Sashe 24
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I love you my soul, Allah ya tsaremin kai ya albarkaci neman ka, ya wadata mu da halal"
Ɗan murmushi yayi ya tura mata "bana so, ai kina kallo har na fita kika ƙi kulani"
Tana ganin message ɗinsa ta miƙe tana murna, tare da faɗin Yaya Ammar kazo hannun ƙwaila.
******************
Kai tsaye gidan Anty Jidda ya nufa don yaje yaji kiran me take masa haka, yai sa'a tana nan, haje suka gaisa se wani haÉ—e rai take Ammar yace
"kince kina nema na Allah yasa lafiya"
Jidda tace "hmm Ammar kenan ina fa lafiya, tun yanzu daga yin auren naka beje ko'ina ba, za'a fara wulaƙanta mana dangi"
"kamar yaya ban gane me kike nufi ba"
"Ahh dama ai bazaka gane ba, yanzu tsakani da Allah ace su Nasreen suje gidanka amma a wulaƙanta su"
Nan ta dinga zazzagewa Ammar, wai ya fara wulaƙanta iyayen sa da 'yan uwan sa akan wannan' yar ficikar yarinyar mara mutunci, wadda bata san darajar manya ba.
Sosai suka yi faɗa da Jidda, yace "karta ƙara zagin Mufeeda baya tunanin mufeeda zata aikata abunda ta faɗa"
Ya tashi yai tafiyar sa, wunin ranar gashi nan ne dai kawai, yana tunanin anya Mufeeda zata aikata haka? Wani sashin na zuciyar sa yana gaya masa Mufeeda tana da tsiwa, kuma ba'a shedar mutum.
Mufeeda tana ta murna ta gyara gida ko ina fes ta sha kwalliya, tun da rana taiwa Halima waya cewar taje, da Halima taje ta bata Abinci cikin flask ya sha nama wanda Yaya Amina ta kawo mata a miya, tace wa Halima ta kaiwa Su Umma, amma sam bata gayawa Ammar tayi hakan ba.
Har wajen tara Ammar be dawo ba, har Mufeeda ta fara shiga damuwa akan ina Ammar ya tsaya haka be dawo ba?
Se wajen tara da Rabi sannan ya dawo, tana jin ya shigo da babur É—in sa ta fita da sauri tana "Mijin baby yau ina aka tsaya ne, tun É—azu na kasa nutsuwa ban san inda ka shiga ba, na kira ka bata shiga"
Banza yayi mata ya wuce É—akin sa, tsayawa tayi tana tunanin me akayiwa Ammar haka ya sashi yin fushi haka, bata karaya ba tabi bayan sa zuwa É—akin sa, ta tarar yana cire agogon hannun sa, ta tsaya a gaban sa tace
"Yaya Ammar wai meya faru ne?"
Har yanzu bece mata komai ba ya nemi guri ya zauna akan gadon sa, gefen sa ta koma ta zauna ta riƙo hannun sa tace
"Yaya Ammar dan Allah ka gayamin meya faru?"
Tureta yayi daga jikin sa yace
"karki ƙara kwanciya a jikina, saboda wulaƙanci 'yan uwa na suzo gidan nan amma ki musu wulaƙanci, me suka yi miki? To bari kiji in gaya miki wani abu, dan ina aurenki baze yuwu ki wulaƙantamin' yan uwa ba, ni bana son rigima kinsa sunje sun gayawa Yata kin musu wulaƙanci se faman jaraba take min, ni bana son tashin hankali na gaya miki, tashi ki barmin ɗaki na"
Tunda Ammar ya fara maganar Mufeeda ta sunkuyar da kanta ƙasa, yaita banbamin sa ya gama ba tace masa uffan ba, seda yayi ya gama sannan ta ɗago ta kalle shi, ta kuma riƙe hannun sa tace
"Kayi haƙuri dan Allah, Insha Allah bazan sake aikata makamancin hakan ba, Sannan suma ka basu haƙuri akan laifin da suka ce na musu, bisa kuskure ne ni ban san nayi musu ba, Insha Allah zan kiyaye"
Ta ƙarasa maganar hawaye na bin fuskarta, ta miƙe zata bar ɗakin, har zata fita ta waigo tace masa
"Ga Abincin ka can a falo, sannan na dafa maka tea ɗinka, akwai ruwan wanka a ɗaya flask ɗin. Daga nan ta juya ta bar ɗakin da sauri tana sheshsheƙar kuka.
Ayshercool
07063065680
✨✨✨✨
    *WATA KISSAR...... *
          ✨✨✨✨✨
           ( *Sai Mata* )
    Â
            Â
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
  Â
ELEGANT ONLINE WRITER'S
      Â
     Â
         Â
            Page 13
Mufeeda tana komawa É—aki ta kwanta akan gadon ta tana zubar da hawaye
"ashe wannan ƙalubalen Mama take jiye min tace nayi ƙanƙa ta da fara fuskanta, Allah ka bani ikon cin wannan jarrabawa" haka Mufeeda ta cigaba da zubda Hawaye.
Ammar kam ya ɗanji babu daɗi kukan daya ga tana yi, amma tunda har take bada haƙuri to tabbas tayi ne, kuma ze nuna mata kuskuren ta, 'yan uwan sa nada mahimmanci a gurin sa, baze taɓa bari ta wulaƙanta suba.
Haka yai kwanciyar sa beci Abincin ba, da safe haka ta tarar da Abincin yadda ta ajiye masa, haka ta É—auka ta kai fridge tai masa girkin safe ta gyara ko ina kaman yadda ta saba.
Fuskarta harta ɗan ɗaga saboda tayi kuka sosai, ƙarfe takwas Ammar ya fito har ta kammala komai.
Tana ganin sa tace
"Yaya Ammar ina kwana"
Kallon ta yayi ya ɗauke kai, yana ƙoƙarin fita, taje ta sha gaban sa tace
"Yaya Ammar dan Allah kayi haƙuri, kazo muje kaci Abincin, karka zauna da yunwa"
"bazanci ba na ƙoshi" ya faɗa a hasale yai waje, falo ta koma ta zauna ta haɗa kai da gwiwa ta dinga kuka kasa cin Abincin tayi itama.
Can da Rana tana kwance abun duniya duk ya dame ta, taji ana buga gate haka ta miƙe jiki babu ƙwari taje ta buɗe, kamanin matan da Ammar ne yasa ta gane 'yan uwan sa ne, murmushinta ta faɗaɗa ta musu barka da zuwa, Maryam ce da Amina Yayyen Ammar, Mufeeda tana ta ɗan ɗari ɗari karta yi wani abun da za' a ƙara zuwa a cewa Ammar tayi, amma se taga su sam bahaka bane, suna ta mata hira kaman ƙanwarsu, a hankali ta ɗan saki jiki dasu suna hira.
Suma tayi musu girkin Abinci, suka zauna suna hirar duniya da yanayin rayuwa, cikin hirar Maryam ta dinga yiwa Mufeeda nasiha tace
"Mufeeda naji daÉ—in yadda na ganki 'yar gayu dake ga tsabta, kaman kin san ÆŠan uwan namu akwai son gayu"
Murmushi Mufeeda tayi ta sunkuyar da kai, Amina tace "Amma halin sa sekin haɗa da haƙuri, mutum ne me sauƙin kai se dai yana da wahalar sha' ani wani lokacin, kiyi hakuri"
Maryam tace "maybe mune yake nunawa wahalar sha'anin ita ba haka ake mata ba"
Ita dai Mufeeda sedai tayi murmushi tana sunkuyar da kai.
Maryam ta kuma cewa "Kiyi haƙuri Mufeeda da yanayin Rayuwar kinji, babu Auren da bashi da ƙalubale, amma kiyi hakuri ki fuskanci mijinki, sannan karki kuskura wani yasan sirrin auren ki kinji?"
Mufeeda tace "Insha Allah Anty nagode sosai"
Mufeeda taji daɗin zuwan su, sun ɗebe mata kewa sosai dukda ƙasan zuciyar ta a cunkushe yake, se bayan la'asar suka yi mata sallama suka tafi.
Koda Ammar ya dawo bebi takan ta ba balle ta gaya masa 'yan uwan sa sunzo.
Kusan kwanaki biyu kenan Ammar baya shiga sabgarta, duk wani abu da ya shafi cin Girkin ta, ko zaman falo ya dena, gaba É—aya a takure take.
Tana kwance akan gado tana ta tunani, 'nikuma kalar tawa ƙaddarar kena dangi miji su dinga haɗamin makirci a gurin miji, dan ta Ammar wannan me sauƙi ne, amma duk namijin da yasan ciwon kansa baze taɓa bari matarsa ta ci zarafin' yan uwan sa ba, shiyasa bata ganin laifin Ammar, ita burin ta a yanzu ya dena fushi da ita, Amma ya zama dole ta ci gaba da rarrashin sa harta shawo kansa.
*********************
Shi kansa Ammar baya jin daɗin yadda ya share ta, yayi missing ɗin fitinar ta da kuma Addu'oin da take masa, amma baze nuna mata karaya da wuri ba seta gane tayi kuskure tukuna seya tabattar mata da 'yan uwan sa ba abun wulaƙantawa bane.
Yana zaune a falo da daddare yazo da Abincin sa daga waje yana ci, Mufeeda bata gaji ba tazo da plate É—auke da Abinci akai tazo gaban sa ta ajiye tace
"dan Allah Yaya Ammar kayi haƙuri kaci Abincin dana dafa"
Shiru yayi mata ya ci gaba da Cin Abinci,
"Yaya Ammar dan Allah ka gayamin mezan maka wanda zesa ka huce, ni ko cewa kayi inje in basu haƙuri zanje, indai zaka haƙura please"
Ammar baya son É—aga ido ya kalleta, amma hawayen da take zubarwa har cikin ransa yake jin kukan nata babu daÉ—i.
Kasa jurewa tayi ta faɗa jikin sa ta ci gaba da kuka, jikin ta wani irin ƙamshi yake fitarwa, gaba ɗaya yaji jikin sa yayi sanyi, yadda ta ruƙunƙume shi da hannayen ta ya saukar masa da kasala, zuciyarsa nata harbawa sannan tana ta raya masa abubuwa daban daban, ji yayi kaman ya ƙara rungume ta a jikin sa, amma yin hakan yana nufin wani abun daban kenan, dan haka yasa hannu ya ture ta yace
"kin san bana son kuka ko? Karki ƙara kwanciya a jikina" ya tashi ya bar mata falon.
Kukan ma yanzu kasawa tayi, wace irin zuciya ce da Ammar haka wanda baya jin magiya? Haka taja jiki ta koma É—akin ta gwanin ban tausayi.
Ammar kam ya shiga yanayi me wuyar fassara, wannan rungumar da Mufeeda tayi masa.
Da safe kafin ta tashi ya fice ya bar gidan, sam Mufeeda ko Abinci bata iya ci saboda damuwa.
Kai tsaye ya wuce unguwar su domin yaje ya gaida su Abba, A soro ya haɗu da Abba yana shirin fita, ya tsaya suka gaisa suka ɗanyi hira, Ammar ya ciro dubu biyu a aljihun sa ya miƙawa Abba, Amma Abba yace