← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 92

Sashe 39

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

da take tare da zaunawa dab kamar zai shige jikinta a hankali cikin husky voice dinsa ya rad'a mata "haka ake tarbar miji" Wara idanu tayi tare da Kallonshi sai kuma ta turo baki a ranta ta ce "Yau kuma da salon barikancin da kazo" murmushi yayi ganin yanda tayi saida ya basa Dariya Janyota yayi jikinshi tare da d'ora hannayenta gefen hips d'inta yana shafawa cikin wani irin salon da yaso rikitar da Zarah cikin salo yake shafa hips d'inta yana lumshe ido Yayinda Kanshi yake bisa kafadarta yana shinshina wuyanta bakinshi yakai saitin kunnanta tare da sanye harsheshi a ciki ya fara mata wani irin Abu ji take tsikar jikinta na tashi saurin rumtse ido tayi cikin kasalalliyar muryarsa ya rad'a mata a kunne ya ce........ *07026166536* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* *_Miss Hajo ce_*
Chapter 39 · 0% Book details