← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 92

Sashe 49

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sanya Dr Halima daddabarta ta ce "Yadai kanwata lafiyarki qlau kuwa?saurin kirkirar murmushi Zarah tayi ta ce " lfyqlau Aunty "hmm kawai dr Halima tace Bayan few minutes Zarah ta kasa shiru Dagowa tayi ta kalli Dr Halima ta ce " Aunty wai Dan Allah da gaske maganin hana d'aukar cikin nan yana lalata mahaifa kuwa?saboda me kikamun wannan tambayar"shiru tayi saikuma ta dago ta ce "Naji labarin wata da yayi mata illa shiyasa" shiru Dr Halima tayi tasan dai Wanda ta rubuta mata bashi da wani side effects amma tasan yanda zatayi ta tsoratata Dan itama Bason shan da take take ba Dagowa tayi ta ce "bazanyi miki karya ba kanwata yawaicinsu suna da illa kuma suna lalata mahaifa sosai da zan baki shawara ko wannan din Dana rubuta maki ki daina amfani dashi zai iya baki matsala dukda bama fatan haka"sosai Zarah ta k'ara shiga tashin hankali a ranta ta ce " na bani Ni Fatima Wannan mutumin duk shi yake neman zakamun masifa da bamuyi *Auren wata Tara"nan ba da komai bai faru ba "Dak'yal ta iya daidaita nutsuwarta a sanyaye suka yi Hira da Dr Halima hartayi mata bankwana ta fita Inda ta Zarah tayi ta wurga ido ta rasa abunda zata bata gashi ta mik'e tana shirin fita" Mamy"ta tsinkayi muryarsa daga daki"Kallon Dr Halima tayi ta ce "yi hakuri Dan Allah Aunty naji yana kirana" Ohh waida duk zaman nan da nayi mijinki na nan ikon Allah to saikin fito "Murmushin yake kawai Zarah tayi tare da nufar d'akin da yake Kamar ko yaushe aikin d'aya daban ne yake using da system karasawa dakin tayi cikin nutsuwa ta ce " gani"Bandir din y'an dari biyar dake gefenshi an fiddosu ya mik'a mata tare da cewa "Anshi kiba bakuwar taki tayi kudin transport" saida Zarah ta Waro ido ganin uban kudi a ranta ta ce "Shi wai baisan darajar kudi ba " a fili kuwa cewa tayi sunyi yawa ai"Harararta yayi ya ce "Ke naba?tana turo baki ta amsa ta ce " Angode "kina turomun bakin nan na kusa maganinsu" Dan murmushi tayi tare da ficewa daga d'akin Inda ta samu Dr Halima na shirin fita mik'a mata kudin tayi ta ce "Gashi Aunty ya ce Kiyi kudin transport" Girgiza kai Dr Halima tayi ta ce "a a a wlh nagode kanwata bazan k'arba ba ai gobe bana dawo ba ana irin haka" Marairaicewa Zarah tayi ta ce "Dan Allah Aunty ki amsa bazaiji dadi ba Dak'yal Zarah ta samu ta amsa hijab d'inta ta sanya tare da fitowa Dan ta rakata cewa tayi ki koma basaikin raka ni ba " girgiza kai Zarah tayi ta ce "a a a Aunty muje" tare suka fita Inda a hanya Dr Halima sai nasiha take mata akan tabi mijinta "ita dai Zarah shiru tayi tana jinta a ranta ta ce " bakisan ciki ba Aunty da kinbar wa azin nan Auren da na lokaci ne kuma lokacin ya kusa karewa "sannan ta kara da cewa "kardai ki karashan maganin nan zai miki illah" nan nema zarah ta ce "insha Allah aunty bazan sake sha ba "ba suyi nisa ba ta samu napep Inda Zarah tayi mata Godiya tare da shaida mata zatazo insha Allah tare da Juyawa Dan ta koma gida Tazo tana gab da shiga gidan taji an kira sunanta daga baya Juyawa tayi Ganin Mlm sulaiman ne ya fito daga mota saida gabanta ya fad'i Dan ta manta rabon da ta ganshi ko a makaranta ma ta hangoshi sauya hanya take karasowa Inda take yayi tare da cewa " Malama Zarah kinyi wuyar gani"Kasa tayi da kanta Tare da cewa "Ina yini mlm" lafiya qalau me kikeyi anan"waigawa tayi ta kalli gidan saikuma ta dago ta rasa k'aryar da zatamai kawai sai ta ce "nazo wani gida ne " Okay muje na saukeki "saida ta d'an Zara dara_daran idanunta kafin tace " a a a Malam zankoma da kaina"saboda me?,saboda bana hawa motar maza"Dan murmushi yayi yana Kara Matsowa kusa da ita ya ce "Ga Alamun har yanzu ba a amshi tayin da nayi ba ko" gabanta na fad'uwa ta ce "Ba haka bane Malam an sanya Ranar Aure na ne" lokaci guda fuskarsa ta sauya a sanyaye ya ce "Allah sarki ashe na makaro Allah ya sanya alkhairi amma Gaskiya duk Namijin da ya sameki ya gama morewa a duniya Zarah ba k'aramun dace yayi ya more da komai na taya koma waye murna Gaskiya Dan samun kamarki cikin mata Sai an tona "" kasa tayi da kanta t ana wasa da yatsun hannun ta ce "Nagode Malam zan wuce" Murmushi yayi ya ce "Bazaki yarda na rage maki hanya ba kenan" girgiza kai tayi ta ce "hakan ma nagode Mlm"to shikenan bari na wuce daman gidana yana nan sama da wancen layin zankoma gida ne na hangoki Sai Anjima ki k'ara dagewa dai wannan shine mai matsalar na karshe " Murmushi tayi ta ce "Insha Allahu ngd " ta juya zata shiga ta Hango Motar MD Na fitowa daga gidan ta Cikin mota ya dinga mata kallon mamaki yana karewa saurayin kallo tsaye yayi lokaci guda naga fuskarsa ta sauya har lokacin baibar kallonsu ta Cikin motar dashi yake kallonsu su basa ganinsa Zarah ko kallo d'aya tayi wa motar ta kauda kai Jan motarsa MD yayi da karfi tare da barin Wajen ya nufi gidan gonarsa Zarah ko saida taga tafiyar malaminsu kafin tashiga cikin gidan a ranta ta ce "Ji a baka kamar mutumin kirki k'ilama.sharri ne ake masa saikuma.tace " kodan a fuska ba a ganewa"MD shine bai dawo gidan ba sai Bayan isha'i lokacin Zarah harta kwanta kan bed din da littafin hisnul Muslim a hannunta tana karanta adduo'i shigowa MD yayi d'akin kallo d'aya tayi masa ta wutsiyar ido ta maida kanta ga abunda take sosai ya had'e rai tahau ba alamar wasa a fuskar tasa karasowa yayi d'akin ya Kalleta a murtuke ya ce "waye na ganku a kofar gida" Dagowa tayi tare da Kallonshi irin kallon mamaki kafin ta kauda kai ta ce "Meye ruwanka da koma waye?" ni sa'ankine zaki fad'awa maganar rainin hankali zakiyi mamakin abunda zan maki wlh kina mayarmun da magana son ranki "Murguda baki Zarah tayi tana Kara kauda kai"batai aune ba saiji tayi ya murde mata baki" ihu ta fasa tuni hawaye harsun wanke mata fuska Inda take ya zauna tare da matseta jikin allon gadon Dan Kara ta saki Cikin kuka ta ce "Me nayi maka kuma " Zaki fad'amun waye shi ko saina maki abunda bakiyi tunani ba "Malamin mu ne" ta fad'a cikin kuka"tsaki yaja tare da cewa"shine dan iskanci zaki Fara kawomun kazaman kartin maza kofar gida dan iskanci"Dukda tanajin zafin matsar da yayi mata bai hanata cewa ba "Nidai ba y'ar iska bace " wa yace maki yar iska?Kai "ta fad'a tana cigaba da kuka" Tsaki yaja tare da cewa "ke kikaji ai" Turo baki gaba tayi ganin ya d'an tashin daga wajen "kasa kasa ta ce " Allah ya isa?Jin abunda ta ce "ya sanyashi juyowa tare da nuna kansa ya ce " Dani kike"Girgiza kai tayi ta na hawaye ta ce "Ni ba abunda nace"aini Naji me kikace ya fad'a yana Kara matseta " ya ce maimaita abunda nace "cewa nayi akwai Allah" sassauta matsar da yayi mata yayi tare da Jan tsaki a ransa ya na shirin Mikewa a ranta ta ce "Mugu Azzulumi macuci Allah saiya sakamun" Zaro ido MD yayi tare da kallonta ya ce "Ni kike fad'awa haka?Sai sannan Zarah ta tuna a fili tayi maganar ja da baya tayi tare da cewa " Nifa Bada kai nake ba "Dan murmushin gefen baki yayi ya ce " zanyi maganinki yanzunnan"yana gama fad'ar hakan ya fara rage kayan jikinsa Zarah na ganin haka tasan yau shikenan ta shiga hannu"Tana shirin sauka daga gadon yabi ya danneta......sosai Zarah ta karbi wuta a wajen MD bata tabajin gundurar abun irin na yau ba Dan cike da mugunta MD ya dinga binta saida yayi awa biyar a kanta tun 9 sai 2 ta samu ya rabu da ita Shima Dan ta dinga fasa.masa kuka ne shi kanshi yasan yau ya kurewa yarinyar daman haka yakeso shiko ranshi fesssss Zarah ko tuni baki ya mutu ta k'ara tsorata da mutumin nan kwata_kwata bashi da wasa washageri gashi suna da lectures safe tun asuba bata koma bacci ba ga baccin dake idonta bana wasa bane ga gajiyar da MD ya Tara mata shiko yana kwance kan bed a gaggauce ta shirya Bayan ta had'a ruwan liptop bako madara haka Tasha saboda sauri take tana komawa d'akin hijab d'inta ta sanya Harzata fita ta tsinkayi muryarsa da cewa"karfe nawa zaki dawo "A tunaninta ma bacci yake saita taja gunguni a ranta kafin ta ce " 4 Kuma 2 suke da lectures ta fad'a masa hakane Dan ta sarara"Okay "kawai ya fad'a " tana fita driver har yazo Dan tuni yasan lokuta da take Da lectures koda Zarah ta gama lecture hostel ta wuce kallo d'aya zakayi mata kasan ba daidai take ba saboda ba k'aramun bacci bane a idonta tana shiga ta samu su Asmy na lunch kasancewar 2 lokacin suma basu jima da dawowa daga lectures ba kai tsaye bed ta haye tare da sauke ajiyar zuciya kwanciya tayi Chuchu ce ta ce 'Lafiya dai momcy"lafiya qlau bacci ne kawai nakeji wlh "ta fad'a tana juya musu baya tare da kwanciya ta cire hijab din jikinta Da kallo Asmy ta bita kafin ta ce "Ki sauko kiyi lunch tunda nasan daga lecture kike bakici komai ba " idan na tashi naci ta bata amsa bacci ne mai nauyi ya d'auki Zarah ita ce bata tashi ba sai 4:30 Dan koda Asmy ta ce Zata data ita chuchu tace ta rabu da ita tana tashi salla kawai tayi sai sannan taci abincin da su Asmy suka rage mata a cooler tana gamaci time.ta duba taga har biyar saura tunani tayi tasan drivern yazo kila harya tafi tsaki taja a ranta ta ce "Yau ba Inda zani wlh mugu kawai" har dare ganin Zarah bata da niyyar tafiya ya sanya Chuchu cewa "wai yau nan zaki kwana amma" Eh nan zan kwana"Alhmdllh daman ina son ki jiye
Chapter 49 · 0% Book details