← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 92

Sashe 6

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kikaja shine kikayi zaune gidanta yau babu aikin da kikamun uban wani kike tunanin zai maki aikin gidan Dan matacciyar uwarki " . Zarah kuka take sosai ta durkushe tana bawa Mama hakuri anma bata Rabu da itaba da hannu take jibgarta Baba ne ya shigo tun a soro yaji kukan y'ar lelen nashi . cikin b'acin rai Baba ya shigo Tare da wanke Mama Rabi da Mari cikin b'acin ran da idan kaga yayishi tofa rai ya b'aci ya ce "Duk iskancin da kike kikaga ina kyaleki ba tsoronki nake ba Rabi gudun tashin hankali ne me marainiyar Allah tayi miki da Zaki hauta da duka daman an fad'amun irin zalincin da kikewa yarinyar nan idan ba Dan kin sameta mai hakuri bata fad'amun shiyasa kika maida ita jakar ki to hakuri na ya fara kaiwa Bango daga yau Zahra'u bazata sake Wani aiki a gidan nan ba su d'iyanki aikinme suke idan bazasuyi aikin ba gidan ya rube karewar kazanta kumasannan daga yau Kika Kara d'aga hannu kika daki yarinyar nan kin daki igiyar auranki a bakin aurenki" Nuna kanta Rabi tayi ta ce "Ni kake fad'awa haka Malam " Amfad'a maki ko akwai abunda zaki iya"jinjina kai tayi ta na girgiza k'afa na borin kunya Dan Malam bai tab'a mata haka ba tasan yakai bango Har ya iya d'aga baki ya furta mata a igiyar Aurenta tofa ya fara gajiya da ita hakan yasanya ta yin lakwas Dan Tasan ta rabu da Malam asirinta ya gama tonuwa Dan duk cikin mazajenta biyar da ta aura babu mai hakurin Malam bazata tab'a yarda Auransu ya lalaceba wucewa ciki tayi kamar zata tashi sama Baba ko Kallon Zarah yayi ya ce "Tashi ki shiga kici gaba da hakuri kinji wataran sai labari " Mikewa Zarah tayi ta ce "Toh Baba nagode " tare da shiga d'akinta tana hawaye har bacci ya d'auketa. Washegari koda ta tashi bata sa ran Bata abinci ba Ta na nan zaune wajen 10 koda ta lek'a ta tambaya ina abincinta Da masifa Mama Rabi ta korota ta ce Daga yau bazata k'ara cida ta ba Tunda ubanta ya hanata ta girka to itama bazataci shi ba ta nan zaune ta na hawaye taga shigowar Asmy dakin maza tayi ta goge hawayenta Murmushi suka sakarwa juna "Zarah ta ce " yanzu nake tunaninki Besty"wlhko nima tunaninki ya sanya na taho ta fad'a tana zaunawa gefen katifar da take kallonta tayi ganin yanda fuskarta ta kumbura Alamun Tasha kuka kamata tayi ta ce "Mai ya faru Besty " kirkira murmushi tayi ta ce "Bakomai me kika gani"?hmmm karkiyimun karya Zarah ina gane halin da kike ciki ko baki fad'amun ba nakanji a jikina fad'amun meyake faruwa " nan Zarah ta fad'a mata abunda ke faruwa Mikewa asmy tayi tare da dura ashar ta ce "Wlh iskancin Matar nan yayi yawa bari zan gwada mata ni y'ar zamani ce " ta fad'a tana niyyar fita kamota Zarah tayi cikin Sauri ta ce 'ki Rufamun asiri sis Dan Allah karkije ki k'ara jamun ni komai tayimun na barta da Allah . dak'yal Zarah ta samu Asmy ta hakura Kama hannunta tayi ta ce "Taho muje gida ki karya " tare suka fito " Mama Rabi ta bisu da harara da tsaki suna isa gidan su asmy nan Zarah ta karya Dan tare suka shiga kitchen suka dafa indomie Bayan sun karya gadon d'akin asmy suka kwanta Dan su huta daman Zarah da gajiyar jiya bata saketa ba Aiko kafin kace me bacci yayi awon gaba da ita itace bata tashi ba sai wajen Azahar tana tashi tayi wanka ta sanya kayanta a gidan Anko sukayi da asma u da Yamma Mama ta aikesu gidan babbar yayar Asmy dake Aure wata unguwar Gyara fuskarta Zarah tayi tare da shafa hoda Wanda Asmy ce ta sanyata shafawa Bayan ta sanya doguwar Hijab d'inta mai hannu tana shirin daura nikab asma u ta rik'e tana Dariya ta ce "Haba Kinga yanda kikayi kyau kuwa please muje a haka Dan Allah " tana murmushi ta ce "Allahko Besty" Eh mana ai nikab bakoda yaushe ake sanya shiba itama kalar hijab din ta Zarah ta sanya Bayan sun fito Mama ta basu kudin napep tare da cewa kar kuyi dare to suka fad'a tare da fita basu jima ba Suka samu napep koda suka isa gidan Hauwa'u daman sun saba zuwa tare sai nan nan take da Zarah kamar ma itace kanwartata Zarah ko sai wasa take yiwa k'aramun d'anta ganin magriba tana gabatowa ya sanya su mata bankwana Suka fito d'ari biyu ta basu waigawa sukayi unguwar suka ga ba Alamun Abun hawa Tafiya suka fara Kad'an kad'an parking d'in mota sukaji daga bayansu hakan baisa sun juya ba saima cigaba da Tafiyarsu da suke Zarah ta ce "Wannan tafiyar da mukayi ai daman karasawa mukayi a k'asa munkusa fa Rabi" Wlhko ai inbanda magriba da kawai a k'asar muka tafi muka ma sai awara da kud'in napep din wlh "cewar Asmy " Assalamu alaikum warahmatillahi ta ala wa bara katuhu "Suka tsinkayi Muryar wani saurayi daga bayansu " Zare idanu sukayi tare da Kallon juna ta wutsiyar ido Asmy ce tayi k'arfin halin amsa masa sallamar yayinda Zarah ta k'ara yiwa saurinta mai "matashin saurayin ne ya ce " Dan Allah y'an mata idan ba damuwa minti biyu zaku bani muyi y'ar magana "Asmy ce kamar zata tsaya Zarah ta juyo tare da banka mata harara cikin siririyar muryarta ta ce Kiyi Sauri mana mu tafi munyi masa kama da matan da za a Tara a titi ta fad'a tana turo baki" Tare da tsaida napep da sukaga zata wuce "maza tayi ta shiga Asmy ko girgiza kai tayi tare da Kallon matashin saurayin ta ce " Kayi hakuri Malam ba mutunci bane tsare mace a titi shiyasa "tana gama fad'ar haka itama ta shiga cikin napep d'in Cizon yatsa Hafiz yayi zazzak'ar muryarta na dawo mashi har tsakiyar kansa kyakyawar fuskarta ce ta shiga yi masa gizau rumtse idonsa yayi da karfi tare da bud'ewa ganin napep d'insu na shirin yi mashi nisa ya sanyashi saurin komawa mota ya tada tare da binsu Dan shifa ya ga Matar Aure. Koda suka isa gida Ana gama Sallar magriba Suna isa salla sukayi Bayan sunbawa mama sak'on da itama ta bayar a kawo mata ana isha'i nan sukayi sallah Wutar da aka maido ne ya sanya Asmy saurin Mikewa tana murna ta ce " alhmdllh daman yanzu ake tsaka da series din da nake kallo a zeywood Ta fad'a ta na kunna kallo Zarah ko na kwance a doguwar kujera nan Asmy ta zauna tana cigaba da Kallon Indian series din da ake hankalinta duk ya na wajen Zarah da ba kallo take ba Ganin yanda Asmy ta maida hankalinta a wajen ya sanyata Fara kallo Sosai taga ana zuba romance love a film d'in Tuni taji wani irin feeling ya bijiromata tun daga tsakiyar kanta Rumtse idonta tayi sosai tare da matse cinyoyinta lokaci guda mararta ta fara mata wani irin murdawa Cikin karfin hali ta na murya dak'yal ta ce "Sis ki kashe Dan Allah ki kashe" ta fad'a ta na rumtse ido"Cikin Sauri Asmy ta kashe shataf ta mance da yanayin kawar tata da bata kunna ba cikin Sauri ta je Wajenta tare da kama hannunta ta ce "Sorry sis Na manta larurarki ne kuma banzata zaki kallaba shysa " murda kawai Zarah take cikinta na mata wani irin murdawa "tuni ta fara shafta uwar zufa cikin kid'imewa Asmy ta mik'e Dan bata mance irin bak'ar wahalar da tasha ba kwanaki Wanda har saida akaje Asibiti shawarar da doctor ya basu ta fad'o mata a rai cikin Sauri ta mik'e tare da........... *Domin magana da marubuciyar sharhi tambaya ko kuma Karin bayani 07026166536* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* *_Miss Hajo ce_* *AUREN WATA TARA* MALLAKAR *Hajara L Sadeq* *TEAM GAWURTATTU BIYAR* .........*7 & 8* Tare da rugawa Dakinsu maganin baccin da Dr ya basu akan idan ta fara haka a bata zai iya taimaka mata ta maza ta fito tare da bude kwalbar maganin Tado kanta Kad'an tayi tare da sanya mata kwalbar maganin a baki Saida Tasha kusan rabi tukwana Asmy ta janye Ba ayi minti goma ba wahalallen bacci ya kwashe Zarah Ajiyar zuciya Asmy ta sauke tare da zaunawa gefen kawartata . Mama ce ta shigo kallonta ta yi ta ce "Lafiya asmy naga Zarah kwance kamar bata lafiya " kasa da kanta Asmy tayi ta ce "Eh Mama bacci ta ke " Okay ta fad'a tare da komawa kitchen Dan ta dagosu tunda taga kwalbar maganin bacci hannun Asmy . zarah ita ce "bata tashi ba sai wajen la asr ta na tashi taji sauk'i. Haka rayuwar Zarah taci gaba da wakana da dadi ba dadi danma yanzu ta samu sassauci tunda Baba yayima Mama Rabi wannan Abun bata Kara yunkurin dukan ta ba. sannan daman su habiba ba wani harkansu take shiga ba Dan magana ma saita kama take had'asu gwarama khairat itace Dan Safiya ma dukda yarinyartarta ta fara kwatsawa dasu Habiba shekararta 13 amma rannan ta hangota suna tafiya da wani wai Saurayi har yana rik'e hannunta. irin dabi'ar yaran gidan nasu Sosai take mata ciwo dan ma Baba yana bakin kokarinshi Amfi karfinshine saboda yanayin aikin da yake ba na zama bane. Neco d'in su Zarah ta fito masha Allah ta samu 9 credit ranar zokuga irin farincikin da ta shiga ita da kawarta sai tsallen murna suke Suna cikin murna gidan su Asmy aka Aiko wani yaro aka ce Ana kiran " Zarah "jekace
Chapter 6 · 0% Book details