Sashe 57
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kin taɓa ganin mangwaro lokacin sanyi ne? Kinga ɗagani na sai miki wasu kaya idan na dawo zan taho miki dasu, ga kayan Abincin mu sun ƙare ban siyo ba kuma ya kamata in fara tanadi saboda haihuwa"
Za tayi magana aka kira Ammar a waya, ya É—aga, Umma ce ke kiran
Suka gaisa Umma tace
"Ammar fatan dai komai lafiya ko, ina mufeeda?"
"Umma tana lafiya muna tare ma"
"Yawwa masha Allah, É—azu munyi waya da Maman Fa'iza tace lallai kaje police station, Ana neman ka"
"Umma me nayi ake nemana? Me nayi nifa bani nasaka Faruk ya mare ta ba"
"Nima bata gayamin ba Amma dai kaje"
Ajiyar zuciya Ammar yayi yace "Shikenan zani Insha Allah"
Ha ajiye wayar tare da dafe kansa, Mufeeda tace "Ya dai?"
"Abubuwa sunmin yawa Mufeeda, ni ban sanma wanne zanyi ba, wai lallai inje police station akan zancen Fa'iza"
"Kayi haƙuri kaje kaji menene? Kaga 'yar uwakka ce kuma yakamata a nunawa Faruk kuskuren sa"
"Ni masan meye a tsakanin su da ya mare ta?"
"yi haƙuri, ka daure kaje"
******************
Ƙarfe Goma aka shirya Saima za' a shiga da ita tiyata, za'a cire abunda yake cikin ta, an shiryota cikin blue ɗin kaya na theater, Nurses na turo gadon da take, idon ta a buɗe Jabir ya taho da gudu shida ƙanwar maman Saima, dan tunda aka kaita Asibiti be ganta ba se yanzu, ko magana ba tayi Amma da Jabir ya tafi kanta kan a shigar da ita ta kalle shi A hankali tace
"Jabir nasan idan shiga dani aikin nan ko in mutu ne ko inyi rai, dan ban zaci ma zan ƙara buɗe ido a duniya ba, abun da nake so in gaya maka shine nagode da irin riƙon da kayi min, Allah ya baka matar da zata maka abunda kayi min, idan na mutu a gurin theater nan, ina fatan Allah ya karɓi shahada ta, sannan ya fitarmin da haƙƙina akanka, idan kuma na rayu ka tabbatar kafin in farka ka ajiye min takaddar sakina, Azzalumi kawai"
Share please
Domin sharhi, gyara ko kuma shawara
Ayshercool
07063065680.✨✨✨
*WATA KISSAR...... *
✨✨✨✨✨
( *Sai Mata* )
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
Please follow me on Wattpad, vote and Comment
ELEGANT ONLINE WRITER'S
NOT EDITED
             Page 28
Shiru Jabir yayi yana bin Saima da kallo Nurses suka tura ta zuwa É—akin theater.
Reception ya koma ya dafe kansa yana tunani, gaskiya Saima ta so shi kamar babu sauran É—a namiji da ya rage sai shi kuma shima ya so ta, idan yasake ta a yanzu duniya zata zage shi ace beyi mata Adalci ba, Amma harga Allah yana son Fatiyya, saboda yana kwaÉ—ayin abunda ze samu idan ya Aure ta.
Ammar ba dan ransa yaso ba ya nufi station É—in da su Fa'iza suke, yana zuwa ya tarar da Abubakar da maman Fa'iza, Faruk se sunkuyar da kai yake, Ammar ya gaisa da su ya fuskanci DPO yace
"Yallaɓai Me yasa aka takura lallai sena zo, Allah yasa ba laifi nayi ba?"
DPO yace "ba laifi kayi ba sedai ma ince kai akayiwa laifi"
Ya waiga ya kalli Faruk yace "Kai munafuki ɗago kayi masa bayanin abunda kukayi"
Cikin jin kunya Faruk yace "Amm... Inmm... Da farko dai ina me baka haƙuri Ammar, dan...
"Ka gaya masa me kuka yi nace idiot"
DPO Yai maganar a Hasale, Faruk ya gyara zama yace
"Ammar tun lokacin da muka je ɗaurin Aure naga Mufeeda naji ina son ta, yanayin yadda take nuna maka Soyayya yayi bala'in burgeni, se naji kana cewa kai ba sonta kake ba dandai ba yadda za ka yi ne Allah yayi hukuncinsa, tun daga lokacin nake tunanin tunda baka sonta me zanyi wanda zaku rabu ni in Aure ta, kawai se ranar na haɗu da Fa'iza take gayamin ai itama tana sonka mu haɗu mu haɗa kai ka saki Mufeeda, ni in Aure ta kaima ka Aure ta, ta dinga zuwa gidan yayar ka tana zigata, suje gidan ka suyi tayi wa matarka wulaƙanci, ta samomin lambar matarka nake kiran ta, ita kuma take hiding ɗin lamba tana turomaka saƙo akan ka sa ido akan matar ka, wallahi Ammar sharrin sheɗan ne kum........
"Enough!!!"
Ammar ya faɗa a Hasale ya ɗau mukullin babur ɗinsa ya bar station ɗin, ransa cike da baƙin ciki.
Duk zurfin cikin Ammar ji yayi baze iya jurewa ba, dan haja Kai tsaye gidan su ya nufa yana zuwa ya tarar da Jidda a gida ta saka Umma a gaba tana ta kuka kamar ƙaramar yarinya, fuskar Umman ɗauke sa damuwa, da gani Matsala Jidda ta kawowa Umma, dan haka yaga be dace ace shima ya faɗa mata matsala ba, dan haka ya gaida Umma yai tafiyar sa.
Zuciyar sa ce ta ci gaba da tafasa, ya rasa inda zesa ransa, baze ji daÉ—i ba idan har be amayar da abunda yake ransa ba, dan haka ya tafi gidan Anty Maryam.
Yai sa'a tana nan tana ta ɗinki, kallo ɗaya tayi masa taga damuwa ƙarara a fuskar sa,
"Allah yasa dai lafiya, na ganka kamar an koroka, Allah yasa ba wata matsalar ka kuma kunnowa ba tsakanin ka da Mufeeda"
Girgiza mata kai yayi yace "Lafiya muke sedai mutane daga waje dake ta kunna mana matsala, yanzu daga gida nake, naje in gayawa Umma abunda ke faruwa na tarar da Anty Jidda a gida tana kuka, naga bekamata in ƙara mata damuwa ba kawai na taho nan"
Anty Maryam tace "Mhmm ai Anty Jidda reshe ne ya juye da mujiya, mijin ta ne ze ƙara Aure tabi ta ɗaga hankalin ta"
Ammar yace "shine taje ta saka Umma a gaba tana kuka kamar wata ƙaramar yarinya, seta ɗaga mata hankali"
"to nima dai haka nagani, itama me gayawa wasu ce, su Khalil ɗinta ds mata ne aida tuni ta aurar dasu, amma take wannan, mata nawa akayiwa suka jure, shekara Ashirin da uku dayi mata Aure amma be ƙara Auren ba se yanzu, amma tabi ta ɗaga hankalin ta da nasa"
Ammar yace "Yaya Maryam wallahi duk wanda ya hana É—an wani zaman lafiya a gidan Auren sa shima baze zauna lafiya ba, Anty Jidda yaya tace, Amma maganar gaskiya ta cutar da mata ta"
nan ya warwarewa Maryam duk abunda yake faruwa, daga bisani yace
"wallahi Maryam ina matuƙar jin nauyin Mufeeda, ta dinga ɗaukar laifukan da bana ta ba, naita mata faɗa sedai tayi kuka ta bani haƙuri, bata taɓa gayamin abunda suke mata ba, naji kunya Maryam"
Yaya Maryam Tace "Abunda nake gaya maka kenan, saurin zuciyar nan taka da izza ba zasu haifar maka da É—a me ido ba, dan ma yarinyar ta samu kyakkyawar tarbiyya ba dan haka ba Wallahi da bazata zauna da kai ba, ka dinga cewa kai ba sonta kake ba, me za ka yi da ita, raino zak....
Ammar ya katseta ta hanyar cewa "dan Allah ki dena tuno wannan abubuwan, wallahi ina matuƙar jin kunyar abunda nayi, Mufeeda 'yar Aljanna ce Insha Allah"
"Kaji da shi dai, seya zame maka izina Ammar, Addu'ar iyayece ta rabaka da Zainab ka Auri Mufeeda, dan wallahi wannan Zainab É—in ba zata yi maka biyayyar da Mufeeda take maka ba"
"se bayan na Auri Mufeeda nima na gane haka, tana min Biyayya fiye da yadda bakya zato, laifi ko ita tayi koba ita tayi ba har ƙasa zata durƙusa akan gwiwowinta tana bani haƙuri, indai ana samun Aljanna a gidan miji Mufeeda ta samu Insha Allah"
Murmushi Yaya Maryam tayi tace "gaskiya ƙwaila ta iya kissa, tunda har tasa 'yan maza suka zubar da makaman su na muzurai da haɗe rai, suka afka duniyar soyayya"
"Maryam kenan, kafin inyi Aure ne nake ganin' ya mace bata isa ta juyani ba, seda na Auri Mufeeda nagane duk izzar namiji da mulkin sa ya Auri mace tagari kamar Mufeeda dole ya duƙa, ai WATA KISSAR SE MATA"
Dariya Sosai Yaya Maryam ta dingayi wa Ammar sannan tace
"wani mataki ka É—auka akan su Fa' izan?"
"matakin me zan ɗauka? Na barsu a hannun hukuma su da Allah, wallahi ban yafe haƙƙin ƙaramar yarinya da suka ɗauka ba, suka sa na dinga gaya mata miyagun maganganu, tana kuka ta biyoni tana bani haƙuri, wallahi Allah yasaka mata, nida Fa'iza har abada wallahi Shikuma Faruk shima ya je shi da Allah "
Ammar yayi maganar kamar zeyi kuka saboda baƙin ciki da takaici.
Anty Maryam Tace " ka dai bi komai a sannu kayi haƙuri, se kaje ka maida hankali ka ƙara riƙe matar ka hannu biyu da mutunci, abunda kake rainawa kake ganin kafi ƙarfin sa wani nan duniya shi yake so"
Ammar ya dinga yabon Mufeeda yana jinjinawa ƙoƙarin ta game da haƙurin ta, lallai ta cancanci yabo.
Anty Maryam ta ci gaba da yi masa Nasiha.
Wayarsa ce ta fara ringing ya É—aga ya duba, Maman Fa'iza ce take kiran sa
Kamar kar ya É—aga se kuma ya É—aga
"Ammar ka tafi ba kace komai ba, kan case É—in nan"
Ammar yace "mezan ce Mama na barsu da Allah kawai, shi ze sakamin kuma anfi cutar da Mufeeda ita ya kamata abawa haƙuri, a madadin ta kuma mun barwa Allah kawai"
ya kashe wayar sa yana kuma jin tsanar Fa'iza da Faruk.
Yayiwa Anty Maryam sallama ya tafi, yana tafe amma tunani daban daban sun cika masa kwanya yama rasa wanne ya kamata yayi.
A can police station kuwa, da ƙyar DPO ya bada belin su saboda Ammar yace ya barwa Allah komai.
***************
Ƙarsfe sha ɗaya na safe aka fito da Saima daga theater, anyi cikin nasara sedai Jaririn yazo babu rai, haka aka kaita ɗakin ta tana bacci, Jabir ya ƙura mata ido duk tayi wani iri gwanin ban tausayi.