← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 92

Sashe 31

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sosai rigar tayi mata kyau ko madubi bata tsaya duba ba ta fito Zaune ta tarar dashi Da kayan exercises jikinsa yana rik'e da remote hankalinshi na kan tv gefenshi taja tsaya ta hade rai kamar bata tab'a Dariya ba Shiru tayi batayi magana ba Ganin Shima bazai yi mata magana ba agogon dake manne a palourn ta duba taga 8:40 gashi 10 take da lectures ya sanyata cewa "ka budemun Na tafi ina da lectures " Baice mata uffan ba kusan 5 minutes hakan sosai ya k'ara Kular da Zarah Chan kuma taga ya Mike yayi Hanyar Bedroom dinsa ta na tsaye ta cika tayi Fam gajiya tayi da tsayuwar ta zauna ta sawa sarauta Allah ido tayi tagumi Ba ayi 10 minutes ba Taji fitowarshi Ta gefen ido ta Kalleshi taga ya shirya cikin wasu K'ananan kaya kauda kanta gefe tayi hanyar kofa taga yayi tare da cewa "follow me" Yayi ficewarsa tsaki taja ta ce "Aikin banza Sai wani shan k'amshi Da gadara da isa yake saikace ba shine jiya ya gama....saikuma ta rufe bakinta ta tashi cikin Sauri tabi bayansa Parking space Taga ya nufa Tana nan tsaye har yazo Inda take daidai Inda take Ya tsaya Tare da bude mata front sit ta ciki Ajiyar zuciya ta sauke Tare da shiga Suka d'auki Hanya cikinsu bamai cewa uffan " Ina ne Inda kiken"ta tsinkayi muryarsa "tana kauda kai ta ce " A B U"Daga haka ba Wanda ya k'ara cewa uffan har Suka isa Bud'ewa tayi ta fita tare da banka masa kofar da karfi kamar zata karye tayi gaba da Kallo ya bita Tare da Jan tsaki Ya ce "Stupid Matsala kawai"Allah ya sanyama tinted ne motar ba Wanda yasan shine ya juya yabar sch din. Zarah ko tana fitowa daga motar taci.karo da Asmy da Chuchu Alamun sun fito daga lectures Bin motar da Kallo Chuchu tayi Itama Asmy haka Zarah ko gabanta saida ya fad'i ganin irin yanda Chuchu kebin motar da Kallo Har sukaga ficewar motar daga wajen da mamaki suke Kallon Zarah Chuchu ce tayi k'arfin halin cewa .. 07026166536 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo ce*_ .............*39 & 40* "Ina kika shiga tun jiya hankalinmu tashe munyi ta kira bakya d'auka kuma yanzu motar waye naga ya saukeki momcy hada sauya kaya" Banda fad'uwa babu abunda gaban Zarah yake wannan tirkiya da Chuchu ke shirinyi mata Asmy ce tayi charab ta ce "Ohh wai ko uncle Abba ne yazo Naga motarsa ce" Cikin Sauri Zarah ta ce "Eh eh shine yazo jiya nafita ya kirani ya ce yazo garin shine ya tafi dani Funtua muka gaisa dasu Aunty Yau ya maidoni saboda lecture" Ajiyar zuciyar Asmy ta sauke ta kalli Chuchu ta ce "k,'anin mahaifinta ne" Ajiyar zuciya Chuchu ta sauke ta ce "Ayya Allahsrk ai da kinkiramu momcy karkiga yanda na damu"Zarah ta ce " wayarce A silent kuma ina zuwa ban waiwayeta ba shiyasa "Chuchu tace " Allah sarki "wayarta ce tayi ringing dubawa tayi ta ga Yayanta cikin Sauri ta d'auka "basuji me akace mata daga dayan bangarennasa sai tsalle suka ji ta daka tare da Cewa " Da gaske Yaya na gani nan yanxu yanzunnan Dan Allah karka tafi"yana katse wayar ta kallesu cikin d'oki ta ce "yayana ne ya shigo garin yace bazai Iso ba nan na samesa a Hanya bari nayi Sauri karya wuce ta fad'a tana barin Wajen batare da ta jirayi amsarsu ba " tana tafiya a tare suka sauke ajiyar zuciya Asmy taja hannun Zarah suka wuce hostel ko zama basuyi ba Asmy ta ce "Ina kika kwana Zarah"... Nan Zarah ta fad'a mata abunda ya faru " Ajiyar zuciya ta sauke ta ce "Wlh hankalina duk bai kwanta ba sai yanzu " Allah ya sanyama nayiwa Chuchu dabara Dan kartayi miki wata fassarar ta daban "Uhm kawai Zarah ta ce tare da kwanciya ta lumshe ido " Da damuwa Asmy ta kama hannunta ta ce "Are you okay Dia Bakyajin komai " Gyada mata kai Zarah tayi ta ce "Am okay" Asmy ce ta ce "Amma dai kinyi Amfani da maganin hana d'aukar ciki ko?cikin Sauri Zarah ta mik'e gabantane ya bada daram ta dafe daidai saitin zuciyarta ta ce " Na shiganga bansha ba wlh kina ganin sau dayan nan saina iya d'aukar ciki"Asmy ta ce "Chab Aiko wlh mu nemo ki dinga sha Dan Wlh Ana iya d'aukar ciki indai muna San asirinmu ya rufu tunda dai sun dage sai wata taran ya cika yanzu yaza ayi?Zarah ta ce " ke zaki fad'a"Asmy ta ce "idan mukaje chemist ko asibiti da niyyar saya za a iya mana mummunar fahimta sannan Kinga ba sanin Wanda baida illa mukayiba bare mu kasada mu saya kai tsaye karkije kisha abunda zaiyi miki illa shawara mafi sauki ita ce Ina wannan Dr Halima da jiya kikacemun gidanta kikaje me zai hana ki mata magana ta rubuta miki Tunda Dr ce kuma Kinga D'aukar Matar Aure take maki(Nikam Hajjo nace da Ba ta Auren bace) kamar yanda kika ban labari yanzu" Ajiyar zuciya Zarah ta sauke ta ce "Kuma hakane bari na jaraba " .........cikin shagwaba ta ce "I really miss you yaya na na fa d'auka zolayata kake nayi mamakin jin wai kazo Zaria gashi naga ko security baka taho dasu ba baka tsoron Mugaye kake yawo ba Escord please nidai ka daina yawo haka kaikadai" Kallon ta yayi Ya ce "To aku sarkin surutu kingama " Dariya tayi ta ce "Gaskiya ce Yaya kadaina yawo kai d'aya "lakutar kumatunta yayi ya ce " To Autar mu ya school din "Alhmdllh yaya lecture ta dau zafi Next week zamu fara exams hutun 2weeks zamuyi mu dawo mu shiga level 4" wow Karatunki yana Sauri Auta ki dage sosai zanyi miki special gift insha Allahu idan kika gama "Ihu ta buga tare da cewa " yeyeyeye my yaya Shiyasa nake sonka wlh insha Allah zan dage ai bantaba samun c o ko d'aya ba yaya Ina maida hankali kuma momcy ta na taimakamun sosai Dan duk abunda ban ganeba ita ke koyamun kuma na gane Ai yaya Kai kanka sai kayi mamakin baiwar kokari irin na Momcy Wlh idan tana bayani saika d'auka wata professor ce ga Ilimin addini idan tana rera karatu saika d'auka a madina take tsabar iya qiri'a nima fa ita keyi mun karin karatu yanzu haka natafi hizif hamsin yaya gashi ta had'u Tana kyau sosa....is okay uwar zuba zaiiizaiii ba full stop ina rabaki da shegen surutun nan fa ya fad'a ya na Jan kunnanta "Aucchhh yaya da zafi ta fad'a Sosai suka sha Hira da kanwartasa dukda ba Sosai yake biyewa surutuntaba dukda a mota ne sunjima kafin Suyi bankwana Bayan yayi mata transfer 200k har bakin get d'in makaranta ya ajeta kafin ya juya daman saida yaje gida ya sauya mota tukwana Suka hadu Dan karma ta gane motarsa ce Dan waccen ba kowa ya sansa da ita ba Ita Chuchu bama tasan gidanshi na Zaria ba Dan garuruwan da yake da gidaje Allah yayi yawa dasu Kai tsaye Kaduna ya nufa Dan ya k'agara yaga Ammynsa saboda lokacin da ya dawo daga America Kano ya sauka ya d'auko hanya ne ta kawosa Zaria har ya had'u da Zarah dukda da farko ba ganeta yayi sosai ba dalilin ma daya kawoshi zaria....." Haba Zarah me ya kaiki ga planning yarinyarki karama Auren farko ko haihuwa bakiyi ba Kice wai kina son kiyi planning Gaskiya ina baki shawarar ki bari saikin haihu tukwana"Dr Halima ta fad'a daga cikin wayar "Marairaicewa Zarah tayi ta ce " Ba haka bane Aunty Ina school ne to na kusa kammalawa Dan kar nasha wahala Shiyasa nace zanyi kona shekara ne kafin na gama"wannan ba wani Babban uzuri bane kanwata mutum nawa suke hada karatu da haihuwa Tukunnama mijin naki ya amince"Cikin Sauri Zarah ta ce "Eh Shima yace nayi" kin tabbatar kuwa Zarah?Eh Aunty shiyace"Okay to shikenan gobe idan naje wajen Aiki zan sai maki maganin da zakiyi amfani dashi saiki sameni a asibitin ki amsa nayi maki bayani wajen 12 na rana haka "Nauyayyar Ajiyar zuciya ta sauke ta ce " nagode Aunty "washegari Daidai lokacin taje asibitin kasancewar shigar Hijab da nikab tayi hakan yasa ba Wanda ya ganeta har Dr Aliyu Office din dr Halima taje Bayan sun gaisa nan ta bata maganin da tsarin yanda zata sha Godiya sosai Zarah tayi wa Dr Halima saida ta biya kasuwa tayi musu Sayayyar chefane kafin ta koma tana zuwa Chuchu ta d'ora musu miya Dan provision d'insu hade yake daman tare suke girki....da misalin goman dare kwance Zarah ta ke ta lumshe ido mood d'insu na Daren jiya ya shiga dawo mata cikin kwalwa wani felling na taso mata saurin barin tunanin tayi Dan zata iya shiga wani hali taja tsaki ta ce mugu kawai " waye mugun"cewar chuchu"Ta d'auka a zuci tayi maganar ashe a fili ne "k'in bata amsa tayi Sai Juyawa tayi ta kwanta........" Ammy kenan Bakya missing Dina kenan shiyasa har kike cewa Na fiya zarya "Shafa kanshi Ammy tayi ta ce " Ba haka bane Babana Dan karka dinga shiga hakkin ita Matar taka"Tsaki yaja a ranshi Dan tunowa da irin rainin wayan da Amera tayi masa ya ce "Ai Ammy ita ce batason zuwa shiyasa " sannan ya d'ora kansa bisa kafadarta kamar wani k'aramun yaro ya ce "Uhm Ammy yunwa nake ji" Murmushi d'auke da fuskarta ta ce "Me kake son Kaci Baban Ammy" Murmushi yayi yana Shafa sajensa ya ce "Tuwo Miyar kubewa"da Daren nan Babana " Cewar Ammy"Eh Ammy "Tana shirin Mikewa
Chapter 31 · 0% Book details