Sashe 17
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammar yasa hannu a Aljihunsa ya É—akko kuÉ—i ya ajiye mata yace "ga wannan nasan ana party kokuma kamu na Amarya, sekuma yayi shiru daga baya yace" ke sam be kamata a kiraki wata amarya bama"
Ta kalleshi tace "to me za'a kirani? Ƙwaila ko?"
Kallon ta yayi bece komai ba ya cigaba da magana "gashi nan ki ɗauka ki ƙara kiyi wani abun"
Ya kuma sa hannun sa a Aljihu ya ɗakko wasu kuɗin yace "wannan Halima tace min ana bada kuɗin ƙunshi da sauransu dai ban san kan abunba gashi nan kiyi abunda ya kamata kuɗin ba yawa kin san ni talaka ne"
Ƙura masa ido ta ɗanyi sannan tace
"banda abunka Yaya Ammar kai da kake fama da hidima meye na bani wannan kuɗin haka? Ni angama shirya komai a gida ba abunda muke buƙata ka barsu kawai kayi wani abun dasu"
HaÉ—e rai yayi sosai sannan yace "kin raina ko?"
Da sauri ta girgiza kai tace "A'a ni ban raina ba"
"idan na kuma baki abu kikace Bazaki karɓa ba sena ɓata miki rai ai ba roƙa ta kikayi ba"
Mufeeda tace "to Allah ya bada haƙuri nagode Allah ya ƙara buɗi"
Ammar ya miƙe yace "zan tafi"
"Se yaushe?" ta tambaye shi
"se ranar É—aurin aure" shi da yayi maganar ma kunya ce ta kama shi, waida wannan 'yar mitsitsiyar abar za' a É—aura masa aure
HaÉ—e rai tayi tace
"bazaka zo kaga kwalliya ta ba na biki?"
Kwaɓe fuska yayi yace "ke in an miki kwalliyar ma ba kyau za kiyi ba"
Cikin shagwaɓa tace "ni wallahi ba mummuna bace"
Ammar yace "Auke tunanin ki kyaune dake? To ban sani ba wataƙila nan gaba idan kika girma kika zama mace kiyi kyau amma a yanzu dai kam se a hankali"
Ji tayi kaman tayi dariya Ammar ya gama raina ta saboda wulaƙanci ma wato ba ta kai mace ba lallai zata bawa Ammar mamaki, amma ta maze tace
"to ni mece inba mace ba?"
"Aike ƙwaila ce"
"wai dan Allah Meye ƙwaila?"
"Ke kin isheni da surutu bana son yawan magana seda safe"
Mufeeda aran ta tace "bari in nunawa mutumin nan ƙwailar ma mace ce"
Ta kashe murya sosai ta kalle shi cikin shagwaba kaman 'yar yarinya tace
"Mijin Jaririya ban gaji da ganin ka bafa dan Allah ka tsaya in ƙara kallon ka"
Ya haÉ—e rai yace "ke bana son shirme fa"
"waini komai nayi shirme ne, muje in raka ka ni ban gaji da ganin ka ba"
Haka ta biyo shi wajen gate yace "koma gida rakiyar nagode haka"
"to My love, ka gaida gida ka gaishemin da Mama, ina sonka Yaya Ammar É—ina" ta kashe masa ido É—aya ta koma gida.
Girgiza kai yayi ya nufi Napep ɗin sa, yana ƙara jinjinaa yarintar mufeeda.
Shi mamakin kansa ma ya dingayi yadda ya tsaya yana sauraren shirmen ta. Ammar ya dinga ji a ransa ina ma Mace ze aura, inama Auren kirki zeyi ba wannan auren shirirtar ba, Yarinyar da sam ba zaman Auren ne a gaban ta ba ita dai tace zata yi aure ne saboda tana sonsa, sam besa ran wani zaman Aure da Mufeeda ba kawai zeyi aurene ya ƙarasawa Mama raino.
ÆŠakin Baba ta shiga da sallama ta tarar dashi zaune tare da Mama, Baba yace "Autar Baba kuma Amarya to be"
Murmushi Mufeeda tayi ta ƙarasa ta miƙawa Mama kuɗin da Ammar ya bata, Mama tace
"wannan kuma na menene?"
"Bani yayi wai inyi haƙuri bashi da kuɗi in ƙara inyi wani abu, sannan inyi kitso da ƙunshi a ciki"
Mama tace "roƙon sa kikayi kenan?"
"Ni kin san bana Roƙo shi yace sena karɓa"
Suna cikin maganar ne yaro yayi sallama ya kawo viva yace
"Ammar yace a bawa Mufeeda"
Mufeeda ta karɓo ta shigo ɗakin Baba
Kayane É—inkakku shadda ce blue da leshi se takalmi da jaka na Amare, ita dai Mufeeda kasa magana tayi se kallon kayan take.
Baba yace "A jikina ina jin Insha Allah yaron nan ze kulamin da Auta, akwai shi da ƙoƙari, yanzu bayan kayan lefe hadda wata hidimar ta daban"
Mama tace "lallai yaron nan akwai ƙarfin hali, bayan hidimar lefe da yayi hadda wata ɗawainiya daban, kuma gashi an riga an sai mata kayan da zata yi fitar biki"
Mufeeda tai farat tace "ni gaskiya na Yaya Ammar zan sa"
Mama tace tashi ki bar ɗakin nan mara kunya kawai, ban taɓa ganin mace mara kunya kamar ke ba, ana maganar aurenki kina tsoma baki shashasha kawai.
Hausawa sukace rana bata ƙarya sedai uwar ɗiya taji kunya, kwanci tashi asarar rai satin bikin Mufeeda ƙwaila da Oga Ammar ya kama (😜😜😜)
Tunda satin biki ya kama jikin ta yayi sanyi komai a hankali take yi kaman kazar da ƙwai ya fashewa a ciki.
Yaya Amina da fati sune suka zama tamkar manyan ƙawayen ta.
Tasha lalle anmata gyaran kai tayi kyau matuƙa ga fatarta se sheƙi take yi, Mama daurewa kawai take yi dan har cikin zuciyar ta take jin rabuwa da Autar tata, dukda kullum cikin faɗa suke.
An kama mata gurin kamu, tayi shigar gargajiya anmata simple make up tayi kyau sosai, 'yan gulma se cewa suke wannan amarya' yar yarinya se kace auren ƙauye, hada masu Anya ba magana ta ɗaukowa iyayen ba shiyasa suke so su lallaɓa su aurar da ita ba, kowa da abunda yake faɗa, akayi kamu da sauran Al'adun gargajiya aka watse.
Abokan Ammar sunyi bajinta, suka haɗa kuɗi suka sai masa ƙaramin inji, suka sai masa dish suka bashi kuɗi naira dubu saba'in, da yake Shima Ammar meyi ne, duk wanda sha'anin sa ya tashi dukda bashi da shi sosai amma ze daki jikin sa yayiwa mutum alheri, gashi shi babu wani babban sha'ani daya taɓa taso masa balle suyi masa kara, shiyasa wannan karon suma suka jajirce suka yi masa wannan abun Alkhairin.
Ammar yaji daɗin kuɗin nan matuƙa, dan haka ya samu Abba ya nuna masa kayan da abokan sa suka bashi, Abba yaita murna yana samu su Albarka.
Ammar ya bawa Abba dubu hamsin yace
"ga sadakin sa nan da za'a bawa Mufeeda"
Abba yace "Madalla Allah yayi maka Albarka, Allah ya Sanya muku Alkhairi"
Yaya jidda na gidan Ammar ya bawa Abba kuÉ—in sadakin.
Ta dinga mita tana masifa "wannan 'yar mitsilar yarinyar za' a bawa sadaki har dubu hamsin saboda Almubazzaranci wallahi Ammar ni har ka fara bani kunya duk wannan izzar se kashewa ƙaramar yarinya kuɗin ka kake, wallahi zakayi dana sanin auren wannan abar dan banga abunda zaka samu a jikin ta ba, banda abun namiji ga mace kaman Zainab amma ka ɗakko wannan 'yar mitsilar abar"
Ammar yace "Komai girman ta komai ƙanƙantar ta tunda Auren ta zanyi dole in kashe mata kuɗi tunda itama 'yace mutane ne suka haife ta, tunda Auren ta zan yi kulawar ta dole ta dawo ƙarƙashina dole in nema in kashe mata tunda kema naki mijin yana nema yayi miki"
Umma tace "jidda karki ƙara shiga sabgar abunda Ammar zeyiwa Mufeeda, Allah ya riga ya ƙaddara baze auri Zainab ba Mufeeda ze aura"
Duk Events ɗin da akayi babu wanda Ammar ya halarta, Amma danginsa sunje, Amma Amarya dai2 gwargwado tayi kyau matuƙa, Mufeeda tana da kyau ba laifi
(Amma oga yace bata kai mace ba dan haka se a hankali, se anyi rainon ta😂).
Ayimin haƙuri may be zaku ɗan jini shiru kwana biyu
Share please
More Comments More typing
Ayshercool
07063065680
[23/06, 10:48 PM] Ayshercool: ✨✨✨✨
    *WATA KISSAR...... *
          ✨✨✨✨✨
           ( *Sai Mata* )
    Â
            Â
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
  Â
ELEGANT ONLINE WRITER'S
      Â
           Page 9
Tunda aka fara bikin nan ko waya Mufeeda basu yi da Ammar ba, kan Mufeeda ya É—au caji sosai, ana i gobe É—aurin Aure Mufeeda ta fara kuka, ji take kaman tace ta fasa kuka sosai, Mama tun tana rarrashin ta harta bata haushi tace
"da Ubanwa yace kice ke Auren kike so, ki rufemin baki ko in zane miki jikinki"
Yaya Amina ce taje ta samu Baba ta gaya masa ga Autar sa can tana kuka Mama tace zata zane ta, Baba yasa aka kira masa Mufeeda, Ya dinga rarrashin ta yana mata nasiha ƙarshe a ɗakin Baba ta kwana.
Kasancewar bata samu bacci ba sosai daren jiya yasa bayan sallar Asuba tai kwanciyar ta tana bacci, Baba kuma ya hana a tashe ta har ƙarfe tara na safe aka kafa rumufunan ɗaurin Aure tana bacci.
Da ƙyar Baba ya bari aka tashe ta ta karya, sama sama aka mata kwalliya shima tana yi tana kuka.
Ammar ya sha shaddrsa fara ƙal yayi kyau kaman a sace shi a gudu se zuba ƙamshi yake, Amma se wani cin magani yake kaman wanda za'ayiwa auren dole, Aminu yace
"gaskiya Ammar ka saki ranka ba ze yuwu muje gurin É—aurin auren nan kana wannan hade ran ba, se mutanen nan suce azabtar musu da 'ya zakayi, yau ranar farinciki ce a gareka"
ÆŠan tsaki Ammar yayi yace
"nikam bana farincikin saboda dani da wanda da wanda ba aure zeba duk ɗaya, ni garama in zauna ba auren, na ɗauki wannan Auren a matsayin ƙaddara ta ne kawai"
Jabir yace "Ammar be kamata ka ɓata Auren ka da bakin ka ba, dukda ƙaramar yarinya ce idan kasa gidan Auren ka ze zame maka dausayi na farinciki, yarinyar nan kai take so zata iya zama da kai a kowane yanayi na rayuwa, dan Allah ka saki ranka ka dena wannan ɓata ran"