Sashe 30
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ihu please"Kallonshi ta tsayayi da mamaki ta ce " to in bakason na lalata maka kunne ka maidani mana "sosai MD ya fara gajiya da maganganunta hakan ya sanyashi Mikewa tare da wucewa bedroom dinsa batare da ya waiwayeta ba hakan sosai ya Kara k'ona ran Zarah tsawon rayuwarta ba a tab'a mata rainin wayau irin haka ba kwafa tayi tare da Jan tsaki ta nufi kofa Ga mamaki koda ta murda a rufe taji dube dube ta fara ina zataga makullin amma babu hawaye nabin kumcinta nan ta zauna tana ta sak'e sake a ranta shin me mutumin nan yake nufi da ita zai wani satota ya kawota gida daga ita saishi inbanda tsabar iskanci da rainin hankali tafi minti goma tana sak'e sake ganin bai fito ba Kuma ba alamarsa ya sanyata ta bishi d'akin da ya shiga ta murda handle din taji a bud'e kutsa kanta tayi koda ta shiga Salla ta tarar dashi yanayi sai sannan ta duba hand bag d'inta tare da dauko wayarta ta duba taga har 8 ga missed call din Asmy har hudu tsaki taja dan duk asmyn ta janyo mata wannan alk'ak'aid'in lura tayi harma anyi isha'i kenan itama Sallar takeso tayi amma Babban kwanciyar hankalinta ta koma hostel Ta na nan zaune har ya gama sallolinshi ya Mike Zai fita Binshi tayi tare da hade rai Ta ce "Wai kai kurma ne da zanyi ta maimaita maka magana d'aya ne ka maidani Inda ka daukoni" Ba tare da MD ya Kalleta ba Kuma bai tanka mata ba yabi ta gefenta ya wuce ta nan tsaye ranta in yayi dubu ya b'aci taga dawowarshi rik'e da Take away guda biyu Ta gefenta ya k'ara rabawa yabi ya wuce Kan Table din dake gefen gadonshi ya Aje take away din tare da janyo plate din da ya shigo dashi ya juye priderice lafiyayya da tasha vegetables cinyar Kaza a sama Kallonta yayi da tayi tsaye tana banka masa harara yayi tare da cewa "Zo ki d'auka" Harara ta banka masa tare da Jan tsaki ta ce "Bazanci ba na sani ma ko poison ka sanya mun naci na mutu to bazanci ba Kuma kazo ka budemun kofa na fita" bataga alamar ko jin Haushi a tattare dashi ba sai gani tayi ya d'auka ya faraci yanda yake cin abincin cikin salo ita kanta saida ya bata mamaki saikace wata mace tana ganinshi ta gefen ido Rabi ma baici ba taga ya Aje tare da rufewa da wani plate din fresh milk ya tsiyaya a cup tare da Fara sha Bayan ya sha ruwa ta na nan tsaye taga ya Mike tare da cire jallabiyar dake jikinsa Ya rage Dagashi sai singlet da gajeran wando saurin kauda kai tayi saboda wani irin yanayi da ta tsinci kanta bata tab'a ganin namiji haka ba saurin rumtse idonta tayi Dak'yal ta iya control d'in kanta Ta bud'e idonta satar Kallonshi tayi taga harma ya haye kan bed yana latsa waya a ranta ta ce "Daga d'an iska sai mutumin nan Baikoji kunyar zama Haka a gaba na ba Kodan Indiyawa ba kunya ta ishesu ba a ranta ta ce " daka Kalleshi kaga Ba indiye to ya akayi kuma Naji hausa radam a bakinsa tsaki taja a ranta ta kuma cewa "Ina ruwana ma mtwwss" Dak'yal ta iya d'aga baki ta ce "Malam wai me kake nufi da nine ka tashi ka budemun na koma gida" a ranshi yaja tsaki ya ce "Sudai mata duk Inda suke matsala ne Mtwsss idiot tana neman ta samun ciwon kai" Bai ce mata uffan ba cikin daga murya ta ce "Wai mahaukaciya ka maidani kome dakai nake magana fa " Dagowa MD yayi Dan ranshi ya fara b'aci kallonta yayi tare fito da makullin motarshi dake gefenshi ya ce "Zoki amsa" Zarah har ranta ta d'auka makullin ne zai bata Aiko cikin Sauri ta matsa tare da mika hannu da niyyar Amsa taji ya Fard'o ta ta fad'a jikinsa Wani shock ne ya ziyarce su gabak'i d'ayansu musamman MD da yaji tudun manyan na shanunta na gogar k'irjinshi Zarah ko dak'yal ta iya d'aga baki ta ce "Meye haka ka sakeni bansan iskanci fa" Kamar maiyin rad'a ya ce "Abunda kike so ne zanyi miki Shine kika kasa cewa nayi maki kika isheni da Haushi bari na taimaka maki ya fa'da yana kokarin Rabata da rigar jikinta " Tuni hawaye harsun wanke mata fuska ta ce "Wlh ni banas...bata k'arasa fad'a ba sakamakon Jin bakinsa da tayi cikin nata sosai ta tsorata da irin tsotsar da yake yiwa bakinta jin hannunshi cikin rigarta yana wasa da na shanunta jikinta ya mutu tayi lakwas sosai take amsar sak'on nashi sosai Abun keyi mata dadi Hartama mance da Wanda take tare romance d'inta yake sosai Cikin salo da kwarewa Wanda sak'on sosai yake shigar Zarah Ta Riga ta ruftiya batasan lokacin da ta fara mayar masa da martanin da batasan ma ta iya ba hakan ba k'aramun Kara rikitar da MD yayi ba iya rikicewa sun zauce bakajin komai ga nishi da gurnaninsu a D'akin Sundau tsawon lokaci suna romance Din juna kafin labari ya sauya Salo Sosai Zarah ta fara kuka Dan sai sannan ta dawo cikin hayyacinta Sosai MD yake Abu d'aya batare da kakkautawaba tun 8 na dare shine bai tashi a kanta ba sai 10pm sannan ya samu gamsuwa lokacin Zarah Tayi kukan harta gaji Dan wannan lokacin ma taji azaba dukda bata kai ta first night dinta ba Bayan komai ya lafa mirginawa MD yayi yana maida numfashi Zarah ko Tama gaji da kukan hawaye kawai take a ranta tana ja masa Allah ya isa dak'yal ta yunkura ta mik'e ta shiga toilet ruwan d'imi ta had'a ta shiga saida ta gasa jikinta sosai kafin tayi wankan tsarki ta fito tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki ganin idonshi lumshe kamar mai bacci ya sanyata saurin cire towl din tare da mayar da doguwar rigar jikintaba ta yafa beil din irin nad'in larabawa a dardumar da ta gani shinfid'e ta tayar da salla saida tayi magriba Har isha i ta na cikin nafilfilu bacci na wartarta tana Tasbihi a haka har baccci barawo ya saceta a kan sallayar duk abunda take MD akan idonsa saida yaga har bacci ya d'auketa kafin ya Mike toilet ya fad'a Bayan Shima yayi wankan ya fito ya shirya cikin shigar bacci Kallonta ya tsayayi yanda ta takure waje guda kamar bazai tab'ata ba sai kuma ya yunkura a hankali ya d'auketa tare da kwantar da ita kan gadon yayi mamakin yanda bata tashi ga Alamun ta na da nauyin bacci kwance yayi kan Doguwar kujera wani bacci mai dad'i yayi awon gaba dashi Wanda ya jima baiyi irin sa ba........lokacin da ya tashi Tuni gari har ya fara Haske sosai yayi mamakin makara sallah da yayi duba Agogon bangon dake manne a d'akin yayi Yaga har 7:16am cikin Sauri ya Mike Tare da shiga toilet Ya dauro alwala Bayan ya gama salla kallonta yayi da har lokacin Bacci take Tsaki yaja tare da karasawa Inda take Da Hannu ya bubbugi kafarta tare da cewa "Keeeeee" Cikin gigin bacci Zarah ta tashi Dan ba k'aramar gajiya ya Tara mata ba dak'yal ta iya Mikewa da Addu'ar tashi daga bacci a bakinta tare da Yin wata irin mik'a gabak'i d'aya ta bankaro da kirjinta saurin kauda kai MD yayi Dan muddin yaci gaba da kallonta akwai matsala tsaki yaja a ranshi Dan daukarshi da gangan tayi itako bama tasan da wanzuwarshi wajenba Saida bacci ya saketa kafin ta Kalleshi Sai Kuma ta kauda kai tana jan tsaki MD yajita sarai ya nuna baiji ba saboda tsawon rayuwarsa Ba abunda ya tsana sama da ayi masa tsaki Toilet ta shiga Bayan tayi alwala tana gunguni ta fito najin haushin makara salla da tayi Bayan ta gama salla ta zauna tana lazumi tana idarwa ta mik'e taga harya fita z aunawa tayi tare da Yin tagumi Tana karewa d'akin kallo Hankalinta ne ya kawo mata su Asmy kila na chan suna nemanta ga wayarta silent take Jakarta ta hango Chan kasa cikin Sauri ta k'arasa tare da daukowa ta dawo ta zauna tana fito da wayarta wara idanu tayi ganin missed call d'in Asmy kusan sha biyar har wajen karfe ukku ana kira ga na Chuchu ma Yafi goma Banda na Hafiz Shima rututu gabanta ne ya bada daram To me ma zata ce Musu ina zatace ta kwana tsaki taja ta ce mugu azzalumi kawai ya satoni Dan zalinci tana juyi da wayarta kiran Hafiz ya shigo kamar bazata dauka ba saikuma ta d'auka cikin sanyin murya tana ji daga bangarensa ya sauke ajiyar zuciya Tare da cewa "My luv ina kika sanya wayar jiya nayi ta kira Baki d'auka kinsan kin sabarmun sai Naji muryarki nake iya Bacci "cikin sanyi ta ce " Sorry ya Hafiz nayi bacci ne da wuri jiyan ina kwana"Lafiya qalau my love fatan kin tashi lafiya "Alhmdllh yau baka da lectures safe ne " Yanzu nake shirin Tafiya Hankalina bai kwanta bane sai yanzu ya kwanta da Naji muryarki gimbiyar tawa "kasaitaccen murmushi ta saki Wanda ya lotsar da dimples d'inta " Daidai shigowar MD da leda a hannunsu kallo d'aya yayi mata yaga yanda take magana kasa kasa tana murmushi Ledar ya Aje tare da Yin hanyar fita kamar bashi yayi maganarba ya ce"Idan kin shirya kya iya fitowa "bai jira me zata ce ba ya fice katse wayar Zarah tayi Bayan sunyi bankwana taje ta daga Ledar daya shigo da ita latsetsiyar doguwar Riga ce mai.kyau da gyalenta sai brush da kuma take away din Indomie da kwai" tsaki taja tare da cewa "ko wa yace masa ina buk'atar Wasu kayan inbanda tsabar kinibibi har wata indomie ce a take away " ta fad'a tana kuma Jan wani tsakin Brush tafarayowa Bayan ta fito ta Dauki indomie d'in taci Dan yunwa take ji cikinta banda karan yunwa ba abunda yake Tana gamaci cikin minti baifi sha biyar ba tayi wanka ta shirya cikin doguwar rigar daya sayo mata ta ninke tata tare da sakawa cikin Ledar waccen wayarta da d'auka ta hand bag d'inta ta rataya Bayan ta yafa beil din rigar