Sashe 5
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama a ƙule take da Mufeeda, Amma saboda taro bata bi ta kan ta ba ta ƙyaleta se an gama biki.
Aka gama biki dare yayi za'a kai yayar Mufeeda É—akin ta, aka kaita gurin Baban su yai mata nasiha sosai, se kuka take kowa ya shigo se yayi wa Amina nasiha akan Aure wannan nayi wancan nayi.
Amina ta rungume Mufeeda tana kukan zata rabu da 'yar uwata dan sun shaƙu sosai.
Mufeeda idon ta ƙyar babu alamar hawaye tace "haba Yaya dan Allah kidena kukan nan, haba se kanki yayi ciwo? Ai ni yakamata inyi kuka bake ba, dan kina tafiya zan shiga uku da aiki a gidan nan, dan Mama ba zata bari in huta ba, dan ta tsani taga ina hutawa, wallahi ina candy zanyi Aure in bar mata gidan "
Wasu nawa Mufeeda dariya wasu na mamakin fitsarar ta.
Wata ƙanwar kakar su ce na ƙauye suka shigo da 'yan uwan su, suka fara yiwa Amina Nasiha akan aure, buɗar bakin mufeeda se cewa tayi
"Dan girman Allah ku kyale ta haka Inna haba tunda kuka zo ake abu É—aya kuke maimaitawa ai ta haddace, abu É—aya kuke nana tawa yi nayi bari na bari, wannan ai tun zamanin ku aka dena wannan yi nayi bari na barin,"
"Ubanki Mufeeda kinji ko?" ta jiyo muryar Mama, sam bata san Mama ta shigo É—akin ba.
Jan bakin ta tayi tai shiru, Mama tace
"inna Ladidi ga motocin can sunzo, kuje a raka ta, Amina na Allah ya bada sa'a"
Ƙara fashewa da kuka Amina tayi, Mufeeda tace
"Mama dan Allah su Inna Ladidi su hau wata motar, ya za'ayi a haɗa ta da tsofaffi su ƙara samin ita kuka, mota ɗaya zamu hau nida ita in rakata"
Mafici Mama ta É—auka ta jefi Mufeeda amma ta kauce Mama tace
"Babu gidan uban da zaki, kina nan dama a ƙule nake dake, zaki gamu dani ne, fitsararriya"
Seda Mufeeda taga da gaske Amina tafiya za tayi sannan tasa kuka, ita kanta Mama dakewa kawai take yi, Mufeeda kam kuka sosai seda aka kaita gurin Baba shi ya dinga aikin rarrashi, dan in aka ƙyaleta Mama seta zane mata jikin ta.
Kowa ya watse ana ta aikin gyara kayan da'aka ɓata na biki, Amma Mufeeda ta maƙale a gurin Baban ta.
Mufeeda ta shiga É—akin Mama dan ta canza kaya, Yayyen ta wasu basu tafi ba, se Washegari in an gama gyara gida za su tafi, Mama ta kalli Mufeeda tace
"zan gauraya dake Mufeeda, saboda wulaƙanci na aike ki da kaya ki kaiwa su faruku aka neme ki aka rasa bake babu kayan, kinzo da baƙo daga cewa ki bashi kayan biki kika ciko uwar viva kika bashi se kace ke kika saimin, har aka yi taron nan aka gama magana kike sani, zaki shigo hannu na zakiyi bayani uwar wauta "
Mufeeda ta tura baki tace "Haba Mama, Amma lokacin su Anty Murja in suka zo da saurayin su ai ba haka kike musu ba, ke kike cika musu ledoji fa, Amma ni dama bakya sona shiyasa zaki ce na miki wauta"
Anty Murja ce tace "Wait ƙanwa ta, ki kace me a daidaita sahu ne saurayin ki, wanda kika shigo da shi ɗazu fa? Shi kuma waye?"
Murmushi Mufeeda tayi cikin shagwaba tace "To ai shi ne fa, Shine sirikin Maman, Amma take min mita dan na bashi abu, ranar fa da ta hanani kuÉ—in mota kyauta ya kawoni gida, na manta kayana ya kawomin, na gayyace shi biki yazo, ai yana da kirki ko Yaya fadila"
Wata irin dariya da shewa Yaya Murja da kuma Fadila suka yi, ita kam Mama baki ta saki tana kallon wauta.
Fadila tace "kan bala'i indai wanda kuka shigo ɗazu ne me ash ɗin yadi, wallahi mufeeda yarinta da ƙuruciya ke ɗawainiya da kanki, kai! kofa ƙirjinsa baki kai ba, inaga da kaɗan kika wuce cikin sa a tsaye, kina ganin namiji a murɗe gashi ko fara'a bayayi"
Cikin tsiwa tace "Wallahi Ammar yafi mijin ki kyau, kuma ina ruwana da girman sa aiba goya shi zan dinga yi ba"
Yaya murja tace "Mufeeda in ma Auren ne ki samo dai dai ke kinji professior Auta, waima ba cewa kikayi se kinyi degree ba, zakiyi Aure?"
"ba wani professor Aure zanyi, kuma Yaya Ammar nake so"
Tofa
More Comments More Typing
Ayshercool
07063065680
✨✨✨✨
    *WATA KISSAR...... *
          ✨✨✨✨✨
           ( *Sai Mata* )
    Â
             Page 3
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
Ammar ne yayi sallama ya shiga gida ɗauke da leda a hannun sa ya tarar da halima na tsakar gida tana wa Umman sa kitso, mahaifinsa kuma na gefe akan dadduma yana sauraren radio.
Amsa masa Sallamar suka yi gaba É—aya, ya samu guri ya zauna a gefen tabarmar da Umman sa ke zaune yace
"Abba sannu da gida"
"Yawwa Ammar ya aikin?"
Ammar yace "Alhamdilillah" sannan ya miƙawa maman sa ledar vivan da ya shigo da ita.
Baban Ammar yace "Ammar ka rage wannan ɗawainiyar da kake mana a cikin gidan nan mungode, ni abunda nafi damuwa da shi ka adana ƙudinka ka tara ƙuɗin aure"
Dafe kai Ammar yayi yace "Abba ba wani abune na siyo ba kayan É—aurin aure ne da naje aka bani"
"haka dai se aukin yawon zuwa auren wasu amma kai sai jin kan da fushi"
Ammar yayi shiru bece komai ba.
Halima ta É—akko faranti aka juye kayan akai, Umma ta jinjina kai tace "kai kam Ammar É—aurin auren waye haka aka baka wannan kayan kaman kaine angon?"
Halima tai farat tace "Wallahi umma wata ce ta gayyace shi, da na zata baze je ba amma.....
Uwar harar da Ammar yai mata ne ya tilasta ta yin shiru.
Abba yace
"me tayi maka kake mata wannan mugun kallon? Ke Halima gayamin ina jinki"
Cikin kame2 Halima tace "Amm.. Dama.. Dama katin É—aurin Auren na gani a É—akin sa yace min wata ce ta bashi na bikin yayarta ne"
Abba ya kalli Ammar yace "A ina take kuma 'yar waye? Meye haÉ—in ka da ita har da zata baka wannan kayan haka?"
"Abba wallahi bakomai a tsakanin mu, kawai na ɗauke ta ne ta bar kayan ta a Napep ɗina, shine na kaima ta, ta bani katin ɗaurin aure, yau da naje shine ta bani wannan kayan" ya ƙarasa maganar yana ɗan ɓata rai.
Abba yace "Ammar ka gayamin gaskiya, ba ina maka haka ne dan in ɓata maka rai ba ina gaya maka gaskiya ne, idan kuna son juna ne in shige gaba in tambayar maka, Ammar ya kamata ka ajiye iyali, ba seka tsofe a titi ba"
Da sauri Ammar ya kalli Abban sa yace "Abba yarinya ce fa ƙarama, Halima ta girmeta sosai, da shekaru na in auri 'yar mitsitsiyar yarinya ko fa secondary bata gama ba zaman Aure zanyi ko kuma raino?"
"Rufemin baki, meye a ciki zaman aure ba' a shekaru bane, kaiwa kanka faÉ—a dai wallahi"
Se yanzu maman Ammar tace "Malam dan Allah kayi haƙuri, shi Aure lokaci ne"
"kullum haka kike cewa shiyasa yake ƙin auren yake ƙara sangarcewa"
********************
Sosai Mufeeda take kewar yayarta Amina, gefe guda ga son Ammar dake ƙara mamaye zuciyar ta ba tare da sanin ta ba, da farko dai niyyar rainawa Ammar hankali tayi amma tunda ta tambayi uncle ɗin ta ya tabattar mata da alamomin da take ji game da Ammar alamomi ne na soyayya, duk wanda yace yana son Mufeeda daga lokacin zata dena ganin mutuncin sa ta tsane shi, Amma yanzu soyayya ta mata mugun kamu.
Dukda tana da lambar wayarsa amma tana fargabar kiran sa, dan da alama baya son raini, ɗan haɗuwar da suka yi bata taɓa ganin dariyar sa ba, tana tsoron karta kira ya yarfata, wanda babban abunda ta tsana a rayuwar ta be wuce a dizgata ba.
Tunani duk yabi ya addabe ta, ta ɗanfi jin daɗi idan taje makaranta amma da zarar ta dawo duk se walwalarta ta ɗauke, da Mamanta ta zata kewar Yayarta ne yake damun ta kafin daga bisani taga damuwar tata kaman ƙara yawa take.
****************
Kamar kullum Mufeeda taje makaranta amma abun mamaki yau babu sunan ta a 'yan surutu, babu' yan makara tsit kaman bata ajin, kusan kowa yasan ta a makarantar nan mussman saboda laƙanin ta na professor, ga rashin ji duk wani laifi da ita a ciki, wani lokacin ko laifi akayi aka rasa su waye se asaka sunan ta, wasu malaman kance professor marasa jin magana.
Aka tashi daga makaranta zasu tafi gida ita da fati da yake hanyar su É—aya, Fati tace
"Mufeeda wai me yake damun ki ne? Ko baki da lafiya ne?"
Girgiza kai Mufeeda tayi tare da ajiyar zuciya tace
"Fati ni abunda ke damuna ba zaki iya maganta min ba"
"to gayamin inji meke damun naki?"
Taja Fati suka tsaya jikin wata bishiya sannan ta kalle ta
"Fatee ina missing É—in Yaya Ammar sosai, tun ranar da yazo É—aurin Auren Yaya ban kuma saka shi a idona ba, wallahi duk inda na zauna tunanin sa nake"
Wani dogon tsaki Fati ta ja tace "ke kam anyi wahalalliya, daga haÉ—uwa da mutum a titi shikenan se kuma ki dinga tunanin sa, to me kike nufi da hakan?"
Mufeeda tai murmushi tace "tabbas son Yaya Ammar nake kaman yanda alamomi suka nuna"
"Taɓɗijan amma kinci kai wallahi, tashi mu tafi ni rana ta nayi"
"Fati idan har baza ki tsaya ni neman mafita ba karki ƙara tambaya ta meke damuna, kuma ki yi tafiyar ki dan sena gama tunani zan tafi"