Sashe 42
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
had'asu ba inbanda gaisheshinda tayi ya amsa ciki_ciki a sch Asmy ta ce " wai ya akayi nayi ta Kiran numberki kashe sannan ina wayarki"tsaki Zarah taja Dan daman haushin asmy din takeji Dan duk ita taja mata wannan Abun ta ce "Bansaniba" Dariya Asmy tayi ta ce "Allah baki hakuri bani na kar zoman ba rataya aka bani" Tsaki Zarah taja tare da shiga motar driver da yazo daukarta batare da tayiwa ma asmy bankwana ba da dare around 10 tana karatu ya kira sunanta amsa masa tayi ba yabo ba fallasa "Zoki amshi wayarki''ya fad'a yana fito da wayar daga aljihunshi Dan yasan fushin nan da take Na wayar ne " Cikin Sauri ya Mike tare da zuwa "ta mik'a hannunta kenan zata amsa wayar ta subce mata ji kake tasssssss " Hannu aka Zarah ta d'ora ta ce wayyo Allah na ta fashe "Ya Allah MD ya fad:'a kafin ya yunkura ya d'auko wayar da tayi kwatsa_kwatsa kasancewar tilles duba wayar yayi yaga ai tagama amfani Zarah ko tuni harta fara hawaye ta ce Ta lalace ko"Baice mata uffan ba sai zaro sim din da yayi ya ce " ta gama nawa wayar take na biyaki"Dukda taji zafi a ranta amma hakan bazaisa ta ce zata sanyashi ramuwa ba Girgiza kai tayi ta ce " a a a ba saika biya ni ba tsautsayine ko a hannuna ai zata iya fashewa "yayi mamakin jin furucin ta dan A tunaninshi tuburewa zatayi ta ce saiya biyata baice uffan ba sai rike sim d'inta da yayi washegari Zarah harta hakura da waya Bayan ta dawo daga lectures Sannu yayi mata ta zauna tana maida numfashi " Amshi "ya fad'a " Kallon abunda yake nuna mata tayi taga kwalin waya ne "Ta wacece" ta fad'a a hankali"taki "ya bata amsa kai tsaye " wara idanu tayi tace Ni kuma ai bance ka rama munba baxan ansa ba "ba ramuwa bace kyauta ce Na baki" make kafada tayi ta ce "a a bazan amsa ba " saboda me?saboda dalilin ka yardamun yasa ka sayamun"Girgiza mata kai yayi ya ce "Daman nayi niyya ne ki amsa karki k'aramun musu kinsan abunda banaso kenan" A sanyaye ta k'arasa ta amsa tare da cewa "Nagode Allah ya saka da Alkhairi ya k'ara budi" murmushi yayi mata yanajin dad'in addu'ar tata so da yawa ya kanyiwa Amera kyauta ta millions amma godiyarta dashi kawai Thnks sai su I love you Amma ji yarinyar nan yayi mata y'ar k'aramar kyauta da bata kai ta kawoba tana masa irin wannan godiyar "Amen " ya amsa Chan cikin k'asar zuciyarsa "Bud'e kwalin wayar tayi taga An rubuta iPhone 12pro max a jiki " Dukda batasan kudin waya ba tasan mai tsada ce dubawa tayi taga harya mayar mata da sim dinta a jiki numbers ta shiga taga bako d'aya tunowa da batasanya icloud ba ya sanyata Dagowa ta Kalleshi ta ce "Ya Musty Dan Allah ka iya d'ora icloud " kin rik'e password dinne"gyada mishi kai tayi ta ce "Eh log out kawai za ayi kuma banga wajenba " Okay kawo "zuwa tayi zata mik'a mai ya zaunar da ita gefenshi kugunsu waje Daya amsar wayar yayi tare da cewa " ki Kalla yanda ake ",,Tana Kallonshi ya shiga ta karantomai password dandanan ya hau komai d'inta ya dawo hamdala tayi ta ce " Alhmdllh kaga ban rasa komai nau ba hatta hotuna na sundawo "Murmushi yayi mata ya ce " Ai daman bazasu bace ba sannan na bada a gyaro maki wayarki gobe za a gyara "girgiza kai tayi ta ce " a a bama sai angyara ba Tunda komai ya dawo"watau kinyi sabuwar taya kenan shysa zakice kar agyaru"Y'ar Dariya tayi batace kome ba "kwantota yayi jikinshi tare da cire Dan kwalin dake kanta bakin gashinta mai matsakaicin tsawo da yasha gyara ya bayyana ga k'amshin mai dake tashi a hankali ya fara wasa da gashin itadai Zarah shiru tayi bata iya hanashi ba daga nan ya fara mata wasu irin abubuwan da ya saba ganin zai zarce ne kuma zai tada mata feeling ya sanyata marairaicewa ta ce " ka bari Dan Allah perioud nake"Sassautawa yayi Dan har a ranshi yaso yau ya Dana ya ce "Yaushe kika fara" d'azu ta fad'a cike da jin kunya"Kwana nawa kike gamawa"4 zuwa 5" ta fad'a cike da kosawa da tambayar a hankali Zarah ta zame jikinta daga nashi tare da mik'ewa ta ce "Good night" Okay Have a nice dream"ya fad'a yana lumshe ido tana zuwa wayarta ta jona charge ta kwanta tana lumshe ido harga Allah taji dad'in wayar daya bata sosai a ranta ta ce "Allahsrk rayuwa wai Zarah nice zan rik'e wannan wayar mai tsada" saikuma tabar wannan tunanin ta koma tunanin irin wahalar da take sha lokacin period a baya amma yanxu wai itace yanzu hankali kwance take perioud harta gama bako wani ciwon ciki...satin md guda a Zaria sosai yaji dadin zaman nan saboda ko ba komai yana hutawa sannan ya kashe wayoyinshi bare ko harkar business a dameshi Amera ma ba samunshi take ba dukda yace mata daman zai kashe wayoyinsa hakan yasa bai damu da halin da zata shiga ba saboda ya sanar mata zaman nashi anan sosai ya samu Hutu biyu gana moruwa da yake da Zarah gana hutawa ba Aikin da yake sosai yayi kyau cikin shigar da ya saba watau ta K'ananan kaya banda k'amshi ba abunda ke tashi daga gareshi cikin murna Zarah ta fito daga bedroom d'in sanye cikin lafcececiyar Hijab d'inta har k'asa wayarta ce kawai a hannunta Tare suka shiga baya Inda driver yashiga gaba ya jasu Har suka isa A B U bamai magana Zarah sai doki take Suna isa har ciki suka kaita inta da zata fita Ya damk'a mata Rafar y'an dubu dubu a hannu yi tayi kamar zata amsa sai tayi Sauri ta fita tana Dariya ta ce "Sai anjima " Girgiza kai MD yayi tare da mayar da kud'in ma ajinsu kai tsaye KD driver ya wuce dashi koda yaje bai samu Amera gida ba Bayan ya bud'e wayarsa ya kirata yake shaida mata ya dawo cikin murna ta ce "Gani nan honey daman gida naje kafin ka dawo" Gidan Ammy yaje suka gaisa kafin da magriba ya koma gidanshi yana zuwa ya samu Amera da gudu Tayi hug dinsa tana murnar ganinsa Saidaifa duk murnar a baki ne Dan ko ruwan Tarbar miji yayi tafiya bata kawo masa Inda sabo MD ya saba Dan in zaiyi tafiyar wata nawa indai zai dawo ko ruwa bata tarar shi dashi bare akai ga abinci da ko dahuwar indomie bata iya ba Saidai idan yace ta d'auko masa ruwa take d'auko masa...Sosai Zarah suka maida hankalinsu ga jarabawar da suke Kasancewar sun fara exams hankalinta gaba d'aya ta maidashi ga karatu a haka har suka gama Exams dinsu ta first semester Level 4 Inda zasuyi hutun wata biyu da sun dawo wata hud'u ya rage musu suyi final Exams koda suka isa gida gidan su Asmy ta fara sauka Bayan sun gaisa tadan huta ta wuce nasu gidan Dan daman tasan Baba na wajen aikinshi hakan yasa ta fara zuwa gidan su Asmy tana shiga da Sallama a bakinta ta shiga Mama Rabi da ke kan Kujera tana jin radio ta mik'e ta ce "Iyye Andawo daga yawon katuwancin kenan Ai muna nan dai muna jiran uhum Dan wlh rana d'aya ta barawo rana d'aya tame kaya Waye bai sani iskancin da kuke a jami'ar ba za Adawo ana mana wani bagu waike ishashiya mai Ilimi kin shiga jami'a ko to dad'in abun ansan komai dai ehe karshen dai alawa kasa karshen iskanci dai a d'auko cutar Sida ko kuma cikin shege Dan allurorinma da kuke idan Allah ya tashi tona muku asiri ba aiki suke ba...... *07026166536* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 1, *MU GANI A ASA...* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN WAI..* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..* _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA* _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA* _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda hu u N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda aya N300 *DOMIN TURA KU IN KAI TSAYE* 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya 0810 433 5144 Masu tura katin MTN 0814 179 9224 asar Niger zasu tura nasu anan. 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda hu u 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda aya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* _*Miss Hajo Ce*_ ......*53 & 54* Dukda Zarah ta saba da maganganun Mama Rabi amma wannan Karin kam sunyi mata ciwo sosai Saida ta Goge hawaye Tabbas Rashin uwa Babban gibi ne a rayuwa ta tabbata da mahaifiyarta na raye da murna da farinciki da tarairaya zata tarbeta cike da kewarta da tayi tsawon kwanaki amma yanzu ta dawo Kalmar da za a fara tarbarta da ita ta muzanci Bayan ta Goge hawayen da suka zubo mata cikin k'arfin hali ta ce "Ina yini Mama" Dogon tsaki Mama Rabi taja ta ce "Yinin yana gidan su tsintacciyar uwarki da ba asan asalinta Dan Ubanki nace ina buk'atar gaisuwarkine Munafuka " Duk yanda Zarah taso daurewa kasawa tayi batasan lokacin data fashe da wani irin kuka ba Ta Ruga d'akinta kan katifarta tayi rubda ciki tana Kara fashewa da kuka wannan wace irin jarabace ta Mama Rabi mahaifiyarta da take ma kabari bata barta ba duk irin abunda zata mata baya mata ciwo kamar yanda take sanyo mahaifiyarta ji take yanzu kuma bazata iya jurar zagin da Mama Rabi ke yiwa mahaifiyarta ba dake k'asa kwance sosai take kuka kamar ranta zai fita tana Jin rad'ad'in zafin maraicin da ta tashi dashi na Rashin Mahaifiya ta jima tana kuka kafin bacci ya d'auketa Mama Rabi ko tsaki taja bak'inciki duk ya isheta ga na yaranta gardama_gardama sun giga a gida sunzama sanatoci Ba Aure duk Wanda yazo da anyi tare ya tafi gashi ko takardar sec basu da ita amma yarinyar da taso ta tagayyara ita ce Take neman shige mata gaba bayan ta sauke qur'ani yanzu kuma Hartana shirin gama jami,'a sannan ga Aurenta a sanye "girgiza kafa kawai take ta rasa yanda zatayi kafin ta mik'e ta sanya hijab d'inta