← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 92

Sashe 17

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malamar ta chanchanci tukuci daga gareni". Cikin farinciki Chuchu ta ce "Wlh yaya danma baka ganta ba ta had'u Ga kyau Ga addini ga Ilimi itace amera d'in school d'inmu yanzu haka musabak'a ce sukazo ita ta wakilce y'an makarantarmu zancen da nake maka Yanzu haka ita ta ciyo musu na daya barima ka gani sunna sun dora Yanzunnan ta fad'a ta na kamo sunna daidai Inda Zarah ke karatu sanye cikin niqab ". Maida hankalinshi MD yayi ga television d'in sosai gabansa ya tsananta fad'uwa jin muryar da yajiyo dazu d'ince gabaki d'aya hankalinsa ya maida ga sauraron daddad'an karatun da baitab'a sauraron karatun da ya bashi nutsuwa da annashuwa irinsa ba Sannan ya kafa mata idany Sanye take cikin Zumbuleliyar hijab fuskarta ba abunda kake gani hatta kwayar idanunta wannan Karin a rufe suke cikin nikab nauyayyar Ajiyar zuciya ya sauke tare da Kallon Chuchu ya ce . " ko ita ce muryar da najiwo Daga gefenki kwanaki"Cikin murna Chuchu ta ce "Eh itace yaya Zarah kenan kawata ce sunan ammy gareta yaya Ai saima ka ganta ido da ido nasan saita tafi da imaninka ta had'u sosai yayana ka ganta saika rude Dan da kai tayi match tafi Aunty Amera komai" Wani banzan kallo ya watsa na kin rainamun wayau tare da janyo kunnanta ya murde da karfi ya ce...... *hmmm muje zuwa Fans ba a fara komai ba yanzu salon wasan zai fara Kudai kawai Karku gaji da comment sharhi tare da sharing akwai daddadar tafiya nan gaba* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo ce*_ *AUREN WATA TARA* ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq* _*TEAM GAWURTATTU BIYAR*_ *SHAFIN NAN NA SADAUKAR DASHI GA DAUKAKIN MASOYA A DUK INDA SUKE NAJI DADI KWARAI DA YANDA KUKE NUNAWA LITTATAFAINA SOYAYYA KUSANI NIMA INAYIMUKU SON FISABILILLAHI MASOYAN ASALI WANNAN PAGE DIN NAKU NE KYAUTA* ............*21 & 22* "Ina wasa dake Chuchu ni kike fad'awa haka na k'arajin maganar nan bakinki zan zaneki" D'an Kara Ta saki tare da cewa "Auch sorry Babban yaya bazan sake ba" Kafin ya sakar mata kunnen ya ce . "Bazaki koma ba Yau sai jibi week end ya k'are badan Chuchu ba taso ta zauna Dan bazata musawa Yayan nata ba Amma gabak'i d'aya hankalinta ya tafi wajensu Zarah. suna nan zaune a palour suna y'ar tab'a Hira Har aka k'are nuno Musabakar A television Knoking da suka jiyone ya sanya Chuchu saurin Mikewa tare da zuwa ta bude. Wani wawan tsalle ta daka ganin Hajiya kaka tare da su Adil da Ruky " dakyal ta Bari suka karaso palourn saboda d'oki MD ko gabanshi ne ya fad'i ganin zuwan Hajiya kaka gidan yasan shikenan yanzu kuma zata addabeshi akan Maganar k'ara Aure. Sosai Ammy tayi murnar ganinsu nan ta shiga musu lale marhaban Bayan sun gaisa an cika musu gabansu da abubuwan makuleshe Chuchu suna mak'ale ita da Ruky da bazata wuce sa anninta ba suna Hirar yaushe gamo. MD ne ya kalli Hajiya fuska ba walwala ya ce "Sannu da zuwa Hajiya anzo lafiya". tab'e baki tayi tare da k'are masa kallo ta ce "Lafiya salamamme ina ita gimbiyar taka ko har yanzu bata haihu ba " "Ya na had'e fuska ya ce " Daga zuwanki ba ko gaisawar kirki Hajiya " "eh ba gaisuwar ai wannan zuwan da kaga nayi zuwan Kane na kashin kanka tunda ita Fatima ta kasa tab'uka komai ta na tsoranka karka tsireta to ni bazanji tsoronka ba idan kaga na bar nan garin nan tofa sai naga haihuwar shegiyar yarinyar nan idan ba haka ba Da Rukayya zan hadaka Auren zumunci sai Inga ta tsiya. " Ba MD ba hatta ruky saida ta d'ago jin maganar Hajiya kasa tayi da kanta Dan Ita kanta tasan karya take tace batason MD amma kuma tasan MD bazai tab'a sonta ba yafi karfinta kuma ma ita tana da Wanda takeso " "Shiko gogan Mikewa yayi ba tare da ya nuna Alamun damuwa a fuskarsa ba ya haye stairs da Kallo Hajiya ta bishi ta na Jan tsaki" Chuchu ko Dariya tayi kasa kasa tare da tsunkunin Ruky ta ce "Kaji amarya a gidan yaya MD" . harara ta maka mata Arif ko Tunda ya shigo ya ke kallon sahibar ta sa Chuchu ta message yayi mata magana da su kebe Dagowa tayi suka hada ido tare da sakarwa juna murmushi Ya Mike ya fita Ta na ganin haka itama ta bisa "tab'e baki Hajiya tayi ta ce. " kuma Kunzo ku fad'amun abunda ke tsakaninku Dan na gaji duk Aurar da ku zanyi yara sun girma sun bunkasa a gida Suna gogayya da iyayensu"cewar Hajiya ta na Jan tsaki Ammy dai murmushi kawai take. Washegari asubanci MD yayi yabar garin daga shi sai Jabir kamar koda yaushe tafiyar sirri sukayi har suka isa garin gombe. Daga gombe ma nayi mamaki irin dajin da suka Yanka kafin Su isa wani k'aramun kauye karshen kauyen naga tafkeken gida flat da ya tsaru Inda suka kutsa motarsu cikin gidan Zaune yake gaban wani dattijon mutum Wanda bazai haura shekaru 65 ba ko fi a kwance ya ke yayinda idanunsa suke a bud'e Babu abunda yake motsi a cikin jikinsa sai y'ar yatsarsa Gadon da yake MD ya hau tare da kamo hannun dattijon ya rike gam gam ya na murzawa Shima shi yake kallon dattijon ba abunda yake sakar masa sai Murmushi ". Muryarshi na rawa Alamun damuwa k'arara a fuskarsa ya ce" Allah ya baka lafiya Insha Allahu Inajin a jikina wahalar nan taka ta kusa zuwa karshe da izinin ubangiji " "Lumshe ido yayi tare da budesu Alamun yaji dadin abunda ya fada " wani Dattijon ne ya shigo Shima da bazai wuce sa'annin na kwancen ba . "Kallonshi MD yayi ya ce " Sannu Baba A Gaskiya ba abunda zance da ku sai Godiya Allah ya saka da alkhairi jikin nashi na ga ya fara sauki masha Allah". Da Fara a tsohon ya ce "muke da Godiya a wajenka ranka ya dad'e kai ka gama yi mana komai Allah dai ya basa lfy yanzu kam ana samun cigaba sosai Dan jiya har hannunshi saida ya motsa " "Nauyayyar Ajiyar zuciya MD ya sauke ya ce " Baba inason a ninka akan saukar da ake masa Ya tashi daga duk sati ya koma duk kwana biyu "sannan ya mik'a masa mak'udan kudi ya ce " gashi a k'ara rabawa malamai da kuma makarantu a ninka sadakokin da ake ". Tsaye yake sai safa da marwa yake waya na K'are a kunnashi cikin tsananin tashin hankali ya ke cewa " garinya har aka bari aka kama su baushe Aiko muddin suna hannun hukuma akwai babbar matsala sannan shi MD din zanyi maganinsa ina zuwa karka damu bazasu tab'a Tuna Wanda ya sanyasu aikinba ko za a kashesu". Ya na Gama wayar cikin Sauri ya bar gidan tare da wucewa wajen tsafinsu Dan a rufewa su baushe baki. Da dare aka kirasa akace aiki ya gama ranka ya dad'e sunkasa fad'a "Dariyar mugunta ya kwashe da ita ya ce " suna wasa dani basu San waye Alhaji mudan ba manya ma mun gagara baresu kanana kanana sannan shi MD zaisan ya shiga gonata ubanshi ma na gama dashi bare shi darajar soyayyar da y'ata kawai take masa yake ci nasan muddin na kashesa zata shiga mugun hali wanda bazan juri hakan ba saboda soyayyar da nakeyiwa Amera y'a daya tilo amma badan haka ba Da na jima da shafe Tarihinsa a cikin rayuwa k'aramun kwari"ya k'arasa fad'a ya na kecewa da wata dariyar irin ta su ta mugaye. <Zaria> Ran Monday Chuchu ta koma school koda ta je a lokacin Zarah taji sauk'i da damuwa ta ce " wlh hankali na duk a tashe yake me ya ke faruwa? "Haba daughter Ai zuwanmu kadunar nan munga tashin hankali nan suka bata labarin abunda suka gani sannan Zarah ta d'ora da cewa . " wlh Chuchu bantaba Jin tsanar wani mahaluki ba sama da MD d'innan na tsanesa na tsani duk Wanda ya shafesa zubar da jinin mumuni guda d'aya wasane Chuchu yaza ayi k'asarmu ta zauna lafiya ana zubar da jinin musulmai a gabanmufa mugun mutumin nan ya harbe bayin Allah suna Tafiyarsu basuji ba basu gani ba " .rumtse idonta Chuchu tayi Jin Yanda Zarah ke aibanta Yayan nata mafi soyuwa a gareta Cike da damuwa ta ce "Amma bai kamata ace kin yanke hukunci batare da kin bincika ba kika sani ko masu laifi ne " Wani banzan kallo Zarah ta watsa mata tare da cewa "Ai daman haka za ace tunda Mai kud'ine komai yayi daidaine Ta haka aka karesa kenan to ai idan duniya ta karesa zaiyi bayani a lahira mugu azzalumi macuci makashin mutane ko kema kina goyon bayansa ne" Kara rumtse idonta Chuchu tayi Jin bazata iya d'aukar wannan mugayen kalaman ga yayantaba ya sanya ta tashi tashi tare da komawa gadonta ta kwanta tare da rumtse ido Tanajin zafin maganganun da Zara ke yi akan Yayan nata . Tabbas inko hakane dole ta boyewa Zarah cewar ita kanwar MD ce Dan yanda taga tsanarsa k'arara a idonta tasan Kanwarsa ce Zata iya rabuwa da ita Wanda bazata juri hakan ba Dan a tarenta da Zarah ta koyi abubuwa da dama na karuwa A halin yanzu su Zara sun gama Exams Inda sukayi hutun second semester da sun dawo level3 zasu shiga. Koda ta koma gida a kofar gida ta tarar da Baba cikin farinciki ta je ta gaishe da mahaifin nata ya amsa mata ya na sanya mata Albarka sun tab'a Hira sosai ta y a da uba kafin ta
Chapter 17 · 0% Book details