Sashe 2
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunyi tsit a rana suna kneel down, ga ranar ta ɗau zafi sosai, kasa jurewa Mufeeda tayi dan haka ta miƙe ta ƙwalla ihu, ba shiri ba tare da sauran ɗaliban sun san me yasa ta ihun ba suma suka miƙe suka sa gudu suna ihu, hakan ya bata damar ɗaukar jakar ta ta nufi gate ɗin fita.
Tana zuwa ta daidaita nutsuwar ta, ta kalallame me gadi akan cewar bata da lafiya ne zata gida ta sha magani, da yake É—azu a gaban sa ta gayawa discipline master bata da lafiya.
Ya barta ta tsere abun ta.
Aikuwa da principal yazo, babu wani gamshashashen bayani da yasa suke ihu, haka yasa aka zane su aka basu noma, yayin da wadda tai laifin tuni ta tsere.
*************
Ƙarfe huɗu Mufeeda ta shirya zata fita, duk yadda tayi maman ta ta bata kuɗin mota hana ta tayi, tace "na gaji da kisan kuɗin da kike sani babu dalili, ni auren 'ya ne a gabana tafi ki bani guri" haka ta haƙura ta fita, naira ɗari biyu ce kawai da ita.
Ta tafi gidan su Fati domin ta raka ta unguwar da zasu karɓo ɗinki, suna tafe Fati na bawa Mufeeda labarin irin Azabar da suka sha a makaranta yau, sakamakon abunda tayi, Mufeeda kam se dariyar mugun ta take.
Suka hau napep, tafiyar naira ɗari biyu a ɗari aka kaisu, suna zuwa telan ya kalleta ya ɗakko wata leda ya miƙo mata yace
"gashi nan jarababbiya na gama"
"Ai wallahi da baka gama ba sena kwaso maka 'yan sanda, kabani kayana kuma kabani kuÉ—i na"
Telan yace "daga yau bazan ƙara karɓar kayan ki ba mara kunya"
"haba kai ka isa haushi ka bani shiyasa na maka hakan ai"
Ya kalli abokan aikin sa yace
"baku ga tijarar da tayi min ba ɗazu akan dinkin ta da sassafe tazo seka ce zata ritsa ɓarawo"
ÆŠaya ya kalle ta yace "Muffy dama haka kike?"
"Wallahi ba haka nake ba, rashin cika Alƙawarin sane ya sani haka"
"Naji jeki karki ƙara kawo min kayan ki"
"wallahi sena kawo, sedai in zaka dena É—inki gaba É—aya"
Haka suka bar shagon É—inkin nan suka fito titi domin samun babur su tafi gida, Mufeeda ta tsaya ta saimusu guava ta canjin naira É—arin nan.
Fati tace "Mufeeda da kika kashe kuÉ—in a me zamu koma gida?"
Mufeeda tace "Ai na Allah basa ƙare wa, bari kiga semun zaɓi Napep me kyau, me kiɗa da tsafta me ƙamshin turare, semu hau muce ya kaimu gida sabil".
Wani me Napep ne yayi parking a gefen su, ya sauke wasu 'yan mata su uku, me Napep ɗin tsaf da shi ba kace shike tuƙin babur ba, seka zata zaka ganshi da haɗaɗɗiyar mota, yayi shiga ta kamala gashi kyakywa a nutse yake, Napep ɗin nasa ma fes da shi.
ÆŠaya daga' yan matan tace
"dan Allah ko zaka bamu lambar ka, in zamu wani gurin semu kira ka"
Fuskar nan tasa babu alamar wasa yace
"malama kubani haƙƙina in tafi, ba raba lamba ne ya fito dani ba".
Dariya Mufeeda ta dinga yi ganin abunda yake faruwa, se yarfa 'yan matan nan yake, da alama ko magana ma baya son yi.
Mufeeda tace "bari a gama waccan rigimar, wannan Napep É—in zamu hau wallahi"
ÆŠan zare ido fati tayi
"kina ganin yana yiwa wannan haÉ—aÉ—É—un ' yan matan muzurai, muka raina masa hankali ai zane mu zeyi"
"Dalla matsoraciya zuba ido kiga"
Jan babur É—insa yayi ze wuce, Mufeeda tai sauri ta É—aga masa hannu ya tsaya, fati ta gaya masa inda ze kaisu, har zasu hau mufeeda tace
"Zahradeen"
Waigowa yayi ya kalle ta yace bashi bane.
Mufeeda tace kai
"wallahi kaine Zahradeen ne mana"
Tsaki yayi yace "in ba hawa zakuyi ba zan tafi"
"Yi hakuri zamu hau" suka hau Napep sun fara tafiya Mufeeda tace
"Gaskiya nayi mamaki daka ce ba kaine Zahradeen ba, anya ba wasa kake min da hankali ba?"
Fati tace "dan Allah ki ƙyale shi yace bashi bane ba, waima waye Zahradeen ɗin ne?"
Mufeeda tace "Saurayi na ne, Amma yanzu ya maze wai bashi ne Zahradeen ba"
Waigowa yayi ya kalleta, ya kalli yarinyar da ba tafi shekaru sha shida ba amma tana kiran saurayi girgiza kai yayi ya ci gaba da tuƙin sa.
Mufeeda tace "dan Allah Zahradeen ka dena min wasa da hankali"
A fusace yace "ke niba Sunana Zahradeen ba, Sunana Ammar"
ÆŠan lumshe ido tayi dama abunda take sonji kenan
"Wow sunan ka me daÉ—i Yaya Ammar, Amma kayi kama da Zahradeen É—in da ya yaudareni"
Ita kam Fati abun mamaki ya bata wai Yaya Ammar daga haɗuwa da mutum harta liƙa masa Yaya, gaskiya halin Mufeeda se ita
Shiru yayi bece komai ba, bata damu ba tace
"Kasan wani Abu Yaya? Ka birgeni gaba É—ayan ka a nutse kake ba kaman wasu daga cikin masu Napep ba, ga shigar ka ta kamala, ga komai naka a nutse da gani baka da hayaniya irin na sauran 'yan uwanka masu babur"
Ɗan girgiza kai yayi, sam ko gajiya ba tayi da surutu, gata wata ƙwaila da ita amma se zuba uban iyayi take yi tana surutu.
Sam shirun da yayi mata be bata haushi ba.
"Yaya Ammar kalli wancan me Babur É—in ta nuna wani me napepe
" kalli Askin kansa da shigar jikin sa, ina me hankali ze shiga babur É—in sa? Da irin su ake haÉ—a kai a cuci fasinja, ko a haÉ—a maza da mata a Napep É—aya, Amma kai tunda ka É—auke mu baka É—auki namiji ba"
Ammar yace "Idan na É—auki Namiji ya zakiyi?"
ÆŠan murmushi tayi dan ba tayi zaton ze magana ba
"Ai nasan ba zaka ɗauka ba ma Yayana, Samun nutsatsen me Babur irin ka ai se an tona, gentle da kai sam ba kayi kama da tuƙin Napep ba ma"
Ammar yace "Meyasa banyi kama da me Napep ba?"
"Taɓɗijan yadda maza ke mugun raina sana'a ne namiji kaman kai ze tuƙa Napep, aini ba ƙaramin burgeni kai ba Yayana, wani kaman kai ɗin nan ga kyau ga nutsuwa baze tuƙa Napep ba, cewa zeyi se aikin office or something like that"
ÆŠan girgiza kai yayi yace "Hmm"
Duk rashin son maganar Ammar haka Mufeeda ta dinga jansa da surutu, jefi jefi yana mayar mata, gaba É—aya mamaki ya cika Fati, yadda suka ganshi É—azu yana wa wasu 'yan mata muzurai, Amma se jansa da hira Mufeeda take yi.
A titi suka yi ze sauke su, Amma seda Mufeeda ta jashi ya kaisu har ƙofar gida fati ta sauka a bakin layin su, ya ƙarasa da Mufeeda.
Se a lokacin ta tuna ashe sun kashe kuÉ—in motar tasu.
"Yaya Ammar dan Allah kayi haƙuri ban gaya maka tun kafin mu hau ba, kuɗin motar mu muka zubar garin ɗakko kuɗin mota muka zubar da kuɗin bamu sani ba, Amma kaga gidan mu nan bari in shiga in karɓo maka.
Shiru yayi yana kallon ta, ƙasa tayi da murya tace "please Yayana am sorry, nasan bamu kyauta ba, a lokacin nan daka ɗau zafi dana gaya maka ba lallai ka ɗakko mu ba, kayi haƙuri dan Allah ba haka halinmu yake ba, bari in shiga in karɓo maka, ka yi haƙuri kaji Yaya Ammar" ta ƙarasa maganar cikin sanyin murya.
Shi gaba ɗaya yadda yarinya ƙarama ke wannan iyayin da kwarkwasa shike bashi mamaki.
Kunna baburin sa yayi ze tafi, Mufeeda tace
"Haba Yaya Ammar Allah yasa ba fushi kayi ba? Ka tsaya in shiga in karɓo maka dan Allah"
"Ku bashshi kawai" ya ja babur É—in sa yai gaba.
Yana tafiya Mufeeda tai tsalle, "wo ni Autar Baba na, Allah ya bani Yaya a titi"
Tai shigewarta gida tana dariya Maman ta ta kalleta "ke ina kayan É—inkin? Kika shigo kina dariya"
Zumɓura baki tayi
"ba hanani kuɗin mota kika yi ba, na je na karɓo me Napep ɗin ya ajiyeni a titi nikuma na manta da kayan a Napep"
Buɗe baki Maman tayi "Kayan kala biyar kika barmin a a daidaita sahu dan uban ki, kuma ko a jikin ki kike dariya? Kinyiwa kanki ranar bikin se dai ki bar gidan nan, inda na gode Allah bani na sai miki ba uban kine ya siya, shashasha mara hankali"
Indai faÉ—an Mama ne Mufeeda ta saba shansa, dan haka ko a jikin ta, ta shige É—akin su, wani irin farinciki ke ratsa zuciyar ta wanda bata san dalilin hakan ba, tasan dole Ammar ya dawo saboda kayan da ta bari da gangan a Napep É—in sa.
Kwana Mufeeda tayi mafarkin Ammar, da tuno shi se ta saki murmushi.
Yayar ta ta kalleta "professor Autar Baba wai farincikin me kike haka? Mama se faÉ—a take kin bar kayan ki a É—an sahu, amma baki damu ba? Yanzu me zaki saka ranar bikin?"
"haba Yaya ke an isa ayi bikin ki bani da kayan sawa ne? Ko naki sena saka, ina Addu'a insha Allah nasan me Napep É—in ze kawomin abuna"
"ya akayi kika san hakan?"
"jikina ne ya bani".
Inma be kawomin ba baba ze saimin wasu.
************
Wasa2 kwana biyu Ammar be dawo ba, yauma tana makaranta sam bata walwala, Fati tace "Muffy wai yana ganki haka?"
"ke barni har yanzu Yaya Ammar fa be zoba"
"to mezezo yai miki?"
"wallahi fati so nake kawai in kuma ganin sa ya haÉ—u, a Napep din fa nabar É—inkuna na, Amma har yanzu be dawo ba"
"kayan naki kika bari a Napep, gaskiya baki da kai, yanzu idan be kawo miki ba fa?"
Mufeeda ta taɓe baki "ke nifa bata kayan nan nake ba, Baba baze bari ayi biki bani da sabon kaya ba, ni kawai shi nake so in kuma gani"
Tsaki fati tayi tai bar gurin dan ba ƙaramin ƙular da ita Mufeeda tayi ba.
************
Bayan magariba Mufeeda na kwance tayi shiru tana ta tunanin Ammar, ji tayi ta gaji da kwanciyar, ta miƙe ta fito tsakar gida, Maman su haushin ta take ji, sam bata shiga sabgar ta saboda batar da kayan da tayi, shirye shiryen biki kawai sukeyi.
Yaro ne yayi sallama yace "wai ana sallama a waje, inji wani"