Sashe 26
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a halin yanzu ta na fushi dake ne Idan ta huce saiki dawo" girgiza masa kai Asmy tayi ta ce "ba Inda zanje nabar Zarah cikin halin nan jaber " Lallashinta yayi ya ce "Akwai nurse din da zasu kula da ita ganin naki ne zai k'ara fama mata ciwon rad'ad'in da take ji tunda nace maki ki taho muje karkimun musu ko so kike mutanen asibitin nan su fahimci halin da ake ciki irin kukan nan da kike" Ba dan Asmy ta so ba tabi jaber ya maida ita hostel tunda taje take kuka Chuchu duk ta damu ta isheta da tambayar ina Zarah Hakan ya sanyata yi mata karya ta ce "Tun jiya ta tafi funtua Matar babanta ce ba lfy ita kuma kukan da take batajin dadine"... Bayan fitar Asmy d'akin wani irin kuka Zarah take Tanaji daman mutuwa tayi ta huta budurcinta da take ta tsarewa tsawon shekaru take tsananin alfahari dashi tayiwa mijinta na Aure na sunna tanadi shine a halin yanzu ta rasa shi a banza wani wanda baisan darajar d'an adam ba ya amsheshi kuma Had'in kai da Aminiyarta da ta yi matuk'ar yarda da ita " A haka nurse guda biyu da Dr Aliyu ya turo suka shigo Dak'yal suka samu suka lallasheta tabar kukan Dr Sakina ta ce "sister d'an mike muga kin iya tashi?Yunkurawa Zarah tayi zata Mike Azabar zafin da taji daga k'asar ta ne ya sanyata saurin rumtse ido tare da saurin komawa ta na hawaye ta ce " bazan iya ba Dr"Girgiza kai Dr Halima dake gefe tayi ta ce "Wlh mijin yarinyar nan bashi da imani Karkiga yanda aka kawota Na zaci ma sai anyi mata dinki Allah ya taimaka Bata k'aru ba" Dr Sakina ta girgiza kai ta ce "Ai mazan ne na yanzu jira suke Allah dai ya kyauta " Zarah ta na jinsu suna hirarsu ita dae batace uffan ba a ranta ta ce "Ai da mijin nau ne ma yayimun haka da da sauki amma wani Chan katon banza tsinanne a ranta ta ce " Allah ya isa tsakanina da kai mugu azzalumi macuci Fuskarsa da a halin yanzu babu mutumin da tafi tsana sama dashi ta shiga dawo mata Drip aka k'ara sanya mata kafin Su bata magunguna ta sha bayan sun taimaka mata sun mikar da ita dukda tana rurrumtse ido toilet suka shiga saida suka kara gasata cikin ruwan dumi da dettol da gishiri sosai dukda ta na ta musu raki bayan sun gama gasata ta danji dadi kadan wanda yanzu idan ta dafa bango ta na iya tafiya da kanta ta koma kan gadon Kazar da fruits din da Jaber ya kawo a bata Dr Halima ta shiga bata da kanta Wanda dak'yal da lallashi ta samu ta d'anci . Dr Halima ce da murmushi a fuskarta ta ce"sorry ko amarya ki saki ran mana tunda da sauki Ki daure kici kazar Zata taimaka maki"cikin sanyi murya ta ce "Aunty na k'oshi Inajin kamar zazzabi zai rufeni" Tab'a jikinta Dr tayi ta ce "Subhanallahi Ga zafi nan jikinki Bari na hada allura nayi miki zata taimaka maki nan Dr ta had'a tayiwa Zarah allura dukda ta na matsar k'walla akayi allurar yunkurawa tayi zata Mike Dr Halima ta ce " ina kuma zaki Keda baki lafiya"hawaye na bin k'umcinta ta ce"alwala zanyi na rama sallolin da banyiba"Okay Kibi a hankali kinji kanwata "Gyada mata kai Zarah tayi Dan ta lura Matar Nada sakin fuska kuma ga Alamun babbace Dan daga ganinta kasan bazata rasa yara ba Saida Zarah ta rama sallolin ta gabak'i d'aya a zaune kafin ta mik'e ta koma kan gadon blanket Ta rufa mata tare da cewa" ki kwanta yanzu bari zanje na duba patient kinji"Bayan fitar Dr Halima Zarah banda hawaye ba abunda take ta na jin shigowar Jaber tayi saurin maida idanuwanta ta rufe kamar mai bacci nanko ba bacci take ba banda tafarfasa zuciyarta ba abunda take Jaber ganin ta samu bacci Ajiyar zuciya ya sauke tare da Aje ledar kayan sawa da ya sayo mata da su brush da Maclean. Kwanan Zarah ukku a asibiti wanda Dr Halima ta dinga kula da ita tamkar k'anwarta cikin kwanakin nan harsun saba da Zarah Dan ta lura Matar na da kirki Kullum sai Asmy tazo amma Zarah bata bata ma kofar da zatayi mata magana tsananin fushi take da ita marar musaltuwa yanzu taji sauk'i harma ta fara takawa zazzabin ma yanzu yayi sauki Saidai damuwa da tayi mata yawa Dan duk ta rame Yau ma da Yamma suna zaune Dr Halima na bare mata ayaba Asmy ta shigo A sanyaye Zarah ta na Dagowa ta ganta lokaci guda ta b'ata rai tare da cewa "Ficemun da gani Asmy bana k'aunar ganinki kafin nayi maki abunda baki tunani" Asmy na hawaye ta ce "Ni kike kora Zarah me yasa bazaki tsaya ki fahimceni ba," bazan fahimcekiba bazan tab'a fahimtarki ba har a bada ki Ficemun da gani tunda burinki ya cika ai shikenan ki rabu da ni karki Kara takurawa rayuwata kuma ya isa haka"ta k'arasa fad'a ta na fashewa da kuka Itama Asmy tana kuka ta ce "zan tafi Zarah bazan k'ara takurawa rayuwarki ba kamar yanda kika fada " ta fad'a ta na kuka tare da Juyawa cikin Sauri tabar asibitin "Bayan fitar asmy Dr Ta kalli Zarah dake Kuka ta ce" na tambayeki mana kanwata"Goge hawayenta Zarah tayi Dan yanzu kuma ta rage kukan Saidai na zuci ta ce "Ina ji Aunty" Me ya sanya duk sanda Yarinyar nan tazo kike korarta ta damu dake sosai matuka sannan me yasa tsawon kwanakinki Ukku Asibiti banga mijinki ko wani nashi ba ko wani naki yazo duba ki in banda saurayin nan dake hidima dake kuma na tambayeki kince ba mijinki bane please karkice na yi maki shishigi abun ne ya bani mamaki" Kuka ne ya kubcewa Zarah Dan bata da Amsar tambayar da dr Halima ke mata saida ta tsagaita kukan Kamo hannunta Dr Halima tayi ta ce "Ki daukeni tamkar yaya ko uwa Zarah Bazan tab'a yada sirrinki ba ina son taimakonkine dukda bansan ko kina da buk'atar hakan ba Amma please ina son ki fad'amun Gaskiya akan Lamarin nan ko fyad'e akayi maki??Nanma shiru Zarah bata bata amsa ba jin bazata bata amsa ba ya sanya Dr Halima rabuwa da ita. Washegari dr ya shigo Tare da Jaber a bayanshi Zarah na ganin jaber ta kauda kai Dan Shima ji take ta tsaneshi saboda ta ganeshi sarai shine Wanda ya fito daga d'akin da Asmy ta wullata Yana murmushi ya ce " Sannu ko Zarah ya k'arfin jikin"wani banzan Kallo ta watsa masa tare da kauda kai tana Jan tsaki"Murmushi sukayi shida Dr ganin yanda ta masa dr Ne ya ce "ya jikin Zarah yanzu bakyajin komai ko" Gyada mishi kai tayi ta ce "Eh Dr inason komawa gida Dan Allah ka sallameni" Zaunawa kan chairs din dake d'akin sukayi tare da fuskartarta ya ce "Yau za'a sallameki Zarah amma kafin nan Dan Allah ina son ki nutsu zamuyi magana " Kamar bazata Yi magana ba sai kuma ta ce "inajinka..... <America> Zaune yayi a makeken Palourn shi bayan saukarsa k'asar ko hutawa baiyi ba Yayi awa guda amma baiji d'uriyar Amera ba hakan bai damesaba ba hayewa yayi stairs Bayan yayi wanka Kwance Yayi kan makeken gadonshi tare da lumshe ido Darensu na jiya ne shida Zarah ya shiga dawo mashi a kwalwa shekara Tara ya na mu'amula da Amera Amma baitab'ajin gamsuwa da ni'ima irin Ta wannan yarinyar ba mirginawa yayi yana tuno irin Zumarta da ya lasa jiya tunowa yayi da tsayayyun breast d'inta manya wanda suka fara firgitasa shi daman mutum ne mai tsananin son breast rumtse idonsa yayi ganin lokaci guda zai rikitama kansa. Lissafi tunani ya kumayi yanzu ko ta na wani hali Lokaci guda mood dinsa ya sauya Saikuma ya ce " Ai ba laifi na bane ita ta kawo kanta"ya fad'a ya na dage kafad'a ya k'ulla wannan ya since wancen a haka har wani bacci mai dad'i yayi awon gaba dashi cike da gajiya..... <Zaria> D'ago da rinannun idanunta tayi da suka sauya kala tsabar bacin rai tayi Bayan ta gama sauraron bayanin da Dr yayi mata Wanda takejin maganganun tamkar almara cikin tsananin b'acin rai Ta ce......... *07026166536 domin magana da marubuciyar* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* *_Miss Hajo ce_* .........*33 & 34* "Kana nufin Dr Had'in baki kukayi batare da izini na ba kuka dauramun Aure ?daman lokacin da Asmy tayimun maganar nan kunrigama kun gama komai sannan ta fashe da kuka ta ce " Wlh Dr banyarda ba Saidai a farke.Auren "Lallashinta sosai suka shigayi cikin magana mai dadi da kwantar da hankali har Dr ya samu Zarah ta tsagaita kukan Dagowa tayi da rinannun idanunta da sukayi mata ja ta ce " ya na Ina Dr ku sa ya rubuta takardar saki ya bani kamar yanda kuka k'ulla Auren haka zaku since Dan wlh bazan iya kai tsawon wata Tara da Auren mugun azzalumi macucin mutumin nan ba"numfashi Dr ya ja ya ce "Karki damu Zarah zai sakeki Ai ba Aure bane kamar ko wanne Aure ne akayi a bisa larura insha Allahu karki damu baza akai wata Tara ba sannan ya d'ora da cewa Dan Allah karki kullaci y'ar uwarki batayi hakan Dan komai ba saidan k'aunar da take maki ki nutsu kiyi tunani Zarah Asmy bata chanchanci haka daga gareki ba" Zarah batace uffan ba Dan har yanzu Abun nan ciwo yake mata sai Mikewa da tayi Dr ya bita da Kallo ya ce "Ina zaki kuma" Hostel