Sashe 52
Wata Kissar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta biyo su tana ƙoƙarin rufe gate ɗinta taga ɗan gidan Maman Nur ya zubara mata da ƙanzo a ƙofar gida, kanta tsaye babu fargabar komai a gaba su Maman Amir, dukda tasan zasu gayawa uwassa tace seya kwashe, idan ya kuma zuba mata ƙanzo a ƙofar gida seta zane shi, haka yaron ya durƙusa ya kwashe yana kumbura fuska yace
"nifa ba barmu ce tace inzo in zubar anan"
Mufeeda tace "ka koma ka gaya mata ƙofar gidana ba bola bace, ta dinga zubarwa a ƙofar nata gidan da yafi kama da bola akan nawa, idan na kuma ganin ka zuba min ƙanzo a ƙofar gida sena mareka"
Mufeeda tana sane ta faÉ—i wannan maganganun dan tasan se sun gayawa Maman Nur, tana shirin rufe gate É—inta sega wata mata, za tayi shekaru Ashirin da bakwai ta kalli Mufeeda tace
"Baiwar Allah, kece Matar gidan nan dan Allah?"
Mufeeda tace "Eh nice"
Matar tace "Yawwa dama nice na tare a nan kusa da gidan ki, nazo mu gaisa bakya nan suna na Hajara"
Mufeeda tayi murmushi tai mata maraba suka shiga cikin gidan, suka zauna a falo, suka ɗan taɓa hirar rayuwa da hirar gida, Matar tace "Amma sam banji daɗin zuwa na unguwar nan ba wallahi"
Mufeeda tace "Saboda me?"
Hajara tace "kwata2 matan layin nan kaman Awaki haka suke, naga basu da kintsi sam, tunda nazo suke ƙoƙarin shigemin nagane duk take taken su, idan basu yi wasa ba se nawa mace shegen duka da taɓarya"
"Subhanallah haba Anty Hajara, ai baza akai ga haka ba, maganin abun kawai ki fita sabgar su"
Mufeeda tayi ƙoƙari ta karkatar da hirar tasu, a yanayin maganar Hajara zaka san tayi gwagwarmaya rayuwa, bata da tsoro kuma a tsaye take, Mufeeda ta lallaɓa suka yi sallama.
Gaba ɗaya batun wai Sa'idu me kayan miya ne yake yamaɗiɗin ya ganta ta bar gidan ta tana kuka shine ya tsaya mata a zuciya, ina ruwan sa da ita daze mata haka, zuciyar ta ji take kaman taje taci uban sa, amma seta ga hakan ba mutuncinta bane a matsayin ta na matar Aure, da tana budurwa ne ba uban daze hana tayi masa tijara, da se tayi watsi da kayan miyar nan da cinikin da yayi sedai a kwao ƙarar ta Baba ya biya.
*****************
Tun daga tsakar gida Jabir yake Sallama amma Saima bata amsa ba, hakan yasa ya harzuƙa ya shiga falon da niyyar ya zazzaga mata rashin mutunci, amma me yana shiga ya tarar da Saima a ruf da ciki a ƙasa.
"ke Saima baki da hankali, wannan wace irin kwanciya ce haka? Sekin kashe min É—a"
Shiru bata amsa masa ba, dubawa yayi se yaga Jini face face a ƙasan ƙafar ta da sauri ya ƙarasa ya ɗago ta, gaba ɗaya bakin ta ya karkace bakin ta duk bushashiyar kumfa tare da jini da ta daddatse harshen ta da alama jijjiga tayi babu alamar rai Sam a tare da ita.
"Na shiga uku SAIMA!!!"
****************
Mufeeda tayi deciding ko tayi wa Ammar maganar Sa'idu me kayan miya, fasawa tayi dan ta san halin Ammar ba haƙuri amma abun ya dame ta, ina ruwansa da ita? Ita ba shiga sabgarsa take ba amma har ya iya gayawa mutane ga a halin da ya ganta, dana sanin fita ta shiga yi a wannan yanayin daya ganta.
Haka Ammar ya dawo ya same ta, ya takura ta da tambaya akan meke damun ta, amma taƙi gaya masa.
Tana zaune a kusa da shi, yana cin Abinci ita kuma tana cin Aya danba ƙaramin daɗi Ayar take mata ba.
Ƙwace ledar Ayar yayi yace "Mufeeda wai ba zaki Abinci ba se wannan tarkacen? Ni bana son wannan kayan shiritar da kike ci me zasu ƙara miki?"
Ya janyo ta jikim sa ya dinga ɗura mata Abinci ta naci tana kuka dan sam bata jim daɗin Abincin, aikuwa yana gama bata Abincin ta amayar dashi gaba ɗaya, Ammar shiru yayi ya rasa abunyi shi be taɓa zaton haka mata ke shan wahalar ciki ba, haka ya zage ya wanke kayan da tayi aman a jiki ya bata wasu ta canza.
Mufeeda ta kalle shi tace "Yaya Ammar ko in koma gida ne kaima ka ɗan huta, idan na samu sauƙi se in dawo kana wajan dayawa"
"Na nuna miki na gaji ne? Lokacin dana Aure ki ai ba'a haka aka auramin ke ba, da lafiyar ki na Aure ki, ni yakamata in kula dake ba 'yan gidan Kuba, nifa Impact bana son kowa yasan da cikin nan, nafi so in kin haihu a gani"
Da sauri ta kalle shi tace "Amma me yasa?
"Au meyasa ma kike tambaya? Haba ai da kunya a ganki da cikin nan, and am responsible for it, se aganni wani iri"
Kallon sa tayi da tana so ta gaya masa magana amma ta fasa, ya kalle ta yace "Ya dai?"
"bakomai ta bashi amsa"
Wayarsa ce ta fara ringing, ya É—aga yayi sallama, Aminu ne cikin tashin hankali yace
"Ammar, Jabir ya kashe Saima"
A firgice Ammar yace "Kamar ya ya kashe Saima?"
Aminu yace "toni mema zance maka ne? Ya fita ya barta taita jijjiga a gida ba kowa se ita kaÉ—ai, ya kirani yanzu muna Asibiti, da naje gidan ko motsi ba tayi, a Yanzu babu me tabbacin tana raye"
Da ƙarfi Mufeeda tace
"Innalillahi wa innalillahi raji'un"
Ammar yayi jifa da wayar yace "Mufeeda ki kwantar da hankalin ki bata mutu ba ai, likitoci na duba ta"
AYI HAƘURI NAYI DOGON PAGE AMMA BANYI EDITING BA.
MASHA ALLAH, INA ME FARINCIKIN MIƘA SAƘON BARKA DA SALLA GA ƊAUKA AL'UMMAR I NA DUNIYA, FATAN ALLAH YA MAIMAITA MANA.
WANDA SUKA KIRANI DA WANDA SUKA TURAMIN SAƘON BARKA DA SALLA NA GANI INA GODIYA, ALLAH YA BAR ƘAUNA
In an karanta a tayani share please
Don't forget to
Follow
Vote and Comment
Ayshercool
07063065680✨✨✨
*WATA KISSAR...... *
✨✨✨✨✨
( *Sai Mata* )
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.Aâœï¸
*_A SHORT LOVE STORY_*
*Story and written by*
'''AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)
The experience writer of ABDUL JALAL'''
Na sadaukar da wannan littafin ga ÆŠaukacin masoya na, wanda nasani da wanda ban sani ba
Watpad @ Ayshercool7724
What's app 07063065680
Gmail [email protected]
Please follow me on Wattpad, vote and Comment
ELEGANT ONLINE WRITER'S
   NOT EDITED Â
            Page 26
Ƙoƙarin ci gaba da kwantarwa da Mufeeda hankali Ammar ya cigaba dayi, Amma kuka take Sosai tana nanata "Innalillahi wa and raji'un"
Ammar yace "Mufeeda, Saima fa ba mutuwa tayi ba, likitoci suna ƙoƙarin ceto ranta ne, ki dena kukan nan"
"da kunne na fa naji ance Jabir ya kashe ta"
"Ai bashi ya kashe ta ba, bata da lafiya ne kawai, ki bari gobe Insha Allah zanje Asibitin in ga abunda yake faruwa"
Da ƙyar ya dinga rarrashin ta, ya samu ta sassauta kukan da take yi, bacci ne ya fara ɗaukan ta, ba zato ba tsammani suka ji ana buga ƙofar falo da ƙarfi ana masifa, se yanzu Ammar ya tuna ne rufe ƙofar gida ba, da sauri ya miƙe yaje yaga wani mara hankalin ne yake musu wannan bugun?
Yana buÉ—ewa yaga Maman Nur tana bala'i
"Waye uban ta a garin nan da har za tace zata dakarmin É—a? Ita ta haifa min shi ko tare muka haife shi, wallahi in yarinyar nan ba tayi wasa ba sena mata dukan tsiya a layin nan"
Kallon da Ammar yayi mata ne yasa ta nutsu tana kame kame, cikin É“acin rai Ammar yaceÂ
"tinkiyar inace ke zaki shigo min gida ƙarfe goma na dare kina zaki daki mata ta? Me tayi miki?"
"Am... Ammm... Dama yarona tace zata daka nazo inji ba'asin me yayi mata zata dakarmin É—a"
"shine za kizo kinamin hayaniya kamar tashin duniya bama ta daki ɗan naki ba zaki zo kina ɗagawa mutane murya kamar ba matar Aure ba, Wallahi na kuma ganin ki a gidana sena ɓata miki rai, fice ki barmin gida mahaukaciya kawai"
Yanayin Yadda Ammar yake maganar ne ya tabattarwa da Maman Nur ya ƙulu matuƙa dan haka sum sum ta fice.
Ɗakin Mufeeda ya koma, ya tarar da ita a zaune, bugun ƙofar da'akayi yasa ta tashi, ya ƙaraso ya zauna kusa da ita yace
"wai dan Allah meye haÉ—in ki da matar nan ne?"
Mufeeda tace "wallahi babu wani abu tsakanina da ita, kawai ta tsane ni ne, tun ranar da tace in bata Madara na hana ta, ta sakani gaba a layin nan wallahi badan darajar Aure na ba, wallahi da sena koya mata hankali, bana son biye mata ne kawai, sabon Aurena shine mutunci na, da zarar na biye mata mun raba abun faÉ—a mutunci na da naka ze zube a idon mutane "
Mufeeda kenan dukda tarin ƙuruciyar ta akwai kaifin tunani.
Ammar yace " Shikenan, ki cigaba da haƙuri ba ruwan ki da ita, duk abunda tayi miki na ba dai dai ba ki gayamin, idan ba tayi wasa ba sena kaita gurin 'yan sanda, mahaukaciyar banza kawai "
" A' a Yaya Ammar base ka kaita gurin 'yan sanda ba, aishi maƙoci haƙuri ake dashi, Allah ya shirya ta kawai, ni yanzu hankali na yana kan Anty Saima"
"Ki kwantar da hankalin ki, Insha Allah zata warware".
********************