Sashe 19
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ammar ga Amanar Auta na nan, ayi haƙuri da halin ta yarinya ce ƙarama, tana da tarbiyya daidai gwargwado amma akwai yarin ta, Mufeeda ga Mijin ki nan ki kula da amanar Auren ki banda rashin ji, kinji Autar Baba"
Jinjina masa kai tayi tana goge Hawaye.
Baba yace "Allah ya baku zaman lafiya"
Yana gama faɗin haka ya miƙe ze tafi, yana jiyo kukan auta amma yayi waje, yana jin babu daɗi a ransa yana jin rabuwa da autarsa har cikin ransa.
Aminu yace "haba Mufeeda burinki ya cika Yaya Ammar É—inki ya zama naki, meye na kuka kuma?"
Faruk yace
" ai da alama wannan Amaryar shagwaɓaɓɓiya ce, Ammar zaka sha daru fa"
Jabir ya katse hirar ta hanyar yi musu fatan Alkhairi suka miƙe zasu tafi, Ammar yayi musu rakiya suka yi sallama Faruk yace
"To Oga Ammar abita a sannu dai Yarinya ce ƙarama"
Haushi ya fara kama Ammar akan wannan zaƙewar da Faruk yake, amma ya basar suka yi sallama suka tafi, Yayin da Ammar ya rufe ƙofa ya dawo, tana nan zaune inda ya barta, tana ta goge Hawaye, tsayawa Ammar yayi yana Kallon Mufeeda dan besan ta inda ze fara ba, kaman shi a ce wannan 'yar yarinyar ce matar sa, wannan sunan yayi aure ne kawai amma shida wanda beba duk ɗaya.
"Ke wai bakya gajiya da wannan kukan ne? Se kanki yayi ciwo"
Shiru tayi masa ta ci gaba da goge Hawayen ta hada sheshsheƙa.
Tsaki yayi yace
"sekiyi tayi ai, in kin gaji ko kin gama ga leda nan ki É—auka kaza ce a ciki"
Yana gama faÉ—in haka. ya wuce É—aya daga É—aku nan dake cikin falon, yaje ya rage kayan dake jikin sa ya watsa ruwa ya canza wasu kayan.
Fitowa falo yayi da niyyar ya kashe fitilar falon, kawai ya tarar da Mufeeda inda ya barta bacci ya É—auke ta, girgiza kai yayi tare da jan tsakiÂ
"ita wannan yarinyar banda yarin ta ma hadda taurin kai na damun ta"
Ya ƙarasa inda take yace "Ke, ke!" amma sam bata san me yake yi ba, hannu yasa ya bubbugi jikin kujerar da take jiki, amma bata motsa ba sema ajiyar zuciya data sauke alamar baccin ta yayi nisa.
Hannu yasa ya ɗago ta amma baccin ta take, bashi da zaɓi illa ya ɗauke ta zuwa ɗaya ɗakin da yake gado biyu akayi mata, yasa hannu ya ɗauke ta kaman wata 'yar shila se wani irin ƙamshin turare take zubawa.
Yana zuwa ya shimfiɗe ta akan gadon ya tsaya ya ɗan zuba mata ido, fuskarta harta kumbura saboda kuka, ya zare mata mayafin jikin ta, tare da gyara mata kwanciya, idonsa ya sauka akan zara zaran yatsunta da suka sha adon lalle ja da baƙi, zuba mata ido yayi na wani ɗan lokaci yana saƙaa abubuwa daban daban a ransa sannan ya miƙe ya kashe mata fitila ya tafi ɗayan ɗakin.
Mama kam kasa bacci tayi tana ta tunanin koya ya zata kaya wa autar ta? Wani hali take ciki? Kasancewar wannan ce ranar ta ta farko a gidan miji? (🙄🙄 bafa abunda ya faru mama ki kwantar da hankalin ki) Gaba ɗaya ta kasa sukuni bacci kam se ɓarawo ne ya ɗauke ta
Kiraye kirayen salla ne yasa Mufeeda farkawa, tana tunanin koya akai ta dawo nan oho ita dai tasan a falo take tana bacci
Ammar ya je da niyyar ya tashe ta salla ya ji motsin ta a toilet alamun ta tashi dan haka ya fice masallaci.
Tunda Mufeeda ta koma bacci bayan Asuba bata farka ba se bayan ƙarfe tara, ta farka da wani irin ciwon kai saboda kukan da tayi.
A hankali ta miƙe ta dudduba cikin kayan ta ta ɗako brush da toothpaste tayi brush, toilet ɗinta da famfon ruwa dan haka tayi wanka ta saka wasu kayan, Yunwa take ji sosai ga kanta yana ciwo haka ta buɗe ƙofar ɗakin ta fito, Ammar ta hanga zaune akan three seater yana danna wayar sa.
A hankali ta fara takowa inda yake, ya ɗan ɗaga kai ya kalle ta, ta ɗan rame ga idon ta a kumbure saboda kukan da tayi, ta ƙaraso inda yake ta zauna a kusa da ƙafafuwan sa tace
"Yaya Ammar ina kwana?"
"lafiya ƙalau uwar kuka" ya amsa mata yana dannan wayar, ɗan ɗaga kai tayi ta kalle shi ta sauke kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannun ta.
Shiru ne ya ratsa na wani É—an lokaci cikin shagwaba tace
"nifa Yunwa nake ji"
Ammar Yace "ai na É—auka ba kya ci, je kitchen ki duba"
Ta miƙe ta tafi kitchen, Tana zuwa ta tarar da kayan tea har ruwan zafi ya dafa, ba tayi wata2 ba ta haɗo tea ta dawo falo, ta zauna tana yin breakfast ɗin ta.
Ta kalli Ammar tace "yaya Ammar É—ina kayi breakfast kuwa?"
Kallon ta yayi yace "ke kici naki mana ina ruwan ki dani?"
Tace "to Allah ya bada haƙuri" ta cigaba da cin Abincin ta.
Daga nan shiru ya ƙara ratsawa tsakanin su, Ammar ya maida hankalinsa sosai akan wayar sa.
Tana cikin cin Abincin, aka kira Ammar a waya bata san waye ba se ji tayi yace
"A'a base kunzo ba bacci take yi, kuyi zaman ku kawai"
BuÉ—e baki tayi za tayi magana, ya galla mata harara taja bakin ta tai shiru ya kashe wayar sa ya ci gaba da danna waya.
Cikin shagwaɓa tace "Wai su waye za su zo kace kar suzo?"
Shiru yayi mata yaƙi kula ta, ta ture kayan Abincin tana tura baki.
"ni ka wani zauna kaƙi kulani ance za'azo kace baza suzo ba ni gaskiya kace suzo dan Allah"
Wata uwar harara yai mata wanda ya tilasta mata yin shiru.
Ta miƙe ta kai kwanukan data karya kitchen ta ajiye, ta dawo ta zauna ta zubawa Ammar ido.
Har yanzu kanta yana mata ciwo, Ammar ya maida kai sosai akan wayarsa yana game.
Kallon sa take yi yayi mata kyau sosai, inama ze kulata suyi hira a ranta tace "a sannu zan sauke wannan halin naka in dai nice"
Fashewa tayi da kuka, Ammar ya É—ago da sauri yace "Ke lafiya? Meye haka?"
Ta lanƙwasa "Nifa kaina ne yakemin ciwo"
Ammar yace "shine zakimin kuka? Wannan koke koken da kike yi ba dole kanki yayi ciwo ba, kiyi min shiru ni in duba magani in baki"
Yai maganar yana miƙewa, yana tafiya tayi murmushi, bayan tafiyar sa ɗaki tayi kwanciyar ta akan kujerar da ya tashi, ya dawo da magani a hannun sa da ruwa ya miƙa mata
"ni gaskiya bana son magani ka ƙyaleni ze dena"
Haɗe rai yayi yace "kika kuma Yimin kuka sena ɓata miki rai tashi ki karɓa"
Ta tashi zaune tasa hannu ta karɓa, ta ɓalli ɗaya zata ƙara ɓalla yace
"ke baki da hankali, maganin har nawa zaki sha?"
"to manya ba guda biyu suke sha ba?" ta faÉ—a kaman za tayi kuka
Hararta yayi yace "suwaye manyan?"
Yasa hannu ya karɓe na hannun ta data ɓallo ya raba biyu ya miƙa mata rabi yace
"ungo" tsayawa tayi tana kallon sa tace "rabi fa ka bani"
"eh rabin, baki kai ki sha guda ba, ƙarama dake zaki sha magani har biyu saboda shirme, da masu chemist sun fito yanzu da na ruwa zan siyo miki" yai maganar in very serious tone yana wani haɗe rai.
Wata uwar dariya ce ta kama Mufeeda, Ammar yayi mugun raina mata hankali itace ya kamata tasha magani na ruwa sekace jaririya ta gimtse dariyar ta a ranta tace
"lallai Yaya Ammar muje a haka, ka shirya ganin ƙuruciya samfur samfur da yarinta zaka gane kacemin yarinya kuma ƙwaila dani kake zancen, zan maka aikin yara kala kala" .
Masu Comment da addua ina godiya Allah ya bar ƙauna
Domin shawara, gyara ko kuma sharhi
Ayshercool
07063065680
✨✨✨✨
    *WATA KISSAR...... *
          ✨✨✨✨✨
           ( *Sai Mata* )
    Â
            Â
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
  Â
ELEGANT ONLINE WRITER'S
      Â
**Daddy, Baba, Abba, Appa, papa, Yaya, Abee, babi, father, Abbu â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸*
*I want tell you that we love you ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜*
*HAPPY FATHER'S DAY*
_Baba kuÉ—in mota, school fees, nepa bills, saloon, rapper everything father, father, father_
_we rest in your shoulders in every moment,_
__every day is yours but today is special day for you, i will use this opportunity to tell you that we all loves you endlessly our dads we really appreciate your efforts toward us especially in this very period of hardship, on behalf of every female daughter we wish you a very happy moment, we wish you a very long healthy life, more strength, joy happiness and halal money in your account. May Allah_ _subhanahu wata'ala crown your efforts towards us with countless rewards_
_Your female daughter's really loves you 💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃_
_
_For those that thier father's pass away, we pray for them Allah's Rahma and Janna, may their gentle souls rest in perfect peace may Allah subhanahu wata'ala gives them a highest rank in jannatul fiddausi
Ameen
_
_I dedicated this page to all fathers all over the world thank you 😠😠😠for your love*_
*Your female daughters really loves you* â¤ï¸â¤ï¸
     Â
     Page 11
Haka Ammar ya kwanta yana mamakin Mufeeda.
Da gari waye Ammar be tashi da wuri ba, bacci yake har kusan takwas na safe.