Sashe 39
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
    Â
            Â
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
Please follow me on Wattpad, vote and Comment
https://www.wattpad.com/1096499534?utm_source=android&utm_medium=com.fmwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Ayshercool7724&wp_originator=NWkhlySuZ8Eug%2BopXFfcycv2JGS3axjaccC5%2FbUYT6YzeXAYV4ybw7FnTr8fHQDwo5ncF8TNfQfelSdeR5t0OZi0%2FKAiAcvwuLa561y0j%2BMpxBPI15z3EyzU4ZruY9KP
ELEGANT ONLINE WRITER'S
      Â
     Â
         Â
            Page 20
Shiru Ammar yayi yana sake juya message É—in, tsaki Yayi ya ajiye tare da sawa ransa wrong Number ne kawai.
Ya ajiye Wayar da niyyar yayi bacci amma ya dinga tunanin Message ɗin, Halayen Mufeeda ya dinga tunawa na kirki, dan haka ya ƙara tabattar wa da kansa cewar wrong Number ne, tunanin daren su na jiya ya tsaye masa a rai, yana tuno wasu abubuwan da suka kasance tsakanin su, ɗan murmushi Ya dinga yi tare da rungume filon sa, Tunani yaita yi a ransa ko ya jikin ta? Me ya kamata yayi mata ko ya bata wanda zesa taji daɗi, yana wannan Tunanin wani nannauyan bacci ya ɗauke shi.
Da safe ma fitowa Yayi ya tarar tana ta aikace aikacen ta ya kalleta ko rigar bacci bata canza ba tana mopping
"Sannu agogo sarkin aiki, ki dinga sassautawa kanki da wannan aikin mana"
Ɗagowa tayi tare da yin murmushi ta ɗan risina tace "Ina kwana Yallaɓai"
"Lafiya ƙalau, kin tashi lafiya?"
"Alhamdilillah"
"masha Allah"
Yaje ya nemi guri yana zauna, ta kammala aikin ta, ta kalle shi tace
"in kawo Abinci ne ko se an jima, ina so inje in wanka ne"
"Je kiyi ki fito semu ci"
Ta kalle shi ta lanƙwasa kai tace
"za'a bani a baki?"
"Je kiyi wankan ki dawo dai"
Taje tai wanka ta canza kaya, sannan ta fito ta gabatar da kayan breakfast din, kaman Yadda ta buƙata Ammar ke bata Abincin a baki, yana ci yana bata.
Mufeeda ta so tayi masa zancen wanda ya kira ta amma se taga Ammar yayi mata kwarjini bata san a ya ze kalli abun ba.
Æangaren Ammar kuma tausayinta yake ji Sosai, yana son ya tambaye ta ya jikin ta? amma Izzar sa ta hanashi ji yake yin hakan tamkar ya faÉ—o ne a idon matar tasa.
Se da suka kammala yana ƙoƙarin tashi yaje ya shirya, tazo ta kwanta a jikin sa.
Ammar yace
"Ya haka? Fita fa zanyi rana ta fara yi"
"Nifa bana gajiya da ganin ka, ka bari in ƙara ganin ka mana"
"Kinga É—agani ina sauri"
"Me kake so in girka maka kafin ka dawo?"
"Kome kika dafa zanci"
"Shikenan bari in jira ka anan ka shirya semu yi Sallama"
"Zo muje ki tayani in shirya"
Zumbur ta miƙe daga jikin sa ta koma gefe tare da tura baki
"A'a ina nan ka shirya seka fito"
Ammar ji yayi kaman yayi dariya amma ya basar ya shige É—akin sa.
Tana nan zaune a falo ya fito ya shirya tsaf ze fita, wani murmushi tayi masa daya sa Ammar ƙura mata ido, ta tafi inda yake tsaye tace
"Kayi kyau sosai babban mutum, Allah ya kiyaye min kai ya ƙara mana Arziki, Allah yai maka jagoranci Namijin duniya"
ÆŠan murmushin gefen baki Ammar yayi yace "Ameen" sannan ya fice.
**************
Mufeeda na zaune na aikace aikacen ta, yaro yayi sallama tai masa izinin ya shiga dan gidan Maman Nur ne ya gaishe ta ta amsa cikin sakin fuska, Yaron yace
"Wai cewa akayi inzo in gaya miki umman mu ta haihu"
Mufeeda tace
"masha Allah, kace ina mata barka kafin in shigo" tai masa kyautar sweet sannan ta Sallame shi ya tafi.
***********************
Nasreen zaune suna hira da Fa'iza , Nasreen tace
"Fa'iza wai ya ake ciki da mutumin ne? Ina fatan zuwa yanzu dai kinyi wani ƙoƙari?"
"bari kawai, ina ta up and down a gidan Anty Jidda ina kushe ta ina ƙara tura mata tsanar ta, in gaya miki anan naga wata guzuma wai ita ce tsohuwar budurwar Ammar wadda ze aura da, na maze in gaya miki ban nuna musu komai ba, Amma itama zata gane kuskuren ta, yanzu ba ta tata nake ba, ina nan ina shiryawa matar Ammar tarkon da ba zata fita ba se Auren nan ya mutu "
Nasreen tace
"Shikenan Allah ya taimaka, amma dai abi komai a sannu dan wallahi Fa'iza yarinyar ta fara bani tausayi, Yarinya ce ƙarama ga Sanyin Hali"
Tsaki Fa'iza tayi tace
"ki koma bayan ta kenan?"
"A'a nina isa in koma bayan ta in bar 'yar uwa ta, bata isa ba ina bayan ki har yanzu"
"In dai kina bayana to ki cigaba da goyan baya"
"Karki wani damu ana mugun tare"
Suka yi shewa tare da tafawa.
********************
Mufeeda ta kira Ammar a waya ta gaya masa anyi haihuwa zata shiga barka yace mata to.
Da Yamma Ta shirya ta fita da niyyar yiwa Maman Nur barka, amma tana zuwa aka ce mata ai, an tafi da ita Asibiti tana ta zubar da jini Jaririn ma kaman bashi da lafiya.
Mufeeda ta Jajanta musu ta fito, akwai surprise ɗin da take shiryawa Ammar dan haka ta miƙe ta tafi titi shagon da take son yin siyayyar da take buƙata.
Seda tai siyayyar ta ta gama ta kama hanyar komawa gida.
shan gaban ta akayi da Napep taji ance
"Ke 'yan mata daga ina?"
ÆŠagowa tayi a fusace zata yi magana seta ga Ammar ne, Murmushi tayi tace
"Nice' yan matan? To É—an Saurayi siyayya na fito"
Ammar yace
"kin cemin zaki shiga maƙota barka amma in ganki anan, me kike yi?"
"Allah ya bada haƙuri, Siyayya na ƙaraso titi nayi, kuma nayi niyyar gaya maka dama"
"Shikenan shigo mu tafi"
Ta É—an kashe masa ido tace "Nawa zan biya?"
ÆŠan murmushi yayi saboda haÉ—uwar su ta farko ya tuna.
Shiga tayi yaja babur É—in, maimakon su tafi gida kai tsaye seda yayi zagaye da ita sannan suka nufi gida, a hanyar su ta komawa gida Mufeeda tace
"Yaya Ammar zan sai Kayan miya a gurin me kayan miyan kan layi"
Ammar ya jinjina mata kai, Kafin su ƙarasa bakin layin taga motar wannan mutumin da ya biyo ta ranar a ƙofar wani katafaren gida.
Tunani ta fara yi a ranta
"Kenan mutumin nan a unguwar nan yake kenan?"
Ammar ya kalle ta ta mirror yace
"ya dai? Akwai magana ne?"
Saurin girgiza masa kai tayi alamar A'a.
Suka tsaya gurin Sa'idu me kayan miya, suka sai kayan miya sannan suka yi gaba.
Mijin Maman Amir na gurin me kayan miyan shima yaje siyayya, Sa'idu me kayan miya yaceÂ
"Taɓɗijan Iska na wahalar dame kayan kara"
Mijin Maman Amir yace "kamar yaya?"
"Hmm ai Matan yanzu se Addu'a, wannan maƙocin naku me A daidaita sahun nan, baka ga Yadda yakewa gidan sa hidima ba, kusan kullum cikin cefane yake, ko ya shiga shagon Sunusi me kanti siyan madara, ƙwai bredi, kusan duk ɗan cinikin nasa a haka yake tafiya, Amma rannan da tsakar rana ba kunya na ganta ita matar tasa tana zance da wani Alhaji me mota, seda na ƙura ido naga ashe Wannan Alhajin ne na bayan layin nan, Alhaji Idris "
BuÉ—e baki Baban Amire Yayi yace
" Kai haba dai? "
" Wallahi dagaske nake, Allah ya nunamin Annabi kamar yadda na gansu "
"Taɓɗijan amma wannan anyi sakaryar mata, To Allah ya tona mata Asiri, shegiya da idon ta kamar an soya Aya, ashe munafuka ce, ai shiyasa mutum ya zama tsayayye a gidan sa, ni mata ta isa taimin wannan shirmen? A haka kalle shi kamar namijin gaske sakarai ni har ya ban haushi"
Haka Baban Amir ya ci gaba da zazzga tare da zage zage shikuma me kayan miya yana ziga shi.
Seda baban Amir ya tafi Sa'idu yace
"Aikin banza ji yadda yake wani cika baki waishi ya isa da gidan sa, Kamar ba nan matar tasa take yawo kwararo kwararo tana fallasa Asirin sa ba, anan gurin nan suke zama take zazzage sirrin sa ba waishi ke ya isa da gidan sa, aikin banza, ni ina nan gefe ayi dai mu gani"
********************
Da safe Ammar ya tashi daga bacci ze fito ya ɗakko wayarsa ya kunna, saƙo ne ya shigo wayar sa yana dubawa saƙon Mufeeda ne na birthday wishes ya shigo wayar sa, saƙon cike yake da nuna fatan Alkhairi da kuma tsantsar Soyayya a ciki, Murmushi yayi ya ajiye wayar har ya miƙe wani saƙon ya shigo wayar sa
"KA SA IDO AKAN MATARKA, TANA AIKATA RASHIN GASKIYA A BAYAN IDON KA"