Sashe 35
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kuka ta ce " Wlh baka isa ba ni ba ayi haka dani ba sannan ba wani girki da zandinga maka tunda ba y'ar aiki bace ni ka bud'emun na fita Allah kona Tara maka mutane"tsaki yaja Dan ta fara isarsa shi wani lokacin har mamaki yake yanda har yake Dan biye yarinyar a yanda baisan magana jin ta fara ihu ne ya daka mata Tsawa yace "meye haka baki da hankali" Cikin kuka ta ce "kome zakace Saidai kace wlh ka budemun kona Tara maka mutane " Ganin zata sanya mashi ciwon Kaine ya sanyashi saurin fardota ta fad'o cikinshi duk sanda taso kwatar kanta kasawa tayi Dan baiyi mata ruk'on wasa ba hade bakinsu yayi waje D'aya Ya dau Minti Talatin yana yanda yaso da ita a palourn tuni bakin mutuniyar ya mutu batasan lokacin da ta fara mayar masa da martani ba saida ya bari ta Nutsa sosai kafin yayi saurin tashi akanta tare da tureta ya ce " daman shine kike so " Numfashi ta mayar jin Abunda yace ya sanyata turo baki ta ce "Ai bance maka ina so ba kainema za a ace kana so kuma idan ba haka ba karka k'ara tabani mana ni daman ba so nake ba" tsaki yaja tare da hade fuska tamau Dan karma yarinya karama ta kawo masa raini bai karabin ta kanta ba ya bar gidan tsaki taja tashi tayi ta sha tea da bread din da ta gani a kan dining tana sha tana Jan tsaki Bayan ta gama kwance tayi a palourn tana maida numfashi wani irin feeling takeji yana taso mata ba k'aramar kasala ya tada mata ya tafi ya Barta ba ta jima tana rurrumtse ido da matse cinyoyi kafin bacci ya d'auketa a wajen around 2 ya shigo gidan ganin tana bacci baibi ta kanta ba ya wuce ciki wayarsa ce tayi ringing sosai yayi mamakin ganin Abban Amera ne ke kiran d'auka yayi ciki_ciki ya gaisheshi ya amsa cikin gadara ya ce "me ya hadaka da Amera ta kirani tana kuka wai ka tafi ka barta tsawon kwanaki baka kiranta baka kulata a Gaskiya banji dadi ba Dan Duk duniya bani da wacce tafi Amera Dan da a bata mata rai gwara ran dubunnai mutane su b'aci akanme za a dorawa yarinyata karama tension duk hakurin da take ta zauna dakai tsawon shekaru baka haihuwa amma ka rasa dame zaka saka mata saida musgunawa to bazan lamunci haka ba idan gajiya kayi da ita ka mayarmun da ita ni bangaji da ita ba " ya k'arasa fad'a yana huci sosai ran MD ya b'aci Dan daman yasan Mutumin ba dattako ta isheshi ba Shima cikin gadara ya ce "Abunda ya kamata a matsayin ka na babba ka tambayi abunda ya had'a bawai fad'a da kumfan baki ba akan Abunda baka da masaniya sannan duk hukunci da ka yanke yayi ina jira" Cikin masifa Abban Amera ya ce "Marar mutunci ni zakayiwa Rashin kunya to zaka gani hukuncin da zan yanke din ka saurareni" tsaki MD yaja tare da katse kiran ranshi Idan yayi dubu ya b'aci koda ya fito lokacin Zarah harta tashi tana ciki tana salla koda ta fito kallo d'aya tayi mashi ta kauda kai ganin irin yanda ya murtuke kamar bazaitayi magana ba saikuma ta ce"D'an Allah ka budemun Na tafi"Tsawar da ya daka mata ce ta sanyata saurin zabura cike da masifa ya ce "da Allah yimun shiru karki k'aramun Damuwa Stupid kawai " Sosai Zarah ta zabura Kuka ta fashe dashi tare da Durk'ushewa a wajen Sosai kukan nata ya dameshi Dan a Rayuwarshi baya son sauraran kuka A ranshi ya ce "Sudai mata matsala ce Ina Waccen matsalar na k'ara jajib'o wata matsalar mtwssss " jin kukan nata yayi yawa ya sanyashi Jan tsaki tare da cewa "Jeki shirya kizo ki tafi stupid kawai karki samun ciwon kai" Cikin Sauri ta mik'e dukda taji haushin zagin da yayi mata amma ai fita take son tayi Jakarta da waya kawai ta d'auko daman hijab d'inta a jikinta ta fito kallo d'aya yayi mata ya tilla mata key din d'akin hada tuntube tayi Sauri ta d'auka tare da saurin bud'ewa Ajiyar zuciya Ta sauke Bayan Fitowarta bata waiwayi ko gidan ba cikin Sauri ta fita Takoyi sa a tayi saurin samun abun hawa shiko MD Bayan fitarta ko minti biyar ba ayi ba ya Mike yayiwa driver dinsa waya yana zuwa ya daukesa suka kama hanyar kd a hanya Amera ta kirasa kamar bazai daga ba saikuma yadaga daga cikin wayar ya tsinkayi muryarta cikin kuka take maganar "Honey Dan Allah kayi hakuri ka yafemun wlh bazan iya jurar fushin ka ba please" tsaki yaja kamar bazai tanka mata ba ya ce "shi Baban naki da kika kira kika had'ani dashi a tunaninki.Duka na zaiyi kome"" Tana kuka ta ce "Kayi hakuri wlh banzata zaidau abun da zafi ba shiyasa na zata zai baka hakuri ne sai naga ya kira ni wai nataho gida kayi hakuri please mijina ka yafe mun" okay tunda ya ce Ki tafi gidan saikibi umarninshi ai "yana gama fad'ar haka ya kashe wayar Yana Jan tsaki....sati na zagayowa su zarah suka fama Exams d'insu ta second semester Wanda Dasun dawo level 4 zasu shiga sosai suka mayar da hankalinsa ga karatunsu dukda a sanyaye take Dan kullum da feeling take kwana take tashi sosai take buk'atar irin Abunda ya Musty yake mata dukda zaman da sukayi da wani jituwa suke ba harsuka gama Exams bata Kara ganinshi ba Daman ba numberta gareshi ba Koda suka koma gida Abu saiya Kara gaba sosai feeling d'inta ke karuwa ita kanta har mamaki take a haka dai a daddafe har hutunsu ya k'are suka Goma school Inda suka d'ora karatunsu daga Inda suka tsaya ganin har sati guda da dawowa Chuchu bata dawo ba ga sunyi kiran layin ta ba network yaudai sunyi sa a Asmy na kira ta d'auka Bayan sun gaisa Asmy ta ce " Lafiya baki dawo ba Bayan lectures harta kankama "a sanyaye taji muryar Chuchu ta ce " wlh sis Ammy ce batajin dadi two days shiyasa bazan iya dawowaba saitaji sauki"cike da damuwa Asmy ta ce "Subhanallahi Ai bamu sani ba Da munzo Allah ya bata lafiya insha Allah gobe zaki ganmu ga Zarah" Bayan Zarah ta amsa itama cike da damuwa ta ce "Allah ya bata lafiya gobe gamunan insha Allah" washegari Around 12pm suka Isa Kaduna Bayan sun kirata suka fad'a mata Inda suke Driver ta turo ya d'aukesu Har gidansu koda suka sosai sukayi mamakin girma da Kyau da fad'i irin na gidan su Chuchu mamaki duk ya gama cika su daman Chuchu cikin wannan daular take amma baka tab'a cewa Suna da kudi yanda bata da girman kai da isa da nuna ita ko wacece "(nikam nace Zarah Ai daman isa ta Wanda bai isa bace Wanda ya isa bayayi)Bayan fitowarsu daga motar Suka ga Fitowar Chuchu da gudu ta rugo tare da hug d'insu d'aya Bayan daya ta ce " ashe da Gaske zakuzo kai amma nayi farincikin zuwanku wlh sannunku da zuwa yau dai Ammy zata ga takwararta kuzo mu k'arasa ciki ta fad'a tana kama hannununsu farinciki duk ya rud'ar da ita murmushi Zarah tayi ta ce "Nima harna k'agara naga Ammynmu " har suka k'arasa Katoton palourn gidan Chuchu na musu iyayin irin farincikin ganinsu da tayi Bayan sun zauna ta mik'e ta ce "Bari naje ciki na fad'a mata kun Iso" Ba ayi minti biyar ba sai gashi sun fito su biyu Chuchu ta kamo hannun Ammy sosai gaban Zarah ya fad'i ganin Matar Da ke fitowa tare da chuchu ....... *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo ce*_ ........*45 & 46* Sak taga Matar kamarta daya Da ya Musty kamar yanda take ce masa ba banbanci kamar an tsaga Kara an karya lallai Allah yayi kama a nan ta fad'a cikin ranta Cikin fara a Ammy tayi welcoming d'insu Bayan ta zauna Har kasa suka Duka suka ce "Ina yini Ammy ya jiki" Alhamdulilla jiki da sauki ya hanya kunshawo tafiya ko sannunku ko "Murmushi sukayi Chuchu ce ta shigo Tare da maid house din gidan ubayen kulol A hannunsu da kayan makuleshe daka Kalleta zagaka tana cikin farinciki zaunawa tayi gefen Zarah tana kama hannunta ta ce " Ammy Kinga takwarar taki fa "Cikin fara a Ammy ta ce " Ah masha Allah Ba shakka takwara taho kusa dani "ba musu Zarah ta je gefen Ammy ta zauna kallo d'aya Ammy tayiwa Zarah taji yarinyar ta shiga ranta over duba da irin nutsuwarta ga hankali uwa uba tarbiya sosai Ammy ta kwadaitu da hada zuri'a a Zarah taji inama tana da wani d'an namiji da ta had'ata dashi Sosai Ammy ta dinga nan nan da su Zarah an cika musu gaba da abubuwa Wanda suka rasa ma yanda zasuyi da su Sosai Chuchu da Ammy suka karrama su a gidan kamar wasu sarki Sai wajen La'asr Sukayi musu bankwana Ammy ta ce " Har tafiya yarana ai na zata Kwana zakuyi mana"murmushi Zarah ta yi ta ce "Ai zamu dawo Ammy Allah ya k'ara sauki" Ameen y'an kirki mungode mungode Allah bar zumunci nagode sosai wlh"Murmushi sukayi su kansu har mamakin irin godiyar da Ammy take musu suna nan tsaye Chuchu ta fito da k'atuwar leda a hannunta har rinjayarta take Hijab a jikinta Tana kwabe fuska ta ce "Muje to momcy amma wlh ni nafison ku kwanar mana fa" Hararar wasa Zarah tayi mata ta ce "Bana fad'a maki zamu dawo ba" Badan Chuchu ta so ba ce "Muje to