Sashe 54
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"me kuwa zanyi masa? Na dai yi masa faɗa ne Fa'iza da Jidda suna yawan kawo ƙorafi akan yana fifita matarsa akan 'yan uwansa, kin san duk abunda Baki yayi yawa, ɗazuma
Fa' iza tazo ta kawomin ƙarar sa shine na ɗan Ja masa kunne dai shine yake fushi"
"Umma kenan kuma a ce duk yawan Family É—in mu su biyu kawai yakewa haka? Sudai suna da wata manufa a ransu amma wallahi Yaya Ammar baya nuna banbanci, kuma ita Anty Jidda ina itama nata mijin se abunda take so yake yiwa 'yan uwan sa"
Umma tace "to nidai ban zaɓi ɓangare ba kawai dai nayi masa magana ne"
****************
Fa' iza seda ta gama gantalin gidan Æ™awaye sannan ta tafi gida, tana zuwa ta tarar da motar Faruk a Æ™ofar gidan su, tsaki tayi zata shiga gida Faruk ya fito da sauri yaceÂ
"Ke kina ganina amma kika wani basar zaki wuce, lambar yarinyar nan fa ta dena shiga idan na na kira dole ki samo mana wata"
A fusace Fa'iza tace "toni ina ruwana? Ba na gaya maka kowa yayi ta kansa ba, na gaji da shirirtar da kake babu wani kyakkyawan result, dan haka kowa yayi ta kansa"
"Ke kin isa mu fara abu tare yanzu ki zame, ai ta inda aka hau ta nan ake sauka, Yadda muka fara tare haka zamu ci gaba"
"Baza'a sauka ta inda aka hau É—inba, dalla ja jiki ka bani guri in wuce, niko uban me ya kaini ma haÉ—a kai da kai tun farko oho"
Faruk yace "Hmm wallahi baki isa ki zame ba, in ba haka ba in watsa komai"
"inka fasa shege ne kai, ka tsaya ka jira in nayi nasara na fidda ita daga gidan kaje ta ƙare muku can, Amma a yanzu kowa yayi ta kansa"
"Ni kike gayawa haka?"
"An gayamaka waye kai? Banda banza wofi"
Tas, Faruk ya ɗauke ta da mari, kallon sa tayi idonta fal Hawaye tace "Nika mara?"
"Na mareki ɗin, kin isa ki cemin banza wofi in ƙyale ki"
"Wallahi baka isa ba, zaka gane baka da wayo sena É—aura maka sharrin da baka isa ka kwance ba, bunsuru me bin matan mutane kawai"
"inkin Fasa min sharrin keba 'yar halak bace, munafuka koma meye dawa mu keyi inba tare ba"
Hankalin mutane ne ya dawo kansu, mutane suka fara taruwa.
Fuuu Fa'iza ta shige cikin gida tana kuka, tana zuwa ba tayi tunanin komai ba ta gayawa Mahaifiyar ta cewar wani ne ya mareta a waje.
"Mari kuma? Waye ya marekin?"
"wani Faruk ne abokin Yaya Ammar"
Se kuma da ta faÉ—a tayi wani tunani.
Mahaifiyar ta tace "lallai to ke me kika yi masa daze mareki akan me? To wallahi baze yuwu ba, bari Yayanki yazo gurin 'yan sanda zan kai ƙarar sa, ko kuma shi Ammar ɗin in nemeshi ya gayamin dalilin da yasa Abokin sa ya mareki"
Fa'iza tace "A' a Umma ki ƙyaleshi kawai nasan matakin da zan ɗauka"
Umma tace "Saboda me zan ƙyale shi, baze yuwu ba"
**************
Ammar a zuciye ya koma gida, gaba ɗaya ransa a ɓace yake, Mufeeda tana ta jira Ammar ya dawo taji ya jikin Saima, Amma yanayin sa ya nuna mata ransa a ɓace yake.
Ya dire mata gyaɗa da tsintsiyar laushi, murmushi tayi tace "da gani ba tambaya wannan saƙon Umma ne, nagode sosai Allah yasaka da alkhairi"
Shiru yayi be amsa ba se ƙara haɗe rai da yake yi
"Mijina ya na ganka a hakane? Kodai Jikin Anty Saiman ne?"
"A'a jikin ta da sauƙi"
"to kowani abun aka kuma cewa nayi?"
Kallon ta yayi kamar ya gaya mata kawai ya fasa yace "A'a bakomai"
Ƙyaleshi Mufeeda tayi ta zubo masa Abinci, ya kalle ta yace "A haka kika yi girkin?"
"Naji zan iyane shiyasa na girka maka"
Ammar yace "ke kuma me kikaci?"
"bakomai amma ga Gyaɗa nan da Umma ta bani se inci, amma Allah yau da baka karɓo min tuwo ba seda nayi kuka"
Hararta yayi yace "kawai se in ɗau kwano in tafi maƙota roƙon Abinci kamar Almajiri"
"Allah ya baka haƙuri, ci Abincin ka"
Haka ya maze ya ci Abincin sa, Amma ransa babu daÉ—i.
Sallar isha'i ma a gida yayi, Mufeeda tana lura dashi, ya kwanta a falo yayi shiru abubuwa da yawa suna damun sa a rai.
Mufeeda tazo ta zauna a kusa dashi, ta kwantar da kanta akan ƙirjinsa tace
"Abun so na, dukda nasan nayi yarinta daka gaya min abunda ke damunka amma ganin ka a wannan mood É—in yana sani a damuwa"
Shafa gashin kanta yayi yace "Waye yace miki ina cikin damuwa?"
"Hmm ai kallo ɗaya nake maka in san a wani yanayi kake, farinciki baƙin ciki ko makamancin hakan duk ina iya ganewa"
ÆŠan murmushi yayi yace "kinmin wayo da yawa, ya akayi na bari duk kika gane ni haka?"
"Yaya Ammar gobe in Allah ya kaimu zaka kaini inga jikin Anty Saiman?"
"Ai ko kinje ba zaki ganta ba, likitoci ne kawai suke shiga inda take, amma insha Allah sunce gobe in Allah ya kaimu zuwa jibi idan jinin ta ya sauka za'a cire mata abunda ke cikin nata"
"to Allah ya raba su lafiya, Amma fa harna tsorata da haihuwa"
"Ai komai na Allah ne, kuma Insha Allah ina ta Addu'a ki rabu da cikin nan lafiya"
Ƙasa ya kuma yi da muryar sa yace "kefa Jaruma ce, tsoro ba naki bane tunda 'yar Jaririya dake kike ɗauke da Jaririn Ammar a jikin ki" yai maganar ya shafa cikin nata da kaikace ko kayan ciki babu a ciki.
"Kaga cikani inje in kwanta inajin Bacci ne"
"zomuje ɗakina mu kwana a can, kinji ƙwailata"
Zaro ido tayi kaman zata yi kuka tace "taɓ gaskiya ni A'a wallahi"
"meyasa ba zaki ba?"
"Nifa Yarinya ce dan Allah ka ƙyaleni wallahi hanani bacci ka keyi"
Sosai ta bawa Ammar dariya,
"you are ready for it, that's why you choose marriage"
Zumɓura baki tayi tace "ba wani ni kawai dan ina sonka ne"
É—aga ta yayi yana dariya tafi da ita É—akin nasa.
***************
Da sassafe Ammar yana ta shirin fita Maman Fa'iza ta kira shi a waya, ya É—auka itama mitar zata yi masa, dan haka ya amsa cike da basarwa bayan sun gaisa tace
"Ammar a cikin abokan ka wani ya mari Fa'iza waishi Faruk, yanzu hakan na kai maganar gurin 'yan sanda, dan Allah in ba zaka damu ba ƙarfe goma kaje police station ɗin ayi maganar"
Ammar yace "gaskiya Anty kiyi haƙuri, kinga ina da aiki da yawa, ita tasan meya haɗo su kuje can ku warware abun a station ɗin" Ya katse wayarsa ya fice.
****************
Rana tayi sosai Mufeeda tana tsaka da wani bacci me daɗin gaske, dan kwanan nan Mufeeda tana fama da kasala da yawan bacci, tana cikin baccin taji ana hayaniya a waje kamar ana yaƙi a gigice ta miƙe ta saka hijjabi ta leƙa ƙofar gida, tana leƙawa taga su maman Nur ne suke ta Masifa suna faɗa a bakin layi, Maman Sadiq taje ta gayawa maman Amir cewar Mijin ta na soyayya da ƙanwar maman Nur, nan suka dinga tonewa juna Asiri, dambe ne ya kaure a tsakiyar layi aka yagawa Maman Nur riga ko vest babu a jikin ta aka danna kanta a kwata.
Da sauri Mufeeda ta mayar da ƙofarta ta rufe, ta koma cikin gida dan ita abun kunya ne a gareta a zo wucewa ace anganta tana kallo ana dambe a layi, gaba ɗaya matan layin nan suka firfito suka dinga tonawa juna asiri kuma wani abun in aka gangaro daga gurin Sa'idu me kayan miya magana ta fito.
Hajara ce ta fito itama jin Hayaniya tayi yawa, taje tana ƙoƙarin rabawa.
Maman Amir ta juyo kanta zata daka, Hajara tace "Wallahi kika taɓani sena karya ki gida biyar na bawa karnuka, nafiki rashin mutunci"
Maman Amir tace "Aikin banza keda a gurin sa'idu me kayan miya ake bada labarin baki da miji zaman kanki kikeyi, karuwa kawai"
Hajara tace "Yawwa dama irin wannan ranar nake jira da zaku taɓoni, zan nuna muku wace Hajara yau 'yan unguwar nan babu me rintsawa wallahi, zaku ga tsiya
Tofa!!!
Share please
Domin sharhi gyara ko shawara
Ayshercool
07063065680.✨✨✨
*WATA KISSAR...... *
✨✨✨✨✨
( *Sai Mata* )
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
Please follow me on Wattpad, vote and Comment
ELEGANT ONLINE WRITER'S
   NOT EDITED Â
    Â
       Page 27
Sun É—auka Hajara Æ™arya take, Maman Amir taceÂ
"ke É—in banza ki hanamu bacci, uwarmu ce ke? Ko kuma halittar mu kikayi?"
Maman Nur kam gida ta shiga ta sako wasu kayan ta nufi gurin Sa'idu me kayan miya tana ruwan Ashar, Hajara tace "tunda kuka ce zaman kaina nake wallahi sena nuna muku zaman kaina nake, A bariki aka haifeni kuma a bariki na girma"
Gurin Sa'idu me kayan miya Hajara ta fara tafiya, tana zuwa ta tarar da wasu matan daya haÉ—awa munafunci suna ta zagin sa, ko a jikinsa yana siyarwa da wasu kayan miya ya maida su kamar wasu banzaye.
Hajara na zuwa tafara fatali da kayan miyar nasa, ya kalleta a fusace yace "ke mahaukaciyar ina ce meye haka?"
"Mahaukaciyar gidan ubanka ce, kai ni zakayiwa munafunci, kace ina zaman kaina, baka da aiki se tara matan mutane suma jakuna su biye maka, kaita haÉ—a gulma kuna zagin mutane daga yau in ance ka sake ba zaka kuma ba"
Ta cigaba da fatali da kayan Sa'idau, nan aka saka wawa, har É—an cinikin nasa na ranar, wannan matar tace yace kaza waccan ma haka guri ya hargitse da hayaniya.