Sashe 3
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
qalau khairat Kintashi lfy "Alhmdllh ta fad'a ta na Amsar tukunyar da Take shirin dorawa ta ce " bari na tayaki Aunty"A a a ki barshi khairat zanyi "Amsa tayi ta ce " Nidai saina tayaki Suna cikinyi Mama Rabi ta lek'o Dan Safiya ta gulmanta mata Khairat na kitchen tana taya Zarah Aiki wata uwar ashar ta kawo ta lafta wadda saida cikin Zarah ya d'uri ruwa tuni ta dabarbarce "Kafin da d'ago Mama Rabi ta kife ta da Mari tare da cewa " Dan Ubanki y'artawa zaki sanya Aiki tayi maki kama da kalar Aiki Sau nawa zan fad'a maki Ke kadai zaki dinga aikin gidan nan Eyye tsabar iskanci ma y'arda na Haifa itace zatayi maki aiki"Khairat ce ta mik'e cike da tausayin y'ar uwar tata ta ce "Kiyi hakuri Mama Ba ita ta sanyaniba ni naga ya kamata na tayata" Tsawa ta daka mata Tare da nuna mata hanyar waje ta ce "Fice ki ban waje kafin na waiwayo kanki" Cikin Sauri ta fita ta bar kitchen d'in ta na gunguni"Zarah ko hawaye ne suka zubo mata Inda Mama Rabi ta shiga balbaleta da masifa Inda ta shiga ba ta nan take fita ba amma bata Ce mata uffan ba harta gama fadanta ta fita girgiza kai tayi tare da mik'ewa taci gaba da abunda ta ke ta na yi ta na hawaye "Bayan ta gama aikin D'akinta ta shiga ta share tare da daura towel ta dauki sosonta da sabulu ta fito Ta shiga wanka Bayan ta fito Nan ta iske Mama Rabi da d'iyan ta suna cin d'umamen Tuwon da ta dafa" bata bi ta kansu ba ta shige d'akinta Tare da Shiryawa cikin Wata Atamfarta da ta d'ansha jiki jin kukan yunwar da cikinta keyi ne ya sanyata mik'ewa tare da fitowa nesa da su ta tsaya tare da K'asa da kanta "Tayi shiru " Cikin masifa Rabi ta ce "kikazo kikayi mana tsaitsaye Mayya me za a baki" Dagowa tayi idanunta na zubar da k'walla tayi maza ta Goge ta ce "Daman abinci nazo d'auka " Dogon tsaki taja tare da Banka mata harara ta ce "Mun cinye mu Kanmu bai ishemu ba " Khairat ce dukda yarintarta ta ce "Mama ni bari na bata nawa na k'oshi" Harara ta banka mata tare da dankwashinta aka ta ce "inke kin koshi ni ban koshi ba " girgiza kai kawai Zarah tayi ga abinci nan tana gani Bayan ita ta sha wahalar girkawa amma a hanata ga tsabar yunwa da takeji Juyawa tayi ta koma d'akinta tare da dauko d'ari biyun da Baba ya bata ta boye a jikinta hijab ta sanyo tare da Fitowa Tsawa Mama Rabi ta daka mata ta ce "Gidan ubanwa kuma zaki" Fita zanjena nemi abinda zanci "ta fad'a cikin rawar murya" koma ciki babu Inda zaki Dan Ubanki so ne kike ki k'ara jamun Zagi a wajen mutane duk abunda nake ba gani ake ba To ba Inda zaki"Amma Mama Ke fa kika hanani Abinci kuma zanje na saya ki hanani fita"ta fad'a cikin dauriya"eh bazaki ba ko fad'a zanyi ki mayar mun? Girgiza kai kawai tayi tana Jinjina Rashin imani irin na Mama Rabi daki ta Koma tare da zaunawa ta rafka ubann Tagumi Hawayen tausayin kanta na zubo mata yaci a ce Inda sabo ta saba da halin da take ciki...... *muje zuwa fans salon na daban ne Kudai kawai Kuci gaba da bibiyar gawurtaccen labarin da yazo cikin gawurtattu* *ta hanyar comment da sharhi ne kad'ai zai tabbatarmun da labarin ya amshi wajenku ko akasin haka idan kun karanta ku daure Kuyi comment tare da sharing sauran grps masoyan Asali wannan itace babbar kwarin gwuiwar da makaranci ke bawa marubuci* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* *YADDA AKE BU E ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form in kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email inki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a ta a *Sign Up* shikenan an bu e account a ArewaBooks *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a ta a zata bu e maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin bu e account a ArewaBooks. *_AREWABOOKS LINK kai tsaye_* https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3 Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com Taku har kullum d'ince dai