Sashe 11
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
matsalar take nifa jikina na bani yayana baida wata matsala". numfashi ammy taja tare da cewa "to ya kike so nayi zey Wani irin Yi ne banyi da Baba na akan ya kara aure ba yaki kina ganin dalilin haka matarsa Har gaba takemun bata son zuwa gida na yakike nayi Nabarsu kawai " Tana cika zey ta ce "Wlh ammy laifinkine tun farko da kika barsa ya auri yarinyar nan jifa duk ta shanyesa " mubar wannan zancen zey "Ammy ta fada. Da daddare ko da ya kwanta wani felling na bijiro masa runtse idonsa kawai yake tare da matse cinyoyinsa Sosai mararsa ke murda masa dukda sanyin ac amma bai hanasa zufa ba dakyal ya lalubo warasa tare da dannawa chuchu kira ta na dauka ya ce " ki hadomun ruwan lipton ki sanya lemon tsami kamar sha biyar a ciki ki kawoman yanxu "to ta amsa a lokacin tana jikin ammy kuma taji abunda akace " mikewa tayi tare da nufar kitchen dan tayi abunda ya sanyata Ammy ko girgiza kai kawai tayi dan tasan har yanzu a rayuwar d'an nata akwai gyara Tasan ba wani dad'in matarsa yakejiba ita bataga wani banbanci ba da aurensa da lokacin da baya dashi dan duk sanda yazo cikin shan tea da lemon tsami yake. Bayan chuchu ta kai masa ta fita Yunkurawa yayi tare da fara kurbar tea din haka har ya shanye sai chan dare ya samu relief har bacci ya daukesa. Washegari Amera ta shigo k'asar ta na isowa ta kirasa ta ce "ta na gidansu dake nan Kaduna A lokacin har anyi isha 'i ina zuwa ya bata amsa tare da Katse kiran. Daman duk a matse yake cikin Sauri ya Mike tare yiwa Ammy bankwana ya ce " zan wuce gida ammiy saida safe "Allah tashemu lafiya ta fad'a tare shigewa ciki ". Kai tsaye MD katafaren gidansa na gani na fada dake nan Kaduna cikin g r a din ya nufa Bayan driver ya daukesa a palour ya tarar da ita cikin shigar K'ananan kaya Riga da jiens matsatsu Da gudu ta rugo tare da rungumesa ta ce . " A Gaskiya Daga jiya zuwa yau ba k'aramar kewarka ba nayi miji na "Shafa bayanta yayi Cikin kasalalliyar muryarsa ya ce " nima nayi kewarki matata "a palour suka fara yada zango Inda Amera sai narke masa take saida na K'are mata kallo naga doguwa Ce fara Sosai ta na da kyawun fuska ba laifi amma haskene ya k'ara fito da ita . siririyace kamar ka hure ta fad'i a tsaye take bata da wani shape daga fuska zata gane ta na da shekaru Dan zatakai 28 haka Dan k'aramun jiki ne gareta. Tun a palour ya fara nanikarta kafin Su wuce Bedroom duk yanda Amera taso nuna masa dauriyarta yau ma kasawa tayi ganin awa biyu ana Abu d'aya batare da yana shirin tsagaitawa ba Dan yau ba k'aramun dauriya tayi ba tun abun nayi mata dadi har yazo baya mata ihu ta fasa mata tare da Fara masa jaraba ta ce. " ka tadani MD kai baka iya cin kwan makauniya ba kasheni kakeso kayi ka rabu dani Na shiga ukku ni Sadiya"ta fad'a tana kuka " Jin hakan ya sanya MD tashi daga kanta Sosai wannan iskancin da take masa yake jin Haushi har tsoron tab'ata yake gashi saiyayi mata zuciya ta dawo tana mashi magiya da bashi hakuri Ba karamun bata masa rai tayi ba tsaki yaja tare da mik'ewa a daddafe yaje yayi wanka tare da fitowa nan ya sameta ta na maida numfashi tsaki yaja tare da barin d'akin ya koma d'ayan bedroom d'in Ya jima kafin bacci ya daukeshi shi kanshi ji yake da da yanda zaiyi ya sauya irin yanayin halittarshi da ya sauya magani da kudi ko ba irin Wanda bai kashe ba akan matsalar Amma bai samuba harya kwanta ya na Jan tsakin haushin Amera. washe gari da azumi ya tashi kasancewar Alhamis kuma daman Chan azumin Alhamis da Litinin baya wucesa ". yana zaune ta fito Cikin shigar Kanunun kaya tare da hand bag a hannunta ta yafa gyale wani banzan kallo ya watsa mata tare da cewa . "Gidanwa zaki da wannan arniyar shigar" Cikin marairaicewa ta ce "Honey gida zani kasan tunda nazo banje ba " Tsaki yaja tare da cewa "wuce ki koma bazaki ba" . zata sake magana ya daka mata Tsawa tare da cewa "bazaki wuce ba nace ko saina tattakaki" . Kuka Amera ta sanya kamar wata yarinya tare da durkushewa ta ce . "MD wai meye haka ka daina sona ne ko me ka fad'amun Abu Kad'an zan maka ka hauni da fad'a Bayan da ba haka kakemun ba kodai ka fara gajiya dani ne Dan bana haihuwa". ta k'arasa fad'a tana fashewa da kuka"Md sai yaji ta basa Tausayi Cikin k'asa da murya ya ce "Kinsan bazan tab'a kinkiba saboda wannan Amera ina sonki har gobe kawai d'abi'unkine basamun Haihuwa kuma da kike magana Ai dukanmu ba asan mai matsala ba Dan haka karna karajin Kin fad'a haka" Mikewa tayi tare da zuwa Inda yake ta zauna ta d'ora Kanta bisa kafadarsa ta ce "Thnks mijina insha Allah zanyi kokari wajen ganin na sauya dabi'u na please ka cigaba da rik'emun Amanata honey nima inason haihuear nan nasan yanda kakeji Saboda nima irin haka nakeji a cikin raina dan Allah kada Rashin haihuwa ya sanya ka ce zaka.Kara Aure wlh ina tsananin sonka mijina" " ina tsananin kishinka akanka zan iya komai please karkace zaka k'aramun kishiya Dan na tsaneta bana kaunarta wlh duk ranar da ka k'ara Aure Saidai nima a kasheni amma saina kashe ko wacece......... *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo ce*_ *AUREN WATA TARA* MALLAKAR *Hajara L Sadeq* *_TEAM GAWURTATTU BIYAR_* .........*13 & 14* Da mamaki MD yake kallonta jin kalamanta na karshe ya ce " "Kina nufin zaki iya kisa kenan Amera" Tana narke masa ta ce. "Banajin zan iya kisa amma akanka zan iya kashe duk wacce tace zatayi kokarin rabani dakai ko ta shigo rayuwarka saboda ba k'aramun so nake maka ba " "Girgiza kai kawai yayi batare da yace uffan Dan wannan haukan kishin na Amera ya fara mata uzuri idan tana wasu kalaman har mamaki take basa" Sai yamma ya samu ya lek'a gidansu zaune yayi kan sopa tare da Kallon Chuchu dake gefen Ammy tana Danna waya ya ce. "sis jeki had'amun kayan bud'a baki" Aje wayar tayi tare da mikewa ta ce"to babban yaya" "Bayan barin Chuchu d'akin Ammy ta watsa masa harara ta ce " ita Matar Mata aikinme take da bazata hada maka kayan bud'a baki ba " "Jan numfashi yayi ya ce " Ammey Kenan " "Kamarya Ammey Kenan Gaskiya Ce bakwaso daga kai har ita kaidai wannan Auren bai amsheka ba dashi da babu a wajena duk d'aya tunda banga wani banbanci ko cigaba da aka samu ba ace kana da mata amma bata isa ta shiga kitchen ta girka maka abinci ba ita ga shafaffiya da mai d'iyar Donald thrump ko?. " sannan Dan tsabar fin arziki ni ban kai matsayin da zatazo Ta gaishe ni ba Dan na fad'a Gaskiya takemun gaba ai wlh nasan da da ran Alhaji da bazai barka haka baka Kara Aure ba Allah jikan dai Abbanku da Rahama amma rashinsa abubuwa da dama sun dagule" " Duk fad'an ta Ammey take baisaka baki ba saida ta kawo zancen Abba tukwana ya ce "Ameeen " yana jin kewar Abban nashi harta gama fadanta yanajinta yayi shiru. Washe gari saida ya nunawa Amera b'acin ranshi tukwana ta shirya ta je gaishe da Ammey sosai Ammey ta tarbeta faram faram dukda murtukewar da take irin ala dole tazo hakan bai sanya Ammey ta nuna mata komai ba. batayi awa guda ba tayi musu bankwana tare da wucewa gidansu Dan ta tsani surukar tata tunda ta ce ayi mata kishiya. Sosai nayi mamakin ganin girman gidansu Amera ashe dai suma masu kudi ne koda ta shiga gidan cikin shagwaba ta Ruga tare da Rungume Mummyn ta Cikin farinciki sukantarbi juna. Daddyntama ya fito Suka Rungume juna a yanda naga yanayin mu'amularta da Iyayenta na tabbatar da ba k'aramun so sukeyiwa Amera ba sai nan nan suke da ita kodan kasancewar ta tilon y'arsu. Da dare MD yayi ta jirayan dawowar Amera amma shiru kakeji Kamar bazai kirata ba saikuma ya Danna mata kira . Bayan ta d'auka ya ce. "Baki ganin dare yayi ki duba agogo har karfe 11 fa" Haba honey a gida fa zan kwana shekara biyu banga iyayena ba Saina kwana biyu tukwana zan dawo ai daman Dan muga gida Mukazo" Ran MD ne yayi mugun b'aci katse kiran yayi tare da Jan tsaki "Amera ko turo baki tayi daga Inda ta ke ta ce. " badai zandawo ba kaje Chan kaji da jarabarka aini ba baiwarka bace ayi mutum kamar doki ai wlh saina kwana biyu ko kana gani na ". Washegari tunda sassafe MD ana gama Sallar asuba ya shirya tare da kiran Jabir a waya Bayan yazo sunyi musabaha Jabir ya ce. "Bloddy lafiya kira da sassafen nan" lafiya gombe zamu"yana fad'ar haka ya gane Inda zasu. "ya ce okay bari a shirya tafiyar " Cikin kankanin lokaci aka shirya musu tafiyar cikin sirri kamar ko yaushe duk sanda zasuje a sirrance suke tafiya har suka isa gombe fuskarsa sanye da facemask ba kowa ya gane saba Jabir ma haka. <Funtua> Kasancewar Tafiyarsu makaranta na tunkarowa ya sanyasu shiga busy sosai Hafiz yake taka rawar gani a tafiyar da su Zarah zasuyi makaranta A