karin Aure bani da tsarin Aje mata biyu sannan bazan iya hada Amera da wata ba kamar na yaudareta ne ka tuna irin soyayyar da takemun tun kafin muyi Aure tun a makaranta kai kanka sheda ne a USA wace irin soyayya ce bamuyi ba da Amera ta soni kamar ranta ita ta fara sona Tun bana sonta har nazo na fara sonta dukda mahaifinta ya nuna baya ta ayina lokacin haka ta nace har mukayi Aure Shine kake cewa nayi mata kishiya Dan ina butulu" "Tsaki Jabir yaja a Ransa a fili kuwa cewa yayi " ai babu butulci a maganar Aure da Allah ne halasta ka na da ikon auren ukku nan gaba a bayanta Sannan ko kayiwa Amera kishiya ita ta ja saboda ba wani hakkin Aure da ta ke saukewa sunan ta na sonka da kishin Kane amma da kaii da gwauro banbancin baida yawa" Tsaki MD ya ja ya kirashi Dan ya bashi shawara ya ma Kara chusa masa wata damuwar ya ce 'shikenan kawai bana buk'atar shawarar taka kaima nema kake ka kara samun damuwa"ya fada ya na kauda kai gefe. Kwantar da murya jaber yayi ya ce "Shikenan bloody yanzu maganar wannan ta wuce wace mafita kake tunanin zamu yanke" ai dalilin da ya sanya na kiraka neman mafutar nake"Ajiyar zuciya jaber ya sauke ya ce "Karka damu kafin nan da 1week zanyi tunani da nazarin nema maka mafitar da ta dace" Bayan sun gama zancen nan ne Jabir ya shiga yi masa hirar case d'in kisan Alh sammani Inda ya ke dora masa da cewa "har yanzu dai mutanen sunki fad'ar Wanda ya tura su suyi aikin harma an yanke musu hukuncin kisa ta hanyar harbi tunda sun amsa su sukayi kisan" Cikin jin dad'i md ya ce "Amma Naji dadi hukuncin da gwamnati ta yanke da ana musu irin haka da za a samu sassaucin ta'addancin nan to Dan sunsan Inma an kaisu gidan yarin guduwa suke ko kuma ma a fito dasu shiyasa suke cigaba da yanda suka ga dama a k'asar nan Dukda dai naso ace sun fad'a Wanda ya sanyasu Dan akwai Wanda nake zargi Allah dai ya k'ara zaunar da k'asarmu lafiya yayi mana maganinsu " ameeen Jabir ya amsa" Bayan barin Jaber gidan kwance yayi saman bed dinsa ya na jin murdawar da mararsa ke masa matsananciyar sha'awa na taso masa Dukda sanyin AC amma zufa yake rumtse ido yake ya na ciccije baki Dan ta fagen nan bashi da jarumta Sai mammatse kafafunsa ya ke saboda azabar felling ranar haka ya kwana sai Bayan asuba ya samu baccin wahala ya kwashesa. <Zaria> Ta bangaren Zarah ma yau tun yamma takejin felling na taso mata tunda taga wani saurayi da budurwa Bayan hostel d'insu suna tsotse_tsotse suka tayar mata da matsananciyar sha'awa dukda kallo daya tayi musu ta kauda kai. Kwance tayi a Gado ta na rurrumtse ido Ta rik'e mararta da ke fara juya mata "Asmy na ganin haka tasan Inda ciwon. ya dosa Chuchu da ke chatting da damuwa ta ce. " Subhanalla momcy lafiyanki qalau"Cikin k'arfin hali Zarah ta ce "am okay daughter zansamu relief" Sannu Asmy tayi mata dube duben maganin baccin ta fara nema taga basu taho dashi ba dafe goshi ta yi tare da saurin sanya hijab ta dauki dubu d'aya Dan taje ta sayo mata maganin Zarah mammatse kafafu kawai take Wanda hakan har ya bawa Chuchu mamaki saita tuno wani lokaci haka Yayan nata yake Dan tun bata gane matsalarsa ba Har ta gane kasancewar itace yawaicin mai
Chapter 18 · 0% Book details